← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 206

Sashe 14

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

for sum minutes tana zaune shiru dan tuni taji kamr ma tafara sabawa da kallon duniya da wata sabuwan ido bayan duk gwagwarmaya da azabar datasha su abaya.

wajajen karfe tara saura minti 20 ta isa garin Abuja wanda rabonta da shakar iskan garin tun watanni biyar ko kusan shida kenan da suka shude abaya

dake baifi kwana biyu zuwa uku zatay a Abujan ba kai tsaye host Drivern alhj abbkar yazo da wata tsadaddiyar GLK fara kal ya dauketa aciki tareda wucewa da ita direct wajen taron acikin wani babban hotel a anguwan garki..

Aranar farko bayan angama introducing dinsu wa intrested parties akayi karamin jawabai da opening dinner dan haka har sai kusan karfe takwas na dare snn aka gama dinnern ta bar wajen takoma hotel dinta..

yauma kusan raba dare sukayi suna hira da razia awaya dan bakaramin shakuwa sukayi ba, ji take nur tana burgeta sosai, musammn yadda taga tay saurin aje komi tana daukar darasi dakuma gyara akan rayuwarta despite all the trauma and the damages, shiyasa taji tana mugun son nur din bana kadan ba, she had a feeling dat nur is meant for greater things in life shiyasa kullum acikin kara ilimantar da ita takeyi tareda bata sabbin gwarin gwiwa irin wanda bata same irinsa koda awajen uwar da ta tsuguna ta haifeta ba.

Duk sunyi zaton daga zarar nur tazo Abuja zata ji aranta ta nemi mrs haseena ko layla amma haryanxu de basuji ta ambacesu ba bare harma tace zataje ta dubasu.

she just remain calm nd focused on abunda ya kawota abujan batama kawo tunanin kowa aranta face na hidimar daya kawota dan sosai tasaka ranta cewa zata neman wa kanta farin ciki da rayuwa me ma'ana da daraja batare da taimakon wata mrs Haseena ba.

washe gari tun Wajajen karfe 9:am nur ta fito yau kuma modest native dinta ta saka, wani irin white lafaya ne tay rolling dinsa akan wata mayyar pink french lace data sauya mata kamannin izuwa na manyan mata kai kace ba yar shekara sha wani abu ba.

as usual yadda take yin madaidaicin kwalliya ma fuskarta da kuma yadda take killace koina da kaya na alfarma da kuma yanayin yadda take daukar kanta da aji da kamewa yasaka bata samu wani kalubale na rainin shekaru ba saima karin farin jini da haba haba da manyan mutane keyi da ita musmmn ma ganinta karamar yarinya acikinsu me kwakwalwar manya komi da akeyi kuma ana damawa da ita sosai dan su molly da frankie sun gama koya mata harkan public confidence
and relations a aikace ayayanin yadda tay saurin daukarsa duk dai sai yanxu datazo abuja take ganin amfanin tarayyarta dasu sosai.

akwana na biyu bayan har angabatar da muhimman abubuwa da tallafi da duk wani abunda ya kumshi gundarin taron snn suka dawo.

Akwana na ukun ne inda tahau kan mimbari ta karanta jawabi mai ratsa zukata akan topic in "Empowering the Girl Child education after Trauma", Nur ta ji wani karfin gwiwa data samu wann daman dan tasan koba komi she can feel their pain tunda itama she is talking straight from her recent trauma experiences.

Bayan an karkare taro angama komi nur ta koma hotel din domin shirya dawowa gida
dan yau baifi saura kwana hudu birthday dinta na cika shekara 18th ba. sede tun da tay wanka tadawo dakin ta zauna suke fara waya da kawunta daya kasa haquri wajen boye farincikin sa dan yaji dadi sosai yadda tay handling masa komi, abokan hulda anata kiransa ana yaba kwazon yarsa sai yaji kamar ma tafi masa razia wayewar yanxu.

shide kullum inya tuna yadda mahaifinta ya gama kwallafata aransa yakuma yarda da ita saiyayi kuka dan shima sai yanxu yake dada ganin halin nur ata wann siga ta cikakken jarumta da kuma haquri ga tarin baiwar da Allah yay mata na iya magana.

haka suka sha wayar su cikin nishadi kai zakace basu da wata damuwa yadda suke hira cikin wasa da dariya ga nuna gata da soyayya kai kamar ma shiya haifeta haka yakejinta aransa.

zuwan nur hannunsa yasaka kosau daya ciwon zcyrssa bai sake yunkurin tashi ba dan dama matsalarsa kenan da mrs hasina ta hanasa yaran dan uwansa.

bayan sun kammala wayar nur already ta gayawa su hajy cewa yau din nan kawai zata dawo kaduna amma zata danyi ziyara a asbiti.

dan haka ko hutawa batay sosai ba ta karasa shirinta cikin tunawa da jikin Dr surayya da kuma babbar kawarta jadidah cikin kokonton ko taje mata ne ko tafasa, wani zuciyar kuma yace taje kawai
tunda amanan da jadidahn take nuna mata bana kadan ba.

wani irin nitsatsen kwalliya da dressing tay kafin nan ta shirya kanta tsaf tsaf cikin wata irin classy silk champainge gold shirt tare da wando fari kall irin wide leg me fadin nan with clinched waist dayay mata das das akan kugunta hade da tailored blazers dinsa dogo me sanyin aji da ma'ana tasaka gucci champion gold stilleto boots tare da bold gold ring sai tsiririn abin wuyar gwal me shegen tsada akan wuyarta. yaukam signature perfum dinta na oud woods me hade da lavender ta fetsa dan kadan sabida tasan zata shiga cikin mutane.

