← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 204 OF 206

Sashe 204

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

mother dakanta ce take hada abincinta kullum, already taya mata hadaddan yajin daddawa me wani irin garin dakakken namar kaza da ake soyawa a bushar dinnan aciki, wani bin da dare haka za'a sakata tashanye zazzafr cowleg ppr soup, ko fish ppr soup irinsu titus, cat fish, ko dry fish, inzata mata wani miyar kuwa she will make sure yaji herbs ko asalin daddawa sabida original womb healing propeties dinsa haka ma za'a sata cin abinci sosai musm ma more protein da kuma tuwo sam ba'a mata jegon yan gayu ba,akan mata asalin wanka ne tafita tsaf bakuma da tafasehn ruwan zafi ba, just hot enuf to unclog the old bloods, dan ko kadan basu bari tana zama a wajen sanyi her room is alwys warm, kafarta kullum da sock, kanta da hula ko mini hijab.

Irin gatan da nur ta gani a satin nan bazai misaltu ba Sumtimes ma sai tay dagaske take iya daukar babies dinta sabida kowa yanason ya dauka ya rike, As usual wann karon hidimar nasu ne sukadai dan banda sultan da lady sid babu wanda aka barsa yazo moroco
suna, javeed ya sha tambyr nur ko tanason ya gayyace mrs haseena ko su kawu koda in sun koma gida amma koyaushe ya tambaye ta sai yaga tace masa a'a kawai subi abunda mother tace azauna lafiya.

hakanan aka sheka bikin suna na gani na fada aka saka ma yaran sunan Azad, Azlan da Asad. which is inspired by mufasa legacy of lions. sede wann karon duk wani gift na arxiki ma yaran kawai aka tara wanda tun basu san me suke ciki a duniyar ba alhaj attah ya raba musu multi million naira asset companies and shares tun suna jarirai suka dawo millionaire wajen kakansu.

anan kasar morocco nur tay jegonta na sati uku har saida jini ya dauke mata kafin nan sukaje kaduna nan ma sukayi sati daya wa hajy mammy wanda Komi game da kula da yaran anan tadora ta bisa hanya bare ma hajy mmyn bata wani kyaleta tasha wahala da yaran sosai..

bayan wucewar su lagos anty suad ce ta dawo gidan da zama bisa umarnin mother har sai da nur tay arbain da haihuwa kafin nan ta tafi sunyi asalin xama me dadi dan sosai anty suad ta dawo tana kama girmanta takuma dora nur akan hanya na yadda ake reno sosai kafin ta tafi.

shakuwa da soyayya me tsafta ya dada ninkuwa tsakanin nur da javeed dan kuwa duk zumudinsa da yaran haryau baikai masa yadda yake jin matarsa aransa ba

bayan na'ima, special maids ne suke kula da yaran kowani lkci dan baiya bari ko kadan wani abu yay stresing din nur musmn da tasamu kanta ta gama warkewa suka koma ga sex he becam more addicted to her more then ever dan kullum yanxu yakey harsaida yaji ya rama dan hutun nan da ya samu na haihuwa.

dake nur ta samu masu taimaka mata da yaran sosai atake ta fara applying knwldege data samu na international diplomacy and philantropism tafara bubbude projects din su na global food and water aids, da charity, foundations, children emergencies etcs wanda ta fara dorawa ne akan ayykan da mahaifyar javeed tabari wanda ya jawo bata wani zama sosai kusan koyaushe zakaga ta dau wanka sun fita da na'ima da gurds dinta intay commisioning sai ta nada kwararrun wakilai shikenan duk sauran strategic plans din daga gida takeyi sai dai ana kawo mata feed backs, tayarda tsoffin project tafara yi sabbin kuma dake innovations dinta she is still extending it to global position.

Rayuwarta kawai take cikin kwanciyar hankli har saida yaranta nur suka kai 6 months kafin javeed ya kira su mrs haseena domin yaji ya suke but she cudnt hide her tears suna fara magana sai ta tambayeshi nur duk dama tasan amsar sa no ne, but he can feel it in his heart yadda hakan ya zamo mata babban tabo a zcyrta, dan bata da wani babban buri ayanxu face ta ga yar tata ta roketa gafara koda zata samu cikken kwanciyar hankli

last week aka bata transfer from turkey zuwa America sabida kwarewarta, sam taki ta karba sabida alredy tay alkwarin tarbiyantr da layla dakanta no matter what, har saida didi tay da ita dakyar snn ta amince zataje.

da taimakon aryan layla tay accepting new personalityn ta tana rayuwarta me sanyi cike da nitsuwa saidai koda ta koma school, memories dinta da nur firdaus kullum yana dawowa mata musmn in taga 2 sisters saitayi ta tuna irin undiluted love da care wanda nur ta nuna mata a rayuwa, wahalar da nur din tasha wajen kareta, karba mata fada da tabbatar da lfyarta da komi na nata. babu karya nur was the best mother, a father, a friend a teacher, a protector dat she neva get to apreciate

yanxu da abubuwan duka suke dawo mata sai takejin aranta tabbas bakaramin rashin imani,butulci da mugunta ta saka ma nur firdaus da shi ba

wann feeling din sosai yaso yay affecting din sabon karatunta, wata rana haka zata dawo gida daga schl da kuka tanajin ta tsane kanta sosai.

