← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 193 OF 206

Sashe 193

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

wajajen 2 am na dare ta fito tana sauri sauri hartabi hanyar sashen da private chef din nur suke bacci taje gadon yarinyar tajeta kwanta tana jiran safiya yay ta zuba kwayar ruwan din data debo a syring wa abinshan nur da ake kaimata sassafe

she slept peacefully batasan da cewa tun zuwanta sashen naima taji motsin takunta taleko ta windon wajen ta kare mata kallo ba, wanda abugu daya ta gane ba chef ba ne saboda zuka zukan nails dake kafarta sai batace komi ba.

she dint sleep througt the night asubahin fari naima ta turama janet text sai taga janet baty responding ba sabida nur ta farka da ciwon kirji da amai sosai wanda tun ana kirar sallahn asubah tabi oganta sukaje sama private clinic ana kan dubata she dint notice the text sabida suna cikin dakin dubiyar ne tare da javeed da mr aqeel dake gadin kofa

nur bata samu kanta ba har saida aka mata allura, janet ya bawa strict oder akan ta kula mishi da nur din zaije yay sallahn fajr snn kar asakamata komi ajikinta batare da izininsa kona babansa ba.

kafar naima yakai biyar asashen javeed bataga janet ba deciding tay taje ta jawa chef faiza kunne da sauri tayk waje saidai adede kofar kitchen din suka ci karo da razia data fito sanye da hijab zatay ma nur favourite coconut morning drink inta data mata alkwari

naima have no choice face tagaya ma razia cewa tana suspecting strange fuska ya shigo jiya da dare saboda sosai ta fahince kusancintm razia da nur firdaus

a nitse tay ma razia bayanin komi, har da tuna mata abunda ya faru da aka zubawa javeed magani acikin madara.

razia tana shiga kitchen din kuwa ta same chef faiza har ta fito tazo ta samu tanata masifa ma simran thinking its her assistant, simi taki sam ta cire mask din kuma taki tay magana da voice dinta ita kuma chef faiza ta dauka ko duk ciwon ne.

karewa simran kallo razia tay naima kuma tana daga waje dan wani abune yake tunzira akan taje ta dubo ko dayan worker din tabar asibitin ne ko ankasheta ne aka shigo

curiosity yasaka ta fita cikin sauri ta wuce asibitin wokers, dake naima tana da high sense of intuition kai tsaye dakin simran ta soma dubawa da bataganta ba kawai ta dada gano bakin zaren..

wucewa tay dakin da aka kwantar da chef din ta samu babu kaya ajikinta haryanxu bata farka ba atake take ta kara dannawa janet kira da bata dauka ba sai maza maza ta kira mr aqeel.

daga kitchen kuwa zuwan razia ya saka simran tafarajin kanta so uncomfotable amma dake razian tay kamar batagane me akeyi ba sai ta sake jikinta ta cigaba da abunda takeyi.

har wani dadi takeji da razia take karba mata baki tana cewa chef faiza akan ta kyaleta kawai ciwon period dama yana zuwa da mood swings tunda tana aiki basaima tay magana ba.

ita tay crumping musu coconut milk din dakyar, da mamaki taga razia ta kyaleta sun hada kunun atare harta bata ragamar juye ruwan kwakwan acikin damammen madara...

suna gamawa simran razia ta kalle chef faiza tace mata taje dakinta tadauko mata
wayarta akan gado yanzun nan.

chef faiza na ficewa razia ta shiga store ta labe ta ciro wayarta a aljihuta dan dama karya kawai tay dan chef faizan ta basu waje tanaso taga iya gudun ruwan simran din

simran har wani murna take kamar tanajin taci mugun saa yau dataga komi na tafya mata smooth gashi babu kowa

tuni ta zaro alluran ta juyeshi gashi poison din ya jiku yay karfi overnight marmaza ta juye duka acikin kunun madaran tay sauri tacigaba da juyawa batasan da cewa razia ta gama daukar komi a video ba.

tana fitowa a store tay kamar batasan me simran takeyi ba

chef faiza tazo bata samo wayar ba, dede suna serving a cup razia tace ma simran tay serving madarar duka a two cups itama zatasha

with pleasure simran tay serving sauran duka a dayan cup din
sabida in razia ma ta mutu is also her gain dan ta mugun tsanarsu dama

chef faiza na shirin kirar naima dantazo ta dauka nan ne fa razia ta sako fuskar roba.

babu wani rahama ayanayinta tace ma faizar tay focusing akan preparing ma nur breakfast dinta kawai yau ita da wann sick wokern ne zasu kai ma nur madara.

dede nan gaban simran ya wani irin bugawa da karfo dan batay tsammanin wann twist din ba, saidai yadda raxia take da girman kan da yaci uban nata da daure fuska yasaka batay wani gardama ta hau binta da tray da drink din worst part da razia ta sakota agaba suka haura sashen javeed

janet na tsaye akan nur data idar da sallah dakyar tana kkrin kwantar da ita sai doc yace mata wayarta yay ringing da suka shiga bayan gida dazu

har saida ta aje nur din akan gado snn ta dau wayar gabanta sosai ya fadi dataga text da miscd calls din naima

agurguje ta kirata sai taji user busy, ta kira mr aqeel shima taji user busy, kai tsaye ta fita waje bakin kofa snn ta kira javeed ta sanar da shi game da text din da naima ta tura mata dazu.

