← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 117 OF 206

Sashe 117

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Within some mins javeed da mutenensa sukayi fata fata da mutanen wajen dan banda karar advanced guns da bombs da explosives, gurnet, babu abunda yake tashi awajen.

acikin ribibin aka kama sauran da su kayi nisan kwana su goma sha biyu aka dauresu akasa while laying down flat...

ayayinda javeed da grp of seven men dinsa suka capke all the nagaza brothers aka sankame musu hannu da handcuff aka durkufar dasu kasa kan giwarsu sai wani ihu da huci suke kamar zakuna ganin mahaifyar su akasa mutacciya..

Drone is oll over d place anata surveing masu shigowa daga baya inma akwai.

saida wajen yay calm sann javeed ya bada dama aka harbe duka sauran da suka ragen akai snn aka tura gawakkinsu a teku wa kifaye..

Wajajen biyar da rabi na yamma javeed ya saka aka fara bude truck din dan dama komi da akeyi anan ana video dinsa for future references

lokacin har mutanensu nacikin ruwan sun fito
wasu tsaye akan nagazas da bindigogi...

har aka fara bude truck truck din na drugs sune daban manyan containers saina namonin jarirai
da akayi freezing akay packaging dinsu neatly wasu har da mahaifyar iyayensun ma ba a rabasu dashi ba...

tuni wajen ya dau wari duk dama acikin kankara namomin jariran suke....

saiga container na yara yan kanana da aka cusasa acikinshi kamar sardines ana budesu wajen ya kacame da kukan yara da basu wace 4-9ys old ba za'a kaisu burgaria can kusa da russia for child traficking, wasu har abun tausayi duk yunwa da azaban tsoro ya rikitasu

saina yan mata da mata masu ciki kala kala da za'a kaisu karuwanci nan aka budesu wata ma tahaihu kenan da babynta zubar jini da kuma suffocation yasaka uwar tamutu aka bar babyn cikin jini tanata kuka

tunda aka bude su javeed ya karbi babyn ahannun gawar uwar yahaushare mata jinin maza aka yanke cibin ya rungumeta yanata rarrashinta tana wani irin callara kukan azaba wanda shima saida yay hawayen snn ya mikata.

nan aka fara kai mutanen cikin jirgin ruwan da suka zo dashi wasu kuma aka sakasu a motoci.

wasunsu dakyar suke tafiya tsabar yunwa da galabaita sai satar kallon javeed suke yana bada odan inda za'a kaisu..

duk suna satar kallonsan ne da hawayen godiya me yawa tareda murnan kubutarsu, wasu na furtawa a fili suna hamdala, dan basu taba tsammanin wani abu me kama da rescure zaizo musu ba dan zamansu a hannun nagaza suka gane cewa da hannun wasu manyan kusoshin gwamnati ake saida mutane, and they all looked at javeed like a god sent Demi-God..

saida aka tafi da mutanen motan kaf snn ya rage dagashi sai mutanen sultan da wasu su biyi daga cikin nasa mutenen suke tsaya da guns akan all four nagaza brotherhood

anan ne suka samu damar cacar baki da javeed dan kusan kowannensu na ihun frustration da pure evil hatred akan ahalin mufasa tareda da tsananin baqin ciki ganin mum dinsu akasa akwance...

dan dama ita daya ta rage musu tun bayan da su alhaj attah suka kashe musu ubanni da zuriarsu gabaki daya...

Harry, Biron, james da kuma Christope sune asalin sunayen nagaza brothehood organisation, sai kuma mahaifinsu Mr deville nagaza da mahaifyarsu muguwar matsafiya da ake kira da sorceress Astah nagaza.

wanda gabaki daya basu da addini, su ba musulmai ba suba christa ba, they dont even belive in God, saidai a fili sun bada kansu sunayen musulunci ne sabida wann marginalization na stereotypes na cewa all muslim men are terrorist da ake bazawa a duniya.

shiyasa a fili aka san su da suna kamar harry shine 'Haris" biron kuma "bayrun" james ne "jamil" da kuma christope da yake amsa "mahdi"

heated family rivalry arqument ne ya tashi tsakaninsu da javeed dan sunsani daga zarar rana ya gama fadi kurwan uwarsu zai tashi, so suke koma yayane su zage su kashe javeed din nan dan bakaramin kuntata musu yau yay ba kusan tarihine yake shirin maimata kansu amma bai dace subar mufasa suyi nasara akansu sau biyu ba.

sunsan nagaza will go down in history as non existant babu me koyi dasu babu wanda zai daukar musu fansa inhar komi ya faru.

in har javeed ya kashe su sunan nagaza ya mutu kenan a doron kasa har abada dan haka suka dinga jansa da surutu wanda aciki suke tono asirin inda boyayyun family busineses dinsu suke dan suja hankalinsa

javeed yaga bazai iya bata lkcinsa akasa ba haka yazo kansu da wasu irin allurai na guba kowa ya masa wuya da hannu dan ayadda suka jima suna kashe jarirai suna saida mata yara so yake mutuwarsu yazo musu da radadin azaba me tsanani

ayayinda suke ihu kowa na cikin radadin jin yadda poison din take cinyesu kamar wuta acikin jininsu karaminsu haris shine ya dinga kirar maman su yana wani irin gurnani

dan kadan rana ya fadi lokacin javeed yana harhada wutar da zai kona motocinsu comodities dinsu dama kwayoyinsu har wutar ya kama ball ball

kafin ya hankara wani irin baqin iska ya gauraye sai cakkk yaji an datsa masa wani abu kamar karfe abayansa wanda tsabar karfin da aka cakkeshi da shi saida ta kwarzana da shi..

