← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 206

Sashe 22

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kallonsa ta madubi ta dingayi har saida tadan ja aji snn ta sauke rabin glass din suna hade ido da mutumin taganeshi sai taji zuciyarta yay mugun sanyi sanin cewa shine ranar ya kawo ma javeed cake..

atake kuma sai tay kamar bata ganeshi ba,muryanta kasa kasa tace "how can i help you??looking at how very young and naturally pretty she is mr aqeel yadan gyara zaman neck tie dinsa

tareda yin gyaran murya yay mata sallama ta amsashi

yace mata ogansa ne ya aikosa wajenta if she dont mind sparing them a minute..

wani irin dadi taji aranta dataji javeed yayi mata aika amma hakanan ta tsime cikin shan qamshi tace "i am listening. nan da nan mr aqeel ya ciro wata wata soft note me ivory patchemnt da golden foil ajiki ya mika mata, tana karba yajuya yay wajen car dinsa saiga wasu kantamaman body gurds subiyu sun fito sanye da unform din aiki, kowanne ya rike box dinsa, its like an acrylic hermes box amma guda biyu ne kacal, wato irin jakunan nan masu kama da professionl make up kit amma madaidaitan su coffe brown colour haka.

tun bata gama karanta abunda ke cikin papern ba taga mr aqeel ya danna wani abu a hannunsa saiji tay gabaki daya securityn dake jikin motarta is comptelty disarmed..

dacan har ta firgita zatay magana sai kuma tay shiru tanamai tuna cewa javeed yana amfani ne da wasu irin weird adanvaced technology wanda haryau bata gane ta inda akayi ya samu wann abun a tafin hannunsa ba.

wayarka, motarka, computerka, da duk wani gadjets na zamani duk dai yana da hanyar da zai iya wargaza securitynsu acikin sauki snn ya budeshi tasss yyi abunda yaga dama ko ka bada izini ko baka bada ba.

tunkan ta farfado daga shock din ganin waihar mr aqeel yay unlocking mata mota daga waje, cikin ladabi taji muryansa yabi yanacewa "maam shall we??...kanta tadan leko waje ta dada karewa boxes din kallo snn tace masa yeah

babu bata lokci taga sunbude gidan baya sun aje mata boxes din aciki..bayan sun gama yazo ya mata godiya snn suka shiga car dinsu suka juya.

Da dinner invite din a hannunta takunna motar tay horn akazo aka bude mata gate dinsu ta shigo cikin gida. tana sauke kafafunta kasa tace ma masu aiki su tayata dauko boxes din da mamaki taga wai namiji daya ma dakyar ya iya daukar su zuwa jiki.

hakan yasaka ta jin matukar mamaki da tsananin son taga menene aciki.

koda tashigo lkcin gidan ya dau wani irin shiru da alama su hajiya suna sashensu kawunta tasan dama shikam bai fiye zaman gidan ba.

har cikin dakin baccinta mai aikin ya aje mata boxes din sai haqi yake har ya fice

Duk zumudin datakeji bata kuwa dira akai kamar mayya tafara budewa ba, veil din ta ta soma ragewa ta bar yololon suman kanta abude yanamai shan iskan Ac. ta dan kwanta kadan akan gado tareda sake bude katin gayyatarsa tanata kallon bold nd italic hadadden handwritten inshi da murdaddun kalamnsa na dinner request dake mata mugun kama da subtle comand as if her own her. "tonight, your silence will say more than words ever could" tay tunanin duniyan nan amma bata gane meyake nufi da kalmarsa na silent dinner ba.

but she just love how raw nd bold he is, hmm shide kominsa kai tsaye, murmushin da bata san daga ina ya fito ba shiya kufce mata nan tafara tunanin yadda zata iya matching energynsa kamr dai yadda molly ta koya mata dan bata son ko kadan ya samu wani dalilin rainata.

tanaji aranta kamr ta mugun aminta da javeed amma wani bangarena zucyrta bayason ya shiga gararin da batasan farkonsa bare karshen sa ba, dan ta riga da tasan zafin da akeji a zuciya idan aka rasa masoyi,kuma aboki nakwarai, namiji kamar adnan inta daya mata son da take zaton maza basa yi wa mata irinsa a wann zamanin.

yanxu kuma kusan ninkin baninkin abnda taji akan adnan takeji akan javeed in a very special nd intensed way wanda bazata ma iya misaltawa ba.

ji take kamar inhar javeed yasakata kuka koyazo ya kuntata ma zcyrta batasan wani kalae mummunan hali zata shiga ciki ba dan babu tantama yanzu kam tafara ganewa kamar son shi kawai takeyi shima kuma sai take ganin kamar hakane awajensa saidai tunda shi be furta ba tasaka aranta cewa bazata shige jikinsa da garaje ba kar mutuncinta a idonsa yaje ya zuba

yadda ma zata fita taje dinner daya saka musu bayan ishai yanxu shiyafi komi daga mata hankli dan koda wasa takeji har cikin ranta bazata iya yin karya ma kawunta sabida namiji ba.

tunani tay na yadda zata samu daman zuwa wajen javeed
can saita tuna da muna tay inviting inta 2 days sleep over kawai saita jawo wayarta ta rubuta mata sako akan zata zo, dan tasan ta hakanne kawai zata iya fita harta iya zuwa wajen javeed batare da tay karya wa kowa agidansu ba.

