← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 157 OF 206

Sashe 157

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sosai Dr surayya ta ganar da nur cewa ba kuskure tay wajen kin bayyana ma javeed gaskiyarta ba hakan ne ma daidai tunda har tamika wa Allah komi kuma tay addua takuma yi hakuri da hukuncin da Allah ya yanke mata duk dama tay kuka taji babu dadi, an mata mummunan fahimta amma gashi nan dai Allah dakansa ya warware mata matsalarta cikin ruwan sanyi, kuma tun ba akaiga ita dakanta toni asirinta dakanta ba, wnn ya ishi mutum yasan cewa ba ayima Allah gaggawa inda kana da gaskiya toh Allah zai wanke ka dakansa.

snn tace mata karta damu da halin su anty suad akanta, dan bazaka taba cikka mutum ba saikana da tarin maqiya, saikana da wanda ka tsole musu ido komin kirkin ka, bare ma zaman aure ai bakowa bane zakace wai dolene saiya soka a dangin mijinka dolene sai kayi haquri da rayuwa.

sosai nur taji dadin wayann maganganun dan kuwa tabbas ko bakomi tasan javeed yay kkr wajen fahimtarta batare daya damu da yaji labarin ba kuma gashi komi ma ashe sharri ne ba gaskiya ba yanxu fa da ta 'bata sunan mahaifyrta a idanunsa kenan.

bayan sun kammala wayar ne ta kwanta ahnkli bisa kan gadon a rigingine idanunta dake lumshe na fidda hawayen matsanancin farin ciki da murnan datake ciki na sanin cewa duk abunda ya faru da ita abaya ya warware ya fito fili and dis explain why she is a virgin last nyt sosai yanxu kam ta fahimce hakan..

inda ta aje kantan gabaki daya haka ya jike jagwab da ruwan hawayentan bakinta sai godiya wa Allah yake furtawa tun daga kasar zuciyarta takejin wani dan uban sanyi da dadi na mamayeta kalar wanda bata tabaji ba.

tana cikin wann yanayin javeed ya bude kofar dakin ahnkli ya tsaya daga kofa yanata kallonta jin sonta na karuwa sosai acikin ransa batare da yasan dalili ba, acikin nitsuwa ya karaso wanda saida ya iso daf snn yay mata sallama wanda har tsakar kantan taji sanyin muryanshin ya ratsata.

tsugunawa yay agabanta yanata kallon lumsashun idanunta dake fidda ruwan hawaye masu sanyi lips dinta ya karayon pink kamar wanda zai hadiyeshi

qamshin turarensa ne ya dada mamayesu wanda tana gama bude lumsashun idanuntan ko wani tsayawa kallonshi dakyau batay ba tataso da sanyin jiki ta fado jikinshi adan raunace tabi ta rungumeshi sosai cikin sake mai sabon kuka me tafe da rudani barin ma da batasan mezata fara furta mishi ba

wani irin feeling din relieve kawai takeji na ratsata ta ko ina tana kuma jin soyayyar javeed na dada ninkuwa mata har cikin ruhinta.

kankameta ya dada yi cikin sakar mata wata kyaykkwar rungumar kai zakace yagama karantar kalar halin datake ciki ne, shafata yakeyi ahankli jin jikinta da dumi sosao muryansa kasa kasa yahau lallashinta yana cewa shushhh shushh yanashafata har saida tay shiru

daga nan lafar dakanta kawai tay akafadarsa tana sauke ajiyan zuciya jin yadda yake shafa gadon bayanta gently

da ita ajikinshi ya mike tsaye suka koma kan dogon kujera me laushi tareda dorata txauna akan cinyarsa kallonta yake ganin taki sam tadaga ido ta kalleshi yasaka yakai hannunsa gefen fuskarta yashiga shafawa tsigar jikinta na tashi ta kara lumshe idonta sosai, abazata taji ya tallabo fuskar nata izuwa nashi tareda sauke mata kiss mafia style kamar zai xuke numfashinta, snn yakara bi daga goshinta zuwa kan lips dintan daya masa wani irin tsotsa yay pink yay fayau

kallonta ya dingayi kafon nan yahura mata iskan bakinshi ta bude idonta tadan kalleshi da shagwaba suna hade ido cikin tarbanta da murmushi me sanyi yace "harkin gama wayar? cikin sanyi ta gyada masa kai tsillin hawaye ya sauka mata "yace Are u alryt barbie..ahnkli ta gyada sai kuma kukan ya taso mata cikin shanyewa tace i am good..nagode, thank you..so much...yace for what?runtse ido tay jin hawayenta nakan zuba in a fleet of emotions tace mishi 'for evyrthing,..trusting me, loving me this way,... for defending nd respecting me alwys..i feel like bazan taba iya biyanka ba.

cikin sakin nkashiyar murmushi yace no no baby duk wnn da kika lissfo is my duty, nine kawai zan gode miki da abinda kikamin tun farkon haduwa na dake, babyna kinyi haquri sosai, dolene in gode miki musmn akan abunda kikamin jiya da dare, kinbani yardanki, da pride inki da darajarki na ya mace which is nothing compare to duk wani abunda zan miki.

