← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 55 OF 206

Sashe 55

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

rico tace nasan kina da kunya nur but this is for ur own good
..nasan ba me zaunar da ke ya gaya maki haka agida bayan hakan shine abunda zai ficce ki u have to be differnt a salon ki karki xamto dede da sauran mata kinga su maza da idonsu a bude yake basu san miki wata kunya ba.

Tace kinga kunya? kunya yana da kyau amma daga zarar kina tare da mijinki shikan sa kunyar ma ki iskantar da shi..

Tace wasu matan ma tsabar kauyanci yasa suke cewa basu taba ganin dick din mijinsu a ido ba thy have not known the size Kawai se yasaka ajiki suke gane kaurin sa da tsayinsa while zasu fito suna ihu suna blaming karuwai da cewa sun kwace musu mazaje.....

how did you even expect ka mallake kan miji batare da kasan komi nashi ba? how wll you knw how to satisfy him if u cant play with him bayan kece kikafi kowa sanin sirrinshi gabaki daya

tace My sister pls wake up dont be among irin wann kauyawan matan treat him well inda koda anbarshi da karuwa a daki sukadai dolene yaga bambamcinki da ita bawai itace zata zo ta nuna masa cewa yana mssing in wani abu daga wajenki ba dede nan taa riko hannunta tasata hade idon dole da ita' tace nur have confidence in ur body and mind ki cire tsoro musamman daya kasance babban mutum kuma wayayye xaki aura not all these chewing gum boys
Da basu san ya ake juya mata ba iya biyan bukatarsu kawai suka damu dashi..enjoy ur man..u have no one but him Kibar shi yasan cewa he is doing a good job shikansa zaiji dadi sexual compliment makes men feel soo good and proud.

inyana tare dake karki bar attention dinsa yaje koina ur time is ur time suffocate dat mugu with your love languages touch him tease him, his hands on ur breast maza datawa suna son taba nono sosai dan haka
ki dinga kulawa dashi

haka in kuna cudling anytime slide into his pant unexpectedly nd touch him har se kin tashe shi, squeex it ta inda zaiji dadi, Talk dirty ki kirasa real name inshi cikin kunnensa da muryan shagwaba just Act like ur body is his temple he will worship it.

Daga ya tabaki kema ki nuna masa ke ba raguwa bace daurewa ake bcos no pain no gain dear sister

tunda aka fara maganan nur sunkuyar da kai bata ko motsawa dan bata san me wani irin feeling takeji acikin ranta ba, she just wish ba haka rayuwar yazo mata ita da javeed ba dan yadda takejin tana mutuwar son sa abunda yafi abunda rico take fada wallh zata iya masa har da wanda ita kanta rico batai tsammani ba..

but for now tasan har aranta saidai taji for the sake of taji, amma indai har javeed ya kufce mata a rayuwrta to tabbas tasan har abada bazata iya wani auren soyayya me zurfi irin haka da wani da namiji ba saidai kawai aje sha'ani..

bayan rico ta gama gaggayawa mata takanan tafara mata akan tsaftar wajen
she said your man can even eat u with his tongue amma sai in wajen ta kasance is clean so alwys Keep that place very neat tace mata time to time kina lura da lpyan wajen Treat and prevent odour nd infection kici abinci masu sosai ki gujewa wanda zasu saki wari

Tsaban kunya yasaka bata ko iya hada ido da rico ba dakyar ma tay mata murmushi
ta mata godiya.....

dede nan sai ga frankie ya karaso dan shi dama yana can ne yana batun hair dressing na nur da bridal artist tunda gobe ne auren.

yana zuwa ya samu har sun gama tattaunawa shikam cikin wasa da dariya yay mata nashi is all about make up, look good, smell good, dress good and all that stuff daya fi kauri akai.

molly tana zagowa razia ta kalleta tace molly gobe ne fa daurin aure any last words to amarya??

wani yatsina fuska mollyn tay if inma kece amaryan nur babu abinda zan ce miki saidai ince saura kije kici arxikinki ki manta da mu.

she said it in a very mean way amma dariiya sauran suka kwashe da shi da tunanin ko wasa mollyn takeyi tunda dama ansanta da wasa basusan daga ranta maganan ya fito ba...

after a while bayan an gama ciccire musu lallen ingaka jikin nur kamar zaka cinyeta danye fatar ta yay wani irin laushi da dumi yana wani irin kyalli sumanta da aka gyara yay bakiiii sosai
tsabar yasha gyara shima harwani yauqin yakeyi yana kyalli kana tabawa yana zamewa a hannunka...

yau har yamma sukayi awajen acewar razia it mayne they last moment da amarya dan haka suka zauna suka dan shakata na karshe har saida waje yay duhu sann sua rabu aka dawo gida

nur ta fito daga wanka kenan zata dan huta sai ganan razia tazo da kayan baccinta tazo musu da two hot cups of chokolate coffe tace mata anan zata kwana suyi ban kwana...

haka suka zauna akan gadon suna hira nur tay ta hawaye jin kalaman da razia take gaya mata kamar wanda har abada ne bazasu kara ganin juna ba.....duk ta dauka in akazo aka daura auren aka dauki razia gobe shikenan

batasan razia ce asalin take mata kallon karshe ba dan already ita har ta gama hada kayanta ajaka ta bayar an kai mata wani hotel ajiye.

