← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 206

Sashe 39

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kan gado tahaura ta rungume pillow suka fara bawa soyayya wuta, wani irin matsanancin dadi taji data fahimce cewa yana da hannu a dawowar razzy duk dama yaki gaya mata directly but how else will he knw she is back inbesa hannu akai ba..

yace mata da wuri zai wuce dan haka bazai dau lkci daga yanxu ba zaizo suyi sallama sabida yanada wani muhimmin meeting a lagos bayan meeting inne zaije gida.

suna gama wayar ta tashi tafara shirin tarbansa dan yace in 30 min time zaizo wani kaya na daban masu kyau ta fitar zatasaka,wata mayyar fitted gown din grand super wax atamfa sea green colour daya wani irin fidda shape dinta yamata cass cass tadauki irin shararar abaya me stones din nan baki ta saka akai tay daurinta me kyau tayafa wata expensive chantilly sea grean veil dan karami.

zama tay agaban madubi tana dan tauna chewing gum me qamshin straw berry flavour tanamai dada perfecting in hadaddn kwalliyarta me sanyi daya mata kyau bana kadan ba.

bata bar wajen ba har saida taga shigowar sakonsa akan cewa yana waje, mikewa tay
cikin sauri ta bude scroll tashafa perfum sama sama ajikinta sann tasaka wani flat shoe black colour na amina muaddi ta fito

samu tay duk sun bar palon sunkoma da tattaunarwasu acn sashen hajya bilqi

duk wani lallami da tambaya da su hajya sukama razia a ranar saidai tace musu ita yanxu bata son wani hayaniya kawai ta haqura zatayi biyayya
sukuwa tausayi ta dinga basu datake yawan furta musu hakan gabaki daya sai hanklin mahaifyartan ya kasa kwanciya

kwantar mata da hankali sukatayi suna masu nuna mata cewa suna bayanta akan kin auren amma kuma idan haka Allah ya tsara babu yadda suka iya saidai suyi hakuri...

sosai suka tsumu wajen tattaunawa.

jin waje yay shiru nur tasan ba lallaine su gama yanxu ba dan haka ko lekasu batay ba tawuce tay waje cikin sanyin taku takai har bakin gate, tana lekowa kuwa taga motarsa a parke adaf da kofar gidan nasu da alamar shikadai yazo..

cikin sanyin taku me tafe da aji takaraso ajikinta tanajin yadda yake kallonta ta madubin motarsa...

tun kafin ta karaso ya bude motar ya sauko kasa jikinsa sanye da wata net black suit me wani irin long duster coat ya toshe da wata
arniyan dark circular shade data asalin bashi gangster look dinshi...

tsabar ta masa kyau tunda suka hade ido yajanye numfashinsa sama bai iya saukeshi dawuri ba har saida ya bude mata motar tashiga kafin nan ya zagayo ya zauna tare da zubo mata narkakn idanunsa yana dan sakin murmushi

gabaki daya sai taji kunya ya rufeta ganin yadda yake kallontan baiya ko kiftawa

muryanta cikin sanyi tace good morning soulmate...ya lumshe idonsa kadan yace morning lil mama
you look good and i hope ure not hoping to dis-arm me...tay dariya kadan tace
'no..amma ai znso ace kaje ka dawo da wuri
i dont want to miss u much..'cikin kyabe baki yace.."u wont
besides, inna dawo nan saidai na tafi dake duniyata kinga inmuka haihu nan ne zasuji labarinki..

kanta akasa tace honey harse na aihu?
yace yah ai inkinje gida na ba dawowa unless is very crucial
so...lets talk abt sumting else ko kin gama ganina kenan in tafi?

juyowa tay a mugun shagwabe tun kan ta bude baki ya jawota jikinshi sosai yadan rungumeta muryansa kasa kasa yace heyy lil mama dont start or else ure going make me loose my mind..

..dada kankameshi tay tace toh yaushe ne asali zaki dawo pls give me a date, yace "nop, bana son inyi alkwari saina tabbata zan cikashi kinji..

dago kai tay ta kallesa tanamai turo mai baki a mugun shagwabe tace"what if you dont come back to me.

lallausar hannuntan dayake cikin nashi ya dora bisa kirjinsa dede kan zucyarsa yace...."can you feel that??

dan shiru tay tanajin sautin vibes na bugun zuciyarsan, ahnkli ta daga kai suka hade ido yace my heart is ur home baby, inkinga ban dawo miki ba toh zuciyata baya jikina, nadena motsi kenan kwata kwata lkcin bana duniyar nan but as long as my heart is beating it will only beat for you baby,"i am all urs..

amugun narke ta koma kan kirjinsa ta aje kanta slowly snn tadada kankamesa cikin wani iriyar sigar lumshe ido da bdewa snn tace i love you soo muchhh,i will wait for you bt pls come back to me soonest mi amor...

kansa adan jingene da seat yace in sha Allah
kullum kina tuna cewa ina tare dake a zcyarki
..hey i brot u sumting..

dakyar ta daga kai ta kallesa ganin har ya mika hannu tabayan backseat yajawo wani box,ahankli tazare jiknta anashi snn ta mike zaune tana dan kallonsa har yabude box din wanda gefe dayansa chocolates ne,daya kuma wani karamin diary mai cikeda collection na hotonansu da aka musu akasashen da sukaje batare da ma ta sani ba.

damka mata yay yace keep dis memory with you, wani irin mugun dadin ganin photo diaryn tay atake tafara budewa tanata kallon fuskokinsun atare hanklinta yanakai har yasaka hannu a aljihunsa yaciro wata wallet dinsa wanda batasan ma wallet bane harsaida taga ya budeta yaciro wata black credit card dinshi aciki..

