Sashe 4
Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yau ya kasance Ranar jumua da yamma nur tana zaune quietly akan wani creame suede couch tana dan wasa da tsiraran yatsun hannunta with so much heavy hrt nd naivety ayanayin da zaka san ita kanta ayanxu bata wani daukar kanta da muhimmanci. kusan kullum inta kalle kanta a madubi sai tadinga ji kamar ba ita ba, dan deep within her mind gani take rayuwarta ya kare duk wani mijin da zai sota anan gaba dolene zaiji labarin cewa itace yarinyar nan da mijin mamanta yayi raping, snn tayi ciki kuma mamanta ta zubar mata dashi and she is not even in schl anymore, toh menene kuma yanxu yay saura na darajar ya mace atattareda ita? inta zauna tuna rayuwarta na baya saidai kawai kaga hawayenta na sauka, dan she is just tryng to force her mind amd body to be okay amma har cikin kokon ranta she is still feeling pains and ashame of being seen ako ina ma. kawaide gani take kmr bata da wani daraja ko kima da zaa kalleta dashi yanxu.
tana cikin wann tunanin idanuwanta suka kara cikowa da ruwan hawaye cikin sauke nannauyar ajiyan zuciya tadan lumshe ido wanda ko 3scnds batay ba taji muryan razia akanta abazata, kafin ta juyo very calmy razia tace "Nur, u're tensed ko?daf tana shirin bude lumsashun idanunta kenan sai taga wai har razian tadawo ta gabanta ta dan tsuguna gently suna masu kallon idanun juna, karamin mamaki ne a fuskarta dan harga Allah bata san yaushe razian ta dawo daga outin inta ba,
da har zatay magana raxia ta dan katseta da karamin murmushi tace its "okay to feel sad again and again ure still healing little sis. amma kinsan wani abu kuwa?
jiki a sanyaye nur ta girgza kai ahankli
...tace a'a, nan razia tahau share mata hawaye tace suck it up..yau nazo mana da baqi kintuna nace miki no dull moments? toh gabaki dayansu aminai na ne, so, they are all professionals duka zamu hadu muna catching fun har se su mama sun dawo. nd rmber what i told u basai kin kira wani acikinmu da anty ba, kawai kiy chill ki sake jikinki, and we are not here to judge you okay... kawai kisaka hanklinki akan abubuwan da zasuna koya miki, we all cool with u kinji?..
..murmushin dole kawai nur tay tace okay, ...razia tana murmushi tace are u ready to meet them..?
tunbata amsa ba crew din razia suka fara shigowa falon daya bayan daya, da wani irin fuskar fara'a molly tashigo dan itace agaba gaba hannunta abude tazo direct tay hugging nur tace Hi baby girl, are u ready to taste freedom?
tun kan nur ta gama karema molly kallo sai ga Rico ta shigo da wani irin lazy smirk tanamai kare ma nur din kallon kurilla while evrything scream luxury ajikinta tana zuwa hannunta ta mika ma nur tace "you and i will have a real talk..woman to woman..no lies. i am going to be your best friend..nur tay kamr zatay murmushi, tana daga kai taga wani hot statue ya shigo tamkar wani fashion director, frankie ne ya bayyana yasaka wani irin hadadden kaya theme of 1960s house of liberty fashion collection,nur ta kasa dena iya dauke ido akansa dan ta rasa gane ko shi mace ne kona miji ne, suna kuwa hade ido da nur sounding confused ya rike chest dinsa yace woahhh, But razzy, you dint tell me she is this originally beautiful..Hi Nur,
ahnkli nur tace masa Hi...adan nitse yazo ya zauna kusa da ita yanamai kare ma fuskarta kallo yana murmushi dan aransa haryaga ta inda kalar kwalliyar da zai na dacewa da ita zai fito" "she got excellent natural lashes,we wll just need a proper foundation match, and heels...God..yes
heels....razy i am so obsess, this girl is a beauty itself. yana cikin maganan muna ta katseshi da karar key din hadadden motarta datake wasa dashi a hannunta very gently takalle nur tace
"girl, i wll fly you around. in sha Allah u will rember what the winds feel like when ure not hiding.
NUR duk sai taji ta rude tarasa me xatace musu nan Razia tazo tarike hannunta calmy tace "hey sis karkiji tsoron komi kawai kibude zuciyarki no body will give u a tropy for suffering let go of it, wanda suka cutar dake fa suna can suna cigaba da rayuwarsu bayan kece kikafi cancanta da ki cigaba., uve survive alot, and now its time to live like youve survived it.
riqe numfashinta tay ahankli tana dada kallonsu, they werent just ppl, they were full energy. identity, ga purpose, data kalle kanta sai taga kamar she is just a trauma in a dress too loose for her own body.
tsorata taji tay muryanta na dan rawa rawa ta mike tsaye tadan tsaya agabansu tace "guys, its really nice meeting yhall,
ammma...i dont think...sai tadan lumshe ido ahnkli tace gosh i am not like you.
nifa babu abunda nasani. da sauri rico ta zo tarike hannunta suna kallon idanun juna tace you dont have to be like us or anyone nur..you just have to rember who you are, kuma munan zamu taimaka miki.
hawaye taji ya kara cika idonta tace "but i don even know who i am ryt now?hawayen ta yafara sauka dan tunanin dake toshe mata kai kenan kullum
duk dai gani take kamar ta canza rayuwarta ya riga ya lalace hala bazata taba dawowa kmr nur firdaus din data sani adacan baya ba.