wanda hakan yana mugun tayar ma mrs haseena hankli dan itama kusan irin halin datake ciki kenan

tun aryan baisan komi akan rayuwar layla ba har yazo ya fara sani, dalilin haka ya dinga jan hanklinta da yan nasihohi suka sake maimaita islamiya har Allah yasa abun ya ragu mata sosai, yanxu haka aji biyu take kkrin shiga a university tana kan karanta nursing science ayayinda iyayen aryan din suka fara tunanin neman masa aurenta kawai sabida ganin kalar shakuwrsun.

daga nan kaduna kuwa har saida razia ta haifi baby girl snn nur tay waya dasu raxian da kuma su alhaj abbakr acan kaduna tawayar javeed nan ma dakyar ta iya gaya musu cewa ta haihu tuntuni basu sha mamaki ba dan sultan ya gaya musu cewa dama ba lallaine su sani ba kowa ya mata murna ranar sunan razia haka ita da mijinta suka aika musu da gudumarsu ta hannun agents dinsu.

boys din nur suna shiga 7th month dinsu nur tafara sabon laulayi saidai wnn karon bakaramin gaurayata cikin yay ba kullum tana kwance bata da lafiya har saida cikin ya shiga seven months kafin ta samu sauki all throu during dis moment yaranta mazan suna wajen hajy mammy ko suna wajen anty suad akasar waje

haka ta raine sabon cikin tare da mijinta cikin bata kulawa sosai wanda asatin haihuwarta ne aka yi bikin layla da aryan a turkey, sunsa aransu nur firdaus zataji labari tazo amma sai shiru javeed din ne kawai yaje musu dake babu namiji wanda zai tsaya musu haka har aka gama bikin layla ya dawo bai gaya mata ba.

yana dawowan ne sukaje moroco inda ta haifi baby girl dinta aka saka mata suna RUHI. bayan haihuwar ruhi ko wata uku batay ba aka aiko musu cewa hajy mammyn ta rasu wanda mutuwa ne daya girgixa javeed harma fiyeda mahaifinsa dan tun bayan rasuwar mhfyrsa itace ta asalin yin jinyarsa snn ta raineshi, bayan zaman makokin ta ne da suka dawo lagos akama yaranta mazan birthdyn cika 1year snn nur tafara shirin tafya asalin karatunta a kasar malta in one of the discrete under world univesities da zakaga kwata kwata basufi su bakwai a ajin ba yawanci ma irin su ne mafia da suke neman top tier secrecy. zatay degree na shekaru uku a fannin business Administration da minor a fin.tech, in other to build her business brain snn ta fahimci duk wani harkan global economy tun daga farko. tafara schl din da shekara guda ta sake haihuwar da namiji aka samakai sunan alhaj attah ana ce masa "mufasa junior" daga nan sai bata kara haihuwa ba har saida ta kammala degree inta tsaf tsaf.

triplet din ta tuni suka koma hannun mother hauwa, sheik haidar da khaleefa suna kan dorasu bisa early busines brain development training da wasu dabiu da zai saka su taso da mufasa legacy ajininsu da wnn brotherhood and discpline spirit din da suke bawa yaransu tun suna yan kanana.

har sai bayan haihuwar junior ne javeed yafara sanar da nur komi gameda abunda yasame su mrs haseena wanda duk dama abubuwan da ya musun yabata mamaki amma saida tay kwana biyu tana fushi dashi akan boye mata komi dayay, dakyar ya lallabota suka shirya dake lkcn ana kkrin ma za'a akaramai girma in oda to make it up for her haka yay inviting din layla da mrs haseena da didi wajen dinner na event dinsan a america batare da ya gaya musu nur zasu gani awajen ba.

already mrs haseena tana aiki a american layla ne kawai ta taho da kakarsu didi daga turkey sukazo wajen daddare layla da baby boy dinta mukhtar. koda javeed ya hadasu it was such
an emotional outbust for them musmn ma da nur firdaus bata wani nuna mamakin canjawar fuskar layla ko xakuwar son ganin mrs haseena ba, a farko ma kakarsu didi tafara runguma suka gaisa sosai kafin nan ta kulasu.

they look really sorry but kalaman su na neman yafiya gabaki daya bawai shiganta yakeyi cancan ba, dan emotionally ta riga ta yaface su a zucyarta ita kanta bata san ya akayi komi nasu ya fice mata arai ba.

bata wani jin dokin su ko tausayinsu sosai kamar dacan yadda ta rike su da muhimmci da amana sosai. ita kanta mrs haseena sai da talura da hakan duk dama nur batason nuna musu ayanyinta, tana yin murmushi tana komi but this nur definately doesnt feel like the old nur da suka sani duk dama she try her best wajen nuna musu cewa komi ya wuce awajenta and she is very happy for their new life but its hurts so much to know they lost that immense family love spark in her eyes and emotions.

tun bayan nan da suka gana da nur hanklin su ya dan kwanta saidai abu me wuya ne musu hadiye yadda sukasan sun rasa wani gurbi awajenta na har abada.
Chapter 204 · 0% Book details