baice mata komi ba har saida ya kira mr aqeel yaji cewa wai har ya wuce ya samu na'iman acan workers clinic to confirm it and its true cewa simran is not on her bed kuma anyo ma chef allura a awuya an cire mata uniform.

he asked them both to stay dere and check for other evidences

sake kirar janet yay yabata strict oder na cewa karta sake ta bar nur out of her sight for even a blink

daga nan marmaza ya bar masjid din ya dawo sashensa yazo ya samu razia ta turke simran datake son kufcewa tahanata motsi sai tsawa take daka mata akan ta rike drink din dakyau tahanata ko yin numfashi.

suna cikin hakan sai ga javeed ya shigo suna hade ido da razia tay sauri ta mikamai videon wayarta yana kallo tay sauri ta tare simran ta baya danma karta ware ko ta kwabar da drink in

lokacin kirjin simran bugawa yake kamar zai faso waje koinanta na rawa kar kar kar alaman tsoro da rashin gaskiya ya bayyana ajikinta sosai

javeed yay kamar bazaice komi ba saican ya mika ma razzy wayarta yace ta amshe drink din ta aje akan table and both of them shud stay wey they are no one shud move.

yana fadin hakan ya cigaba da latsa wayarsa text ya rubuta aftr like five minute saiga mr aqeel yazo da 2 good red amples of snake poison acikin bootle

mr aqeel yana zuwa ya miqa masa yana karba ya bawa razia
amples din ta rike.

abazata ya fixge face mask din dake fuskar simran din suna hade ido tay luuii zata suma
wani irin gigitaccen mari yabita dashi sanda hakuranta na gaba suka zube snn ya shakure wuyarta

cikin daka mata tsawa yahau tambayarta abinda ya kawota

mr aqeel ya ciro bindiga yana nunata da shi dan shi jira yake ace masa shoot ya harbe shegiya

dakyar simran take magana dan wani tsinkakken yawu da jini ne kawai ke fita abakinta sai kkri take wajen gaya masa abubuwan datazo yi , as usual blaming him and nur for what is hapening in her life amma koda tasan karshenta ne kawai yaxo sai bata samu karfin gwiwar budar baki ba

sakawa yay razia ta bata amples din snake poison din tace mata tazuba dakanta acikin milk din duka biyu,...

a rikice ta tsuguna zata fara rokonsa ya kira kikkfa mata maruka sauran hakwaranta na gaban duka suka fita...

...tana zubawa razia tana mata zagin cin mutunci tana nuna mata cewa sunfi karfin ta kashesu duk makircinta atafin hannunta take kuma damacan ta taba gayamata cewa next encountersu will be dead.

arazane simran ta zuba snake poison din javeed ya umarceta data dauka tasha simran sai ihu take tana kirar sunan hajy zubaida taxo ta ceceta tana hauka waidan ace mental trauma ne

razia ta rikeitta tace wallh bata isa ba sai tasha...kai dataga kamar bazata sha ba ta dauka ta damka mata hannu.

javeed yace ma mr aqeel at count of 3 inhar bata sha ba ya harbeta, sanin cewa mr aqeel ya tsaneta yasaka ta karbi cup din ahannun razia ta rike tana kuka kamar zata cire ranta

mr aqeel yafara kirge yana kaiwa 3 razia tay maza tayata cusa bakin kofin abakinta dan tasan simran tana neman easy death ne aikuwa batasaketa ba har saida ta shanye tasss..tana gama shanyewa ta kalle razia da wani irin mugun ihu tace "muguwa kawai axxaluma fuck youuu".wani irin naushi razia ta kai mata abakinta tace "Fuck you too bitch and how dare u even think u can kill my sister?
..agigice simran ta dago jin poison din na bararraka mata jini guda gudan jini ya fara bulbulowa abkinta da hancinta

..cikin daka mata tsawa javeed yace ure not done yet take the other one ..i am tired of giving ur miserablr life a chance

wani irin ihun simran tafara yi tana baya baya arikice tana cewa javeed please noo no no no noo pls dont kill me javeed
javeed dan darajar iyayenka kar ka kasheni javeed plsssssss

aragwabe ta mike zata gudu ba acikin hayyacinta ba mr aqeel baijira oder ba ya dana mata harbi a kafarta a mugun tsorace ta xube kasa wanda atake taga jijiyoyin jikinta duka suna kumbura da zafi me taba kwakwalwa kamar ana hura mata wuta ne ajikinta.

javeed ya dau drink din ya saka mata baki yace "take it..layi take kamar bazata tasha ba da zafin nama razia ta kara cusa mata abaki tace "take it and Die already... u disgusting evil creature. razia ta danna kan simran abakin madaran tana mata duren dole, wanda tun anan hanklin simran yafara gushewa...

hanyar jininta poison din yabi yana shiga har cikin brain intta

tana gama shanyewa ko scnds daya batay ba tafadi kasa timmm within scnds ta zama mutacciya and her body immidietly started turning into green colour.
Chapter 193 · 0% Book details