Wani irin Rungumota taji molly tay ta baya gently tace"shhhushh "kituna fa kece yarinyar nan da kikay surviving thru so much trials and hell, wanda dukanmu anan ba lallai mu iya daukar irinsa ba, duk cikin mu babu wanda ya isa ya koya miki wani abu, kin ma fimu daraja da kima nur cos ure already a strong lady
pls u need to live..you have a full life ahead of you. let us be ur friend for a while.
nan hawaye suka kara sauka idanun nur batace komi ba dede nan frankie ya katsesu da tafi. "ah'a bazan bar kyakkawa kamar ki tana zubar da hawaye ba..guys lets stop talking and do sumting fun. ni kun san bana son harkan kuka da baqin ciki ina tattalin kyauna ahaaa
kunsan kuwa yawan kuka da baqin ciki yana saka mutum muni? dan dariya suka masa, nan danan kuwa suka warwashe, dan wani game sukayi playing tsakaninsu dats very intresting aka sassaka candles a tsakiyar falon kowa zai shigo circle din ya kira sunansa aciki sai yace"i forgive myself.
i am not what happen to me. sai kowa ya dan bada labarin kansa da battles din yay facing a rayuwa, hakanan har suka gama nur tajijji labarin su, wasu abun tausayi sede gani take kaf basu kai nata ciwo ba
amma koda suka nuna mata they all have scars sai taji ta kara sakewa da su sosai, they had fun tasha mamakin yadda suka iya abubuwa na Addini, har dana ciye ciye masu dadi duk da wayewa da uban haduwarsun nan.
itade bata taba ganin mutane irinsu ba they are just sooo fun and really living in the moment suna mugun more rayuwarsu.
kusan sai bayan ishai can kafin nan suka tafi
bayan sun rakasu ta dawo room dinta ta danyi karatun qur'ani snn ta nemi waje ta kwanta tay shiru tanata tunanin kalar rayuwan kawayen razia dataji ya mugun bata shaawa dan tasha mamakin kalar nasu wayewar me aji so much energy, ga ilimin rayuwa, gashi sam basu shagala da duniya sun mance da tarbiyansu da addinin su ba,koda suke game din lkcin sallah na yi duk suka tashi suka gabatar ita iya wann shiyafi burgeta dasu sosai, ko frankie daya kasance shine ba musulmi ba kuma na miji acikinsu duk ma ya fisu kama kai da rike matsayinsa, he is kind of more calm and very classy, tunaninsu kawai tadinga ahaka har bacci me nauyi yay awon gaba da ita.
washe gari da Asuba ta farka tay sallah ta jima tana karanta qur'ani kamar yadda ta saba kullum bayan nan tahaura kan gado.
for like 20 mins tana Kwance a tsakiyar gadon nata tayi lub ayanayin ruf da ciki idanunwanta duka biyun a lumshe
Wani mayattacen qamshin turaren wuta ne yafaratada ta Jin sautin sallamar razia yasata mikewa zaune cikin sauri kunya yasa tahau mutsike idanun ta shyly...Tun kan tayi gaisuwa razia tarigata yin magana cikin sanyin murya tace my sis kin tashi lpya?har kasa nur tazamo daga kan gadon tana dan jajjan wuyar vest din dake jikinta cikin sanyin murya tace "lpya lau how abt you..'
Zama razia tay a bakin gadon daf da ita takara da cewa..i am good if u're..toh"yay jikin naki? akwai inda yake miki ciwo ne?
shiru tadanyi kafin ta girgixa kai alaman a'a tace Alhamdullhi..
razia tace Toh Yanzu za'a kawo miki sauran kayanki dana siya miki saikiyi sauri ki shirya ki same ni a kasa mu karya kinji? ba musu tace toh sannan razia tamiqe ta fice,ajiyar zuciya ta sauke tana bin rufaffen door din da kallo can ta juya karaf idanunta suka cikaro da madubi.
Wani irin kallo tayi makanta ganin yadda tadawo babu wani marabarta da Baba gwarangal tamkar ba itaba, takusa minti 10 atsaye tana kallon kanta kawai, ji tayi wai harta burme dan yatsun hannunta acikin kashin wuyarta dan batama san sanda tahau shafa jejjemewar da wuyarta yayin ba.
Hawaye ne taji suna shirin sauko mata amma data tuno da maganan su rico da molly sai tayi saurin shanye hawayen tay shiru.
ajiyan xuciya ta sauke har sau uku kamar yadda doctor taheer yake umartan tayi in tacikaro da wani abunda ya tokare mata kirji,cike da dauriya takau da idanunta daga madubin, sadaf sadaf tawuce bathrum ta tube kayanta ahnkli tana dada jin kalar ramewar datayi sei bata tsaya kula bugun xuciyarta dayake ta son zugata ta damu da yanayin zubewar jikinta ba kawai ta kunna shower ruwan dumi mai yawa ya soma sauka akanta shaaaaaaa wani nannauyar numfashi ta sauke me sauti
sosai takejin dadin saukar ruwan ajikin ta sabida hnklinta dayake dada kwnciya.