nur har tausayin kanta takeji yadda zata zauna ita daya agidan babu razia daren ranan sunsha kuka har suka gaji

snn razia tafara mata nata nasihar da wayo
ta nuna mata yadda zata dauke idonta akan abun duniya snn da yadda zata karbe yancinta dan ta sani sarai akwai simran kuma ko bakomi ba zaa rasa mother inlaw ko anties ba.

dan haka ta shigar ma huduba akansu da wayo tareda nuna mata cewa mai tsoron amutu shine kullum yake fara mutuwa dan haka duk rintsi ta zama mewayo da kuma hikima amma kar tazama mace mai yawan sanyi da saurin yafiya musmn inbai shafe mijinta ba.

hirar da sukayi kenan
razia tana dangatawa da kanta amma a azahiri kamar wani raayi na kare kai kawai ta cusa ma nur din aranta yau sai wajajen karfe daya da rabi snn suka bar hirar suka kwanta sabida gobe ne daurin aure...
[07/05, 20:10] BLUE💙: EPISODE..34
Arewabooks@surayyahms...

sun fara baccin kenan bada jimawa ba nur ta fara juye juye tareda mafarkin mahaifinta
akai akai wancan karon a abuja gani tayi yana guje mata wann karon kuma sai tagansa ya fito daga wani yaje yazo ya xauna akan wani tsauni tare da ita yana mata murmushi.

complain din duniyan nan tamasa amma bece mata komi ba saidai taga yanata mata murmushi can tadan kwanta agefen kafadunsa ta rungume sa gam gam tagama kawo masa karar javeed da duk wani abunda ya mata tanata masa kuka saikuma taga yadora hannunsa a saman kanta yashafa saman kantan kadan da ynyin alaman saka mata albarka harse datay shiru kafin nan ya kalleta yace mata tay haquri da rayuwa tay addua babu wani abunda zai sameta inta rike addua da haquri fararen idonsa anata yace mata Allah yamata albarka, kallon dayay matan irin kallon nan ne na alfahari ne da na farinciki suna dan rungunar juna sai taji ta ta wani irin fadowa akasa timmm kamar an wurgota daga kan gadon a mugun tsorace ta bude idanunta tay maza ta mike tsaye tana kallon kan gadon jikinta yana wani irin rawa rawa

tana iya tuna komi amma sam bata gane komi ba kawai de ta sani duk sanda mahaifinta ya fito amata a mafarki toh ba farin ciki bane zai biyo baya..

idanunta ta sauke akan razia taga tana baccinta peaceful a sulale ta zube kasa da gwiwarta wani irin tsumammen kuka ya kufce mata silently ta rufe fuskarta da tafin hannunta dayaji mahaukacin jan lallae ta dinga sheka kuka ahankli tanajn wani irin tsananin ciwo da radadin rasa javeed dinta da zatay yau na har abada kamar yadda ta rasa adnan na ahar abada.

is just a matter of few hours jiya wajen breakfst kawu yace musu tun daga kan 10 am na safiya suke tsammanin zuwan familyn mufasa cikin

dan acikin kwanakin sosai aka gama shirya komi aka tattala ko ina aka yi wasu yan kimtse kimtse...

shikenan fa daga an daura komi ya kare kenan tsakaninsu..

tundaga kasar zuciyrta take kukan ganin kamar muryanta zai fito fili yasaka kawai ta mike jikinta a sanyaye ta shiga bathrum tay alwala

tazo ta shimfida sallaya tay salatul istihara sabida ta san tabarwa Allah komi..

tasan inhar rabuwarta da adnan, da kuma javeed mufasa alheri ne toh tabbas zata ga alfanunsa anan gaba in kuma ba alheri bane duk Dai zata gani.

tunda ta idar da sallan ta zauna banda hawaye babu abunda takeyi dan bakaramin mugun sonshi takeyi ba she is still feeling everything they shared in her brain and her veins tun anan ta dada gane cewa tabbas wani soyayyar masiface ta gaske.

mutumi daya kamata ace farat daya ta mance dashi amma kuma sai dada zurfafa sonshi yakeyi aranta she silentt wish dy wll end up togther kawai de son kaine bazata taba iyawa nunashi akan razia ba beside javeed ne yay making choice babu lefin razia aciki..

kawai de tasan bazata taba iya sake kaunar wani da namiji da gaskiya a duniyar bane in ba javeed ba.

kusan daf asuba ta koma bayi tay alwala ta fito ta tashi razia haka ta jirata ta fito sukayi sallahn tare suka zauna sukayi karatun qur'ani wanda tun alokacin jikin nur yafara ragwabewa da wata iriyar muguwar zazzafar zazzabbi

amma dake bata son nuna 7:30 am nayi suka fito da hijab ajikinsu sukaje can sashen iyayen sukayi gaisuwa, nan ma aka sakasu a tsakiya aka musu nasiha me shiga jiki musmn ma wa razia dan duk iyayen sun tashi da tunanin yaune fa zasu rabu da yarsu wanda sunsan inta koma hannun mufasas ganin ta zai zamesu wani babban aiki.
Chapter 55 · 0% Book details