← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 177 OF 206

Sashe 177

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

akangare mrs haseena ta zubawa tv ido duk ta rikirce sai xuba ihu takeyi a asbitin tana birgima akasa kamar sabuwar kamu a hauka ana rirriketa zanin data dauran ma ya tsince ya fadi kasa aka abrta da under wear tana durawa sen farida bala tsinuwa da ashar kamar ranta zai fita take ihu tana fadi akasa tana birgima

dakyar wasu mata suka daura mata xani tanata kuka tana cewa farida bala ta cuceta wasu yan jarida tuni suka rufeta anata wurgo mata questions

sai hauka muraran take musu dan ta rasa wani magana guda zata dauka sanin cewa aurenta da sadaat hadin senata farida ne koko sanin cewa duk wani abunda ya faru da nur firdaus na rape da ciki duk gudumaman karya da sharri ne koko jin labarin cewa akan hakan ne ma aka tashi kashe aminiyrta Dr surayya?

kuncewa kanta yatashi yi wasu har kuka saida suka mata dan tausayi jin irin ihun datakeyi
tana tsinuwa kamar wacce bata da hankli

bata jima ahaka ba itama tashiga cikin shock me tattare da matsalar numfashi.

labari ya karade gari har kaduna dan basu jima da isa gidansu ba lawyern alhaj abbkar ya turo masa full news aikuwa shida matayensa suka kalla

awajen ya fadi yay sujudush shukuru ma ubangiji yana kuka matayensa suma suka rungume junansu suna kukan murna

ranar basu yi bacci agidan ba sai kiraye kiraye alhaj abbakr yake yana dada tabbarwa duk jikinshi na rawa tsabar murnan jin cewa duk abunda yafaru da nur sharrine

matayensan kuwa sai yanzu ne suka asalin fahimce a'aladar farin stained bedsheet na virgin da akay daxu agabansu yau kamar anmusu albishir da aljanna haka sukayi ta murna agidan.

cikin daren koina ka shiga a social media zancen sanata farida bala ake ana nemanta wanted, anata tagging in hukumomi har da human ryts akan akamata. wasu suna justice for mrs haseena wasu suna justice for the girl dat was framed wasu suna justice for the doctor.

videon mrs haseena daga asibitin alokacin datake ihun yasaka case din yakara rincabewa...

malaman makarantar su nur washe gari sassafe suka shiga board meeting masu jin kunya irin su malam bello game da case din nur duk sunji

marmaxa sukay realising
circular na ban hakuri tare da kara wanke sunan nur da tarbiyanta publicly.

shortly bayan haka AIG na police ya poster hoton hajy farida bala wai ta mutu in what look like a suicide,,basu san mufasas ne sukay dealing da ita ba hukuma sukace yanxu haka suna neman likitocin da ta ambace sunansu da kuma sadaat sabida bisaga confesion din farida bala nunawa tay kamar sadaat is just missing amma bata samu gawarsa wanda hakan yasake saka aya tambaya ma hukumonin da sukay bincike akan mutuwar sa.

kowa dai ya rikice aka sama hukumomi kokonto da damuwa.

ranar gabaki daya gidajen media was on fire akan batun siyasa da ire iren abunda wasunsu suke aikatawa wa yaran talakawa abayan fage

ata fannin razia kuwa tunda sukayi waya da nur sai bata samu sukuni ba, she is smart and inteligent law student, bai dauke ta doguwar nazari ba befor she knew dat sabbin behaviour din molly yana da alaqa da wann abun da nur ta gaya mata na tona mata asiri da akayi.

zafin zuciya sai ya hana razia samun zama she just dont care if she is right and wrong abt molly, letter na barin aiki kawai ta rubuta ma ashraf tare da fadin dalilinta bata dau komi nasu ba banda kudin aikinta dake acct haka ta bar masa letter agidan cikin dare taje airpot tay booking jirgin da zai dawo da ita nigeria.

itama kusan da safe tadawo kaduna ta kama hotel nan ta samu ma anata buga case din mutuwar senator farida bala all over the media.

anan ta dada gaskata zancen nur na cewa ashe duk sharri dama aka mata batun rape da cikin nan.

wani sim daban ta samu ta kira munayaya ta tambayeta inda suke cikin sa'a kuwa muna tace mata aijiya sukayi slumber party da rico da molly agidansu frankie ne kawai bai kwana ba amma shima xaixo da ssafen nan zasuyi breakfast atare

jinin razia na tafarfasa tace ma muna karta gayawa kowa cewa zatazo musu surprise kawai ta tabbata bata bar molly ko wani acikinsu ya tafi ba

da wani irin murna muna ta amsata kafin su farka abarci ta saka worker na gidansu aka hada babban breakfast feast agaban wani katoton swimming pool

10;00am lkcin duk anyi wanka an fito mollyn ce agaba sai rico da muna sai ga nan frankie ya iso tare da razia.

