← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 79 OF 206

Sashe 79

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

rimi rimi simran ta shirya ta fita motsa jiki a babban gym dinsu na main house wai koda inta gama motsa jikin ta fito taci karo da javeed dan tasan shima ai yana fitowa motsa jiki amma kuma ai baya xuwa nan nasu shi yana da nashi private gym din acan sama ata sashensa.

tunda tafara kwakwrta yake tunxirata akan inta gama taje ta dubashi aiko fuskarsa tadan je ta kalla tasan zataji dede aranta da zuciyatta dan javeed kusan shine rayuwarta

ata fannin nur kuwa har kusan bayan awa guda da fitarsa masjid tana dakin nasa tana kwance itakam ma bacci kawai take shara dan anan dakin nasa tasan babu me livern tashinta sai da cikakken izininsa.

wajajen karfe takwas saura tafarajin karar vibe na waya agefenta tun tana basarwa har yabi ya isheta ta kasa daurewa ta juyo ta dauki wayar sai taga
an rubuta sultan agaban screen

atake ta tuno da fuskarshi shine wanda ya rakosa wajenta ranar data falla masa mari tay karamar tsaki zata aje wayar sai kuma urgent text ya shigo nan ma ta share tay kwanciyarta after like two min aka fara sabon kira sauka tay akan gadon ta dau hijabin dake wajen ta zura ajikinta ta fito waje da wayar hannu

dube dube take ko zataga janet ko mr aqeel amma sai shiru hakanan ta sauka tafara tafiya da wani oversize roam abt sleepers dinsa can taga wata staff tana sauri zatabi wani side
a sahen nasa da dan karfi tace.."excuse me?? suna hade ido da wani irin sauri staff din tazo tarusuna agabanta tafara gaisheta da fuskar sani nur kuwa mamki takesha dan batasan cewa tun ranar datazo gidan haryau hirar kyaunta akeyi acikin chambers din wokers dinba kusan by now ma babu wanda baisan labarin zuwan kyakkwar amarya tasu ba.

matar sai murmushi take ma nur, nur ta hau tambayarta ko taga mata javeed", matar tafara mata kwatancen hanyar private gym dinsa sai kuma tafasa tafara taka mata har suka kai sama kadan acikin sashen daga nesa ta nuna mata kofar tace "yana cikin can"...

fuska ba yabo ba fallasa nur tace mata thanks snn ta kama hanya ta wuce wajen da wayar ahannunta cos she feel like kamr the call is important gwara kawai takai masa.

ta doso hanyar wajen kenan tana tafiya ahnkli sai ganan dr simran ma tana haurowa cikin sauri dan tasan kusan komi na rayuwar javeed its 8;02 now baifi saura minti 5 ya bar cikin gym din ba.
[17/05, 18:46] BLUE💙: EPISODE49
Arewabooks@surayyahms.

Ahankli nur tay steping kafafunta cikin hadadden gym din fuskarta yay wani irin fresh yana baza kyallin early morning glow wanda tsabar kyau da girman wajen sai kalle kalle kawai take kalar midnite blue hijab dinta daya sauka mata kusan har kasa ya rufeta kirif sabida babu komi dama ajikintan inba karamin nityn dajiya yasakata mata data mayarshi jikinta yau da safen ba..

karar wani machine take danji awani coner gabanta nadan fadi ta taho tawajen tareda clutching wayarsan da hijabinta kamr wani abun sirri tariko.

lumshe idanunsa yay yana jin sautin takunta ahankli yanadaga jikin wani heavy dumbell rack da yakekan daga shi da wayannan manyan damatsun hannayensan kamr baisan ma yanayi ba.

gabaki daya zufa ya fetso masa akan sexy smooth chest dinshi dake babu wani riga ajikinshi sai wata yar doguwar wando fara marar nauyi da wani dan karamin white towel daya rataya akan kafadarsa na share zufa frm time to time.
..
tun kafin ta karaso wata karamar smirk yay escaping lips dinsa daga karfensa yake kanyi harsaida yaji motsinta ata kusa dashi snn ya aje dumbell din ya juyo yana dan kallonta bayansa kuwa suka hade idanunsa waje guda..

gani yay ta tsaya cak bata ko motsi dara daran idanunta masu sanyi duka na kansa tana wani irin maitar kallon ilahirin jikinshin musmman ma kan faffadan kirjinshin me mugun ban sha'awa jin wani gulluton abu mai kama da ziriyar sha'awa da kuma fargaba na wucewa mata a ilihirin jikintan gabaki daya.

duk yadda taso ta dauke ido ji tay bazata iya ba cos mijin nata is god damn sexy like he carved himself da kansa, gashi da tsayi fatar jikinshin na wani irin sheki kominsa a gine dam shibaiyi kiba ba shibaiyi rama ba cikinshi kuwa a shafe take kamr na wanda baicin abinci snn kallo daya tak zakama wnn damatsun hannunsa kaji aranka cewa yana da mugun karfi .

mayun idanunsa dats so deep masucike da zazzafar kaunarta ya dasasu akanta har yakaraso ta inda ta tsaya yana kallon wayar data rikon muryansa kasa kasa yadan kama hijabin tun daga kasa zai cire maza tay baya kadan ya rikota ta mannu da shi cikin numfashi yace baby bakijin zafi?

tunkan ta bude baki ya sa hannu yafara yaye hijabin daga jikinta gabaki daya tatsaya agabansa daga ita sai nitynta dabai gama rufe mata kan cinyarta bama cikin sauri ta rufe kafafuta da hijabi danko pant babushi ajikinta taki sam ta sake mashi duka ta dan ja baya kadan.

gefen fuskarta ya shafa yana cewa Babu adalci fa anan, ure looking at me like a temptation nd ure dressed like its just abt the phone...?.

