← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 101 OF 206

Sashe 101

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

she was careful babu wanda yaganta har ta dawo ta samu su nur abkin pool nan ma nur tace musu su tabbata babu wani camera dake kunne anan wajen dan tasaka rai yau sai ta koyama simran hankali
[24/05, 20:13] BLUE💙: EPISODE 63
Arewabooks@surayyahms.
20 minutes to 6pm na yamma simran ta dawo gidan agajiye duk dama ba aikin komi taje tay a asibitin ba banda zama cikin baqinciki da mugun tsanar datakeyi ma nur firdaus daya cika mata kwakwalwa, tun bata shigo gidan ba sabuwar maid dinta ta tsareta awaje da wani irin gulman nur firdaus wanda janet ne ta cusa matashi da wayo sabida tasan tunda nur ta canza liyatu simran haryau bata amshe sabuwar maid dinta me suna rahama da sakin fuska ba,ita duk tadauka taimakon simran din takeyi data kawo mata gulman nur danta samu gindin zama..

simran tana ji tay wata muguwar dariya nan tamika mata jakarta tace mata takai mata ciki ita zataje taga meke faruwa acan dakanta dan ce mata akayi bayan tafyatta office su anty suad sun tada hargitsi agidan har anyi banning javeed daga cin abincin nur saboda abunda nur tay jiyan shiyasa har ynxu javeed inya saka abinci abakinsa yake shakewa.....

gurmi da tsabar son taga downfall din nur din yasaka tadinga kwashewa da dariya tay sashen wanda ta baya ma tabi dan karwani ya tsareta tfya take hanklinta a kwance dan hajy zubby tariga tace mata data taba workers din gara tana taba nur firdaus...

tana shiga sashen ta samu chef faiza ne kawai atacan kitchen fuskrta adaure ta tambayeta inda nur din take tace mata ai tanacan garden inta..

garden din ta nufa cikin sauri tareda tsammanin zata same nur din ne azaune acikin damuwa saidai ko da tazo sai taga abun ba haka bane..

ayadda nur ta zauna a hakimce ma tana karatu bai mata kama
da wacce tayi bori ba da wani irin tsabar jiji da kai da jin ta isa ta karaso ko kula janet da naima dake tsaye awajen batayi ba tayokan nur tajata tsaya agadarance kuma cikin murmushi me sauti tace..

"Helo..B-itch, congratulations, naji ance anyi banning inki da girki wa jayveee sabida karki kashe minshi ha-ha-ha,...

harta gama dariyar gani tay nur bata dago kai ta kalleta ba

tace hmmm yarinya kenan kin karbi makullan komi kin rike toh sai muga yadda zakiyi amfani dashi dama nagaya miki duk wanda yaci tuwo dani miya yasha...ke a tunaninki wai makricin ki zaiyi aiki akaina ne?

cikin tarar numfashin nur firdaus tamike tsaye da wani irin salo dayasaka simran din tsayawa cak da kwayr idanunta akan kirjin nur dan ayadda cute full breast dinta suka tsaya cur kamar an dasasu very gallant acikin riga yasaka simran ta wani kara hade rai tana ma kirjin nur din wani irin mugun kallo me tattare da kishi dana jin haushi.

lura da hakan yasa wani makirtaccen dariya ya kufce ma nur din abazata tace meye kike kalla min kirji, baki taba ganin original breast bane? simran ta wani tsime, nur ta kara sakin dariya tace ohhh they are not plastic and useless like yours..

Fuskan simran a matukar daure tace and i dare you call my boobs plastic nd useless again zaki ga abunda zan miki anan...

Nur tace ohh bt is plastic ryt,ai ba naki bane, and also useless saboda babu wani cikakken namiji kamar javeed dayake mugun son tabasu..

wani irin lumshe ido simran tay jin duk jikinta da zuciyarta ya dau zafi wani irin dunkule hannunta tay jikinta harna rawa a tsawace ta bude idonta snn tace kee!!! karki sake gayamin irin wannan maganan inba haka ba wallh sai naci kutumar...

cikin datsar numfashinta nur ta karkada mata kirjin tanacewa but is true. gaskiya daci gareta kekanki kinsan kinyi wnn cikon ne dan kawai javeed yagani yaji kwadayinki, for 35 whole years kinajira only for him to be soo crazy abt this natural, soft, and original breast of mine, and ohh you have no idea how he suckle succkkk it madly...kamr be taba ganin nono araywrsa ba.

Wani irin kukan kura simran tay tsabar bacin rai jikinta yahau rawa rawa batasan sanda ta daga hannu zata wanka ma nur mari ba nur tay saurin rike mata hannunta ta watsar mata shi da mugun karfi...

da wani irin rashin kunya tace "ke meye haka? wai fada dani zakiyi ne kome toh ai bani nace miki kiso wanda baison ki ba..

a mugun hatsale simran tace nafi karfin inyi fada dake saidai na kasheki yar iska kuma uban wa yace miki javeed baiya sona? you must be mad..

nur tace kece babban yar iska kuma mahaukaciya cos i am not the one who is 35 nd still prostitung herself to somebody' else's hsbnd inke ba yar iska bace mekikeyi anan gidan? ko nan gidan ubanki ne ehhhhhh?

