← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 47 OF 206

Sashe 47

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

hjy bilqi tana dam murmushi tace eh sun zo har suntafi...

ta kalle nur toh ya kamata kufito palon
sabida atattauna kunga magrib yay kusa ko...

tsabar farinciki nur har wani kankame hannun razia tay suka sauko kasan atare.

palon baban nasu sukaje sauka samu an jero shegun hermes boxes guda takwas din nan akasa an bubbudesu, akwati na farko wani irin farin material ne irin pure karnataka mulberyy silk din nan, da kuma veil dinsa da alama shi amarya zata saka ranar daurin aure..
ahade yake da wasu irin boxes na shiny silver graff diamonds jeweries,da customise high heel shoes na original gianvito rossi, da hermes clucht da perfumes da watch kominsa set.

kowani akwati da abunda yake ciki wanda amarya zata bukata hatta kayan make up dana gyaran jiki da komi an zubo su..

wani akwatin ma zallan kudine aciki aka cika dashi sabida jigilar make up, bridal fittings, da sauransu sabida kayan nata ba adinke yake ba, snn suna da designer nasu da zaiyi fitting din kafin ranar daurin auren duk sum aje address da date da komi...

komi awajen saida ya balain burge nur firdaus sabida they are all her favourites things, sai ji tayi kamar nata ne dan exctly abubuwan datakeso taga an kawo su ma razia.

razia kuwa tudaga kallo daya datama shoes din ma tasan ba size dinta bane size din nur firdaus aka kawo...

angama kallon kaya lafya, iyayen sukama razia bayani cewa, akwai wanda zasu na aikowa su dauketa zuwa gyaran jiki da bridal fitting sabida nan da kwana biyar ne daurin auren..

saida iyaye matan suka gama nasu snn babanta ya fara mata nasiha, nan ne kuma kan nur firdaus ya fara daurewa dataji alhaj abbakr yafara da ambatar sunan inlaws dinsa da mufasas sai kawai tay shiru dai har aka gama ita tafara tashi tabarsu anan tay waje

tafiya take tanajim gabanta yana mugun fadi tare da bugawa can waje asaman bene ta inda babban swimming pool dinsu yake ta taje ta tsaya cikin tunanin

"to wani mufasa ne kenan anty razia zata aura, kenan zai iyuwa suyi aure a family daya???she just wish wayar javeed yana tafiya da ta kirashi ynxun nan taji meke faruwa dan tasan dolene zaisani tunda sunan famlynsa kenan.

tana cikin wann lissafe lisaafen sai ga nan razia ta fito ta wajen tana nemanta

suna hade ido tace litle sis ya akayi kikazo nan kika tsaya ke kadai baki tsoron wann shegen ruwan akasa ko??

murmushi nur tay tace
anty razy kawai tunani nakeyi akan wani abu...

razia tace tell me?

dan shiru tay sann tace"...ive been wondering what if a family daya zamuyi aure..i mean..an razzy kinsan me? shima fa gayen nan dana gaya miki sunan familynsa kenan...to ke meya sunan naki mijin, pls tell me kinga ance nan da kwana biyar ma fa zasuzo su daukeki...

shiru razia tay thinkin of tagaya mata ko tay shiruuu kar hakan ya zame musu matsala da javeed...but she knw dolene nur tazo tasani tunda servant din gidan mufasa za ana aikowa suna kaisu wajen fitting da sauransu, kuma tasan nur ta sansu tunda tace suna fita tare dashi...

beside tunda taga an saka rana taji kawai tagama karkare plan dinta wanda tay alkwai ko molly bazata san me zata shirya acikin 4 days din nan ba.

cikin lumshe ido da budewa razia tay kamar bata san da komi ba ta kama hannun nur suna kallon idanun juna

ahankli tace lil sis kinga,sau daya nima nataba haduwa dashi, sabida babane suka fara nemansa da maganan aure kafin nan yanemi na muka gana but i think his name is javeed..
...javeed Attah mufasa....

akangare nur take kallon bakin razia jin wasu igigyoyi na tsin tsinkewa acikin zuciyrta da kwakrlta

atake sai taji komi nata ya tsaya mata cak...

bakinta na rawa rawa tace"javeed????..a..a..an..anty razia kikace javeed ne zaki aura???

...tunkan razia ta amsata taji wani irin shakuraren numfashi ya makureta, taja da wani irin karfi kamar wacce zata hadiye ranta tamutu atake dan batasan yaushe ta kwace hannunta acikin na raziar ta fara matsawa da baya baya ba...

rawa rawa jikinta yafara tanajin kamar mafarki takeyi..

amugun tsorace razia tace nur please stop ryt der, zaki fadi...ki tsaya muyi magana
ko kin san shine????

kafin razia ta kara budar baki gani tay idanun nur yay luiiiiiiii tana tangal tangal...

tana kuwa kara step wato tundaga saman benen gidan tafado harkasa directly ta fado da nbya fanjam acikin bababan pool din kuma a sume....

wani irin razanannen ihu razia tay wanda ya jawo hanklin kusan kowa agidan, a guje ta bi matakala ta sauko kasa tana ihun sunan
nur, ida kafin ma ta iso maaikatan dake ta wajen harsun zagaye bakin pool din ana ta salati kowa na tsoron fadawa cikin ruwam sabida yana da yawa da kuma zurfi sosai
gashi a sume ta fada

da mugun gudu razia ta karaso wajen tana kiran nur nur batay wata wata ba tafada cikin ruwan tafara diving aciki har can can kasa snn ta hangota harta sha ruwa tana neman ta fara floating razia ta wani jawota dakyar da wahala ta iya fitowa da ita waje......