wani irin rolling masa idanunta tay adan rigime tace "toh ai anata kiranka ne..so, i thought its urgent.

ahankli yace toh madam ingani...

tana mikamai wayar ya hado harda ita ya kara jawota jikinshi tareda karasa fincike hijabin ya watsar kasa ya rage da ita sai nityn baiyi wata wata ba ya rumgumeta ajikinshin jin nunfashinta na dadayin karfi, ya aje kansa akan kafadunta gently yace "the only things dats urgent is you baby..kina nema na ne? oya fadaman gaskiya, u miss me on dat bed?

ahnkli ta hararesa da shagwababben fuska cikin kyabe baki tace..ni? miss you, oh neva... toh mema zan maka..

kallonta yake yana tuna darensu na jiya da wani irin shuumin dariyar cikin kirji bai saketa ba, zanen wutar dake gefen chest dinsa mekamr wani tatoo take kallo ahnkli sai kuma tadora lallausar hannunta akan kirjin nashin tafara shafa mashi ahankli musmn wajen dataga zanen da aka masa ya fito sosai yay masa kyau kmr wani gangstar.

lumshe idonsa yay jin duk tsikar jikinshi na tashi kirjinshi na dan bugawa jin hannunta na masa yawo a kirjin muryanta kasa kasa cikin shagwba me aji tace "..veed..kayi zufa..nd i dont like sweaty men"..

Karamin dariya yay sabida yadda ta fada a shagwabe sosai muryansa akasale sosai yace uhum toh ai saiki sakeni madam waikoni nawa zufar daban ne awajenki just say the word..

shiru tay tana dan kallonsa sa da kasala jin hannunshi ya dada zagaye mata kugunta ahankli yana wani irin shafa ta"baby just one word kinga sai bazaki taba mancewa da abinda zai faru dake anan yanxu ba.

tarasa me zatace mai
sai taga baice komi ba suna daga tsayen a manne da juna ayayin da hannunsa daya ke zagaye da waist dinta
dayan kuma ya fara latsa wayar dashi da alama text ya rubuta ma sultan din snn ya saka wayar a aljihun sa ya saci kallon kofar gym din sai ya dauke kai dan duk dama a kullene kunnenshi yana shakomai kanann surutun da ke afkiwa abakin kofar which he is very very certain cewa simran ne dan yasan itace kullum tazo sai sunyi kace kace da mr aqeel kafin yake kyaleta ta shigo ciki dan mr aqeel shine kadai ma'aikacin da baiya daukar raininta dan yafi kowa kusanci da javeed mufasa acikin maikatan gida.

kyabe baki yay ko ajikinshi intazo taga abunda yafi karfinta ita taji wajen..

tunda ya saka wayar a aljihu ya dada dora hannayensa duka akan waist din nur "yace as we are saying..inajinki...

a shagwbe tace toh kasakeni i want to go

hannunsa yasaka ta bayan keyanta ahankli ya warware sumanta yay yarr yazubo mata abaya yashafa laushin suman kadan yana dada matsota jikinshi da wani irin deliberate slowness yay kai lips dinsa akan nata ya goga mata kadan ya jira yaga ko zatamai rikici sai yaga batayi ba. fragile hands dinta ya kama ya dora ata gadon bayansa jin ta kankamesa ya dago fuskarta ya hade bakinsu waje guda da wata iriyar tsumammen kiss dat deepens by each breath of so much longings tareda wata boyayyar shaukin so da sukeyi ma juna..

atunaninsa mr aqeel sai iya korar musu simran dake kofar amma inaaa saida shaukin ta balain debarsu sunayin kiss din kamar bazasu sake numfashin su ba kafin nan sukaji sautin
takun mutum kamar an jefota awajen..

Dr simran tana shigowa within scnds tadora idanuwanta akansu dake duk coner da yake zama ta sani idonta wajen tay direct tatsaya cak kamar kungi ayayinda hannayen javeed ke wani squeexing din bum bum din nur da wani irin shaukin jaraba...wani irin jiri taji ya debeta tay baya kamae zata fadi sai wani karfi ya rufa mata asiri tabjingina dashi atake idanunta suka sauya kala yy jaa kirjinta taji ya riketa.m

yadda kasan andora mata dutsin wutar volcano me hargagin kuna akan zuciyarta hakanan takejin kanta na tafasuwa taciki..

cike da karfin hali ta lumshe ido ta bude domin ta karo nitsuwa dan she cant afford to embrass herslef agaban yarinyar nan akaro na biyu duk yadda takeji kamar zata mutu da kishi hakann ta danneshi ta hau karasowa.

tun bata iso garesu ba da karashen murya tace"Javeed"..

ahankli suka zare bakinsu cikin juna hannunsu nakan shafa dogon suman nur din wanda lokcin idanunta a lumshe suke sosai tana sauke ajiyan zuciya me sanyi

ita ko gane muryan simran din ma batay ba face saida ta bude idonta ahankli suna hade ido Simran ta kara shigewa shock
dan saida nur ta fito babu make up kafin nan brain dinta ya bayyanata mata kamaninta da rabin zanenta awajen javeed datasha kalla a kaduna.

ta kalle javeed in shock muryanta harna rawa rawa tace "this is....so uve found the drawing girl i can see it in her eyes...wai itace????

yana rike da waist din nur din da wani irin shan qamshi ayanayin sa yace mata 'yes.

nur kuwa sai kallon kayan jiikin simran din take tana wani irin harararta da wani boyayyar salona baqin kishi dake ci aranta kamar wuta dan sosai Allah ya zuba mata ruwan kishi
musmmn ma akan javeed.
Chapter 79 · 0% Book details