yana juyowa yaga soul din Astah yana flying acikin baqin iskae karfi, fuskarta yay baqi kirin yadawo zak zak na mayu wani irin karamin wukar tsafi ne a hannunta bayan ta kwarxana masa baya dashi jininshi yafara diga akai.

wani ihu take ganin bai fadi ya mutu ba, tana ta cemasa zata kashesa inbe rabu mata da yaranta ba..

wanda tsabar karfin ihun shikansa dakyar yatsaya kyam akan kafafunsa.

tana kwayo zaratan farcunta zata cakka mai a kirji yay wuf ya capke hannun wanda ya dada tabbatar masa cewa she has possesd another body dan gangan jikinta da suka harbe har yanxu na kasa akwance dama kurwanta data boyen ne yake tasowa bayan rana ya fadi intashiga jikin wani....

tunda taga ya capke mata hannu kuma takasa motsi ta danna ihunsu na mayu
..

bai jira ba da wani irin karfi ya karya hannun data rike wukar data cakkeshin dashi ya karya yatsunta snn ya fincike abun wuyar dake sakata huro iskan..

iskan na tsayawa wajen ya dawo daidai ya jawota kamar ya samu kariya ya kaita har gaban yaranta

daga ita harsu suna ihu suna komi tanata rokonsa amma inaa wani kabas yakarya mata wuyarta, ya jefa musu ita agabansu snn ya dauko gangan jikintan ya dau wukar tsafin data cakkeshi ya gille kanta dashi

ya hadadu waje guda ya zuba musu petrol ya konata kurmus da wuta agaban yayan nata wanda acikinsu saida james da haris suka suma sau biyu suna tashi tsabar baqin ciki da radadin ganin mutuwar mamansu

domin ita kadaice hope dinsu dama a tunaninsu inhar tay attacking javeed hala zasu iya kashesa anan shida wayann sojojin amma inaaa wukar tsafinta bai kashe javeed kai tsaye ba gashi javeed ya gille mata kai dashi ya konata meaning bazata sake iya tashi ba har abada.

atake wasu irin baqaqen hayaki suka dinga tashi sama sai ihu kakeji babban shaidaniya ta mutu..

jin yadda jikinsa yake sarewa taciki yasaka bai bata lkaci ba ya amshi bindiga yafara daga karamin each of them ya masa head, heart and organ shot inda direct mutuwa ne haka yay musu har karshe sann yasaka sojojin suka kwashe su aka zubasu acikin wutar dake ci na comodities dinsu da wukar tsafin uwar tasu duk ya jefa a wutar

yana tsaye yana kallon wutar naci har na kusan minti goma baiy motsi ba dan wani irin sanyi yaji ransa dayagama goge tarihin ahalinsa da wayann mutanen.

har saida daya daga men din sultan ya kira yagaya masa mission succesful kafin nan supriors na javeed din suka turo team team na special terrorism sex and drug traficking domin tabbatarwa da daukar rahotanni suna isowa javeed ya basu comand acikin daren zasuje sukona duk wani boyayyun business hide out na nagaza dan karma wasu daban suhau kan sunan su cigaba .

sungama kenan sun tattara komi na rahoto da sauran evidence sunwuce operation din saiga wani ya kawo masa waya acikin sojojin .

har saida ya karbi wayan zai amsa kenan yaji wani iri jiri me karfi ya debesa kafin yakai kunne ya fadi kasa sumamme..

atake suka ruhu akansa ganin baya ko motsi sai jininsa dake zuba kamar ruwa daga bayansa

marmaza sojan ya dau wayar ya hau gaya ma sultan cewa javeed is uncoutious kuma bayansa na zubda jini sosai zasu kaisa asibiti a motar ambulance nan take sultan yace musu kar su tabashi subashi minti biyar yana cikin garin legos din ynzu sai sauka a port din

zagaye javeed sukayi suna jiran sultan which at extctly 5min ya diro daga kan helicopter da wani irin gudu tun bai gama tsayawa ba yayo kan javeed ya dagashi sn ya ciremai hularsa yana kirar sunansa ahankli

sauran sojojin ne suka tayashi daukarsa suka hau dashi jirgin aka fara bashi taimakon gaggawa ta hanyar tsare jinin da jonamai naurar taya numfashi

ganin zuban jinin yay yawa yasaka ya dau wayarsa kawai ya kira alhaj attah......
[31/05, 11:50] BLUE💙: EPISODE 73
Arewabooks@surayyahms.

wajajen karfe 7pm saura na dare bayan ansha ruwa adede wnn lkcin nur firdaus ta shigo sashen alhaj attah domin kowani bayan shan ruwar dan azumin da sukeyi kwanakin nan takan zo tamasa gaisuwa na musmn a falonsa kafin nan takoma sashenta mai gabaki daya.

nan ta sameshi a zaune da carbinsa a hannunsa yana ja yana dan tari wanda ko sallamarta bai samu daman amsashi ba marmaza ta dauki glass cup acikin show glass dake wajen ta wuce gaban wani katon water dispenser jikinta sanye da wani simple velvet lace mint green kaftan me gold trimmings tarike glass water cup din ta hau tsiyayar masa ruwa agaggauce

ruwan na kaiwa rabon cup ta kawo masa tana masa sannu zata mikamai yasha sukaji sallama cikin sauri sauri tare da haba haba wanda yasa dukansu suka daga kai...

anty suad ce agaba tay lullumi sai lady sid dake zuwa abayanta tareda hajy zubaida datake nan atare dasu ayayinda da wata sako ya shigo.

fuskarsu duk babu yabo babu fallasa sukayi storming falon da fara'a a fuskarsu..
Chapter 117 · 0% Book details