← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 206

Sashe 6

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

razia ta danyi shiru snn tace inaso daga yanxu ki dinga fita kina spending time dinki alone tare da duka kawayena. i mean u wll spend time with each of them alone haka.

nur na shirin budar baki zatay magana cikin katseta da lallami razia tace nasan baki saba dasu ba but trust me you cant do it alone wasu abun dolene fa saida taimakonsu..nima dakike ganina ahaka awajen wasu nakoyo abubuwa masu shegn muhimci wa rayuwana harna cimma wani matsayi ayanxu. u have to learn to take advantage of oprtnity kinsan ance it comes only once. wann fa babbam damarki ce cmn dont be shy or afraid sis, nasan fa zaki iya.. ta dada riko hannunta da lallaami
tace Nur kowa dakike gani a duniyan nan yana da kashi a tsuliyarsa kuma kisani bawai zancaki zasu yi ba, jst let them show u who you are, dan ke kadaice kike da ikon canza rayuwarki yadda kike so...

cikin sauke ajiyan zuciya me nauyi nur tace ohk fine,..naji. amma zakina zuwa wajen ko..razia tace yeah not alwys, amma dai zanzo na dubaku

...nur batace komi ba ta gyada kai daga nan suka tashi suka bar wajen suka koma ta daki razia tanata koya mata abubuwa daya shafi yadda ake yin magana with refine speech," simple and clear, not emotional, or overly expressive and bluff. da yadda ake kame kai da kuma jan aji a cikin mutane both mata da maza.

wasu abubuwan da razia take mata su practically sosai suke burge kwakwalr nur cos der is a whole new world da tafara kallo agabanta...

wajajen karfe 10am da rabi molly ce tafara zuwa gidan da motar ta cos she the spirit of the crew dan haka dolene afara cire nur a duk wata damuwa kafinma su jawota cikin komi, yau din ita dauke nur firdaus din a motarta suka fita for her first session with her agidanta..

daga cikin motar molly nur ce Sanye da wata white shirt me dagon hannu da high waist skit baki snn tay rolling kanta fully da wani black veil tay kyau fuskarta yay haske duk dama fuskrtata babu wani kwalliya. wani soft afro soul beat ne ke tashi acikin motar time to time haka molly take jawota cikin hirar rayuwa har suka isa wani hadadden gida inda mollyn take zama, the house was lit with fairy light, sai manyan
pillows thrown arnd like confetti...

molly tana murmushi ta nuna ma nur kujera ta zauna sann taje ta sauya kayanta izuwa simple crop top da baggy jean suman kanta ta daureshi in a messy bun snn ta dawo palon da two mocktails ta bawa nur suka xauna tare

nan suka fara hira kadan duk dama ta lura da nur kamar bata sake jikinta sosai ba..

nan molly ta fara bata labarin rayuwar mum dinta, who is being killed by her own blood sister akan babansu.

jikin nur yay mugun sanyi dan yadda tay describing mamanta da kanwartan sai taji kamar ita da layla ma haka suke..

molly tana murmushi tana hawaye tace ma nur kuma haryau kanwar mum dinta data kashe mata maman itace ta aure babansu, suna zaune da ita, just bcos they is no enuf prove cewa itace tay kisan. tace ma nur tana zamane da bqin ciki aranta kowani rana, tana kallon antynta wacce takashe mata uwa a matsayin matar baban su, molly tahau gayawa nur yadda take kallon tsantsan butulci da mugunta da son kai irinna na yan uwan jini, ita kuma nur laylanta take tunawa tana mamaki dama wai ashe ba ita kadai bane hakan ya faru da ita? dagaske ne dan uwanka na jini daka sha wahala dashi zai iya kwace abunda kake so harma ya kashe ka akan namiji,

shiru tay cikin tuno da bakaken kalaman da layla tayita furta mata akan adnan saikamar zata sauke hawaye wanda yasa molly tarike mata hannu gently cikin girgiza mata kai tace its okay dear, karki tuna komi wai dan kinga nima ina hawaye, kawai de in nuna miki cewa alot of us are breaking in silence but we choose ourself..we choose to live, we choose to be happy not to wallow in self pity..duk wani abunda ya faru dake munji labarinshi amma kisani wann duk qaddara ce daya zama past dinki, how u want to see ur future is totally ur choice, eida happy or sad kece zaki iya yanke wann hukuncin nur.

ahkli molly ta share hawayenta tafara murmushi snn ta miqa mata glass tace if u choose happiness frm now on get up lets cheer to unlearning sorrow.

jiki a sanyaye nur ta dinga kallonta dan bakaramin tausayi mollyn tabata ba

taga ashe gara ita ta iya rabuwa da mutanen da suka cutar da ita amma molly is still living with that same kanwar mamanta data kashe mata mama danta aure musu baba. this is another level of torture musmn da bata da wani shaida akanta duk dama ta san itace.

ahnkli tamike tsaye tay clinging na toss in tace to 'happiness' molly tay dariya me sanyi tace and fun.!

daga haka suka fara sabawa da junansu sosai tun aranan farko sabida molly tana da abubuwan dariya irin de she is a free spirit..