dacan har zata sunkuyar dakai yakara tallabo fuskarta suka hade idonsu waje guda suma kallon juna,.. muryanshi da sanyi yace" baby nasan Doctor tagaya miki komi nd i know ive failed you i wasnt der for u alkcin da komi yake faruwa dake a Abuja..,Noor..i am sorry pls find it in ur hrt ki yafemin little mamaaa, i hate myself for not being der for u those times.

share hawayen ta dake zuba tay muryanta adan raunace tace a amma ai its not fault duk dama na nemeka a zuciyana kuma bansamu damar kirarka ba sabida banida waya bani da freedom na mvmnt but dat doesnt mean it ur fault komi da ya faru dani acan abuja qaddara ta ce..

kamar wanda zai mata kuka yace Baby but ive loved u since the day i set my eyes on u. bana iya bacci sabida ackin kwkwala kike kwana bansan kuskure nayi dana baki daman yin rayuwarki da nazo na samu kinayi ba, bana son na takuramiiki and ders this boy u like kinga and i dont want to force my love on u and be unfair to him.

cikin katseshi da sanyin murya tace "aina fahimta kuma ya wuce nafi damuwa da matsayar auren mu yanxu cos i cant live witou u.. did u think ur family will undertand all this?

murmushi yay me sanyi yana dada share mata zazzafr hawayenta daka kan sauka cikin gyada mata kai yace "they already did babyna, auren mu mutu ka raba ne kinji ko.

da mamaki a yanayinta tana kallon bakinshi da jin farin ciki aranta tace dagaske?u mean bazasu maka auren ba..kuma i still remain ur wife..

cheek dinta yaja playfully yace after what happen last night aikoda basu amince sa auren ba da binki gidanku kawai xanyi ko yan mata..

rungumarsa tay kadan muryanta kasa kasa tace alhamdullh i am sooo happy

..yana shafa sumanta cikin lushe ido da budewa yana murmushi yace me too baby

..daga fadin hakan ya ciro ta ajikinshi suna kallon junansu da murmushi dan wani irin piercing look na nanniyar so yake mata kamar zai hadiyeta

labbansa ya çiza kadan snn yace hey i have sumting very importnt to show u ryt nowww sabida bana tsammanin zamu samu lokaci ssai, kafin ta amsa taji har ya tattarota yay mata daukarta cak nan suka mike tsaye tana kallonsa tace mesa babu lokci?girarsa na sama a dan dage yace ohon musu baby kinsan ancesteral mother tazo kuma kinga bata taba ganinki personally ba snn tanaso ta mana family cultural weding
in nigeria and moroco

tace "you have a home in morocco?

yace yeah..ancestral home ba amma ba tushen mu ba kenan
its just a safe and secure location for the mufasas kingane ko

tace uhmm, sai kuma ta kara shagwabewa tace "mine..amma fa bani jin dadin jikina ni har yaushe zan iya fita wajensu gaskiya ni zanji kunyaaaa

dariya me sanyi yay yace brace urself up mrs mufasa..aikunya kam zakijishi sosai, gashi kowa yana nan beside they all knw what happen. cikin kwalo ido waje kamar zatay masa kuka tace what happen ka gaya musu ne?

sauketa yay ahnkli acikin safe din tadan jingina da jikinshi sabida haryanxu bata iya takawa da kafarta sosai yace "nop..ban fada musu ba amma ai sun gani a fuskata snn sun san matata ta shayar dani dadi jiya da dare da yau da safe its was oll over the bedsheet and my face..

kara ragwabewa tay ajikinshi da sautin shagwaba me tattare da tsananin kunnya tace wayyo Allah na innalillahi yafara dariya ahnkli "baby dama so kike nayi shiru duk wann cin fuskar da aka miki akan karya? nasan ke kinada hakuri amma kinga ni i am not soo forgiving barinma abunda sai taba kimar matata kuma wanke zargi da sharri ibada ce now lets sit and be quick kafin suzo dubaki nine kuma zansha kunya in aka ganki baki ko iya tsayawa da kafarki..turo mai baki tay tace toh ai kaine kaki bari na huta
dariya yay yace Dadin kin zan bari have u really knw what u taste like? ko muyi anan ne na nuna miki..da sauri ta girgiza kai

karamar dariya me sanyi yay hannunshi cikin nata har ya zaunar da ita akan couch din dake safe din snn ya dauko katon kwalin ya ajiye agabanta dogon sumarta dake barbaje kawai take gyarawa bata saka komi aranta itadai kallonsa take har yagama budewa cewa yake kisan bana aje flower ko teddies ma matata ko bt i want you to first see how mufasa mark his one and only woman.

yana gama unclaping kwalin ya fidda small velvet pouch ciki ya kara fidda wata karamar silver key me karfi kamar tokos ya kamo hannunta ahankli ya damka mata snn yace ur vault locker. yana can swiss bank snn akwai wani irinsa a mufasa estate chamber a monaco.

kanta adan daure tace locker kuma? yace yeah this is ur war chest baby use it wisely or just keep it. yana fadin hakan ya mika mata paper highlight din vault lokcer din da describtion dinsa aciki wato zallan wasu duwatsun diamonds ne, rare pink, blue da baki sai gold bars.

tun bata gama processing girman hakan a mind inta ya ciro wata leather file ya aje mata akan cinyarta yace ur pent house in instanbul, lagos. and private island in dubai each come with private wokers and servant..

bakinta na rawa rawa mamaki kamar zai fasa mata kirji tace how, why..what is this ?
Chapter 157 · 0% Book details