← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 72 OF 206

Sashe 72

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

a masife tace "ohh cut the crap girl karki maidani yar iska mana haryaushe kikaga gaisheni anan akan bani da ido ne ko bani da kunne...

Still nur taja numfashi cikin wuyarta snn ta kalle tsakar
idonta tace lokacin dana gaida Father inlaw fa ke na gaishar. baki amsani ba nasake gaisheki still baki amsa ba...

dede nan lady saddika ta taso jikinta har na rawa tazo tanama nur din wani irin kallon mamaki sabida a zatonsu kuka kawai zata fara musu da barin baki tafara basu haquri sai kuma sukaganta atsaye kyam kuma idanunta abushe harma tana iya amsawa batare da rawan murya ba, in her mind she was who d fuck did dis girl think she is?

da wani irin jiji dakai da yanayin tada gurmi ta kawo hannu zata fixgo nur din nur tay saurin tsareta da wani irin daurarren fuska acikin wani irin sigar jan aji taja baya da wata kalar attitude me alamar kar asake ataba mata jiki.

rai a mugun bace lady sid tace "iyye, excuse me?wato mummyn ne tayi miki karya kenan kome kike nufi ance miki bakiyi gaisuwa why are u saying kinyi? ke kinfi karfin amsar lefinki kenan ko me...

nur tay kamar bada da ita tay maganan ba tadan dauke kai

hajya zubby dake kallonsu agefe sai kallon nur din kawai take da wani irin fuskar mamaki dan ita bata fiye saurin shiga maganansu ba tasan yanzu sai anty suad ta hada harda ita ta zaga

lokcin sosai ran nur ya fara baci amma bata sake hakan yanuna a fuskarta ba saida ta gama ja musu aji snn tadan kalle lady siddika muryanta ciki ciki tace i am sure na gaisheta sai dai in bataji ba but i did.

baki bude lady saddika tace an so what? tunda aitace miki bakiyi gaisuwa ba toh bakiyi bane, hmm su amarya ana magana kina magana ko kinsan ko da wakike magana?

cikin karkada kai anty suad din tace batta kawai saddika i have her time, cikin sakin wata huci tace ohh my god..wato irin kinaji dakanki kina era din amarya baki laifi ko toh gara ma kisani nibana foaming din familiarity bana kuma daukar raini inma da wani gigin raini akanki kikazo gidan nan gara ki saukeshi yau din nan sabida babu ma saarki anan, danke saidai nayi jika dake bama y'a ba. dan haka marmaxa ki shiga taitayinki, i dont care if andaure miki gindi agidannan ko wani waje nide inhar kikayimin ba dede ba koda bazaima kowa dadiba dole ne nagaya miki gaskiya, ni raini ne banaso koda wasa banason raini, in haka halinki yake toh kuwa bazamu shirya ba dan da tsufa na bazan ce baki gaisheni sann ki kalli tsakar idona kice kin gaisheni..

Nur tay shiru batace mata uffan ba...

and the least they expect is ta basu haquri amma tay shiru ta sharesu.

wani irin kallon juna su anty suad din sukayi dan kusan atare suka sakota da surutai da masifa ta inda suke shiga banan suke fita ba duk da zaton zata basu hqri anty suad tabi ta haqiqnce sai cewa take ai tun zuwan nur gidan ma bata gaisheta ba ai kamata yay tama bita har dakin baccinta tana gaisheta inde tana da tarbiya

aikuwa suna gama rufe baki nur tajuya da wani irin dan banzan attitude din bazata bada haqurin ba wanda ita kanta batasan ma zata iya wann taurin kan ba kawai gani tay tanayi kuma bataji ko alamar tsoro aranta ba saima tulin bacin rai.

dede zata barwajen kenan saiganan mahaifin javeed ya doso.

suna hade ido duk dama tay saurin sauke kanta kasa saida yagane wani abu ya faru yana isowa daf yadan kalleta yace "Ah ahh my doter meyafaru kuma kike fushi..

tunkan nur ta dago kai caraf Hajya zubby ta cafke magananan

"Alhaj fada fa kawai anty tay mata akan gaisuwa bawani abu bane shine take daure fuska kaga ko haquri ma bata bata ba.

wani irin dauke kai yay baikulata ba ya kalle kanwarsa suad din direct da wani irin ido yace '..akan gaisuwa kuma? da wani irin yaren da su biyunsu kadai ke ganewa yace mata "this is nonsense su'ad"

karamin tsaki taja masa ni banason raini ne yaaa attah shikenan yara sai baza'a gaya musu gaskiya ba kowa anan nazaune yaga yadda yarinyar nan ta wuceni bata gaisheni ba upon duk wahalar da aka ban ahidimar bikin nan nine nazamo mata farkon abun rainawa.

kallon nur yay duk suna tsammanin yace mata tabada hquri sai yy banza da maganan da taushin murya yana murmushi yace "my Doter kije kihuta kinji?bakin kofar ya kalla yace who is der.....janet??

da wani irin sauri janet din ta bude kofar tashigo ta rusuna kasa tace yes sirr.

batare da ya kalleta ba yace please take my doter to her estate ryt now, snn kar a dameta da wani surutu let her rest.

