← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 206

Sashe 11

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

hira suka sha izuwa 1:30 na dare dakyar da wuya ya kyaleta tay bacci dan shikam baiki ace masa kullum suna waya yanajin muryanta ba.

saidai tun bayan wann wayar tasu adnan yafara jin kamar nur dinsa tariga ta cireshi aranta tana rayuwanta a kd, kuma yasan hala dan taga bata da wani mafita ne akan hakan, saidai shikam jiyake har abada bazai iya cireta anashi zucyar ba, dan haka layla will just have to bear the conseqences of his misery tunda ita ta tay contributing akadada jin karfin gwiwar rabashi da abar kaunarsa....

daga hakanan kuwa yafara zulmuwa cikin shaye shayen sosai sai yazo da dare ya fixgo layla tana bacci ya durjeta ko akasa ko akan gado iyakan son ransa tun bata gama warkewa ba, haka zata ci kuka intay wani complain na zafi ya kikkifa mata mari
gabaki daya vaginanta is sore and painful, ko ina ya kumburo wani bin a wawware take tafiya cikin radadi da rashin samun kulawa...

gashi kullum sai yace mata bazai saketa ba, snn muddin ta budi baki tasake kai maganansa awani waje saiya ninka mata azaba agidansa wata rana ma gawarta za'a dauka a gidan.

daga nan rape ya fara dawo mata kamar ruwan sha tafara samun anxiety da mental depression ga wani dan uban tsoron sa daya dada shiga mata jiki musmn data gane cewa yana shaye shaye sosai.

rayuwar da layla ta fara kenan wacce babu sauki ko mafita aciki dan ko da mrs haseena ta kirata awaya yanxu bata iya furta mata komi akan adnan sabida tanajin mugun tsoronshi saidai tace ma mrs haseenan they are good and she is fine tana aje wayar kuma haka zata zube kasa tayta kuka kamar ranta zai fita.

4months******

Bayan kamar wata hudu da komawar nur hannun kawunta a Kaduna rayuwa ya sauya mata ta kowani bangaren,. inda a wani bangaren lalyah take zama cikin azaba da radadin gidan aure.

yau tun da sassafe Nur suka hau shiri ita da yar uwarta Razia sedei duk dama yau native tasaka amma bakaramin kyau tay ba
saboda levels dinta sosai yasauya ga wani irin fitowa da dirinta yakarayi fadin kugunta da boobs dinta sun cicciko.

wata arniyar bubu gown na super wax purple colour me golden ajiki nur din ta saka tay light make up snn tay lullumi da wata sequence golden veil me shegen aji da tsada ta fito waje cikin sanyin takunta me daukar hankli domin raka razia airpot, dake yaune zata koma kasar UK domin tafara rubuta final Bar exams dinta na makarntar lawyoyi daganan saita dawo gida na dindin din.

mahaifinta alhaj abkr har ilayau aransa yanata tsmnin cewa hala shirun da akaji daga ahalin mufasa ko iya abunda suke jira kenan,idan razia ta gama hada karatunta saisuzo ayi auren dama kuma bawai ta fayyace masa asali me javeed yace mata bane dataje lagos din ta sameshi sai kawai ta kawo masa kame kame kuma time din ana rububin abunda ya faru da nur firdaus sai bai wani damu ya matsa mata akai ba

sudai sunga an biyota da tsarabar arzki har gida sai kawai suka dauka ko har sun gama magana ne

tun daya dawo daga business trip dinsa ya fara tattali da shirye shiryen auren razia sa javeed mufasa aboye dan yasani sarai ahalin mufasa suna zuwa neman aure bazasu jira wani karin bayani ba zasuce a agaggauta shi ayi.

a mota daga nur sai razia sunata hirar su na fashion da baya karewa, izuwa yancu sosai nur ta fahimce yadda razia take matukar kaunar fashion and film industries amma bata taba gayawa nur cewa mahaifinta ya tsani abun ba. suna hira har suka isa cikin airpot kafin nan sukayi sallama cikin kewar juna tanamai jadadda ma nur cewa ko bata gama exams ba zata dawo nigeria before 18th birthday inta dan takusa cikawa dama baifi ma saura good 4 weeks ba.

tun bayan tafiyar razia UK, nur ta zama itace ya guda agidan kusan these were the best moment of her life dan bakaramin kulawa da gata take samu awajen kawunta da matayensa ba.

kamar yar autarsu haka suke daukarta ana shagwabata sosai komi datake so sai kaga har ana rige rigen bata shi, she is alwys learning new things,duk dama suna da masu aiki amma anjima da hiring masu koya mata abubuwa daya shafi tattalin gida including Abincin zamani kala da kala harma dana gargajiya.

kullum suka zauna suna hira da kawunta sai ya tambayeta metake so taga ta karanta a university dan itadinma kasar wajen yake shirin ya turata bayan angama mata komi kuma anyi hidimar auren razia sede haryau nur bata sanma me zata ce tana son ta karanta a university ba tukuna
itade tunda ta gama zana su waec take hutawa tana dada exploring rayuwa, haka zata dau wankar kece raini tajeta wajen rico, ko molly ko frankie ko muna tay spending time ko tafita wajen shan iska ita daya,she is really relaxing and slaying all thru time inkaganta zakace bata taba yin baqin ciki abaya ba.

