← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 53 OF 206

Sashe 53

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ji tayi kamar ta kama kanta da duka tay dukan kanta har sai ta fice a ahayyacinta sabida wann babban shirme da kuma abun kunyar da ta aikata wa kanta da kuma dmbin tarbiyanta na addini datake dashi...

kuka tadingayi kamar zata cire ranta jikinta na rawa sosai
...hala javeed yazo ne kawai dan ya walakantata ya bayyana mata cewa bata da wayo bata da kuma ilimin addinin da ake cewa tana da shi. hala ma yay hakan ne sabida ya ci mata mutunci akan marinsa datay a makabarta dan yarike mata hannu ko shiyasa tunda suka fara soyayya yake yawan son tabata a duk sanda yaga dama??

duk wann tunanin saida tay tanajin kanta kamar zai tarwatse dan baqin cikin kanta da kuma muguwar haushin abunda ta aikata.

wasu abubuwan inta tuna kamar su kisses da wasu rungume rungume sai kaga ta runtse idonta sosai tanajin kamar duk duniya babu abunda ta tabayi ta kaskantar da kanta tare da cin amanar ilimin addini da tarbiyanta kamar wannan alaqar tata da javeed mufasa.

atake yanayinta ya sauya kanta dake mata ciwo ta rike tana rolling akasan floor ahankli ga radadin soyayya, gana kishi ga kuma da nadama da tsananin dana sanin irin shirmen soyayyar datay banda kalmar astagfrullah babu abinda ke kufcewa cikin zazzafar numfashinta

tsabaragen ta nitsa acikin wann yanayin bata san yaushe razia ta dawo ba kawai jin sautin takunta tay cikin sauri da alama
dakin nata ta nufa

wani irin kuzarin da bata san daga ina ya fito ba yazo mata ta mike zumbur tay hanyar bathrum ta kulle kanta aciki da mugun sauri..

jikinta na rawa rawa ta kunna shower ta kure kararsa inda daga razia ta shigo zatay tsammanin wanka kawai takeyi..

nan ta fara kwabe kayan jikinta zuciyarta na ayyana mata cewa karda ta sake ta gayawa razia komi dan bataso yau aje gabansu kawu da maganan nan dan bata san ya zasu kalleta inta gaya musu gaskiya tace musu taje har wani kasa tay kwanaki da javeed mufasa ba....

tunda ta gane kurenta is better ta dawo hanya ta nemi yafiya snn ta kuma kyalesa ya auri wacce ya daraja ya yamata kallon mutuncin.

tasan muddin ta gayawa razia wani abu ayanxu hala afasa auren nan, ita kuma ji take kamar dama asali hala javeed ba sonta na gaskiya yakeyi ba he just take advantage of her immaturity dan ya kaskantar da ita.

koda ta gama cire kayan jkinta dukka shiga cikin shower tay
bayan ta maidashi ruwan sanyi, tanaji razia tana buga mata kofa daga waje da tashin hankli tana cewa "nur are u okay?
gyaran murya kawai ta mata marmaza ta gama wankan ta tsaya a gaban madubin bayin ta bude ice pack da suke yawan firming fuskarsu da shi ta zuba rabi a wani bowl ahnkli ta dinga tsoma fuskarta aciki har saida kumburin da fuskarta da idanunta sukayi tsabar taci kuka suka ragu sosai.

suman kanta ta barbaza inda zasu rufe mata gefen fuskarta da idonta stylishly sabida kar ma agane halin datake ciki snn ta daura towel ta fito a sadade.

suna hade ido da razia dake ziriya a tsakiyar dakin sai taji ta kasa motsi har razian tazo kusa da ita cikin sauke ajiyan zuciya tace oh thank god haba nur akanme zaki tafi kibarmu acan babu sallama..you have no idea how worried u got me..

cikin shanye wata tsinanniyar rauni dake neman rufeta ta riki hannun raziar da sanyin jiki tace kiyi hakuri anty razyy...ciki na ne yake min ciwo so...i just rush home dan Allah kiyi hkri

jawota razia tay suka koma gefen gado suka zauna ta tsura mata ido ganin ta fara hawaye takuma ki sam su hade ido sai taji gabaki daya bata gane ma yanayintan ba.

ahankli ta dafata tace
"little sis akwai wani matsala ne??? kan nur na kallon kasa ahnkli cikin tare hawayenta tace "a'a..i think i ate sumting awajen daya juya min cikina.

dan shiru razzy tay cikin tabe baki tace shine kuma kika gudo kikaxo gidan kina kuka sabida wani abu ya bata miki cikinki who are u trying to fool?..

share hawayenta kawai tay batace komi ba..

razia tajawo hannunta atausashe tace "kun hadu dashi ko...toh meyace miki..javeed inkin ne koko bashi ba

irin feeling dinnan na kanajin kamar ka rusa ihu dan kar kirjinka ta fashe at same time kana kkrin danne komi taji ya gumeta .

shiru tay har saida ta iya kwatanta binne dumbin zafin datakej aranta kafin ta dago kai ta kalle razia tace "Anty razzy you were ryt,i am such a foolish girl..kawai de bansan me zan ce miki bane i met him amma kuma naga duk abunda nake tunani akansa ba haka bane..i feel guilty for making you feel bad shiyasa kawai na dawo gida..

kallonta razia take bata ko kiftawa dan yadda nur firdaus tay maganan da real emotions zaka dauka babu dandanin karya aciki...so, a tunaninta ko duk yadda akayi javeed ya lallabtane ya mata wani wayon for god knws why itade haryau batagane ina suka dosa da wann game din ba.