bayan ta turo sakon ta tashi tashiga walk in closet dinta after some minutes ta dawo jikinta sanye da wani dark blue jumpsuit na jimmy choo da bedroom dunlop sleepers me laushi fari kal dashi

doguwar yoloyolon sumanta ta sakeshi baya snn tasakala masa hair band ata gaban shima kalar takalminta.

zama tay agaban boxs din ta fara aikin bude su wanda tun kan ta gama qamshin turare masu shegen dadi yabi ya cika mata ciki.

tana bude na farkon taga tarin tarkacen expensive luxury birthday gifts ne kala kala masu shegen tsada da kyau aciki dan kamar ba asan darajar kudi ba haka zubasu.

all these girly stuffs teddies, white rose flower money bonquet an jejjera dollar notes masu shegen yawa aciki, sai designer perfumes, box box na watches, tabi tabude dayan box din taga wani shegen Custom pure Diamond Watch ne shikadansa with double Engraving na sunanta "Nur firdaus" abayansa sai wata arniyar Infinity Bracelet with Her Initials & a Tiny Diamond stone aciki

sai wani luxurious Moonstone & Pearl Anklet shima acikin Velvet Box dinshi da kuma Gold Wrist Chain with a Heart beat Pulse Line Design wanda kana gani kasan wane yaro.

sauran tarkacen kuma duk ababen ciye ciye ne dan harga Allah wasu candies da chocolate din da tagani anan dinma bata taba sanin cewa akwaisu a duniyan ba

Duk sai ta rasa mema zatace kawai tahau tarkatawa tana daf zata rufe kenan taga wani abu yay tudu ajikin zip din box din hannu tasaka aciki sai kuwa tazaro wata long envelope me nauyi tana budewa taga bunch bunch na kudine acike sunkai sinki goma sha biyar in nigerian naira.

baki bude tace wow
"all these just for a birthday?...i hope gayan nan ba tunanin sayar zuciyana zaiyi da kayan duniya ba cos it wont work..

tana maganan tay murmushi, sai ta fara tattara komi ta dura su acikin drawers dinta harda boxes din dakyar ta jasu ciki ta rufesu batare da ta dauki komi aciki ba

zama tay abakin gadonta tana tunani tana kuma kyabe baki waiko meyasa maza suke son kashe mata kudi haka oho, ta tuna adnan ma haka yake, haka kawai ma in haukarsa ya tashi he wll buy expensive gifts and shower her with

dan koda take tare dashi bata taba rasa kudin kashewa ba saidai na javeed dinne taga kamar zai fi karfin tunaninta dan acikin box din nan kawai taga abubuwa biyu wanda da diamond akayi da agogon da aka rubuta sunanta abayansa da kuma bracelet. wani irin kazamin kudi ne dashi haka da zai bata irin wanm kyautar, tagumi kawai tay cikin nazari sai hmm hmm dake kufcewa abakinta.

can bayan sallah azhr tafara tunanin shin me ma zata saka domin dinner, kawai taga kawai gara taje wajen frankie ya tayata komi since he is an expert kuma yana da sirri sosai. daga nan ta kira kawunta tagaya masa cewa zataje sleep over wajen muna, and she wll be out for dinner saidai bata gayamai da waye zataje amma she make sure dai ta sanar dashi. bayan sun gama wayar taje ta same hajya saa ta gaya mata dama sukan bason mata zaman shirun nan sukeyi ba atake ta amince, nn ta dawo dakin tay parking dan abunda take bukata

immideitly bayan asr tay wanka tafara shirin zuwa wajen frankie dake tun dazun suke famar chating a wasap dashi

within some minutes tafice cikin hadadden lexus dinta tana isowa wajen frankie ta samu ya gama hada mata komi da zata bukata
she just paid him for the dress amma make up da grooming duk kyauta yake matasu

alwala tay kafin ta zauna ya fara mata suna hira dake namiji me aji ne wanda sam baida farfar shiko irin ya damu sa gulma ya tambayeta waye zata fita dashi baiyi ba

he believe idan mutum bai gaya maka abu dakansa ba its not nice ka matsa sai kasani, besides yadda nur take da kyaun din nan yasan by now dole ta samu saurayi

suna cikin make up sai ga muna ta kira nur ta dauka suka fara magana, nan take gaya mata zatazo din amma sai can da dare

muna bata wani damu ba dake tasan kai tsaye ma zata iya tambayar alhaj abbkar dan yabar mata nur ta dan jima da ita for some days sabida iyayen sun dan aminta dasu sosai.

maganan silent dinner ne ya fado ma nur kawai saita tambaye muna ko ta san me hakan yake nufi duba da duk tafiso zaga duniyar masu kudi sabida babanta yafi nasu dukiya.

aikuwa nan danan muna tafara fayyace mata yadda akeyinsa tace mata ai a private space akeyi, with alot of rule, komide da akeyi ta gaggaya mata sama sama, and nur was kind of puzzled toh wann wani irin salo ne oho..

suna gama body nd hair grooming aka kira magrib ta tashi tay sallahnta, snn ta dawo tazauna aka karasa mata make up dinta,..suman kanta yayisu ne in loose curls giving her a natural,effortlessly beautiful look.

sai soft smoky eye with a neutral palette of taupes, golds, and light browns to enhance her eyes without overpowering her face.
Chapter 22 · 0% Book details