← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 206

Sashe 10

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

suna dawowa gida ko zama batay ba ta rubuta zazzafar text message me tattare da bakaken magana masu zafi ta turo wa nur aciki harda cewa tay idan har bata saka adnan yadena walakanta layla ba wallh saita tsine mata albarka tunda ita din baqar muguwa ce azzzaluma.

Daga can kuwa Nur bata ma ga tex din ba dake sunje hutun wknds a maldives ita da razia abu, gashi dama bataje da tsohon wayar samsung dinta ba dake kawunta ya siya mata latest pink iphone tana rikewa yanzu.

sunyi ta tsammanin suga kirar nur ko ma suga tarazana ta dawo kadunan wujiga wujiga amma sai shiru basuga amsar sako ba basuga kirarta ba bare suga fuskarta a Abuja.

baqin cikin hakan ya taru yajcika musu ciki kwanan layla shida agidan mrss hasina adnan be nemesu ba kuma jiya mrs haseenan ta gansa awajen confrence din mum dinsa kenan harma ya dawo abujan yana nan.

haushi ya cikata da daddaren da layla ta cika one week agida ta tattarata takaita gidan dakanta da dare.

cikin cin saa kuwa suka samu adnan din yana gidan yana falo yana aikinsa akan computersa.

ciki ciki ya amsa sallamarsu yabi ya hade rai mrs hasina tay zaton zai gaisheta sai taga beko daga kai ya kallesu ba har suka shiga daga ciki.

ran mrs hasina sosai ya baci tana zaunar da layla akan gadonta
tahau mata fada akan ta aje batun so agefe maza ta tashi tsaye ta karbi yancinta inba haka ba adnan zai cigaba da walakntata

suna tsaka da maganan saiga Adnan din yabude kofar dakin yadda kasan be taba dariya a rayuwarsa ya kalle laylan a takaice yace
"kingama yawon kin dawo? toh ki fito ki gyara min dakina zan kwanta nan da minti biyar nd dont waste my time.. yana fadin hakan yabar musu kofar abude ya juya abunsa Mrs hasina taji kamar ruwan zafi ake tafasawa ajikinta

kafin ta bude baki sai taga laylan ta tashi da rawar jiki zata wuce tabishi da wani irin fusata tajawota baya tarufeta da masifa kamar zata daga gidan.

"gaki jaka ko? wato ke layla bazaki iya budan baki kiy masa magana akan abunda yamiki ba how dare him oder u in my presence bayan duk abunda ya miki..is he insane..
layla kece kike daure masa gindi.

layla tafara kuka mummy ni dan Allah ki tafi gida kibarni nayi abunda ke gabana kinga yace in 5 min time zaije bacci i need to hurry up karyazo yana min masifa..

hasina zatay magana layla tariko hannunta har muryanta na rawa rawa cikin magiya sosai tace haba mummy just go home dan Allah, this is my marriage i wll handle it nikawai ki tafi..

a zafafe Mrs hasina ta fauce hannunta ranta a mugun bace tace inke kina jin tsoronsa ni banaji wallah...how dare him treat you like this.

kusan a haukace ta fito layla tahau binta abaya tana mata magiya akan ta kyale mata mijinta kawai tatafi gida..

zuwa falon sukayi suka samu adnan yanakan waya basu dai san da waya yake ba amma alamu duk sun nuna cewa da mace ce. yana ganin su ya wani hade rai yace babe zan kiraki anjima....mamaki ne ya daskarar da idanun mrs haseena akansa yadda yadago ya kalle layla yace are u done?

jiki na rawa ta girgiza kai, yace what are u waiting for? malama da Allah ki wuce.

"kai Adnan!!!
wani irin tsawa haseena ta daka masa, baice komi ba ya kalleta ranta a mugun bace tace "Ashe baka da kunya baka da hankli ban sani ba? kwanan yarinyr nan nawa bata gidan nan kuma kasan me ka aikata mata amma shine daga dawowa zaka fara sakata aiki agabana dan baka da imani???

lkcin layla tay shiru bata motsaba kanta na kallon can kasa har adnan din ya mike tsaye, da wani irin lazy smirk a fuskarsa yakalle mrs hasina yace toh in bazatay aikin ba saita biki ta koma gidan ai..i have no issure with that, ai dama can ita taga zata iya zama dani inkuma zata zauna dani dolene tamin duk irin aikin danakeso..

rai abace cikin katsetsa mrs hasina tace Dake baiwa nakawo maka ko adnan??? tana kan masifar wayarsa yafara kara, baiko sake kallonsu ba ya haura sama jiki na rawa rawa layla ta hau binshi abaya kamar kariya, takaici yabi ya cika mrs hasina a mugun fusace tabar gidan tana tuki ranta na tafarfasa akan adnan.

layla nabinsa dakin tahau gyara masa gadonsa ta tattara kayansa dake kasa tana kintsawa at same tine tanajin wayar dayakeyi da wata mace wanda gabaki daya shiyafi komi daga mata hankli.

kusan yauma da kuka taje sashenta tay bacci washe gari bai kulata ba yafita...