Lagos...nigeria
8:30 pm

Cikin wata cikakyar nitsuwa da javeed mufasa yasamu a sanadiyar sakarma kanshi ruwan sanyi dayay a bathrum yake tahowa ahnkli cikin daki hannunsa dauke da wata lallausar pure white towel dayake famar goge very dark nd wavy hairs din kanshi dashi, sai dayan soft white towel din a daure tamm akan Rock hard kugunsa ya fito daga bathrum kenan daga shi sai towels babu komi ajikinshi face wann murjajjen sanyin muhibbar kasaitaccen namiji dake famar yawo atattare dashi

javeed is a 6ft 4inches tall very handsome man, yana da asalin tsayi da ginannen jiki dan bazaka kallesa kacemai tsiririn namiji ba hakama bazakace mai yana da kiba ba he is just fit and sexy at the same time...

jikinshi dat is so damn hot and sexy sai baza qamshin wasu mayun sabulan wanka yake wanda tuni qamshin ya cike iskan dakin da qamshin dadi gamida sheqin fatarsa da damshi damshin ruwan wanka yake kwance akai ..

javeed yana da wani irin kyaun kira wanda kamar shiyay kansa dan nama rasa yadda zan misaltashi, yana da wani irin sexy body structure ne wanda akai tsaye bazaka kirasa da irin huge din nan ba kominsa ajin tubarkallah. tundaga kan murdadden damtsen hannunsa harixuwa kan kafafunsa amurde suke snn gabaki daya six packs din san nan sun bayyana sun wani irin nunawa yabikan
cikinshi dats so flat and wingy wanda ya shiya bada kofawa cikakkiyr halittarsa na ɗa namiji data har gitso take doka reto a tsakankanin kafafuwarsa wanda akiyasce tsayinta da kaurinta zai iya kaiwa 11cm. he is fit with a rock hard shouders,

yanayin fuskarsa is a
mixture of both calm and rage,eyes lashes dinsa tare da cikakken gashin girarsa daka nan kamar aan zana masasu suna da wani irin tsayi da kauri, dan hatta dan space din dake tsakanin girar sune suka bude hanya wa doguwar karar hancinsa wanda is straight nd strong har baka.

sai idanuwansa da suke nan Deep masu nauyi kuma kalar ruwan toka da ya shiga dark sosai wanda su ba ma manya ba sukuma ba kanana ba just hawk sharp and oily,alwys looking like is haunted by childhood traumas and cold edges kai bazaka taba iya gane yaren dake cikin kwayar idanun nasa bama.

yana da wani irin clentched square jaw dake dauke da shatin hadadden sajensa dats perfectly trim izuwa strong Dark pink lips dinsa wanda yaso yay kamar jaaa.

his entire body is a poetry caved in a granite stone, kalar jikinshi ba irin fari sol din nan bane yanada irin rare sun'-kissed caramel complextion din nan me haske da kyalli kamar ana wankeshi a ruwan zuma da madara soo smooth ga laushi ga haske musmnn a fuskarsa, hannu da kafafunsa.

tsaye yayi agaban fankacecen huge italian oval mirror din dake dakin irin mai nuna mutum daga sama har kasa din nan dake manne da bango, yabi yakurewa kan faffadan kirjinsa idanu ayayinda wani single scar wanda yay baki kamar tattoo din "ghost face" da akayi masa da dalman wuta awajen yake kwance, wanda kai tsaye in kaga ni zaka dauka kwalliyace yadda yay ma gefen faffadan kirjin nasa mugun kyau tare da sakamai sabon salon kwarjini.

saidai wnn tabon na maqiyane wanda ya jima ajikinsa amma bazai iya gogeshi ba sabida yakan tuna masa ranar daya fara kwato kansa daga mutuwa, bayan ayyana massive kisan kai shikadai atsakanin rai da mutuwa ayyinda ya tabashiga hannun maqiyan mahaifinsa lokacin da suka ci nasarar saceshi, snn suka ci burin azabtar dashi da wuta wanda yakaiga suka dora masa fire forged logo tatoo na dalman wuta akan kirjinsa sabida in suka kasheshi koda ankai gawarsa wa mahaifinsa zaiga tattoo din snn zaisan kuma suwayane suka kashe masa D'an sa kwalli daya.

10 strong men againts him alone and he killed them oll and set himself free snn ya kona duka wata mafakarsu da wutar da suka konashi akirji dashi...baka sanin yana da wann abun a kan kirjinsa face sai yatube rigarsa.

agefe daya na fuskarsa kawai yake da wata deep dimple datake lotsawa in ransa yay masifar baci ko in yay murmushi me fadi sosai. kyakkwar furkarsa dat alwys looks calm and thunderous at same time dole inka kallesa sai ka kara kallonsa danyana da nitsatsen kyaune wanda da ace gobe ma zaka sake ganinsa saikaga kamar kyan nashi ma karuwane yakeyi a kullum.

tafiyarsa is alwys slow-smooth, dauke da wata iriyar sanyin kwarjini, his presence is comanding like a king wanda koda kuwa baice komi ba saikaga kamar gaban mutune na yawan fadi agabansa.

this is 4 moth ago tun bayan meeting dinsa da razia abu wanda bai sake samun wani cikakken lokacin kansa ko lkcin zuwa asalin gidansu ba sai yanxu, but in other to feel more at home yau yaga daman saka native wears ajikinshi dan dama yana dasu kala kala duk dama yanayin aikinsa da tafiye tafiye yasaka baiya samun damar saka shadda, jumpa ko wata yadi ajikinshi sosai.

a nitse ya shafa mai ya gama kimtsa komi nashi cikin mintina 20 ya kammala shiryawa cikin wata classy native kaftan dinsa all black dayamai kyau ya shafa turare kala kala snn ya dauki wayarsa yafito direct izuwa bangaren mahaifinsa.
Chapter 11 · 0% Book details