← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 173 OF 206

Sashe 173

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

niishi take sakewa mai karfi har yagama catching breath dinsa shima yabiyota kasan ya dagota jikinshi yabi koinanta da wasu irin pampous comfoting kiss kamar bashine ya gama mata cin kawo wuka ba.

har saida yaga ta dawo hayyacinta snn ya ajeta gently akan kafadunsa ta lafe masa mashakk babu digon karfi a gangan jikinta can dai ya shimfideta akan gadon snn ya tsuguna yahau goge ta da wipes tsafff tsaff ya tsaftace ta yabi yay kissing wajen yana sassaka mata dumbin albarka daga nan yasungumeta a hannunsa sukaje wanka.

yaune ranar auren su gashi sun tafka lattin sallahr fajr wanda yasaka adan dole kawai yajasu sukay sallahnsu a dakin

bayan sun idar tsabar nur ta gaji ajikinshi ta kwanta tay karatu qur'ani da yan axkr inta wanda kafin ma ta gamashi ta bingire da bacci.kiji tsoron Allah karki karanta abunda baki biyaba mutuwa koyau ko gobe dan haqin da kika raina saiya hanaki kwanciyat kabari 0806071224
chat me and pay

#SURAYYAHMS
shimfideta yay akan gadon ya gyara mata kwanciya ya fita yaje wajen motsa jiki daga waje wanda har ya dawo gidan waya kawai yakeyi da yan gidansu da already jiyan sun diro a abuja.

frm 2pm to 5pm za'ayi gagarimin hidimar bikin dan haka Before 10am hajy amira ta bukaceshi daya aiko musu nur firdaus cikin mufasa mansion dinsu na cikin abuja dan afara shiryata, ya gama waya da hajiy amira kenan sultan ya kirashi yacemai mutanen kadunan already sun iso suna hotel din da aka kama musu shima nan da karfe tara zasu karaso cikin asokoron dashi da matarsa.

kusan komi is set wajajen 9am nur tana farkawa daga bacci javeed shida kansa yay mata wanka da gashi me inganci daga nan tea kawai ta sha snn ya umarceta akan tashirya suje family house insu na abujan ita dasu janet da na'ima tareda matar sultan miemie wanda basu jima da isowa gidan nasu ba.

da kadan miemie ta girme nur firdaus tsakanin age dinsu baifi wani 2yrs ba she is jovial and educated shiyasaka take da fara'a da saurin sabo.

Nur kuwa tunda ta farka gabaki daya bata gane kanta ba dan tunda su sultan sukaxo the whole vibe start to feel like her real wedding day musmn ganin yadda aketa shige da fice ana hada hadan hidima kafin ace 9.40am ya cika duka matayen suka bar gidan suka koma cikin mufasa mansion inda za'a shirya amarya.

doguwar Hijabi nur ta shigo dashi gidan ta rufe har fuskarta saida sukabi kowani lungu da sako na gidan ita da mimie suka gaida manyan gidan kafin nan mother tabada umarni cewa ahaura dasu sama wajen shiryawa.

suna shiga daki babu jira Saida aka yi ma nur wani irin tsumin turare jikinta ya dawo yana fidda wani irin fitinanniyar qamshi
kafin nan aka fara aikin gyara mata gashi da sauransu suna hira kadan kadan da miemie
datake tayasu komi.

javeed kuwa a Chan wajen baban shi ake shiryashi shida su sultan da duka sauran mufasa brothers.

A dakin da ake shirya amarya kuwa babu wanda baya furta magana akan haduwar kayan kowa na i wish i wish aransa.

al'adace inda aka gama shirya amarya wa iyayenta za'a fara damkata sukuma su bayar da ita wa hajiya mammy daga nan kuma za'a damka wa ahalin mufasa sai su tarbeta properly.

cikin wanda zasu amsheta acikin ahalin mufasa anty suad ce shugaba sai hajy amira, lady siddika da hajya zubaida Wacce har ranta tasoo ace itace duk akayi wa wannan gagarumin hidimar al'adar Amma sabida yadda ta tsara burin ta na rayuwa sai gashi ita bata samu ko hidimar aure bare na tarba acikin ahalin mufasa ba.

Cike da nazarin yadda zata danne kishin ta a filin bikin tayi wanka tun da sassafe, inka ganta kamar bata da lafya duk an dauka sabida ciwon simran ne take shiru shiru, bacin baqin ciki ne kawai yake konata dan irin yadda taga ana mugun daukaka nur din sosai yake cike mata kirji da haushi Musamman cewar su anty suad da sukayi akan lallai yau din su shirya amarya dakansu tasan kuwa muddin anty suad ta saka ido toh dolene nur ta hadu sosai

fannin su layla ma tun asuba tazo gidan mrs haseena wacce already tay waya ma kawayenta na siyasa ta ara ma layla wasu kyafaffun leshuna blue da kuma golden colour guda biyu each of them costing atleast 6-7 million
dan jiya yadda taga kayan jikin nur ta san koma yayane za'ayi wankan kece raini

layla tabi tadora lamarin akanta da zazzafar kishi duk ta kushe komi tanata karyatawa tun bata gani ba amma ganin cewa mrs haseena duk ta razana tana shiryata da gasken gasken ya saka kawai ta nitsu itama har da cewa zata ma mrs haseena videon komi.

deep in her heart tana da yaqinin cewa koma waye nur ta aura wallah wallh bazata taba samun yaro kyakkyawa me arziki kuma gidansu rike da matsayin siyasa kamar adnan ba.