tana fitowa ta samu drivernta har ya shirya nan ya bude mata gidan baya ta zauna snn ya shiga ya fito da su tarkacen jakanta ya saka a booth basu tsaya akoina ba sai asbitin da aka aje Dr surayya.

nur tasha mugun mamakin yadda ta shiga asibitin har ta gama abunda zatay ta fito babu wanda ya ganeta altho ma batafi minti goma aciki ba dan samu tay wai familyn Dr surayya sunriga sun kaita john hopkins hospital a U.S for further treatment sabida ta farfado amma rabin jikinta ya shanye batama ko iya magana sai zuban yawu....

sosai taji babu dadi dan har ta dawo cikin motarsu ta zauna zuciyarta jikinta bai dena shaking ba.

wani tunani tay kafin nan ta kawar da damuwar aranta ta kalle driver dahar ya dau hanyar airpot tace mishi "Zan biya cikin gwarimpa...babu shiri ya juyo kan mota ta masa kwatance dake gidansun kusan babu nisa sosai dana su jadidan haka suka wuce bata koyima gidan nasu kallo daya ba dan babu abunda take tunawa face baqin cikin da azaban data kwasa aciki.

duk dama daga nesa gani tay har an kara gyara gidan an masa wani sabon fenti hmm lallai duniyar siyasa yanxu yana mugun kaima mrs hasina.

dan yadda zaka san siyasar nan ya riga daya shigewa mrs hasina jiki haryau batay wani mugun serious akan sanin inda mijinta sadaat ya shiga ba face in jarabarta ya taso sai kaga tafara tunasa kuma ko ta nemesa haryau bata samu wani cikakken labari akan bacewarsan.

yanzu de harkokinta suna mugun kai mata, dan labarin nur firdaus tuni ya mutu abakin mutane sakamakon rashin isasshen shaidar da wani zai tuhumeta dashi.

barima da senata farida bala ta gudu tabar nigeria gabaki daya duniyar sai ta dawo hannunsu mrs hasina, wanda yanxu bata da damuwar komi aranta sai na laylah dataga ta dada jemewa ta rame agidan adnan shehuri amma koda ta tambayeta meke faruwa dai tace mata ai babu komi aure na neman shiga wata shida amma already adnan ya ma yarta cin kare tare da dukan da tunda tazo duniya ba tay tsammanin zata sha su ba. kwanan nan ma laylan tay ciki wanda baije koina ba Adnan ya kwabar matashi da dukan kawo wuka wanda shine musabbin da yasaka layla ta sauya gabaki daya ta rame ta dawo kamar ba ita ba.

yanxu hakama mrs haseenan jiransu take su dawo daga hutun family da sukaje a paris, ta qudurta tanason ta roke hjy mairam din akan da ta roka mata adnan ko zai amince abata yarta layla koda na sati guda tazo ta huta agida dan ko kadan hanklinta bai kwanta da yadda take ganin layla ajajjeme ba.

------
[23/04, 23:03] Anne-Aurora🦋: EPISODE8🦋
4:30 pm on d dot driver ya iso da nur firdaus a kofar gidan su jadidah wanda tun daga saukarta daga motar dedekun mutanen dake wajen suka dinga bin ta da kallo kai tun Daga yadda take tafiya har irin qamshin turarenta mai buga sautin tsada komai ya sauya musu gameda ita.

nur ta shigo lokcin Jadida na zaune akan cushion din falonsu tana aikin duba reels dinta na TikTok awayarta abazata sai ta jiyo sallamar nur da tayi mai nutsuwa..

kirjin jadida ya buga tabi ta sake wayar tun bata jira ta ba Ta fito wajen da sauri suna kuwa hade ido da nur ta daka wani irin tsallen murna tana cewa innalillahi Nur Firdaus? oh my god besty wayyooo Allah na, nan da nan Nur ta saki murmushi tareda bude hannayenta suka dan rungume junansu sosai tanamai cewa "Ni ce Jadidah"..
baki a wangale jadida
ta dinga kallon nur har tanajin kamar ba ita bace agabanta dan tama rasa me zata fara cewa ganin nur ce agabanta amma ba nur din data sani bace agabanta, duk sai taji duk ta rude yadda taga nur ta wanku, ta kara kyau jiki duk madara ga wani ruwan sanyin aji everything abt her looks is endearing and classsssy.

jawo hannunta tay suka shiga falon gidan suna zama Jadida ta zube kusa da ita tana wani irin murmushin farin ciki me hade da hawaye:
tace Nur wallah Na kasa gane ki, dan Allah Kalli yadda kika zama oh my god kamar wata yar shugaban kasa tubarkallah Masha Allah!your skin, ur voice..wannan uban confidence. wannan classy vibes din..Babe are u for reall??please tell me evrything.

atake Suka rungume juna suna dariya da shauki jadida tace wallh baki ga kanki bane nur dan Allah meyafaru hajyana wallh Daga jikinki har ruhinki ya canza. Kamar ba ke ba, Gaskiya koma ina kikaje kika boya de wajen ya karbeki oh my gosh wat a quick transformation..

Nur dake murmushi ta kalli Jadida da idanuwanta masu haske cike da nitsuwa tace JD kenan kedai Rayuwane kawai ta kawo min wata salo,

ahnkli kuma ckin sanyin murya tace jadida na koma wajen kawuna ne a kaduna tun lkcin auren adnan da laylah wanda shine yay sanadyar harna samu damar rubuta sabbin shafuka acikin littafin rayuwata.
Chapter 14 · 0% Book details