Ata dayan bangaren sai kusan bayan kwanaki biyu da faruwar komi kafin nan nur firdaus suka dawo nigeria..

washe gari da safe bayan tagama karatun qur'ani tay morning routine da kayan gyaran fuskarta ya dadayin fresh dama kuma can takan dan kunna tsohon wayar samsung din ne waiko incase wata rana javeed mufasa zai kirata dan haryanxu bata iya cireshi aranta ba, gani take kamar zai nemeta but she dont knw when nd why kawai de tanajin tanason su sake haduwa dashi.

duk dama bata san me takeji akansa ba amma babu tantama sai taga tama fi saurin cire adnan dinta aranta shikuma javeed din nan har ila yau ta kasa iya cireshi

akwai wani bangare azcyrta dayake mugun mararin kasancewa da kyakkwar fuskar javeed haka kawai kuma take yawan jin wnn feeling din akansa kusan kowani lkci.

yauma tana kunna wayar sai ga sakon mrs haseena ya shigo

tana fara karantawa atake taji zuciyarta yay nauyi yana mata zafi tajima rabon datay hawaye amma dataga zafafam kalaman mrs hasina sai dataji hawaye masu zafi sun cika mata idanu amma hakanan tabi ta daure ta shanyesu.

wato de har yanxu babu abunda ya canza duk dama she sum how wish they wll miss her amma dataga tex din nan sai taga ashe ma gara da tarabu dasu, gaskiyqr didi ne, da bata bar abuja ba ashe baqin cikin da zata kwasa anan gaba a hannun mrs hasina bana kadan bane.

tun data karanta text din mood dinta ya dan canza amma daga baya tawarware bata dai yanke wani hukunci ba sai can bayan datay tunani me nisa tafara tunanin gara ta kira adnan din taji gaskiyar lamarin abakinsa, akan data kira layla ko mrss haseena.....na kudine

to subrcibe pay 500
via 9132352275
mohd surayya sule
opay

08060712446
[23/04, 23:03] Anne-Aurora🦋: EPISODE:6🦋
ABUJA,12;AM
Adnan yana kwance a dakinshi da dare yana famar waya da wata sabuwar budurwarsa dayayi a office kwanan nan badon komi ba saidan ya dada kuntata ma laylah dan haryau baidena shirya kalar walakancin dayake so yaga ya jefa rayuwrta aciki ba.

wajajen 12:pm na Dare saiga kira da sabon layi yashigo masa Baiko kulada kirar ba saida akay kamar sau uku ana hudun ne ya katse wayar dayakeyi ya dauka muryansa adan shake yay sallama sn yace who is dis?tunbe gama rufe baki ba karamin sautin murmushin nur firdaus da ya shako yasaka shi firgita ya tashi zaune jikinshi na rawa rawa cikin lumshe ido da wani irin karyayyar murya da kuma karfi yace "Habibty??nur is dat you?...wani ssnyar murmushi nur takarayi jin yadda adnan yabi ya birkice lkci guda, da muryanta me taushi ahnkli tace yes, Adnan..its me.. atake yadada runtse idonsa danji yay kamar kirjin sa zata faso waje dan dadi..

yana sakin sanyin murmushi yadan shagwabe mata muryansa atake, yace "ohh adnan ma zaki ce min yau ko habibty
...irin yanxu ke batawa bace ko?ahankli ta numfasa tace adnan pls listen, Da magana me muhimmanci a baki na nazo banason muyi wani chicken fight a daren nan okay?muryansa na dan rawa rawa yace no kawai ki kirani da sunana dakika saba cemin inhar so kike in saurareki.. cikin katsetsa tace fine
toh shikenan, my Da'eeman. wani snyi yaji aransa yay dariya

tace kasan dai ure my sister's husband yanxu adnan dan Allah kabar wnn sunayen haka kaji?

kyabe baki yay yace toh naji sister inlaw, tay dariya tace toh tunda bazaka tambya ya nake ba.."kai how are you?are u okay...?yadda tafadi hakan da
sanyin murya yasashi dada jin shauki tare da wata iriyar karayar zcya alokcin guda suna rufeshi, hawaye ne yacika idonsa yay tamaza cikin dauriya yahau murmushi yace "i am okay"..right now..tunda inajin muryanki a kunne na habibity. anitse itama tay murmushin tace good. dama so nake inji lafyarka..and to ask you inkana kan cika min alkwari na.

yanajin hakan ya dan hada rai yace yeah, "nay auren, na koma schl,na koma aiki...

tun be karasa tace and ur wife? how u coping with married life?

wani irin borataccen shiru ya mata wanda sai dataji ciwonsa a ajikinta.

ahnkli cikin lallami tace adnan da ace akwai abunda zan iyayi dan in zanca mana qadaddarar mu danayi tuntuni kodan naganka acikin farin ciki, u dersve to be happy..amma kuma kaima kasan babu wani mafita agaremu, my sister, laylah is ur wife now. pls can u respect Allah's decree and treat her right?

daga haka tafara masa wa'azi duk dama taki sam ta ambace batun abunda mrs haseena ta rubuto mata a text she just talked him down akan karyana walakanta matarsa.

shide tun data fara masa maganan laylan baice mata komi ba ya lumshe idanunsa dan shikam ma haushin zancen yakeji aransa dan yadauka nur tay missing dinsa ne kamar yadda shima yake mugun missing inta aransa kawai ta kirashi dan susha hirar soyayya ko da hanklinsa zai dawo jikinsa amma sai yaji hirar tasu tana neman takare akan zancen aurensa da layla

...harta gama masa nasihar baice mata uffan ba face ya furta "yaji..Daga nan ta dan lallabasa kadan har ta gaya masa cewa zata rubuta waec dinta dis year, yay mata murna harsuka danyi hirar sabuwar rayuwarta a kd wanda ya dan basa mamaki ganin inda nur wai har ta sake jikinta a kd kamar ma tamance da komi, danko daga muryanta zakasan cewa she is not the same nur they know abaya, gabaki daya yaji yanayin furta magananta ya canza
like she is more reserved, calm and matured now.
Chapter 10 · 0% Book details