← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 63 OF 206

Sashe 63

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ta harde rai tace what is the meaning of this javeed? bayan ka gama rainani a gaban matarka sai kuma kana shiga ma mutum daki babu sallama...

wani irin kallo me darsa fargaba yake mata harsaida ya karaso gabanta sann yasaka hannu a aljihu yaciro wata muguwar hand gun yay kooking
...

acikin matsanancin rawan murya da tsoro ta runtse ido tace hasbnallahu wa neemal wakeel javeed meye haka jv what did i do..raininkan nan ya fara isata.. kawai ta fashe da kuka.

kan gadonta ya nuna mata da bindigar a mugun tsorace tabi ta zauna jikinta na rawa rawa ya karaso ya tsaya akanta fuskrsa a mugun murtuke..

kara murda bindigar yay snn yace zubaida lets maintain our relshp ta inda baki shiga harkata nima bana shiga naki stay off my wife, my future kids nd everything dat has to do with me dan duk wani shaidan din dake zugaki ki shiga harkan mata ta is only leading u to ur grave wallh bbu abunda zai hana na harbeki idan nasake ganin kafarki asashen matata batare da izinina ba do not ever hold her hands again with ur dirty looking face.

stay in ur lane...

wani irin ihu tay jin ya harba bindigar daf da kafarta tay saurin firgita ta daga kafar zata tashi ta gudu agigice tabi ta fadi qkasa gabaki daya saida taji kamar zata saki fitsari

ihu tafara masa tana cewa "are u out of you mind...

shiru yay yanajin sautin takun takalmi yamaida gun dinsa aljihu sai kuwa ga babansa ya karaso

ya kallesu da mamaki
ganin jikin hajy zubby na rawa karkar zata mike akasan yazo da sauri ya tayata

yana kallonsa yace javeed lafya??ya naji karar bindiga kuma i hope u guys are not fighting again..wai yaushe zaku dena wnn haukar ne??....

zatay magana javeed ya wani irin gallaza mata harara yace dad
ynxun nan matata tace tace min hajiya taje tana nema awajnt shiyasa nazo and she is sugesting i shud give my wife's maids some guns, isnt it?

murmushin dole kawai hajy zubby tay batace komi ba javeed yakama hanyarsa ya fita..

yana fita alhaj attah ya kalleta yace zubaida meyafaru?[16/05, 19:22] BLUE💙: EPISODE39
AREWABOOKS@SURAYYAHMS
waje hjy zuby tanema zauna abakin gadon snn tafara matso hawaye mai cike da wani irin salon makirci da kuma bori.

ko kallonsa batay ta shiga cewa"what did you want me to say to you now alhaji bayan kai kullum baka ganin lefin danka javeed akan abunda yakemin

cikin gyara tsayuwa alhaj attah ya dubeta a tsanake snn yace shiyasa na tambayeki nace meya javeed din yamiki pls dont be a child zubaida..

tasowa tsaye tay tanamai kallonsa cikin yanayin rashin jij dadi da bacin rai tace"why don't you ask your son mesa kai bazaka nuna masa cewa ni tmkr uwa bace awajensa, koda shike Duk abunda yake faruwa agidan nan kaikake jawowa inba haka ba ace duk zaman da nay dakai da yardan dake tsakaninmu amma haryau ba adena nuna min cewa banida wata matsayi agidan nan ba, ace yau auren javeed guda amma dai baza agaya min ba snn yan uwanka sai suzo sufini iko akan komi na auren javeed sai kace ba gidana akazo ba.

cikin katseta yace toh meyakawo wnn kananan maganar kuma zubaida?

dan dauke kai tay tace abunda yajawo haryau javeed bai aminta da ni ba, yana min kallo kamar ni na kashe masa uwa yanxu ma cewa yay karna taba mai matarsa bayan kowa yaje sun gaisa har amira tanada bakin min haibaici akan haihuwa, alhaji ka fito fili kagayamin inde har banida iko akan matar javeed agidan nan gwara in sani kaga saina fita aharkansu tundani banza ce shiyasa ma aka shashantar da batun alakarsa da yar uwata simran dan tsabar ba adamu da emotional damage din da zaa causing mata ba ai inda ana daraja ni agidan nan nasan wallhi wallhi da baza'a walakanta yar uwarta haka ba, pls alhaj i need my sister close to me in dis house ko kawai ni nakoma can naje na sameta, haba. nasan wnn auren zaiyi affecting din aikinta da mental health inta acan yanxu wazai kula da ita in bani ba

..kaima ai kasan wnn auren cin fuska akayi wa simran agidan nan alhaj kaifa dakanka kasan yadda simran take mugun son danka javeed idan ni ba akaunata amma ai this is not fair to the poor girl.

hakannan ta dinga kakalo hawayen makirci tana zubo wasu manyan maganganu wanda duk yasan zai iya faruwa dan yasan halin dansa javeed sarai kuma yasan yar uwarsa suad, but he cant choose her over them kawai sai baice komi akan haka ba yay shiru yana jinta harta gama tay shiru.

iyaka akan batun simran datafi zakewa akai din kawai ya amince mata dan shikansa abun na cikin ransa sumtimes ma yarinyar tana bala'in bashi tausayi shikansa yasan dai dolene simran din taji babu dadi intaji javeed yay aure..

nan ya kalle hjya zubaidan snn yace mata toh maganan ya kare,he will personally compensate her sister with a brand new privt hospital kuma zata iya dawowa tay zamanta agidan harsai tasamu peace of mind inde abunda take so kenan badamuwa..

