Sashe 189
Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tunda sukaxo nan hutu kawai suke suna planning rayuwarsu ahankli Basu xuwa ko ina kullum suna gidan suna tare haka zaiyi ta sakalta ta dan baiya ma bari tayi komi
nur ta cigaba da rayuwanta cikin nitsuwa da farinciki batare da tasan da akwai juna biyu jikinta ba dake zazzabin da wasu sauyin halayyar datake ganinsu atattre da itan zuwa suke fiisha sai can kaga sun lafa mata sha tun abun na damunsa har ya fara tunanin ko normal ne.
they play all sort of play da mijinta amma ko kadan batajin komi, in yana waya ko training dinsu na sojoji awaje baccin ta take sha ko tayi kallo...
within 2 weeks nur tay wani irin haske tana sheqi, hips dinta ya ciko kamar wanda aka hurata sai kibar ya mata shegen kyau sabida yadda nononta suka kara cika. yau suka shiga first day na sati ukun tasan any moment suna komawa gida javeed zai fara shirin komawa bakin aiki, but just as she is planning to fill this week with fun sex sai kuma yau din ta farka masa da wani irin amai tareda zazzabi me zafi.
************
ata dayan bangaren kuwa rayuwa sosai tazo da wasu irin canji musmmn a rayuwar hajy zubaida wacce har yau ta kasa samun kwakkran mafita bare kuma hadin kai daga mr manny gameda batun kashe javeed daya kawo mata a matsayin daukar fansar ran yarsa saratu da sukayi.
gashi lokaci yagama tafiya baifi mata saura kwana bakwai acikn kwanakin data deba wajen mijinta yacika tadawo nigeria ba, simran ma kadai ta isheta da kiraye kiraye sabida tunda ta samu tawarke ta farajin ta mugun matsuwa tabar sashen ma'aikatan nan ta dawo main mansion kawai suyi abunda zasuyi nur firdaus ta mutu kowa ma ya huta.
ita simran yanxu bata soyayyar javeed takeyi ba, tafiso dai kawai taga tadau mummunan fansa akansa tunda har ta rasashi komiiye zatayi batajin zata samu sassauci inba kashe nur din kawai tay ba.
ata fannin razia kuwa cikin satikan nan babu abunda batay domin samun gafarar iyayenta wani bin zakaga ta basu tausayi musmn intazo ta tsuguna ta dinga basu hakuri tana kuka
saida tay kusan sati biyu tana abu daya kafin nan suka sauko ahakan ma bawai haka bane kawai mahaifinta ya sauko da wuri,.ziyara ne daya samu daga dubai daga wajen mahaifiyar ashraf about how very good and honourable his doter is in d arab fashion indusry, saida ta zage ta masa cikakken bayani na cewa awajensu larabawa basa nuna tsiraici snn basu tallata matsatun kaya wani bin ma har fuskar models dinsu basufiye nunawa kafin nan yaji sanyi
dan karamin binciken da yay ya gane yarsa bata taba zina ko aikata wani abu acan ba shiya tabbatr masa cewa razia ta cancanci ya yafe mata, shide yanxu haka jira yake balaraboyr chan tazo nogeria da danta
inhar suka sasanta kansu da razian aure kawai zai daura musu inyaso tabisu suje can tau careerta cikin waciyar hankali
tunda komi ya lafa agidan su razia rayuwa yadawo mata da sauki har tana dan fita wajen kawaye, duk dama haryau Allah Allah take sultan ya nemeta dan sosai takeson taji muryan yar uwanta nir firdaus ta kuma gaya mata cewa tadawo gida kuma har iyayenta sun yafe mata.
******
Abuja.
cikin kwanakin na da duka shude tsakanin layla da mrs haseena bansan waye zance rayuwarsa tafi kifewa ayaynin da baiyi zato ba, dan kwata kwata kwana uku kawai mrs haseena ta yi a london hajy mairam ta dinga daga mata hankli tana black mailing inta da karerayi akan case din sadaat har saida ta katse hutunta ta dawo ta shiga harkan siyasa
faca faca ana damawa da ita
within this two weeks daya wuce hajya mairan zagewa kawai tay tana amfani da haseena tabi ta matsa mata saidai ta sako labarin nur firdaus a media ya zamana kowani taron siyasa sukaje
sai ta bada misali ko speech akan abunda ya faru dasu
ita kuma mrs haseena sam abun baiya mata dadi sabida koda ta fara bayanin sai ka samu yan jarida da zasuna cakka mata baqaqen magana
akan yadda ta dauki layla ta bawa adnan, snn ta tura nur din kaduna abisa rashin adalci.
duk dama bata rasa abun fada amma daga zarar an sako batun alaqar ta saadat sosai hakan yake mugun trigering in emotions dinta saikaga tana ta fadace fadace da jounalist a media lkci guda tazamo so defensive and harsh sabida masu zarginta da boyeshi
gabaki daya yanxu akan maganan hawan jini ta dogara
dakyar saida dr surayya ta samu sauki awann satin ta dawo Abuja mrs haseena ta tattara kayanta taje mata weeknds
wanda itace tadinga dawowa da ita cikin hayyacinta tana nuna mata cewa hajya mairam bata damu da ita ba, amfani da ita kawai takeyi dan ta cimma burinta na siyasa snn ta tuna duk ranar da ta kira sunan nur firdaus a social media mijinta zai iya sakawa a batar da ita
duk dama nasihohin Dr surayya yana shigewa mata har kokon zuciya amma haryau taki sam tay admitting cewa abubuwan datay ma nur firdaus kuskure ne
kullum dr surayya ta dago mata maganan saikaga ta bige da borin kunya itadai bataganin lefi acikin duk abunda takeyi komi saita kawo masa dalili ta laka masa, babban damwrta shine dole dole nur ce kawai zata dawo karksashinta ta bata hakuri. snn auren layla da adnan shima ba kuskurenta bane qaddarasu ne kawai.
