← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 187 OF 206

Sashe 187

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tsabar tana cikin yanayin rashin jin dadi ko kara jin shaawar neman ashraf awaya batay ba, dan koma yaya ne tasan barinta wajen gatsau babu wani notice bazai musu dadi ba amma dake tasan babu ma wanda zai iya samunta cikin sauki sai ta basar da komi tana ta tunanin yadda zata fara shawo kan mahaifinta dan ta lura kamar yafi daukar zafi akan case inta sosai.

deciding hajy bilqi tay akan cewa har sai Razia ta warke sosai kafin ta fara neman gafarar kowa.

zaman shiru yasaka razy taji inaa gara dai taje koma yayane tana bawa babantan haquri ko duka zaimata dan ya huce ta yarda dan tasan dolene abunda tay zaifi tabashi fiye da kowa

hakan ta quduri aranta batare da ta gaya ma kowa ba, bayan ishai sukay waya da friends inta, rico ne take gaya mata cewa ai taji labarin cewa molly tabar garin da alaman zata koma hannun kanwar mahaifyatta a can canada domin tay zamanta acan.

labarin molly bai wani darata ba dan dai duk wanda ya zubar da kima tareda mutuncin yar uwarta gani take kamar ba aboki bane maqiyi ne.

dama ta kira ta gaya musu ne cewa ba lallaine tana fitowa wajensu yanzu ba har sai ita da iyayenta sun sasanta.

bayan sun gama wayar kenan wajajen karfe takwas na dare ta fito sanye da hijab tajeta har sashen babanta saidai harta magiya tagama cin tsayuwarta anan tana buga mai kofa bai bude mata ba bare ya bata izinin shigowa ahaka har tagaji dataga 12;30 na daren yay ta hakura ta koma daki ta kwanta.

Abuja;

bangaren layla kuwa kamar yadda adnan yatarar da gidan empty hakanan itama tazo ta samu babu kowa wani uban ajiyan zuciya ta sauke tun daga bakin kofa.

tana shiga dakinta ko lura da brown envelop dake kan madubi batay ba kawai tafada bthrum sheka wanka tazota zauna zatay kwalliyar kenan sai taga letter akan madubi hannunta harna rawa rawa ta dauka ta hau budewa da xumudin ganin hand writing in adnan din tafara karantawa, wanda tun tana tsaye tana hawaye jikinta na tsananta karkarwa batasan ya akayi jikinta ya rikito da ita ta fada kasa da latter ahannu ba

koda tazo dede wajen saki saida ta dafe kirjinta datakeji yana kunbura kamar zai tarwatse ya faso waje yay bomb dan bama saki daya ba ko biyu ba saki uku??? cikin matsanacin kukan kura daya kufce mata a bazata tace bazai taba yuwa ba..ban saku ba wallah bazan taba sakuwa ba...

arazane ta nannade letter ta maidashi cikin envelope din tabi ta ajeshi akan miiron yadda ta sameshi tay burus.

Ko karasa shafa man batayi ba tun da ta kwanta kuka takeyi bata tsagaita ba har sai washe gari da taji ana doka mata uban sallama daga kofar palo dakyar ta wanke kumburaren idonta tafito waje saitaga ashema khaleesat ne ta dawo da jakunanta riki riki tagama cin wankan kananan kaya tasha gayu.

kallon banza kawai sukay ma junansu layla ta fara tunanin koma akan khalesat dinne har adnan zai rubuta mata saki uku, toh wallh bata saku ba, tana gidan nan daram inde kuma zata fita sai dai ayi asarar rai ko ita ko khaleesat.

tsabar rainin wayo ya saka khalesat din ta bar ma layla bags din a falo akan ta kawo matasu ciki sabida abune da sukaa saba mata agiidan

nan ita kuma ta wuce kai tsaye dakin adnan ta fada wanka tasaka wasu amammun kaya tanakan jiransa ya dawo dan ranta a mugun bace yake dashi tun jiya da yamma take neman layinsa amma akashe gashi har taxo nigerian ma bai kunna ba bare yaje ya daukota a airpot

layla da dama neman ayita takeyi sai bata daga bagd din ba itama tabar mata awajen ta haura sama ta kulle dakinta abunta daga nan sai bata kara lekowa waje ba.

daga lagos kuwa harsai ana daf da wucewar sallahn magrb kafin nan nur tafarka daga baccinta tanajin kanta normal tasamu already naima tahada mata ruwan wankae dumi tana gama wankan tay alwala tay sallan magrib tay karatun qur'ani har saida aka kira ishai snn ta karasa sauran karatun

bayan ta idar ta saka kananan kaya masu kyau matured jean da hadadden top tan and calm orange colour tay kyau bana kadan ba.