murmushi kawai tay ta rungume nur din ahankli tana shafa suman kanta tace alhamdullhi tunda javeed dinki ya wanke kansa i am happy snn inhar kinaso mu shirya kidena min irin wann abun nima alaifi nama yafi yawa aciki kuma in sha Allah it wont happen again duk kinsa hankalin su muna ya tashi kin tafi ko wayarki da jakarki baki dauka ba..waima ya akayi kkazo gida

dada kwanciya tay jikin razia muryanta kasa kasa tace Ay ynxu kam ya wuce we shud call them and let them knw i am fine

razia tay murmushi tace toh shikenan ki gama shirya kanki saiki kirasu i wll get u some fresh juice naji jikinki ya dau zafi

muryanta a sanyaye tace toh..

har razia ta mike ta fita kallonta takeyi tanamai dada jin nadamar nata rayuwar
gani take kamar kamun kaine kawai ita bata dashi irinna razia shiyasa ma javeed ya bambamce su.

wasu sabbin hawaye ne suka kufce mata tabi ta share ahankli
ta mike ta shiga cikin madaidaicin walk in closet ta saka inner wears ta ciro riga da wando sakakke peach shirt and dark brown palazo me waist belt

oils kawai ta shafa ajikinta sann ta saka kayan batare da tay kwalliya ba dan bakaramin haushin kanta tafara ji ba.

tana zama ta dau wayarta inda razia ta aje mata akan bed side drawer ta kira muna da frankie da molly confrence video call kowa ya dauka amma molly tana gani taki daukawa.

su biyun sukayi magana kowa na tambayarta ko lafya hakanan tay pretending ta nuna musu cewa babu komi kawai abu taci ya bata mata ciki bataso kuma ta dagawa razia hankli shiyasa kawai ta dawo gida ta sha magani hakanan ta babbasu haquri sukuma suka jajanta mata, suka danyi hirar kayan frankie nata basu details da irin handwork design na pure white diamonds da ake zubawa ajiki

har razia ta shigo basu gama hirar ba abun sosai ya bata mamaki yadda taga nur bata fushi fushi ta zage ana hirar kayan da ita duk dama su muna suna alaknta auren da ita amma bata damu ba sabida atunaninta in bata sake jikinta sosau akayi bikin nan lafya ba hala komi zai iya lalacewa tsakanin javeed da razia.

gara kawai ta cigaba da nuna ma razia cewa javeed din nasu daban daban ne, kuma ta tsaya mata a matsayin yar uwarta duk rintsi, tunda dai bayau tafara shiga irin wann matsalar ba.

gani take gara ma razia tana mata son tsakani da Allah kuma zata iya komi akanta amma bazata taba manta kalar cin mutunci, cin amana da muzantawa da yar uwarta laylah da suka fito uwa daya uba daya tayi mata akan Adnan ba.

duk dama tana cikin matsatsin damuwa da kishin javeed datake jinsa kamar zai fasa mata zuciya but is high time to repay razia in a kinder way.

yakamata ta nuna ma razia cewa bond dinsu is beyond wanda zaa ce wani da namiji yazo ya rabasu..

kawai gara tay haquri beside kalar soyayyar da sukayi da javeed haramun ne, cutarwa ne da kaskantarwa kuma dama haram relaships are bound to hurt you sabida dokokin Allah kawai kake takawa sabida kay pleasing wani.

bayan sun kammala wayar tasha fresh juice din cocumber and lemon ne daya sakataji dama dama

nan ma razia ta bata paracetamol ta sha bada jimawa tay bacci me nauyi bata farka ba sabida tana hutun sallah kuma tasan kota farkanma hala tunanin javeed din kawai zatay.

hakanan wann ranan ya kare zazzabi ya gama nakasa mata jiki amma hakanan take danneshi acikin bacci danyau ko dinner bata sauko tay ba dan karma su mumy su sakosu agaba da hirar bridal fitting wanda ita kanta tasan daurewa kawai takeyi anayi da ita amma ko kadan zuciyarta baida karfi ita kadai tasan kalar yawan son datake ma javeed.

ranar sai can cikin dare ta farka cikin rasa meke mata dadi
ta dinga kuka tana nadamar rayuwar karshe ta mike taje tay alwala tazo tay sallah tay ta neman yafiyar Allah bayan ta idar ta zauna awajen hawayen ta na zuba tanata reflecting akan rayuwa har asubahi yay..

bayan ta idar da sallar asubahi tafarajin kamar she need sumone to talk to koda ma zata samu abun dogoro ta dena blaming kanta akan komi..
[07/05, 20:10] BLUE💙: EPISODE 33🦋
Arewabook@surayyahms..

nan ta tuna babu wani abunda yafi qur'ani tunda shidin gabaki dayansa kalaman Allah ne aciki nan ta bude tafara karantawa

sai tanacikin karatun sai gaka tafara kuka kawai inta tuna shirmen soyayyar datayin ke mugun damunta sai tanaji kamarma tagama zubar makanta mutuncine agaban javeed gabaki daya...

bayan kamar ta karanta surori guda uku daga kan suratul nisa'i, taje suratul ibrahim da kuma sura yaseen sai ta rufe.

nan ta jawo wayarta ta kunna youtube tay searching lectures on haram relships in islam nan danan the most relevant lectures na sheik mufti menk da kuma uztax omar suleiman ya bayyana dan dama sune suka fi yin bayani me zurfi akai nan tafara kalla.
Chapter 53 · 0% Book details