Sashe 107
Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
javeed son, babu dai kyau walakanta wanda yake sonka akan wanda kakeso, kuma naga babu wanda baya kuskuren nan, in gaskiya za'a bi ayi adalci yarinyar nan duk abunda take yi agidan nan akanka ne takeyi..or is it crime to love you unconditionlly, hmm jiya fa har harbinta kasoyi baka tunanin Allah ne ya jarabeta da sonka?
wani pause tay ganin baya ma kallonta snn tace "uhum, naga ita kanta matarkan bawai tana da ticket din zama agidan nan bane fully sai mother hauwa ta tantance so why dont we give simran a fair chance ni nagaji da wann case din kawai ayi maganar gaskiya tunda bamu san gaibu ba, nide gaskiya i am not happy with all this immature sheningans dake faruwa, i mean.. dat doctor girl was wrong amma daga sun dan yi fadar kishinsu na yaranta kuma shikenan ita sai adau zafi akoreta haka ba adalci bane
cikin jan numfashi tareda jin mugun haushin shareta da javeed yay ta juyo ranta a dagule tace ya attah shekanjiya anan surkuwanka ta tashi kashe mana javeed da mummunan abincinta amma haka ka mata uzuri toh meyene yarinyar nan ta tsare mana agidan nan da bazamu bata dama ba naga duk yara ne we can set them ryt ai basufi karfin mu...yaa attah dan Allah ka duba dai
gara ma hjya zubbyn javeed ya dan kalleta amma anty suad harta fara ta gama alhaj attah bai ko daga ido ya kalleta ba bare yaji metake cewa ba
har saida ya gama nazarin sa yasaka baki batare da jan wata doguwar magana ba fuskarsa a murke kamar na xaki yace musu "yaji, simran zata zauna just for the period of her mental treatmnt, snn ya saka musu dokoki masu tsauri, yace simran bazata sake shiga tsabgar nur firdaus ba, snn she is totally barred frm going to thier sites witou proper permission.. snn dolene ya zame ma simran din tayi apologising saidai ba adaki ba publically yake so tay in the presence of all sabida agane in zata iya zama ko in ciwon kwalwartata baiy nisa ba.
wann maganan bada hakuri a bainar jama'a sosai yay musu zafi amma dake su suka sako zancen ciwon kwakwala haka suka amince masa.
hajiya zubaida tay musu godiya magana yakare hajya zubyn ce kadai ta barsu anan ta dawo daki tasamu simran ta fito a bathrum tana kkrin yin shiri zata tafi sabida da tunanin recoding din nan tafarka daga baccin daya kwaceta sai taji ta kara firgita sosai.
tana cikin wnn yanayin hajya zubaida ta shigo dakinta kai tsaye babu sallama
suna hade ido taji tausayin simran din ya rufeta wani irin tsaki taja da bacin rai tazo ta xauna abakin gado simran tay sauri ta dawo gefenta tana kuka ta tsuguna kanta na kasa muryanfa kasa kasa tace yaa zubaida nina jawo miki wnn cin fuskar dan Allah ki hakuri zan tafi kawai bazanbiya zama ina jawo miki cin fuska akan foolish act ina ba..
cikin jan wata tsuka hajy zubby tace na nawa kuma simran?
ke kinki kama kanki kinbar wata jakar karamar yarinya tana cin kashi akanki gashi ta koraki ta tsorata ki, yo ina wayewa, ilimi da karfin ikon kin yake yanxu? mtcheww ke simran, buga wasa kike sonyi agidan nan amma kwata kwata baki iya bugawa ba..
ta inda hajya zubby take shiga bata nan take fita ba simran tay shiru tanata hawaye dan bata tabajin ma abubuwn datakey na makiricin duk shirme bane sai yau.
hajy zubby kuwa saida ta gama karya mata zuciya tass tass snn ta fara gayawa mata cewa ai sun samar mata scnd chance
nan tagaya mata duk abunda ya faru da sabbin dokokin da aka bayar
Da wani irin mugun mamaki simran ta dago kai tana kallo hajy zubby tanaji kamar wasa take mata duk dama bataga alaman wasar atattare da ita ba
hawayen farin ciki taji ya karyo mata bata damu da haqurin da akace ta bawa nur ba as long as zata zauna agidan, da harta budi baki jikinta na rawa zata fara godiya tareda alkwaruka caraf taga hajiya zubaidan ta sako wani muguwar fuska ta mike tsaye tare da dakatar da ita da hannu..
acikin wani irin yanayi na daure fuska tare da yanke rahama a zuciyarta tace " ke simran kimin shiru dan banason ma naji wani magana abakinki,..yanxu wasan nan zai fara, wallh wallh tunda akaci mutunci na akasani zubda hawaye agidannan akan wata yarinya sai kowa yaji ajikinsa snn maganan aurenki da javeed sai mun karasa wasan nan har karshe..
cikin wani irin yanayin zafi da huci ta kalli kwayar idanun simran tace "inhar kina son nasara doka daya tall kawai zan baki simran . jikina rawa simran ta mike tsaye da wani irin karfin gwiwa kamar babu rauni ajikin tana mai share hawayenta tace
"i will do everything yaa zubby..
wallah your wish will be my comand.
cikin katseta hjy zuby tace simran, daga yau umarni na kawai zakina bi agidan nan duk abunda nace kiyi shi zakiyi inhar nasara kikeso amma kuma kisan da cewa duk randa kikamin shirme nidakaina zan kulla miki sharri agidan nan wallah saina saka an kulleki an casa min ke, so buckle up ki aje batun ciwo da rauni lets get back to work da anki da anso saokin auri javeed agidan nan kuma kowa zai gane kurensa indan nine.
