← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 69 OF 206

Sashe 69

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

bazan iya fasalta kalar kyaun datay ba dan wani kyan ba kwalliya kawai kenuna shi ba the way u dress all covered classy and regal can kill the devil with a single stare.

daga yanayin yadda yake binta abaya yana murmushi me sanyi like a lost camel zaka gane cewa har cikin kokon ransa yake mugun alfahari da kasaita tareda kyaun matarsa musammn ma dakyan yazo da modesty irin wanda yake so yaga mace ta hadu snn tana rufe jikinta takoina abun dai yana matukar burgesa.

dan koda suka kebe da ita awani kasa shide bazai iya cewa ga wani ranar data zo gabansa delibratly batare da ta rufe sassan jikinta ba.

har saida suka bar sashensu suka sauko takasa kafin nan ya matso daf da ita suka fara saukowa kusan atare.

daga nan sashen kasan ne suka faracin karo da masu aiki kala kala dukansu sanye da uniforms mostly private workers ne na cikin gida

suna dosowa sashen taga jikin kowa na rawa kamar wanda sukaga malaikal mutuwa ita kanta she tot zata iya daurewa ta cigaba da shareshi

amma dataga yawan idanun mutanen dake gaishesu da kuma kalar rawa da jikinsu yakeyi dan sungansa duk dai sun razana wasu kafafunsu na harhadewa wasu suna bacewa awajen kamar iska yasaka itama ta dan sassauto danata takun slowly tadawo ta bayansa with one step back agefensa ta sauke kanta kasa...

wani babban sashe suka nufa ya dora hannunsa akan wani abu wani katon kofar opaque glass ya budu

kofar na buduwa wani irin qamshin turarka na musmn yahau dokt ramin hancinta

wani irin faduwa taji gabanta yay at same time taji dirar dumin lallausr hannunsa acikin nata.

daga kai gay ahankli suna hade ido yay mata wani irin kallo me nuna alaman kartaji tsoron kowa...

sihiratcyar ajiyar zuciya ta sauke masa abazata snn ta sauke kanta can kasa jin yariko hannunta cikin nashi dakyau yafara janta gently sun doshi ciki.

tafiya take kirjinta na wani irin bugawa ahakan tafara binshi da sanyin taku agefen sa har suka karasa cikin sashdn.

wani irin mahaukacin royal palor ne kai yama fi karfin ace dashi falo saidai hall dake shake da wasu irin olden archi british dark sofas irin manya manyan nan.

komi dayake falon is huge and iconic kai zakace ba a centuryn da muke suke ba .

tundaga furta sassnyr sallamarsu acikin falon tsikar jikin nur firdaus yahau tashi
dan babu tantama tafarajin saukar kowani irin kallo da ake jefo mata tako ta inata dan acikin ahalin mufasa babu wani mahalukin da baya cikin falon face hajy mammy da ancenstral mother hauwa dante wanda dama zuwansu gidan sai ta baci.

babban kujerar tsakiya
me girma da fadi alhaj attah ne azaune cikin manyan kaya ya saka dark blue dress da golden staff dinsa me kan zaki agefensa

kujerar hagunsa hajy zubby ne ita daya ta saka wata mayyar orange lace da wani irin intimidating headwrap na manyan mata masu juya kasa kai zakace fashion ta karanta.

one chair ne atsakaninta da lady saddika data saka bakar lesshi da ta toshe da glass itama sai dan uwan mijinta daya rasu, wato Sheik ali haidar mufasa.

gefen haggun kuma shigar iko da gadara da kece raini akayi,

wato hajy anty suad mufasa wnd kujerarta yay kurkusa da na alhj attah mufasa ita duk intana cikin gidan sai tanuna ma kowa da kowa kalar ikonta da gadararta akan yayanta tanajin kmr ma sune mufasa.

wasu irin gwalagwai ne na tashin hankali take kwalliya dasu yau din she was wearing one super expensive golden bobou gown na original soltis saki material me sheqi ta bi ta cakkara daurin zamani daya dada fidda muguwar shape din dauraren fuskarta mai cike da iko da masifa da kuma zafin kai kai komi acikinta golden ne.

daga ita sai danta kamil mufasa ya saka slim fit white suit, sai khaleefa mufasa da yar uwarsa Amira mufasa kai cikinsu duk kazo gabansu sai ka raina kanka cos wat you see as ur best dress in ur entire life may be their regular morning tea outfit.

idanun javeed nakan kowannensu ayayinda idanun kowannensu awajen yake kan kyakkwan matarsa dake gefensa tana tafiya daf daf da shi kamr wacce zata shige jikinsa.

dan wani irin bugawa kirjinta yakeyi tafara jin kamar jiri jiri na neman riketa dan she can clearly feel deir unwavering eyes on her.

yadda wasu kamar hajy zuby da anty suad suke mata kallo da intense hatred irin tsanar nan na tashin hankli, wasu kuma kamar hajy amira da sheikh ali haidar suke mata kallo da so much admiration sabida tun jiya take mugun burgesu.

wasu kamar irinsu kamil kam ma kallon lust ko ince sha'awa yake ma killataccen jikinta while others like saddika and khaleefa are just curious to who nur is going to become in this family if she has a future.

hajya amira naganin dosowarsu ta yunkura kadan zata tarbo nur ahannunsa domin tay mata jagora for proper family introduction..