tunda alhaj attah ya furta mata hakan taji zuciyarta yay mugun sanyi dan tasan muddin simran ta dawo they wll have million ways da zasu cimma burinsu akan javeed msmn ma dataji kishin kishin cewa nur will be here until a year before the family acceptance ceremony..

aranta tace in sha Allah sai ta nuna ma kowa a gidan cewa yar uwarta is a better option ba amaryansu ba musmn ma data san lady saddika zatana take musu baya.

dagata dayan bangaren kuwa tun ficewar javeed daga sashen nur hawayenta kawai tashare kafin nan tahau kan wani karamin sallaya tay sallan isha'inta a tsanake daga nan kocire kayan jikinta batay ba ta tashi ta haura kan gadon ta dan aje kanta dake mata wani irin ciwo akan lallausar pillow takwanta cikin lumshe ido tay shiru..

wani irin rudani marar misaltuwa ta dingaji aranta irin feeling din nan na bakasan me zakayi ko me kakeyi at the moment ba.

ji tay kamar yuwar aurenta da javeed din seems like a lesser problem dan being sorrounded by all these old geeky women dat look evil and egoistic dan shi kadaima wani abun tashin hankli ne agareta.

ranta kusan a dagule yake dan bata san ma me takejiba dan wani bangaren na zuciyarta zugata yake ta gudu, wani bangaren kuwa cemata yake ta dan kwantar da hanklinta tay tunanin wani mafita tukuna.

acikin kwakwaltarta tasan babu wani abu datake ji da yawuce haushin aurenta da javeed mufasa, kuma ko kadan bata jidadin yuwar auren nan nasu a wann yanayin ba ko dan guduwar razia daya matukar daure mata kai tare da bata mmki, kenan ita haka zata kare raywarta tanamai zama dashi matsayin replacemt wife kuma 2cnd option??.

daga zarar tunanin hakan ya fado mata arai sai taji kamar ta kara kaskanta fiye da yadda taji abaya..

wani uban tagumi tay tanajin kmr ta fashe da matsancin kuka saidai deep inside her heart she knw javeed will protect her here...

tana cikin raya wnn raunattun tunanin wani nannauyar ajiyan zuciyar bazata ya kufce mata cikin ranta tace inde javeed zai iya kareta anan toh bataga wani dalilin da zaisaka taji tsoron kowa ba. ahnkli ta kara lumshe tafara tuna wat razia had been teling her abt ppl musn masu power wanda suka fika komi da komi.

so when ever ure in rome, u better behave like a Roman.

dan yadda ka dauki kanka hakanan suma mutane zasu dauke ka, if u appear silent and slow they assume ure weak,.inkazo da rauni da tsoro kuma kowa zaiso ya takaka yadda yaga dama.

beside yadda takejin yanxu ta san kantan nan bata tsammanin zata iyayin wautar saukar makanta ga uban kowa dan jitay kmr abun zai mata yawa being a replcmnt bride to javeed is enuf to handle kuma har yaushe zatazo ta wani bautawa familynsa datake kallonsu kamar wasu dodonni.

tasani sarai hakan zai mata wuya but still tabari aranta cewa nothing is imposble inhar ka cire tsoro.

saida tagama duk raya wann tunanin aranta kafin nan taji kamar tadawo dede bayan yan mintina kadan sai kuma taji kewar gidansun na neman mamayeta sosai.

sauka tay akan gadon tafara neman wayarta shima bata samu ba dan bazata iya tuna ko tadauko wayar a gida ko bata dauko ba

tsaki tay "toh ya kenan zata nemi kawunta ko su mummy ko ma razia how on will she ever be happy now if she is all alone in this freaking devil hole?

da wani irin yanayin frustration aranta ta komar dakanta kan lallausar pillown ta sake kwanciya ahnkli hawaye masu nauyi suna sauko mata bisa fuskarta ayayinda tsoro da rauni ya rufeta tahau ayyana tunanin rayuwarta na can baya....

ahankli ta dinga kuka tanajin nauyin komi aranta wanda batay nisa ahaka ba wani irin gajiyayyen bacci ya kwasheta wanda tana rufe ido ta dinga kallon fuskar javeed a mafarki wai yadawo mata kamar dacan suna soyayyarsu harma ya lallabeta sundawo dede suna farinciki.

she truly love and miss him amma inba wai mafarkinsa tay ba itakanta bata yarda da hakan yanxu dan so take taga ta cireshi aranta karfi da yaji in reality, but deep inside her heart yanxu ne ma son nashi yake dada jikuwa batare da ta sani ba.

wajajen 9.40pm na dare javeed yashigo dakin lkcin wajen ya dau wani irin shiru dan ba'a bada kowa daga cikin personal ma'aikata izinin zuwa sashen ba tukuna.

yana turo kofar dakin yahangota ta wani irin dukunkune kanta akan gadon ta aje kanta akan lallausar pillow ta lafe calmly kamar yarinya yar shekara hudu tanata baza murmushi.

karasowa wajen yay ahnkli dagashi sai wata doguwar bakar wando da damammen pure black vest data fidda tsabar hasken fatarsa his fresh healthy arms da kuma gawurtccn ginannen jikinsa dake dayake nan murje kmr na sadauki....

sound proof roam abt shoes marar kara ne akafarsa making each of his step silent....
Chapter 63 · 0% Book details