← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 185 OF 206

Sashe 185

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

agatse yake fada mata ita kuwa lkcin fushi ya rufe mata ido
sosai sai tabiye masa tana bashi amsar a gatsen tanata cewa zaka sani bayan na gama dakai, kai karamin dan iska ne..
tanata masa manyan manyan baraxa baice mata komi ba sai dariyar dayake mata yana daddana wayarsa

tana gama masa barazanar kawai ya daga wayarsa ya nuna mata voice recoding dinta yay mata playing kadan taji

a mugun tsandare ta dinga kallonsa hawayen datake dannewa suka fara zuba mata

kamil ya hade rai yace mata taje tay bincike, she have no any evidence againts him so is better she get over it, shi bazai dauki wani responsiblity din simran ba saboda bata da dadin shaani batakai macen da zaina cin gindinta ba. infact su sukaji wajen shi babu ruwansa duk wanda yace zaija dashi acikinsu kuma ga fili ga doki.

yana gaya mata hakan ya kama hanyarsa ya barta atsaye turus tanajin kamar an cakka mata mashin wuta a kirji.

dakyar ta dawo hayyacinta ta fito da gudu har harabar gidan snn ta aika marmaza aka kira mata me kulawa da cctv footages na sashen asibitin.

dakyar gayen ya kaita gaban records dake dubawa kawai tace masa zatay, aikuwa yana nuna mata tagane ashe kamil cikakken dan duniya ne dan tun jiyan ya saka aka goge komi har da cameran dake recording din zuwansa dayakeyi sashen tun daga ranar farko

hannu ta dora aka tanajin kanta yana wani irin juyawa

wann lamarin sosai ya tsaya mata arai gashi shikadai ne ya biyota suka dawo gidan dama

amugun tsorace take dashi dan tasan kisa awajen wayann yaran mufasan ba abu bane me wuya

duk sai taji takasa samun nitsuwa kwata kwata tanata Allah Allah karma su sake haduwa.

bata kuwa kara ganin kamil din ba sai chan da yamma bayan da alhaj attah ya dawo kenan daga kaduna, sai sum sum takey da fuskar tausayi gashi kamil yay kamar ma basu taba magana ba, so ko kulata baiyi agaban alhaj attahn ba.

tanaji tana gani sukay sallahma da uncle dinsa, yamma lisss kamil ya kama gabansa bai basu kudi ba, bai roka musu alfama ba, gashi ya kwace duk wani evidence snn ya debi jikin yar uwanta abanza ya kuma zagesu.

alhj attah ya raka kamil har gaban jirgi matsayinsa na uba maison jininsa, sunayin sallama ya dawo ta falon yazo ya samu zubaida tanakan waya, shide baisan da waye bane, amma daga yadda take zaunen akangare kasan already tashiga cikin irin brain shock din nan

har kaman zai kyaleta ya wuce saiya dawo aikuwa yana dan taba kafadunta sai ta razana zucyrta na bugawa da karfi kuwa tafadi kasa babu numfashi.

haka aka dauketa itama ruwa ruwa aka kaita dakinta snn aka kira mata personal doctor yana kan dubata anan

##
sai can bayan ishai ta farka ji kawai takeyi kanta na juyawa tuna wayar datay daya mugun razanata ya kuma gigita mata saitin kwakwala

fuskarta kamar na wanda zatay kuka tasauko kasa da karfin zuciya tareda karfin hali tay marmaza ta jawo wayarta tanata kallon lambar daya kiratan dazu.

kukan zuci takeyi idanunta sunyii jaaajazirrrr tanata furta tashiga uku tunda har mr manny wato mahaifin saratu datake tsammanin by now ma mutuwa kawai zaiyi waishine ya warke yakirata yafara mata barazanar tona mata asiri in bata kashe javeed mufasa ba

hawaye masu zafi na xiba a idonta tace" ita ta ina xata iya kashe javeed mufasa? su masu asiri kenan ma basu iya kasheshi ba, kungiyar nagaza dasuke dangerous mafias basu kashesa ba...sai ita ne da ba boka ba, ba mafia ba, ba wata hamshakiyar matsafiya ba how on earth zata kashe javeed???

cikin rasa meyake mata dadi ta sauko kasa izuwa main falonsu agurguje kamr ba itace bugun zuciya ya kayarda ita dazun ba.

isowarta falon ta samu alhaj attah yana zaune yana shan tea he is very much aware dat wano strange abu yana faruwa da rayuwar xubaida amma bazaice komi ba tukuna.

zuwa tay ta samu likita yana kan masa bayani cewa ciwon zuciya ke neman ya kama hajy zubaidan shiyasa dazu taraxana ta fadi.

labewa tay tanajin duk abunda suke fadi tana jin wani irin dadi dan ta hakane kawai zata iya daukan kyakkywan hutun da zataje tayi dealing da baraxanr mr manny idan bahaka tasan batada wani kwanciyar hankali.