anty suad ta tsareta da wata iriyar muguwar kallo murya kasa kasa tace Amira ke kuwa ai wacce take da liver na auren javeed ai zata iya tsayawa da kafarta agaban kowa just let her be. lets watch her!

hajy amira batace komi kawai ta zauna.

koda suka karaso nur bata ko daga kanta sama ba jin javeed bai sake mata hannunta ba saida suka iso har gaban mahaifinsa da ya tarbesu da wani irin kasaitaccen murmushi

cikeda girmamawa javeed ya rusuna kasa dake baisake mata hannu ba haka itama ta bishi kasan suka rusuna tare

ya gaishe da babansa
kamar yadda ya saba

itama muryanta kamar zaiy rawa rawa ta gaishesa ya rinka tambayarta lafyarta acikin tsananin jin kunyar idonsa da kuma dumbin fargaba aranta take amsawa

snn taga javeed yana gaida hjya anty suad wacce ta amsashi da sakin fuska yace ma nur da sister babansa kenan nur ta gaisheta cikin sanyin ladabi da girmamawa amma ta amsata ciki ciki kuma sama sama.

tun kan su dawo kan hajya zubyy gabanta y kara fadi sabida wani irin hateful dirty looks din data mata daga sama har zuwa kasa wanda yasaka javeed ya dauke wuta atake

baiko gaisheta ba ya maida idonsa kansu lady siddika da hjy amira da kuma babbn yayansu sheik haidar da su kamil yay musu introduction din lokaci guda nur ta gaishesu da girmamawa kowa saida ta gaishesa

fuskar hajya zubaida yay wani irin jaaa ta hada rai kamar zata fashe jira take taga ko javeed bazai gaisheta snn ya nuna mata mtarsa ba ta tada bori dan harga Allah ji tay bazata taba hakura yau arainata haka ba

saida ya gama da yan uwansa kaf snn ya sake ma nur hannu ahnkli yace mata ta gaida hajya xubaida taga shi ko motsi baiyi ba har nur ta gama gaisheta bata sake fuska ta amsa ta ba.

irin wato saida aka gama gaida jini xa'a san da ita ji tay alhaj atta yace zubaida ga doter inlaw dinki i hope we all be please with her and make her feel welcome kasar wuyarta ta amsashi

kowa nashan mamaki da javeed bai gaida hajy zubby ba kuma hakanan babansa baice masa komi ba ya shashantar aka cigaba da gaisuwa.

har javeed yaja matarsa suka zauna a empty seat dake kusa dana babansa ata gefen na hajy xubby yaki ya sake mata hannu upon duk mugun idon dayaga ana wurgo musu nur kam kin daga kai tay awajen kwata kwata tay shiru..

yar nasiha akayi bamai tsayi ba aka sha traditonal mufasa tea ana hira sama sama.

babu wani wanda yake kallon nur da wata manufa aransa wanda javeed bai riga ya fara ganosa aransa ba.

after like 1 hour hajy amira tay suggesting cewa yakamata abar nur ta huta a estate dinta for like a week tadan saba kafin nan ta fara fitowa sosai

dake agaban idonta ne kowa yay kamr baida matsala da hakan har hjy amirar taraka nur cikin estate dinta tabarta a dakin tareda janet tanakai ta dakinta lfya ta dawo ta samu cikin falon har yafara kacamewa da wasu kananan maganganu.

kowa na tofa albarkacin bakinsa amma hajy zubaida ce kawai bata fiye magana sosai awajen ba.

lady siddika tafara sugesting anuna ma nur abubuwa na gida
anty suad kuma is stylishly reminding them dat ai der is no need ma anuna mata abubuwan gidan tunda ai tarbiyanta kawai zasu sakawa ido agidan bawai zama dasu tazo yi ba tunda basu tabbatar ko ta cancanci ta zauna cikin ahalinsu ko bata cancanta ba.

in ana irin wann kananan maganan dama irinsu javeed da babansa da sauran mazajrn gidan shiru sukeyi basu tsoma baki aciki sabida tsntsr kamewa

in his mind he is busy thinking of yadda zai dakatar ma kamil mufasa dayaga kamar yana mai matarsa kallon sha'awa da gefen idonsa dan shikansa akanta yasoma sanin cewa yana da makahon kishi dats very toxic and unhealthy.

dan aransa koshi yasani bazai iya containing in zafin kishin sa akan nur ba shiyasa tunda ya karbi wayarta ranar yaga tanada saurayi acan Abuja ya dinga kkrin kama kansa tareda koyan yadda ake danne kishi but she is his wife now, blood or not yasan zai iya kashe mutum har lahira idan ya kusance matarsa da wani irin tunanin banza.

matayen sunata musu akan matsayin nur agidan..

abun yabi ya ishe sheik sai ya shiga cikin maganan tareda ma anty suad tuni akan zancen mother hauwa akan nur.

he had to make it clear to them cewa su kyale nur ta zama full house wife ma javeed inma lkcin yay sukaga bata cancanta ba they will knw what to do with her.

hajy amira ta goya masa baya dan tasan kwata kwata ba atake wani dokan musulunci a gidan mufasa face har sai son zuciyar su anty suad da lady siddika ya tashi..

wanda shiyake bada kofa wasu abubuwan rashin adalci ahalin suke faruwa..
Chapter 69 · 0% Book details