← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 192 OF 206

Sashe 192

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

har Sanda wayarsa ya damesu da ringing snn ya hakura ya kyaleta ya dauƙa wani irin Mannuwa tayi a gadon bayanshi tayi lamo tanajinshi har ya gama amsa wayar ya kalleta yace "baby the family are eager to talk to you..hjy mmy ne did u wanna speak with her. kai ta gyada masa kafin nan ya bata wayar shikuma ya sauka ya shiga wajen wanka.

tunda amshi wayar hajy mammy suka gaisa bata iya cewa komi ba dan albarka kawai tsohuwr take saka mata har saida tay hawayen itama

tun daga nan kuma Kowa yafara kira daga family, each person da salon xumudin shi

dakyar ta samu 10 min maikyau tay wanka tay alwala

Abinci ma ta kasa sawa bakin ta dan tulun tarin kiraye kiraye da gifts gifts na kudi da tukuici da wasu abubuwan da taga ana aikowa abun sosai ya kayatar

ganin inda kowa ya dora samun cikin nata arai ita kanta sai dataji hanklinta ya kwanta knowing dat kowa yana tare da ita

*******
tun daga wann ranar rayuwar nur firdaus ya zanca sosai agidan her whole meal time table and rountine was changed, time to time haka zakaga su anty suad suna kiranta..

zagawar labarin abakin lady sid ya saka hajy zubaida ta kasa dawowa nigeria tsabar baqin ciki

gashi izuwa yanzu cikin wokers babu wanda baiji labarin cewa lady mufasa tana dauke da juna biyu ba.

kowa yanata zumudin ganin yadda javeed da babansa suke mugun sakalta nur firdaus agidan..

yau kusan kwana biyar kenan simran batay bacci ba, kuma batacin abinci, ruwa ma intasha daci yake mata abaki, idanunta gabaki daya ya rufe taji koda mutuwar kasko ne dole tay inde har zata kashe wann tsinanniyar yarinyar ta rabata da duniyar nan gabaki daya.

yanzu haka kwata kwata ji take kamr hakurinta na jiran hajy zubaida ya karen, few of the nurse dake jin tsoronta tafara hade baki dasu akan su saka akawo mata likitan kwakwala

week din da javeed zai fara fita aiki nur firdaus tafara laulayi me tsanani wanda shi yasaka tafara nacewa akan kawo mata razia tay mata koda Kwana uku ne.

lokacin ma ita bata san razia tana kaduna ba amma shi javeed ya sani dan haka ta dinga rokonsa har saida ya amince.

bayan sun tattauna da dad dinsa akan haka baban nasa dakansa yakira sultan dake abuja ya umarcesa akan da yaje har kadunan yanemi izini daga wajen mahaifin su akawo razia tay ma nur five days snn ya gaya musu cewa nur tana dauke da ciki but it shud be an ear to ear secret.

koda sultan yakai maganan kaduna bakaramin murna sukayi ba, razia was more than happy to be there duk dama taji labarin cewa ashraf zaizo nigeria dominta gobe but she still chose to be with her sister

tuni ta harhada wasu kayanta ajaka dan sultan ya gaya musu cewa ai ko suna bazasu samu halarta ba dan zai iyuwa ba a nigeria ma zasu krasa rainon cikin ba

duk wani tsarabar su da kayan gyara da akey na iyaye within dat day suka hado razia dashi ta dan taho ma nur dashi

da yamma lisss nur tana kwance a daki tana hawaye jin wai javeed ya tafi egypts urgent meeting bata ma san koyau zai dawo ba, na'ima tana danna mata kafa amma duk hanklnta baiya jikinta tanata tunanin mijinta data kwallafasa aranta

sai can Akazo da aika daga main house dacan kamar ma bazata sauko ba aikuwa tana fitowa tazo ta samu sultan a main falo ya kawo razia. suna hade ido ta fashe da kuka ko bita kan sultan batay ba tay gudu tazo ta fada jikin razia da suka wani rungume junansu sosai kamar wanda sukayi shekara hamsin basuga junan sun ba.

tuni sai taji kewar mijin nata ya ragu mata sosai dan tsabar son ta gode masa haka ta takura sultan ya kirashi awayarsa yana tsaka da meetng ya katse ya dauka tay tazuba masa uban shagwaba agabansu

babu shiri yaji dole ne ma ya dawo gida.

bazan iya fasalta farin cikin data shiga ciki ranar ba, kowa saida yasan yar uwarta tazo
she was soo extra ordinary happy yau ko irin tsinannen laulayin nan datakeyin sai batayi shi ba.

a babban daki dake sashenta aka aje razia wanda tun bayan da suka raka sultan ya tafi snn suka gama gaisuwar su da alhaj attah basu kara rabuwa da junansu ba.

hira da labarai kala kala saida suka bawa junansu thorout nur tana kwance ajikin razia dan bakaramin dadin ganin tan taji ba.