Baki a sake cikin huci simran tace keeee ki iye bakinki, karki sake ki kira sunan ubana dan shi ba matsiyaci talaka almajiri bane irin naki uban auren naki sadaqa ma ke har kina da baki?

nur tace "okay, tsiya da arziki kowa yasan na Allah ne, amma ai ubanki baisan da haka ba, tunda har ya barki kina bin namijin da bai taba kaunarki ba snn ma harkika maida kanki karuwar gidansu dan tsabar kwadayin abin duniya, hmm toh inhar ke kincika yar gidan masu shi muganki a gidan ubankin mana yanxu, waiko bakiji labarin har gidan matsiyacin ubanan da kike zagi akaje aka sauke mai kai snn aka auro ni ba.
...

tunda nur tafara maganan idanun simran yay wani irin jaaa jikinta na bari tsaban bacin rai a mugu hatsale tace "dan kutumar ubanki how dare you talk to me like this..Ubana kike zagi??? wani irin harzukowa tay zata kama nur da duka,a fusace nur ta capketa da karfi suka fara kokawa tace sai in barki ki dake ni lallai kanki na rawa let just see how much you can endure...

..kafin simran ta hankara nur ta tureta acikin ruwan pool din tafado fanjam...

tana watsalowa da kanta waje taga wai su janet da naima suma biyota cikin ruwan wani readyn kai duka tay saida naima tayo wuff ta rikota kai kace simran bata taba zuwa gym ba sabida riko daya naima ta mata amma ta kasa motsi..

tanaji tana gani janet ta manna ma bakinta wani seal tape ga wani irin kallon da janet din take mata na mugunta atake suka bankareta bata ko yin motsi..

nur ce ta karaso tana tsaye daga gefen pool din tace ma simran u think ure the only who is crazy? kefa karamn haukane akanki..after today namiki alkwari u will have to beg me on ur knees inhar kinason kikara shunshunar iskan gidan nan.

koda nur ta mata wann barazanan babu abunda ya fado kanta inba gamuwarsu a UK da razia ba wani dan uban tsoro taji ya tokare mata kirji a mind inta tace wai su wayanann yaran dama haka suke basuda mutunci???

nur ta kalle su naima da janet snn tace "girls..i dont want her to breath..suffocate her!!!

janet tace with pleasure maam..

wani irin cako kan simran tay ta danna shi acikin ruwa, bullyn din simran sukayi dan insuka danna mata kai acikin ruwan basu dagawa sai taji kamr numfashinta ya fara tafiya duka suke fitar da ita gashi dama da mugun haushinta aransu saida suka mata rashin mutunci na kusan minti bakwai bayan tagama tsorata jikinta na rawa rawa kafin nan nur ta shigo cikin ruwan ta fara mata barazanar inhar bata bayyana abunda tay ma javeed jiya da bakinta ba sai tamata mummunan tabo da scizzors din nan wanda bazai warke ba har abada.

simran tafara girgiza kai cikin matsanncin tsoro tana wani irin fuzga ga taurin kai irin bazata fada din nan ba a tunaninta ai hjy zuby tanan nan zata samu ceto akn lkci

haka ta dinga kwasar maruka da magangnu masu ciwo da kon zuciya awajen nur wanda sune sukafi cimata rai dan bata san a ina nur ta san dukkan sirrinkanta akan javeed ba...

karshe ita dakanta tafara gyada kai tana fuskar magiya da alaman cewa zata fadi abunda tayin amma sai sun bude mata baki..

janet tana bude mata bakin kuwa caraf tay yunkurin musu ihu kowani zaiji akawo mata taimako wani shakure mata wuya da naima tay ta baya yasaka muryanta yakasa fitowa...

nur tana matsowa ta wani fincike wig din kanta ta jefar a ruwan snn tadaura mata air bag din akai ta danne kanta acikin ruwan sosai dashi saida taji simran tana gurnanin mutuwa me karfi ta gama gigicewa tana daf da mutuwan snn ta saki kadan.

wani irin numfashi da tari simran takeyi tana dagowa cikin tsorata taga su janet sunkara bankareta again, nur ta capko gashin kanta da bawani yawa yake dashi ba tasaka scixxors din tafara aske mata gaba gaban gashinta da scixxors saida tamata wani irin cinbiribirin walakantaccen yanka kamar an gwagwiyi kan biri tamaida kan kamar na wata aljana
..

sai ihu simran take tana nooo nooo yaa zuby wayyo wayyo azo aceceni ganin kamar mugaye ne duka awajen ba susan ma metakey ba kawai sai ta saduda tafara magana farrrrr tana tonon asirin kanta yadda ta saka kwayar har saida tafadi komi datay jiyan kafin nan talura da cewa ashe naima dake gefen janet ta riko wani abu kmr ma recoding confesion dinta takeyi da both video and audio..

a mugun tsandare simran ta kallesu cikin matsanncin tsoro abirkice tafara cewa delete that video or i will make sure ure dead all of you wallh saina kasheki naima saina saka ankamaku matsiyata kawai mugaye Allah ya isa min

nur tafara dariya tace a'ina kenan zaki kashe ta bayan yau zaki bar gidan nan?

a zuciye tana kuka tace badai inbar gidan nan ba saidan ke kibari and bitch u will pay for this wallh tunda kika ci mutunci na dan kawai na taba raywr javeed which i just did dat to get my revenge on you amma wallh saina saka kinbar gidan nan matsoraciya kawai kin kasa fuskantata ke kadai saida kika tara mutanenki sutayaki wallh ko anan ma kinsan nafi karfinki
Chapter 101 · 0% Book details