karban diaryn yay ya aje agefe snn yakama hannunta yasaka mata card din akai yace this is my credit card baby nasan baki bukatar komi but you must keep this for emergency reason....
take icecreams and any oda thng u want
..spoil urself for me on my behalf...

kamar zatamai kuka tabudi baki zatay magana yatsarsa taji yasaka akan soft lips dinta yay sealing inshi da light peg snn yace i am 10 min late for my flight any lastwords?

hawayenta masu sanyi suka sauko tace
"you will alwys call and chat me,yeah??
yay murmushi yace "yes my lady. zoben hannunshi ya nuna mata cikin yanayin raha yace kin manta kin aureni a turkey ko?

murmushi me sanyi tay hawayen nata nakan zuba ta dada makalkale masa wuya tace"..toh aina dauka kamanta ne, will u take care of urself for me?? ahnkli yace i will, i promise you..i wll eat much, sleep...ouchh
sai abinda kikace.

dan matsowa tay
saman kirjinshi tanata kallon kwayar idanun shi ayayinda kirjinta yake bugawa sosai
nanta lumshe idanun ta kadan kafin nan tay shahada wajen hade bakin su waje guda batare daya hankare ba.

ahnkli yaji ta capko lips dinsa tay kissing lips dnsan passionatly nd slightly..

tanajin yadda atke ya sakar mata nishi me mugun karfi jikinshi yabi ya mutu, ya dan tsareta da ido jin taste din lips dinta na masa yawo har can can cikn tsakar kwakwalawar sa....

tana zare lips dinta anashi ya saki nishi jin kamar da ranshi take zarewa, kwayar ruwan idanunsa akasale ya dago ya kalleta zai magana cikin katseshi tace "if u care abt how my lips taste, u wont stay long.. i want you to miss me more than i wll do.

lumshe idonsa yay sosai cikin sakin wasu kasalallun numfashi "yace baby ashe kin iya mugunta, ya dada rungumeta ajikinsa kamar zai ballata cikin nishi yace u evil little sweet kisser, zakije ki saka mutum a fitina.

dan dariya tay, sai yay kissing goshinta da wani kalar tsumayinda sanda duk wata tsika a jikinsu ya tashi tun kafin tadawo cikin hayyacinta ya shafa gefen fuskarta da wani irin salo snn yace mata 'i love u..
ahnlkli tace i love u too.

wani irin shigewa jikin juna sukayi da wata kalar shaukakyar runguma wanda sunfi minti bakwai ahaka gabaki daya dumin jikinsun ya gaurayu dana juna sosai...

dakyar kafin ya iya cirota ahankli ya share mata hawayenta duka duka snn yakuma sakata tamai alkwarin cewa ba zatamai kuka ba inya tafi. sede ta gama masa kukan snn dakyar tashare hawayenta tass snn ta amsa shi..hannunta yakamo suka sauko kasa lkcin ana neman 10;40am na safiya, ya rakata har kofar gidan tareda tarkacenta..

agefen gate din ta makale ta jirashi ya koma motarsa ya tayar, waving juna sukayi harya bace ma ganinta..

ahnkli taji hawayenta nasauka nan takama hanya tana tafiya slowly jikinta a mugun sanyaye takoma ciki

tunaninsa ta dingay hartakai room inta
sai kuma taji takasa daurewar gabaki daya wani tukukin kuka ne me yawa yatason mata tafada kan gado jikinta a ragwabe ta nata kuka ahankli, dan ita kanta batasan iya kan son datake ma javeed ba, sosaine sonshin ya shige cikin kwakwarlta banawasa ba...

tana tsaka da kukan kenan taji motsin tahowar mutum wanda ta tabbata razia ne, da mugun sauri tamike ta fara tattara box din tunbe gama rufuwa ba ta cusa shi acikin drwa cikin sauri tawuce bathrum ta kunna ruwa a sink ta saka sabulu tafara wanke fuskarta dashi dan harga Allah bata san me zata gayawa razia inta sameta ahaka tana kuka ba.

aikuwa shigarta bathrum din keda wuya saiga razia ta turo kofa tashigo dakin jin karar ruwa daga bathrum ya sa ta nemi waje kawai a bakin gadonta ta zauna tana jiranta ta fito tana zama taji kamar ta taka wani abu da kafarta..

hannu kawai ta saka batare da ta lekaba ta jawo abun tana sauke ido akai taga ashe katin banki ne sunan datagani ajikine ya saka tamike tsaye zumbur tatsaya baki bude tace "wowww...
soyayya ruwan zuma

Browsing sunan katin tay a internat nan taga ashe katine irin nasu na manya, it was issured to him by the monaco international banking system, she can use it anywhere, anyhow, to buy house, lands, and many more kuma zata iya cire any amount of money datakeso a kowani kasa akowani time batare da ciwon kai ba...

jin alamar motsin fitowarta yasaka tay saurin aje mata card din akasar pillonta tay kamar bata lura da komi ba har nur din tazo ta sameta...

kallonta ta dingay tana murmushi kafin tace lil sis ki shirya lets go for a drive banason muzauna
shiru agida ko kanki na ciwone yanaga kin je kin wanke fuskarki

cikin wanyewa nur tace aa, i am fine , dama wani abu ne ya fadi min a idona shine naje wanke. razia tace ayya sorry..inkin gama ki sameni a daki toh
Chapter 39 · 0% Book details