Nur ta kallesa tay karamin murmushi da sanyin muryanta mai cike da ladabi tace thank you father inlaw i wll rest in sha Allah.

shima murmushin kawai ya mayar mata yana kallonta harta juya tafara tafiya janet nabinta abaya.

wani irin duhun bacin rai yasaka hajiya zuby tashi fuuu tay sama..

tun basukai kofa nur takejin masifar anty suad tana cewa yaa attah what is the meaning of this..ko fa hakuri bata ban ba saima musu dani datakeyi kaima kuma bakace mata komi ba ahakane zasu daraja mu?

cikin kyabe lady saddika tace amma yaya aikoma yayane in babba ya nuna ransa ya baci da yaro saiya sauke girman kai ya bada haquri...

kallonsu yake da wani irin ido snn yace toh Allah ya kyauta
...ke suad ki sameni a daki na bayan isha'i.

yana fadin hakan ya harde ransa snn yabar wajen..

da wani irin sauri lady saddika ta karaso wajen anty suad dake tafarfasa nan tafara bata baki

"mummy dan Allah kiy haquri, kema kinsan dis is the same tarbiya da yaa attah yabawa dansa javeed shiyasa yake abunda yaga dama kuma wllh kune baku dau mataki akan abun tun farko ba toh gashi yana so ya dora matarma akan haka mummy this isnt ryt, in javeed jininsa ne wnn fa yar talakawa ne wanda kunema kuke kkrin rufawa ahalinta asiri.

cikin dacin rai da cizza labba anty suad din tace "kigafa yadda yarinyar ke amsani ko tsoron idona na bataji ba wai nikam dama hakanan yaran yanxu suke da tsaurin ido da rashin kunya ne..

da wani irin muryan zugi lady sid tace tab di mummy ai Gen Z din kenan kikeji, yaran basuda kunya ga taurin kai yan babban bura uba ne wallh ko ni saida naji mamaki tsaurin idonta, ki ganta fa salla salla shiruu kamar bazatay magana ba amma ana magana tana yi ashe yar iskace bata da kunya hmm toh lallai akwai aiki agabanmu mummy...

"ke saddika aitun jiya nake ce maki yarinyar nan ba shuru shuru bace tunda kikace wai hajya mammy ce uwar dakinta kika san me ta riga ta gaya mata akanmu? kuma de kinsan haka kawai javeed bazai kyallara ido yadauko wata yar kwaila ya kawota gidan nan ba saidai da wani abu special ajikinta amma muje zuwa
..yanxu dai bazance komi ba amma bari bayan ishai yay naje naji me yaa attah zaice..

daga nan suka bar maganan suka haura daki domin gabatar da sallahn magrib

hajy zubaida kuwa tana isa dakinta da wani irin huci tabude dispenser ta tsiyaya ruwa me sanyi tasha

kai zakayi tsammanin
dan karamin shock ta shiga amma kuma har cikin brain dinta saida tajiwani abu ya dan warware dan yadda taga nur firdaus taxo tagama dauka wawiya ce ba wayo ankawo musu gangan bugawa
amma wai ace har ta iya kallon tsakar idon anty suad takuma amsa mata magana?? "wow, yo ko ita datake cikin shekaru na sama da hamsin yanxu wani bin bata iya daurewa kalar xafin kan anty suad bare yar yarinya karama, tun anan tafara jin wani irin kalar rudani da sauyin tunani akan nur sosai

cikin karkada kai tace tabb lallai akwai aiki

bangaren nur kuwa har ta isa sashenta bata sauya fuska ba duk dama bakaramin tafasa zuciyarta yay ba dan tatsani a raina mata hankli cos she clearly rembr yadda ta gaida matar har sau biyu tana shareta amma wai tazo tana mata tsawa tana gasa mata baqar magana wai bata gaisheta ba

tana zama akan gadonta tafara sauke hawayen bacin rai cikin ranta atafashe taja wata tsaki tace ba lefinku bane laifi nane danaje gaisuwarma dama zamansu nake da saina gaishesu?

she kept replying the scenerio in her brain har aka kira sallah ta mike taje tay alwala tay magrib awajen ta zauna tabude qur'ani tana karantawa har saida akayi ishai wanda tana idarwa janet ta kawo mata abinci masu qamshi

fried chicken ne da akayishi kamar na larabawa all saucy and spicy da wani irin crispy french fries na yam da egg sauce tareda fresh coconut juice babu wani abu da baiya qamshin dadi awajen.

tana kan cin abincin kenan aka bude kofa hadadden qamshin turarensa shi yafara aiko mata sakon isowarsa gareta kan janet akasa tay saurin yinwaje ta basu waje
...

yay sallama nur ta amsashi ciki ciki dan wani irin bata ranta tay sosai ta dakata da cin abincin tay shiru duk dama aranta tay tunanin ko kararta aka kai wajensa halama yaxone zaimata fada tunda dazu he said it clearly cewa baison tana yin rashin kunya ko raini musmn ma acikin gida.

dan tura baki tay ita daya take kukkuni aranta tana cewa..to shikenan ita saita zauna musu a rika takata??...

kallonta yake haryazo ya zauna agefe daf da ita inda atake wnn hadadden qamshinsa ya gaurayesu gabaki daya dan karamin ajiyan zuciya yasauke kafin kace wani abu taji kirjinta na wani irin harbawa tareda jin dirar tattausar muryansa akunnenta wanda yasata lumshe idanunta sosai cikin sakin numfashi marar kara.

tun a masjid babansa yadan bashi hint akan abunda yafaru a falo daxu snn ya kuma bashi wasu dokoki akan kare mutunci da kuma rayuwar nur agidan wanda shikansa baiyi tunani akai ba.

yasan anty suad is a fucking bee like hella annoying creature amma baiy zaton jiya zuwan nur yau zata fara baza mata hali ba
Chapter 72 · 0% Book details