Likitan yana fita tabita narke tin a kofa tana tafiya tana nishi nishi tana shigowa ta same alhj attah fuska ba yabo ba fallasa

ko sannu be mata ba kai tsaye yafara gaya mata abunda likitan ya fada yana zarginta da saka batun hidimar amshar nur a family aranta..

duk dama taso tay masa bori akan hakan dayacen sai kuma ta shareshi dan tasan matsalarta da mr manny yanxu haka yafi komi mata nauyi a saman zuciyarta fiyeda na nur firdaus.

rokonsa kawai tay akan da yabata izinin hutu na wata guda zataje tay hutun jinyar zuciyarta a kasar turkey ko US duk dai inda tasamu akan lkci

bai hanata ba dan dama bakasafai yake son amintattun likitocin gidan nan suna yawan
muamala da ita ba, sunyi akan sassafe zata wuce saidai sam sam taki tasako msa zancen simran dan tasan yana tunawa tabbas zai iya cewa ta tattare ta sutafi jinyar tare daga can kuma tasan bazasu sake amince wa simran tadawo gidan ba.

washe gari tun da safen tafito ta samu workers sunata kyafe gidan ashare nan a goge nan..

tay tay koda xataji batun yaushe su javeed zasu dawo lagos amma sai shiru bataji alhaj attah ya ambace hakan ba bare ma'aikatan gidan

ko breakfast batayi ba ta wuce sashen simran, koda taga wahalar jinyan gindi da simran takey saida taji wani sabon baqin ciki ya kara turnuke ta

duk wani tambaya simran ta mata gameda reaction din kamil but she cudnt say it sabida ita kanta bata son ma ta memeta kalman da kamil din ya fadsara gindon simran dashi abakinta sabida muninsu.

inbadan cin mutunci har kamil ne zaice gindin simran kamar dusar kwatami bayan be biyasu ko sisi ko ya taimakesun ba, duk wayontan nan ta dauka babu me iya mata wayo bare ya cutar da ita, but ryt now she is feeling so stupid for believing in kamil, he just used her and insulted her gashi yatara evidence aknsu awajensa yabi ya goge iyakan wanda zasu iya kamashi da shi.

sosai abun yake kan ci mata rai tanajin wani irin kuna a saman kirjinta.

lallabar simran tay da karyayyki tace mata kawai tazauna tay jinya sosai har sai ta warke inyaso zata biya special nurse maids suzo ana dubata anan din sosai

gargadi daya ta mata tace karda tasake dao taleka waje duk rintsi karta bari asan da cewa ta warke kawai tazauna anan har saita dawo tunda ana kawo komi bare ma zata saka private maid tana kawo mata duk wani abunda take so.

ahaka suka rabu driver yayi da ita airpot simran kuma tazauna anan sashen asibitin ma'aikata wnda daga gado sai soft grey chairs da Tv screen sai wasu yan decorations sai bayan gida and with each minute datay awajen ji take zuciyarta na kata kona nadada zakuwa da batun daukar fansa wanda kowani numfashi ta sauke yana ginuwa aranta.

tun yau Alhaj Attah yasaka aka dada gyara gidan sosai dan already javeed yace mai anjima kadan zasu dawo gida.

daga abujan kuwa yau ne kwanansu na biyu tun arnd 4:30 am na asubah kafin javeed ya Farka nur ta rigashi but jikin ta amuce yake bata iyayin komi dan haryanxu tana mugun jin tsamin gabobin jikinta.

lumshe idanun ta tayi ta dan mirgino jikinshi tana fesar dawani irin kasalalliyar numfashi ahankli ahnkli cikin dauriya.

ganin kamar baccin ya shigesa sosai yasa ta zame ajikinsan ta sauka kasa tashige bathrum takara hada ruwan zafi tayima kanta sabon gashi ruwan yana dumama ta tana nishi nishi idanunta a lumshe, abubuwan dayake gaya mata kwana biyun nan in suna sex yana mata yawo a brain inta sosai...

jiyanma haka tasake jiki da bashi jikintan ya kwasa duk sanda yaso dayake tana samun kyakkyawar kulawarsa ta fannin sex din.

zazzafar zazzabin dayake sandan ta jiya iya yau kusan dashi yau ma ta farka duk tabi tarasa wani irin zazzabi ne haka yake kkrin hanata sakat gashi ko last nite ma dakyar suka gama sex sukay releasing tsabar yadda takara dandano da ruwa.

after like 10mins ta gama wankar tafito daga bath tube tagoge couchie area inta da karamin towel snn takunna turaren sirace ta ruhu akai for like 7:mins tundaga kasarta har tsakar kanta tana qamshi akasale tafito jikintan na wani irin qamshi me mugun tada hankali.

harsaida ta bude fridge ta dauko coconut water dinta zata sha waiko da zataji karfi tukun ta lura da time din sallah baima kusayi ba

tana zama kenan ta farasha akaro na farko kenan dataji ruwan kwakwa yamata salam
haka tasake komawa fridge din ta dau madara ta juye rabin kwalin ciki shima ta shanye sai taji kamar bata koshi ba

na kwalin ta dauka tasake tuntundawa abakinta sai gashi harma ta 'barka kwalin tana lashewa abunda bata tabayi ba..

tana gamawa ta jefar da kwalin ta dawo gefensa tazauna memakon taji jikintan ya dan warware sai kuma wani sabon kasala yakara nakasata.

dakyar ta mike ta cire towel din snn ta dau dan karamin net nity me hannun shimi kuma marar baya ta sakaya ma tsiraicinta

akasale ta dawo tay mashak ta jingina boobs dinta agadon bayansa dake sha'awarta yana dan karuwa ne litle by litle

tintini wnn strong morning erection dinsan taketa satar kallo tacikin nicker tanaji kamar tahau kansa yacita yanxu

saidai tasan iya lkcin hutunsan kenan ba lallaine ta iya tashinsa ba tunda yagaya mata cewa zaijeshi base dinsu wajen sultan anjima kafin yaxo su wuce gida sai taji gara ta kyalesa ya samu baccinshi.

kallonsa take idanunta akasale gashi d more yana motsawa yana matse cinyarsa the more dick din tana dada kumbura shatinta tacike gaban wandon sa sukutum har wani lumshe ido takeyi batare dama tasan tanayi ba

can daga cikin baccinsa yake shako qamshinta tare da dumin lallausar fatar jikinta datake gogawa akan nasan akasale
yana murkususu
Chapter 185 · 0% Book details