← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 65 OF 206

Sashe 65

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dashi da wasu men dinsa dake binsa da ruwa a gora ya basar dasu suna kwaryo kwana ya hango nur a tsaye cikin rudani da alamar girman gidan yasaka rude tama rasa hanyar da zatabi ta koma inda ta fito
hawaye ya gama cike fuskarta yana zuba...

tana hangosa ta dan rugo da gudu ta wajen sa, da kallo daya yay dismissing gurds din tazo zata fado jikinsa kenan taga jikinsa da jini ...

amugun tsorace ta tsaya cak muryanta na rawa rawa tace "Innalillahi wa inna ilaihi rajiun what happen what did u do?

ganin tafara baya baya ya riko ta ya dawo da ita gabansa..

wani gullutun hadiyar yawu tayi take kuma batun hajy zubby ya fado mata arai maybe its true she doesnt really knw who he is

"is he a killer?Did he kill sumone? cikin ranta ta fada a mugun tsorace amma bata san ta furta hakan a fili ba..

Shikuwa kallon ta yake yama rasa me zai ce mata ko ya akayi har tazo ta nan oho dan kwata kwata baiyi tsammnin wai qamshin sa kawai tabi ta fito ba....

hannunsa daya gama gogewa tass ya cusa a aljihunsa ya zaro wani pill snn ya dau goran ruwa ya bude yana tahowa kusa da ita bata sani ba harya murza ya zuba pill din aciki.

yana isowa daf lkcin tana kokarin juyamai baya zata calla da gudu da karfi yadan fincikota baya ta fado jikinsa yanamai juya hannunta acikin nashi cikin lallami jikinta na wani irin rawa rawa..

da sanyin murya yace calm down bby ki sha ruwa you wll be fine.

wani dan uban tsoronsa taji ya rufeta kafin ta furta wani abu yakai mata ruwan baki har saida tasha rabi snn ya jefar da gorar like a typical gangster ya jawota jikinsa da karfi jikawai tay jikinta na mutuwa dakansa ahankli tafara sake ajiyan zuciya kamar wacce zata shide masa dan tsoro.

kallonsa take har ya gama kalmasota ajikinsa jin zazzafar saukan numfashinsa ata gefen wuyanta yanamai sakar mata itchy kiss da damshin lebbansa yasata kasa iyayin wani motsi ko magana tay shiru tanajin duk jikinta na ragwabuwa.

nishi kawai take saukewa tana dada narkewa ajikinshinn shikuma yana kissing inta kota ina yanamai tambayarta abunda tafito yi duk a lokaci guda taji ta rude wani irin tsorataccen kuka tafara masa a dan shagwabe tafara gaya mai abunda hajy zubby tace mata dazu, kuma ta dage wai sai dai ya gaya mata jinin meyene ajikinsa
yanxu...

takaitaccen dariya kawai yay, bai amsa ta ba ya mata daukar cak suka nufi cikin gidan yaji dadi sosai da furucin hajy zubby akansa bai affecting din nur childishly ba

saiyau ya dada tabbatar da cewa bakaramin yarda dashi nur tay ba

sunakan tafiyar da ita ahannunsa ya fara yace mata ai ba karya bane mutum yaje ya kashe..

wani tsallen razana tay ahannunsa zata diro daga hannunsan ya rukota suka cigaba da tafiyar take tafara bari bari ajikinsa sosai..

suna tafyar yafara gaya mata abunda mutumin yakeyi na kashe mata masu ciki da kananan yara shide abu dayane bai gaya mata wanda shine batasan cewa gayen ne ma aka aikosa ya kasheta ranar aurenta ba.

..yadda yake maganan boldy baijin dar dar ransa duk da itace ahannunsa yasaka ta dada gwalo ido tana kallonsa da dumbin mamaki tareda jin wani irin matsanan cin tsoronsa ya kara mamayeta..

zata fara masa kuka da karfi kenan yadada matso ta jikinsa sosai bakinsa bisa ramin kunnenta yace mata tay shiru jitayi kawai sassan jikintan na ragwabewa yana kuma mutuwa anashi

numfashinta shima kamar xai dauke don tsabar yanayin tsoro da tashiga ciki dan hatta yar kiciniyar kwace kanta da takeyin a hannunsan sai da taji duk ta kasa

wani sashe na daban yakaita wanda shima is part of his side.

cozy room and palor ne me girman gaskd wanda gininsa ne dama yaraba tsakanin nata sashen da nashi.

suna shiga bai direta a koina ba sai cikin bayan gida yana ajeta kasa yacire vest dinsa me jini jinin ya yasar akasa nan da nan taga wasu balaggaun sexy arbs da faffadan chest dinsa dats so fresh and healthy da bata taba ganin irin kalarsa ba..

duk dama bata cikin hayyacinta tay maza ta rufe idonta da duka taffin hannunta tay tsamm cikin yanayin tsorata bata yadda ta kallesa ahaka ba dan gabaki daya tsikar jikinta suka tashi tanajin wani iri har tsakar kanta..

wanke jikinshi yay sosai yay damping wetness din da towel baiyi wani wanka ba dan yasan bazata jima ahaka ba bacci zai iya daukarta batare da ta shirya masa ba sabida kwayar bacci daya bata tasha a ruwa.

bayan ya gama goge jikinshin kare mata kallo yay kafin nan ya jawota yafara rage mata kayan jikinta idonta arufe ta fasa mai ihu a gigice ganin abinda yake shirin yi.

bai ko kulata ba saida ya zarge zip din gown din yay kasa dashi ya zamo daga ita sai wani dogon transprent vest dinta iya cinya da bra da pant taki sam ta bude ido ta kalleshi.