akan wnn maganan da dr surayya ta dameta da shi yasaka tana gama weekdns din ta koma gida dan bataso kwata kwata ana gaya mata cewa tay kuskure akan rayuwar yaranta musman ma akan nur firdaus
itadai shawara dayane ta dauka daga bakin dr surayya, wanda ayanzu shiyafara sakawa taji kamar is high time ta karbe yancinta awajen hajya mairam ta dena biye mata tana tozarta kanta a media abanza.
beside haryau yarta laylah datake karkashin ahalin shehuri ita bataga abinda suka tsinana mata ba banda walakanci da ciwon kwakwalwa taji ma ance adnan din baya gari layla kuma haryau tana zama tareda karuwarsa daya aje agidan
babu ranar da basa dambe
tun labarin muguwar zaman da layla da khaleesat sukeyi baya fita har ya fara zamowa latest gist in town abakin mata
kowani lungu da sako kaga mata sun hadu zakaji ana batun dambatuwa da abubuwan kunya dake gudana ahalin shehuri
where layla is still competing for her space as a wife har a public spaces, khaleesat kuma kullum da ita hajy mairam take burga awaje, koda anje magana a family haka zakaga hajy mairam tana kunyata layla agaban mata tana zaginta da gaske amma sai tana dawowa da abun ya zama abun dariya.
abunda ya faru akansun yanzu shine yazamo ma hajya mairam abun misali, dan badaman laylah tazo cikin mata saigaka ana mata gori ana cewa wai ta kwace saurayin elder sister dinta ta aura.
so many embrassing moment ya faru da layla ga kuma balain khaleesat agida dan itama yanzu gori kawai take mata akan past dinta fafa agidan insuna dambe, dan abakinta .a laylah tafara jin cewa wai adnan yana dawowa nigeria zai kara aure. kuma yana comunicting da iyayensa amma haryau bai neme khaleesat din bare kuma laylan ba dan kar dinsu ya riga yace musu subar masa gida amma dukansu kowa ya rike acikinshi, layla bata gayawa kowa adnan ya saketa ba, khaleesat ma bata gaya ma kowa cewa yatura mata text yace mata su rabu snn ta bar mai gidansa ba.
this few weeks mental health in layla is not so good saboda tafara kaiwa matsayin kwalolowar depression.
ata fannin mrs haseena kuwa tunani tafaray koda ma zatay amfani da wann matsalar da laylan take ciki wajen tuhumar hajy mairam sabida ta samu babban dalili na yaface kanta daga siyasarta hajy mairam dan tasan dolene tasaka danta adnan ya sakar mata yarta layla idan takoma wani party snn dolene aitafara ganin darajarta inhar ta taking bold steps na yaface ta.#Surayyahms
Da wannan kyakyyawar qudurin daukar mataki aran mrs haseena tafara nazarin canza sheqa zuwa wata sabuwar kungiyar siyasa me karfi da zatashiga dan tana da tabbacin cewa tahakanne kawai zataraba kanta da kuma yarta layla daga kangin hajya mairam kanem shehuri...
hakan yasaka yau koda ta fita bataje office din kungiyarsun ba kawai ta shiga harkan party survey acikin garin abuja tun ayau tafara neman kafar da zata kama dan taga wanne kungiya ne mekarfi yadace ta shiga.
Lagos state nigeria:
Yau kwana biyu kenan kowani safiya sai Nur firdaus ta tashi da amai da laulayi sosai haka zatadinga yima javeed shagwaba da bori akan ita lallai local abincin siyarwa me yaji yaji kawai takeso kuma inbawai shine dakansa zaije ya siyo ba ko ankawo bazata taba ci ba.
yauma tun sassafen nan ya fita shida mr aqeel dayake shine kadai yake iya kaisa wajen wata bayarbiya data iya local abinci me yaji sosai acikin victoria island..
she is very pplar amma suna isa dataga kudi babu bata lokaci aka fara shirya masa pperish snail sauce da mashed yam balls acikin take away dan abunda nur din tace tana so kenan.
tun ficewarsa tana kwance a daki ita daya tana jiranshi after like an hr yace Mata gashi nan a hanya yana dawowa tsaban kwadayin abincin data kwallafa wa ranta bata iya tabuka komi ba da kyar tarabu da laushin gadon tasauko ta zauna akan chair dake cikin dakin
iyakar nityn datasa ne kawai ajikinta sai ta kama dogon gashinta duka sukayi baya bata saka takalmi akafarta ba a nitse ta nemi wani spot a doguwar kujera ta dukunkune kanta kamar marainiya tanata jiranshi.
Wani irin xaxxabi ke sandar shiga jikinta, kugi da cikinta yakeyi duk shi ya karya mata karfin jiki,ta fi minti talatin tana wajen bataji shigowar sa ba jim kadan taji kamar zuciyarta na mugun tashi cikin lumshe ido ta dora hannunta akan cikinta tanajin wani iri iri sosai..
cikin wann yanayin bata san yaushe aka turo kofar ba qamshin turarensa kawai ta shaqo sai kuma taji cikintan yawani irin hautsina yawunta har na kafewa..