sashen mijinta ta nufa ahaka ta sameshi yanakan shiryawa agaban madubi, tayashi tay har ya gama, bayan sukai dinner ya tabbata she is fine, snn suka fito tare da cinye darensu a asashen wasani suna shagalin soyayyar su suna buga games kala kala sunata nishadi kamar ba dare ba wanda basu bar wajen ba sai around 1ock sukaxo dakinshi sukayi wani irin romantic wanka atare sunfi awa guda suna wasan banza da ruwa da kumfa ajikin junansu witout having any sex ko romance, koda suka gama wankan cuddling junansu kawai sukayi cikin lallausar bargo sukasha baccinsu me dadi,ana daf asubh nema da sany ya fara damunsa yay sliding sleeping gown dinta ya xura mata dick dinsa yay mata kyakwan sex round daya tukun suka sauka sukayi wanka tare da alwala

suna fitowa yay hadda shirinsa na zuwa work out kafin nan yabarta a dakin ya nufi masjid

nan ita kuma tay sallahn tareda karatun qur'ani har saida taji kamar zuciyarta yafara tashi tashi ta aje dan tarasa meke damunta sai kawai ta mike ta sha ruwa me sanyi tana dawowa kan qur'ani ko aya biyar batay me kyau ba ta bingire da bacci awajen azaune

sai can data share baccin iyakan isarta snn tafarka tana yamutsa fuska jin yadda hasken rana yake hudowa cikin dakin alaman anbar windown su abude

ta lura kamar tunda javeed yaje mrning workout dinsan bai dawo ba, so unusual of him ahnkli tadaga kai ta kalle agogon dake bangon taga wai har karfe 10 ya wuce.

a firgit ta mike ta cire doguwar hijabin datasa tahau tattare qur'aninta daga kan sallaya, snn ta linke hijabinta tsaf ta mayar dakomi maxauninsa

bata jima da jawo towel zata daura ma saiganan janet ta kara lekowa, suna gaisawa abakinta takejin labarin cewa javeed ne yace akyaleta tay baccinta kar atasheta shiyasa ma basu dagata ba

batace komi ba dan ita kanta tafara daubting din baccin nan sai tanajin kamar fa ba haka dacan take d mugun son bacci ba.

yauma sallamar janet din tay ita dakanta tahau gyare gyaren dakin mijinta ta tsaftace kan gadon su da ko ina ta gyara ta fetsa turaren daki mai qamshi..

aiki kadan zatay sai taji tagaji, yanxu hakama wani dan uban kasala takeji ahaka tarufe jikinta tafita takoma sashenta ta samu naima ta gama mata komi

..koda taga an kawo zazzafar kunun madara ko kula wanka batay ba saida tazauna ta shanye tass snn tay requesting akawo mata abu me yaji yaji
sabida yunwa datakeji yana damunta despite shanye kunu datayi.

kafin na'iman ta kai ma chef faiza sakon har nur tafada wanka, within 20 minute ta gama tafito tazo ta samu har an kawo mata peprish gas meat jikinta har na rawa rawa taciki ta zauna agaban abincin gashi na baza wani irin qamshi me masifar dadi ko jira ta shafa mai batay ba tafara ci

naima tana kan gyara mata jiki ita kuma tana kan cin namanta hankli kwance and she was soo enjoying it har saida tagama cinyewa tass tabi yaji yaji ta lashe shi tasss snn taji hanklinta ya kwanta sosai

abun yanata bawa naima mamaki sosai yadda taga nur tafara canzawa

suna gamawa ne ta shiga ta kawo ma nur kaya tareda sanar da ita cewa ai alhaj attah yazo dazu ance masa tana bacci amma yace zai kara dawowa

jin hakan yasaka tay marmaza ta karasa saka kayanta ajikinta tay tsaf koima ta rufe ajikinta kafin 11;50 ya mata asashen nasa lokacin carbi a hannun sa ya idar da sallahn walaha kenan sai gata nan ta shigo ciki da sanyin sallama bakinta

anitse ya amsata nan ta rusuna har kasa kanta a sunkuye cikin girmamewaa tafara gaishesa tareda bashi hakuri kan rashin samunta ta dayay dazu.

cikin sakin fuska yace mata ai da batazo bama, da tahuta sosai abunta, yasan hala gajiya ne yasa take bacci. itadai batace komi ba har ya umarceta akan ta taso tazauna akan chair magana me muhimci yakeso yay da ita..Babu wani abu mafi muni da abun tsoro kamar kaci haqqin mutum bakajin ko dar dar aranka littafina ba kyauta bane kudi ake sawa ake karantawa ga wanda imaninsu yakeda saura chat me and pay via 08060712446
[02/07, 16:40] Ladysu: Babu wani abu mafi muni da abun tsoro kamar kaci haqqin mutum bakajin ko dar dar aranka littafina ba kyauta bane kudi ake sawa ake karantawa ga wanda imaninsu yakeda saura chat me and pay via 08060712446

a nitse nur ta mike ta zauna akan kujera tay shiru kanta na kallon kasa.

wani shiru ne ya ratsa wajen kafin nan ya ajiye carbinsa ya shafe addua a fuskarsa ya juyo a nitse yafara mata magana musmn game da abubuwan da suka faru abaya, he make sure to make her understand why he didnt stand up for her ayayinda kowa yake cin mutuncinta ake zarginta akan abunda bata aikata shi ba.

wanda yay hakan ne bawai bisa yarda ba saidan yatoshe wani matsalar da zai jawo ayanke mata hukuncin da bai dace ba.

acikin sauki ya ganar da ita cewa inda yabi bayanta ko kuma bayan dansa javeed akan case din aurensu da yanxu haka wani babban matsalace ta daban zata ballo wanda zai iya rushe zaman lafya a ahalinsu da nata ahalin gabaki daya

zai kuma jawo maqiyansu suyi nasara akansu dan koda tabar gidan mufasa ba lallai ne ita da ahalinta su rayu awaje cikin dadin rai ba.

yanxu ita mufasa ce, salon dayake mata magana dashi adacan bada shi yake mata yanzu ba shawarwari take bata ingangattun masu shiga jiki
Chapter 187 · 0% Book details