bari take dan tsoro ya gama rikitata sosai nan ta shiga yin masa tsorataccen numfashi kamarna wacce zata suma..

yaga bazai iya dogon magana ba kawai ya daukota cak suka koma dakin tana kuka tana komi ya haura kan gadon da ita ajikinshi kukan kawai take mishi kamar wacce ya satota shikuwa hnklin sa akwance yake yafara lallashi "its okay baby i wont hurt you tonite ya dinga furta mata har suka kwanta tare.

ko minti biyu basuyi ahaka ba kwayar ya gama nakasa mata sassan jikinta dakanta ta lalumosa jikinta ta rungume shi tareda labgwame masa cikin wani irin kuka kukam shagwaba tafara cemasa ita zata tafi gida yakaita gidan su, ita batason auren..

murmushi ya dingayi baice mata komi ba

ta dago kai ta kallesa zatay magana bata gama rufe baki ba taji dumin bakinsa cikin nata nan ya shiga mata kiss masu dauke da jaraba tareda dagula lissafi

wanda tunda tana resisting har ta kasa iya komi dan daga ita har shi kasa sauke numfashi suka yi duk suka sake jikinsu ma juna kamar da sannun su suka fara romance din a jarabbe..

saidai Daga jin irin nishi nishi da kuma numfashin da take saukarwa cikin bakin sa yasan ba karamin tsoronsa takeji ba

amma duk da haka bai kyaleta ba, yasan amidts this tensions soyayyarsa yafi yawa a kwakwarlta. sai da yaga tafara baccin snn ya fara kkrin cusa hannunsa cikin rigarta wani irin rikice mai tay kamar me aljanu amma be daina ba

akaro nafarko kenan da yasoma dora hannunsa akan lallausar nonowarta wanda suken nan a cike tam kuma a tsaye

wani nishi ya saki me mugun karfi dan atake yaji kamar wani electric shock aka jona mashi akansa a mugun zauce ya zarge rigar kasa ya wani irin capkosu a jarabbe yana matsasu da wani irin jarababben yanayi

baccin yagama da ita amma duk da haka saida yaji yaddda take sauke masa ajiyan zuciya me masifar karfi tanamai dada shigewa cikin jikinsa ta damke mai fatarsa da karfi kamar zata yagashi da alaman abun na shigarta sosai da sosai.

tunda yafara wasa da nonowarta bata sake sanin meyafaru da ita ahannunsa a wann daren ba..

tay baccin kusan awa biyar masu kyau kafin nan tsamin da sassan jikinta yake mata ya dan fargan da ita..

jin kanta tay a manne tamm akan faffadan kirjin mutum yana kan shafa mata gadon bayanta idanunsa a lumshe tay tay ta tuna me yafaru cikin daren ta kasa, hakan nan ta dauke nunfashinta cak tay tsam da ido dan karma yasan tafarka dan bata san da wani ido zata kallesa ba.

sumone she finish saying she is angry with hmmm wani irin mugun kunya da haushin kanta ta rinka ji aranta ayayinda take enjoying shafa gadon bayanta dayakeyi.

sunyi kusa awa daya yana abu daya kafin nan yamikar da ita da kyar yagyara mata kwanciyarta agefen sa tay maza ta kara dake jiki dan kar yagane ba baccin takeyi ba..

kan nonowarta da yay jaa yana mata wani irin zafin da bata tabajin yay mata ba taga yay kissing dinsu duka biyun awani irin yanayin jaraba yadan shafasu slowly tareda murzawa.

lkcin kirjinta taji na wani irin bugawa dan kamar zata mutu dan tsoro haka tadingaji

dede nan tafara jin sautin kirar sallah daga automatic azhan speaker daga cikin babban masallacin su yahau karade gidan harmoniously kmr wanda suke wani duniyar larabawa.

mikewa taji yay da sauri ya fice daga dakin mai gaba daya daga nan ya nufi dakin sa dan wani irin azababben son kasancewa da ita ke debanshi kuma baya son alaqar aure tazo ta shiga tsakaninsu so soon batare da yanada wani tabbacin samun isasshen lokacinta ba.

yadda yakejin maitar sonta da kwadayin yaji dumin jikinta anashi gani yake inhar yafara saduwa da ita agidan toh hala bazai iya dainawa akan lkci ba. Dakyar ya fada cikin bathroom dinsa ya kintsa kanshi snn ya fice masallaci....
[16/05, 19:22] BLUE💙: EPISODE 41
AREWABOOKS@SURAYYAHMS

Nur dake jin zuciyar ta da sassan jikinta na cuskunewa da zafi ta fashe da wani sabon kukan har lkcn jikinta na rawa rawa don ba karamin tsurewa taji tay ba da tunanin koma yay abunda yaga dama da ita ne ya tashi ya barta anan.

amugun tsoraceta tattaba kasarta sai kuma taji kominta intact wth her panties on amma kuma babu inda bai mata ciwo ajiikin nata yanxu..

musmmn ma nonowarta wanda tasan babu tantama yashasu kuma yay wasa dasu dan har kan labbanta zugi yake and all over her body is aching with his smooches tasan yalatsata sosai.

ahankli ta koma ta kwanta akan gadon tunani kala kala na mata yawo a ka to wai me yake nufi da taba ta bayan yasan ba ita asali yake son ya auro ba, kenan sai kawai ta saki jiki ta zama masa kamr wata mistress atke taji wani uban baqin ciki ya gumeta batayi wani nisa cikin wannan tunanin ba taji hawaye masu zafi sun wanke mata fuska sai kuma taji bacin rai mai tsanani mai tattare da fushi ya kara karya mata zuciya...
Chapter 65 · 0% Book details