Ranar basu rabu ba har sai dare waidan ma javeed ya dawo ne razia ta samu sarari

washe gari ne suka samu suka gaisa da javeed din duk dama baya wani sake mata fuska akan batun molly dan sabida ganin mutuncinta ne asali bai saka anci uban mollyn ba

but he is cool da zuwantan dan yasan zata rage masa wani abu daga rikicin da nur zata masa in yagaya mata cewa yana da 2days business trip dazaiy yau.

suna gama breakfast har waje ta rakashi ya lallabata kuwa ya jonata da razian sai bata wani daga mai hankli sosai ba, wani wayarsa mekyau ya bata wanda dashi kawai zasuna chat suna communicating kafin ya dawo dan bayaso ko kadan ta rike wayarta yanxu sai ta fara zuwa makaranta.

bayan tafiyarsa d day was filled with fun and activities abubuwa dayawa razia ta dinga gyara ma nur kamar yawan yin abinci ma javeed da tabbata da cewa itake handling customes dinsa ba workers ba, da dai sauran intimate abubuwa duk razia saita karkato mind inta zuwa nan.

kwanan razia biyu agidan javeed bai dawo ba amma dake suna chat da waya kullum da nur sai bata wani damu sosai ba

everyday is fun with razia
..kullum in suna hirar aikinda na dubai nur tay ta bayyana ma razzy dacewarta da asharaf kenan, dan da kyar ma tay magiya kafin nan javeed ya barta ta gaisa da ashraf din awayar razzy lukcy enuf sai jininsu yahadu sosai

razian ce kawai dai haryau batagama bashi kai batun zancen sasantawar su da iyayensu sukejira suyi ba, gashi sabida yazo babanta yace just five days dinna kawai zatay ma nur maza ta dawo kaduna

akwana na ukun nur tagama cancanda girki ma javeed sabida yau da dare zai dawo

dama sun saba can da yamma haka in suka yi wanka sai suje sugaida alhaj attah susha tea awajensa kafin nan sai su kara dawowa

tsumin simran sosai ya kara tashi dataji batun cewa razia tazo gani take kamar in tay sanyi her chances of victory againts nur kullum raguwa yake dan haka gara kawai gobe da sassafe ta dauki mataki she dont care if she loose her life in the cause.
#surayyahms
tun acikin daren simran ta fara kulla abubuwan da zatay ma nur gobe da safe musmn ma dataga an kawo private assistant chef din sashen nur wanda take taimaka wa faiza aikin kitchen dake tana da dysmonrhea me tsanani din nan wanda yasaka kowani wata idan period dinta yazo sai an bata gado izuwa washe gari da safe.

wajajen bayan ishai nur ta tarbe mijinta fondly dan tunda ya dawo suke makale da juna bakaramin dadi yaji dayazo yaganta lafiya ba kuma wai ta shirya masa abinci kala kala dakanta ta zauna ta tayashi ci suna dan hiransu me dadi, daga nan bayan sun gamane sukaje indoor night swimmng a pool din dake side dinsa domin tayashi warware gajiyan jikin shi wani irin hot blow job and suck tamasa acikin ruwan kafin nan suka karasa warwaren gajiyan akan gadonsa

javeed bai taba sanin aure nada mugun dadin da zai sakashi yaji har yana zakuwar dawowa gidansu ba saida yafara zuwa meetings da aiki ayan kwana kin nan.

musmn da yaga inzai fita zaisha shwagaba, inyaje ya dawo kuma yadda nur take zmudin tarbansa with love care and hot sex, da kuma yadda suke flirt chats sama sama haka inyana aiki haka zatana turo mai hoton boobs dinta ko lips dinta suyi all sort of dirty talks dinsu har sai ya dawo gida yana mugun xautar dashi.

yaune kawai takyale razia adakinta itama tanata waya da ashraf wanda basu wani jima sosai ba tay bacci.

can jikin dare lokcin waje yay shiru sosai simran tagama hada serious concotion of liguid poison da drugs din marasa lafya data bi rooms dinsu da wayo tasace which being a medical doctor yasaka tasan me da me ne zata hada ya zama kakkarfan poison da mai ciki bazata iya rayuwa inta sha ba

bayan ta daka ta dawo da komi ya zama liguid ta zuba a sabon syringe snn tadauki sauran alluran da ake mata na ciwon hauka data sace taje har dakin chef dinn ta cakka mata a wuya saida tay doguwar suma

bata wani damu da camera ba dan tasan koma yayane zasu capkota shiyasa take so ta musu asarar ran nur firdaus da abunda ke cikinta kafin nan itama akasheta.

sabida gani take kamar rayuwarta acikin ahalin mufasa was the biggest mistake and torture of her entire life.

bayan ta canza halittar ta sabida javeed, tay zama kamar karuwar gida tana aiki kamar jaka for 35years agidan tana kulawa da komi na javeed da wokers din gidansu, bayan nan ga walakancin da ya mata akan aurensa da nur firdaus, bata taba mantawa har harbinta yay, banda ciwon data shayi akansu, javeed har sawa yay aka kulleta, all her fathers company money she spend it all just to be with him, sann ace kamil mufasa fucked her like a seasoned whore, hard, rough, witou mercy, kuma bataga wani abunda ya tsinana mata ba har yanxu.

kukan zuci take tana cewa bataga kuma sauran amfanin rayuwarta ba gara ta ma ahalin mufasa tabon da har su mutu bazasu manta da ita ba dan is her whole life they mess with

da wann zazzafar rage in aranta take tsaye after like 10 min sanda ta tabbata babu motsi snn tabi tacire ma chef din kayan aikinta ta tsaf tasaka ajikinta ta nemo face mask ta saka ta rufe jikinta da wani bargo dan kar ayi saurin ganeta a camera dake zagawa da dare.
Chapter 192 · 0% Book details