tunda suka fara fita suna hanging out da molly kullum acikin nishadi suke sai inta dawo gida suke dora nasu da razia inda take cigaba da koya mata yadda zatana daukar kanta da daraja sosai

kafin kace wani abu gabaki daya nur ta xama bata da lokcin tuna baya sede bbu wani abu daya sauya wajen yadda take kkrin rike addininta sabida abune dataga sudin ma sunayi sosai.

fannin layla kuwa kusan yadda kasan me gadin gida haka ta dawo agidan auren nata, dan da wuyane take haduwa da adnan, duk wani abu naganin ta faranta masa tana kkrin yi a satin amma ko sau daya beyi lkcin kallonta ba bare ya amsata ba, tun da yazo ya koma bakin aikinsa da schl abubuwa sukayi mata worst. yau kusan satin ta biyu kenan da aure ana neman shiga na uku amma ko magana tafatan baki na cikaken minti uku basuyi da angon nata ba.

anayin aure dan aji dadi amma ita kam gabaki daya ranakun honey moon dinta was the worst days of her life dan banda tsantsan kadaici da damuwar adnan babu abunda take kurba kullum. ganan mrs haseena ta koma harkan siyasa da zafi zafinta, suyi nan suyi can ko wayarta ba a fiye samu ba. wann ne yasaka akaro na farko layla ta gane cewa kasancewar nur tare da ita ashe bakaramin rufin asiri bane dan yanxu ne takejin asalin radadi da zafin kadaici wanda yake tsagata takowani bangare akwalwarta .

bangaren su nur kuwa tun bayan ranar farko basu sake zama a gidan mollyn ba, kullum tazo daukar nur daga suje nan sai suje can all sort of fun and vibes tanayi tana koya mata yadda ake abubuwan bude ido, yau girls out, gobe picnic, dancing balls, movie cinemas, eye contacts, smiles,and walk pass bye.

duk tabi ta koya ma nur yadda ake iya shiga mutane da janye hankalin mutunen expclly maza ta hanyar iya kallo, qamshi da kuma iya tafiya me aji..all form of flirts,both soft and dark, harmless, for joy harma da yadda ake shariya da jan aji.

haka zasuje wajen wasanni duk inda ake nishadii da dariya da games da abubuwan da zai baka dalilin jin zakayi rayuwarka cikin godewa niimar Allah

sukanje gidan marayu suyi spending time dinsu, kai har prison da makarbarta sukan je kai sadaqa just to reflect on Allahs blessing, kafin nur ta hankara har abubuwa dayawa sun sauya a zuciyarta game da yadda take daukar nata qaddarar da tsanani musmn in suka fita wajajen marasa lfya ko rape victims haka suka ga qaddarar wasu..

bakaramin jin dadin kasancewarta da molly tay ba harma kamar bazasu rabu da juna ba, dan cikin kwanakin da sukayi da ita tamugun samun kwarin gwiwa, da dalilai masu yawa na jin zata iya cigaba da rayuwarta cikin farin ciki da godewa Allah tare da kuma karayin tawakkali batare da tuna baya ba..

Bayan sun karkare da molly, Razia taji dadin yadda nur ta dawo so light hearted and sooo happy har in suna hira zakaga tana iya kyalkyalewa da dariya.

bayan kamar kwana biyu sai ga frankie yazo, duk dama nur bawani son tarayya da dan daudu takeyi ba amma koda suka fara fita tare his vibe become the whole game changer for her entire life.

musamn ma da already razia tariga ta bashi special secret assignment to shape nur firdaus looks into a mafian twinflame looks standard...

Duk dama frankie yana da kudin da zai iyayin mata komi amma haka razia ta kara masa kudi dan su siissiya kayan kwalliya ma zamani da kayan sawa irin taste din tasan javeed din zaizo elegant and modest kalar irinnasu na musammn da nur zata dawo sakawa...
NUR FIRDAUS
NA KUDI NE

PAY 500
VIA 9132352275
MOHD SURAYYA SULE
OPAY

TO JOIN

WRITERS NUMBER 08060712446
[23/04, 23:03] Anne-Aurora🦋: EPISODE 4
Saidai Tunda frankie yashigo da zancen durje jiki nur firdaus tafara basu ciwon kai saboda tana mugun tsoron kasancewa cikin maza gata da kunya ga abunka da mutum bai saba da halin yan daudu ba.

karshe dai saida molly da razia suka tsira rakata wajenshi and it become more fun sabida tursasata da sukeyi suna wasu abubuwan tare kamar spa sessions, haka kawai sai taga sunyi booking jirgi sunje Lagos,ko south africa, ko wani shegen body spa anan kasar kenya dake anan din akwai outrageous world standard spas inda ake zagewa a wanke fatar jikin mace da dilkan turawa dana gargajiya, a durje a wanke a gogeshi tsaf tsaf yay sumul garau yay rasss kamar ma ba ataba tabashi da hnnu ba..

anan nur taga duniya kala kala, wasu irin ice steaming da akeyi da kankara waidan acire duk wani alamun tsufa da yamushewar jiki. yadda ake sulleke mata jiki da kayan gyara wani bin hartaji kamar ba ita bace,
gashi gabaki daya frankie ya sauya mata Abincinta izuwa masu gina jiki da kara body mass waidan kawai kwalliyarsa da kayan dayake zaba mata su mata kyau ajikinta
Chapter 6 · 0% Book details