cikin sauri simran tace i concur..yaa zubby, nide bazan ce miki komi ba amma zan baki mamaki.
daga haka suka gama maganan simran taji wani irin fayau aranta tun ficewar hjy zuby for a while bata tabuka komi ba tana kwance tana dada daura dammarar cigaba da mission dinta akan auren javeed aranta dan tasan yaa zuby inta fadi abu da zuciyrta toh tabbas zata cika shi.
waya ta kira aka aiko mata mai aikinta tahada mata ruwan wanka taje tay wnkan ta fito tasha magani wajajen 8am likitan daya dubata jiyan yazo ya duba hannun ya kara daura mata sabon dressing awajen
wani irin kwalliya tasa aka mata wanda tun ana kanyi ta zura wa miror ido kamar zatay kuka tare da kallon askin da nur ta mata na walakanci akanta yanxu kenan dolene ta dawo saka wig papa har sai sumar kanta ya cike ya tsiro.
da baqin cikin haka har ta saka kaya plain red gown me guntun hannu tay kyau kamr ba itace ta gama karaya da zaman gidan jiya ba
sabida yanayin ciwon da hannun yake mata bakaramin pain relive drugs tasha ba dan tana so ne taje ta gode ma su anty suad kamar yadda hjy zubby ta umarceta dan zubby sosai tadada gano motive dinsu yau, tasan they are just looking for sumone to control, in simran ta dawo musu kmr jaka a idonsu toh babu shakka zasu iya tsaya musu akan komi
ata fannin javeed kuwa yana
shiga dakinsa wanka kawai yay ya fito yanakan shiri agaban madubi wayarsa yana ta bugging da mesage amma bai daga kai yaduba ba, dan hatta janet ya sallameta da wuri yau, dan yana so ne ya shirya kansa dakansa shikadai snn yay resetting duk wani securitym dake dakin da DNA code na matarsa Nur firdaus inda zata same ajiyayyun kudinsa da boyayyayun takaddu da wasu muhimman duwatsu da duk wani abunda zai isheta tay rayuwa cikin arziki da gata harta mutu koda ace bai dawo gareta araye ba.
karfe tara na bugawa nur ta kammala shirinta dan yaune karo na farko data saka asalin Fubu fallazo irin wando me fadi dinnan wanda in baka lura bama zakaje mai skirt ne
wandon ya mata cass cass akan faffadan kugunta gashi irin light olive green colour din nan ne tailored ba designer ba dayaji layin guga ta hadeshi da wani irin calm dark olive green 3qtr hand silk shirt me high neck snn ta saka takalminta cover shoes xak zak kalar rigar tasaka wasu mayun hadaddun duwatsun emerald akunne,wuya da hannu tay rolling ta veil kalar wandonta zak daya mugun mata kyau..
she loook simple but very very classy and youthful kwalliyarta dan dede ya fito mata da irin freshness na danyen shekaru
sun gama shiri kenan tabar naima a dakin Bata wani jira ya zo daukarta ta taho dakinsa kai tsaye.
da mamakinta tana taba kofar sai taga wani abu ya kawo green light ajikin nob din atake kuma kofar ya budu wanda tasan dacan dai saita jira
cikin jin mamakin hakan ta shigo ciki da sanyin sallama abakinta inda gabaki daya qamshinta ya bule dakin dake gauraye danashi qamshin
juyowa yay cikin nitsuwa suna hade ido daya gan ta ahaka shikansa baisan sanda yay mata murmushi me sanyi ba.
ajiyar zuciya ta sauke samunsa datay shidaya kuma agaban mirrorsa yana tsaye dagashi sai wani bakin dogon wando da black vest data dameshi a kirji yanata kkrin zai saka rigar uniform dinsa na special terrorism task force NP-Army.
[27/05, 20:09] BLUE💙: _EPISODE 67_
AREWABOOKS@SURAYYAHMS.
kallon rigar uniform din tay snn ta daga ido ta kalleshi jin kirjinta yahau bugawa da sauri sauri ga wani irin mugun faduwa da gabanta yahauyi atake
cikin lumshe ido da budewa cikin ranta tace "so he is really going for the mission? wani irin abu taji ya riketa a kirji ahnkli tafara takowa wajen sa ganin inda ya zuba mata ruwan idanunsa yana kallon ko wani saukar takunta baiya ko kiftawa..
saida tazo daf dashi snn ta tsaya cak ta daga kai sama duk da tsayintan nan saida taga ya fita tsayi sosai cikin yin sanyi tareda tay lumui da fuska tacigaba da kallon cikin kwayar idonshi da wani irin innocent face dayaso yabashi dariya
shima kallonta yake kamar zai hadiyeta kwantaccen suman kanta dayaji gyara yay curl ata gefe da gefen gaban goshinta shiya bayyanu masa ahnkli
yakai hannunsa wajen ya dan shafashi da wani irin salon ziriya wanda atake saida taji tsigar jikinta ya tashi abazata.
wani naunayen ajiyar zuciya suka sauke da karfi atare da furzar da wani numfashi mai zafi sann ya runtse tsumammun idanunsa akanta wanda already suka soma canza kala tsabar jarabar dake cikinsu.
wani abu taga ya danna daga jikin bango tuni haske mai yawa ya dalmaye cikin dakin yahaske mata idanunta data tsura akansa tanamai cinkaro da masifaffar siffarsa na tsayayyen namiji..