enjoy ur night my junior brothers weding dinner is tonite...see u guys on monday with hotter episodes.
[05/05, 19:38] BLUE💙: EPISODE 30🦋
@surayyahms..
Dakyar razia ta fito daga ruwan itama masu aikin da suka cike bakin pool din kowa yatsorata anata doka salati nan sukay marmaza wajen taya razia ta karasa fitowa nur firdaus waje snn aka shimfidata akasa akwnce malala kamar wacce batada rai ajikinta kwata kwata.

jikin razia nawani irin rawa rawa tazube gwuwarta akasa araunace tanata kallonta ganin yanayin ta kamar wacce bata numfashin wanda hakanne yasa takara fashewa dawani irin tsoratccen kuka...

nan dan nan tafara matsa mata ciki acikin rikicewa tana kukan tana cewa nur nur nur dan Allah kiy haquri ki tashiiiiii innalillah wa innnna ilaihi rajiun na shiga uku,..i..i shudnt have tld u dis i am so sorry pls dont leave me am sooo sorry nurrrrrr..

gabaki daya tabirkice tana matsa mata ciki da kirji tana hura mata iska abaki tanata kuka

haquri take bata ba acikin hayyacinta ba har iyayen suka fito ta wajen suma a rikice sukayo kansu batama sani ba dan tamugun tsorata ganin nur bata ko responding and her body is getting more colder and ligher each amd evry secnd, da wani irin karfi alhaj abbakar ya bambareta ajikin nur din ya mika ta wa hajya bilqi, kuka kawai take tanacewa nurrr please wake up dan Allah Dan Allah inda kasan ita ta turota acikin ruwan.

nan alhaj yay iyayinsa amma inaa duk jikin sa saida yay rauni, ga yarsa razia na kuka agefe duk ta karaya itama bata wani jima ba numfashinta ya dauke ta suma da tunanin ta kashe yar uwarta.

nan hajya saadatu ta ciccibe nur din a hannunta sukayi mota da ita ita kuma raziar aka kawota daga baya

babban asibiti akay dasu direct inda aka kai nur emergency aka fara bata taimakon gaggawa raziar kuma aka daura mata ruwa.

fadin kalar tashin hanklin da iyayen suka shiga ciki bana kadan bane, banda jeka ka dawo da ziriya babu abunda sukeyi a kofar emergency kowa ya daga hanklinsa sosai cikinsu duk anrasa wazai rarrashe wani.

babu wanda yasan asalin abunda yafaru dan haka har police alhaj abbakar ya kirawo asibitin snn aka fara interrogating dukkan ma'aikatan gidansan inda wani mai aikin kula da flowers yace shine kawai ata wajen yana ban ruwa wa flowers lkcin da yaga abun ya faru amma shi baisan meyafaru asaman ba kawai ganin nur yay ta zamo tun daga saman benen gidan ta fado fanjam acikin ruwa sai kuma razia ta sauko tabita cikin ruwan ta cireta...

toh bayan wnn dan bayanin ba asamu wani tangible bayani abakin kowa ba face harsaida sukayi kusan awa takwas suna jiran farkwansu a asibitin,

razia ce ta farka tuntuni amma tsoro da nadamar gayawa nur wann maganan ya hanata iya bude idonta barema taji meke faruwa, itade bata san wani irin game javeed yake bugawa ba but she knws is going hurt her sister real bad dan ko abunda yafaru jiya ma kawai yasaka tagane cewa bakaramin son shi nur firdaus takeyi aranta ba, ita abunsan ma haushi yafara bata sosai,dan gabaki daya jitake kamar ta gaji da komi snn ko kadan bata fahimce meye javeed yake nufi da su ba.

kukan zuci kawai takeyi tanata rokon Allah ya fitar dasu duka ahannun wann bawan Allah she deeply regret telling nur firdaus javeed zata aura,sai ynxu kuma takejin kamar bata kyauta mata ba dama boye mata kawai tay harsai ta gani dakanta she was just sooo confused ta rasa menene mafita.

toh tasan inma ta boyen dolene nur zatazo tagane in bad way and she wll still be in this painful position tunda dai tagaya mata cewa tasan mutanensa..

adduarta shine kar wani abu yasame nur hakanan dai tay shiru tanata kukan zuci...

sam taki tabude idonta she was scared angry nd confused she just want everything to be over to leave this country and neva come back ji kawai take kome ya isheta.

bayan kamar 2 hrs da farkawan razia lkcin sunkai wajajen 8-9 hrs a asibitin kenan dake tun gabanin magrib aka kawosu, daga alhaj abbakar sai hajya sa'a suke zaune akofar dakin da nur take ciki sunyi zugum
basu cewa junansu komi ba kowa na cikin
tunanin zuci da kuma damuwa.

kusan 12:30am na dare nur firdaus ta farfado jikinta a matukar muce kamar ma bazata iya motsi da gabobin jikinta ba

tana farkawa dataga kanta agadon asibiti tuni tafashe da wani irin tsorataccen kuka
kawai ji tayi trauma na rayuwarta na baya kmr yana neman ya dawo mata afresh..

nan da nan likitocin suka taru akanta suna dubata amma batace musu komi ba sai sheka kukan kawai takeyi ahankli take ambarta sunan javeed cikin numfashinta.

lkcin komi ma dawo mata kai yake kamar yanzu ne ake xubo matasu..
Chapter 47 · 0% Book details