she was soo confident abt it dan kwalliyar da akayi mata ba saida yaci uban wanda aka mata a aurenta da adnan da niyyar zataje ta wargaxa taro. blue lace din tafara sakawa dan izuwa 10:30pm za'a gama daukar duk wani baqo.

fannin su hajiya sa'adatu da hjy bilqi bazan iya misalta farin cikin da suke ciki yau ba dan su bawai hidimar bikin bane babban damuwarsu murnan ganin nur firdaus yafi cike musu kirji dan duk yadda akay sun san dadin zamane ya jawo har za'a yi bikin tarban yarsu cikin ahalin mufasa tunma bata shekara agidan ba.

tun isowarsu a Abujan banda tarban girma da javeed ya saka aka musu komi ana musu ne bisa na alfarma, suma din tsarabar kayan alatu masu daraja suka kinkimo na nuna bajin ta kaya guda suka zo dashi,

dan Alhaj abbakar ji yake kamar auren yar autansa zaiyi komi da ya zuba na alfarma ne dan baidamu ya karar da duka kudinsa wajen kankamo wa yarsa nur firdaus mutunci da daraja yau agidan mijinta ba

wanda tun asubh da suka iso shiri kawai sukey kafin 9:30 sun gama shirya komi sultan ne yakira ya gayawa alhj abbkar din cewa awajensu hajiya mammy zata sauka snn yabi ya masa bayanin yadda ake al'adar mika amarya wa ahali dan matayen sa su shirya kansu sosai.

lokacin debo baki na yi aka aika quards suka dauki jadidah kafin nan aka biya gidan mrs haseena aka dauko laylah wanda haryau basa magana da jadidah sabida kalar rashin kunya da layla take mata tana mata kallon level ya changa musmn ma dataji bayani akan wanda jadidan zata aura.

wani babban dan kasuwa ne alhaj sanusi daya dan manyanta a garin kano duk layla gani take ai itace tay sa'a acikinsu tunda ita ta auri adnan shehuri saurayi me jini ajika kuma dan gidan minister.

batasha mamakin irin haduwar kayan da jadadin ta saka ba dan tasan wanda zai aurentan yana da kudi sosai

sai damun jadidah take da habaici wai koda zata hatsalata suyi musu tafara jin wasi kanun labarai akan wanda nur ta aura unfonatly jadida sai ta shareta batace mata uffan ba.

10:30 am on d dot kamar kiftawar ido da bismillah duk wani soul da aka gayyata domin hidimar sun hallara suna cikin babban quest house na venue din hidimar dan babban private Event building wanda anty suad ta siyeshi gabaki daya domin wann hidimar kacal

dan ita ji take tafi karfin tay renting din wani waje tunda dai ahalinsu basu yin hidima wanda ya shafi bakon fuska acikin asalin gidajen mufasa dake kasar nan sabida privacy and exclusivity dolene kawai ta siya
musu wani waje for public event.

tsabar haduwar wajen guest room dinsa ma sashe sashe ne na manya daban, na irinsu laylahn ma da daban, tun da aka kawosu daga waje laylah ta dinga kauyanci tana kalle kalle dan wajen ya mata kamar suna cikin wani serene environmnt a America. dan banda first class decoration da akayi tun daga gate din shigowa wajen is huge and eco friendly koina yay green gwanin ban sha'awa.

cikin wani babban dakin baki na alfarma aka basu masauki ita da jadidah aka aje musu servant guda biyu yan mata sanye da ceremonial uniforms suna musu duk wani abun da suke bukata

karamin nitsuwa wann layla takasa samunsa ta kalle nan ta kalle chan dan duk uban jiji dakai da mulki datazo dashi saida kashi ashirin aciki yaxube kasa warwas musmn ganin quest room din da aka basunma fa bata taba ganin irinsa ko da a mafarki ba.

jadidah kam relaxing kanta tayi akan lumsatsen kujera tanata ciye ciyen su meat balls sushi shawarma da wasu hadaddun mocktails da aka kawata gabansu da shi.

ata dayan shashen quest falo na manyan kuma hajya mammy ne ababban kujera ta zauna cikin hadadden wankarta na lafaya data sabayi yau ta saka golden and red colour me kauri irin indian murlberry silk din nan tay kyau sosai kamar wata prime minister.

itama sosai tazo da tarkacen kyautukan na al'ada dan iyaka wann al'adar ce kawai ta aminta dashi,saboda tafi kowa sanin kalar yawan arxikin da danta attah yake dashi, tunda har akace za'ayi ma nur firdaus wnn hidimar tarban tasann rabonta nayin arxiki ne a duniyan nan kawai yarantse wanda hakan yay mata dadi aranta bana kadan ba.

gefe da ita dakin su hajya sa'a da hajy bilqisu ne wanda sune kadai ake bawa darajar uwayen amarya, kusan anko sukayi na leshuna suma pure gold da wani irin Maroon head and shoes sun sako limiited desing na jaweries dan kawai sudaga ma yarsu nur darajarta sosai.

ata fannin amarya kuwa saida su anty suad da su hajiya amira suka tsaya kyam akanta har aka gama shiryata snn aka bata french salad aka sakata taci ta koshi sosai akay sallahn axhr.

karfe daya da rabi na wucewa da kadan zallan matayen gidan mufasa aka fito in grand style duk sun saka ankonsu ta dark army green material daga original kamfanin kaya na swavroski,sunyi pairing dinsa da pepper red shoes and custome heads kowacce wuyarta da hannunta da clutch dinta da white or red diamonds ajiki.

iya arzikinka iya kalar haduwarka saidai dukkan sun nan bazaka iya cewa waye yafi wani haduwa ba.
Chapter 173 · 0% Book details