dan wajen sa razia ta soma zuwa and she make sure she tell him everything da take suspecting game da molly akan nur firdaus

dake shi namiji duk dama ya shiga shock kuma yasan dama molly ba har ranta take son nur ba sai yadan harhada nashi file karyan yace ma raxxy tabarshi da mollyn kawai yanxu zai sakata tay confessing komi agabansu inda gaske ne.

haka raziar tabiyosa abaya amma bata shiga wajen ba ta tsaya a kofa.

as usual frankie na shigowa aka fara cheering dinsa sai sukaga ko dariya baiyayi baikuma musu ko yar hi ba gaban molly yaxo direct ya aje file din agabanta kamar kwararen dan CID ya fara tuhumarta da tono sirrin nur firdaus wa Dr simran othman waziri

a mugun razane molly ta sake cup din shayinta ya fadi kasa tafara bari barin baki jikinta atake ya hau rawa ta daburce

wann shine first reaction dinta daya saka frankie ya kara amincewa da batun raxia..

muna da rico suka mike tsaye kowa kansa a kulle ana kallon molly dake kame kema tana barin baki tana neman ta karyata komi amma kuma sai zagin nur firdaus take tana kirarta ungratefl,selfish, over hyped,tana zagin kyau da farin jinin nur din ita gabaki daya kawai ta tsane nur din ne

muna ce tafara katseta da tanbayoyi akan me hakan yake nufi?

aikuwa raxia ta kasa hakuri ta ballo wajen tace musu dama akwai wasu mutane a duniya wanda naturally they hate and dislike good ppl bcos they knw that they themselves can neva ever be good like them.

suna hade ido molly tay yunkurin guduwa rico tay wuf ta capkota sabida alaman rashin gaskiya duk ya bayyana mata

cacar baki ne me zafi ya kaure tsakanin mollyn da razia dake sauran kawayen suna sako baki duk sai molly ta rude tafara gaya musu gaskiyar abunda tay akan nur tare da kalar hassadar dake zuciyarta akan nur firdaus

kafin kace wani abu razia ta zari kwalban fruity champaine ta fasa ma molly a fuska tay mata jina jina dashi

nan wani hamshakiyar dambe me zafi ya kaure tsakaninsu da duka duka bacin ran dake xuciyar razia take dukan molly ta yayyaga mata riga tana kan zaginta akan nur firdaus da amanarta tadata ci saida ta sumar da ita.

dakyar da wahala su rico muna da frankie suka iya janye razia ajikin molly kafin nan mollyn tafarfado duk kunya ya cikata

razzy tana kuka tana cewa molly kin cuceni, kuma bazan taba yafe miki akan cusawa ma yar uwanta baqin ciki da tozarci da kikayi agidan aurenta for your own selfish reason ba ..

ita kuma molly sai kuka take tana cewa ai taimakon razian ita takeyi tanata playing pity card koda wani zaibi bayanta

sai taga kawayen duk sun taru suna zaginta cewa inda taimako takeso mesa bata gaya musu halin da raxia ta shiga ciki ba saitaje tasaida sirrin innocent nur firdaus ma wata muguwar mata.

muna tace sam ders no excuse for all this evil kawai molly tay haka ne sabida hassada kuma dama tatsani nur firdaus period.

Razia ce ta nuna musu news dake circulating abuja game da case na rape dan tasan ba kallon news din sukeyi ba kuma ba dukansu ne suke active a social media.

nan tagaya musu komi yadda ya faru jikin kowa yay sanyi duk cikinsu babu wanda yafi cin mutuncin molly bayan razia kamar frankie cos he was soo hurt by this.

sai eeeleee yake mata yana cemata toh ai gashi nan ma sharri ashe aka ma nur akan rape din ba gaskiya ba

haka ya dinga tuna mata nata rayuwar na baya, yace mata inhar kuncin nata rayuwar bai zame mata darasi ba toh she deserve every ounce of pain and childhood trauma and suffering data taso dashi.

dama kuma haka wasu suke a duniyan nan, abu marar kyau ko me nauyi zai faru da su arayuwar nan, sun dadana ciwon abun sunji ooo amma bashine yake hanasu su dandana ma wani innocent soul din ba.

rico ce tafara cewa ita bazata iya kawance da molly ba, molly tana ji razia tace itama zata biyata kudinta amma karshen kawancen su kenan dan duk wanda zai iya amfani da ita dan ya taba kiman jininta kamar wuka ya dauka ya daba mata acikinta dan haka daga zarar ta biyata duka kudinta komi dake tsakaninsu ya kare kenan har abada...
#SURAYYAHMS
Tun bayan da grp din su razia suka yanke hukuncin rabuwa da molly kowa acikinsu yawuce ya barta anan wajen a durkushe
molly taci kuka bana kadan ba dan kaf cikin su babu wanda ya sake kulata saican ta miqe cike da borin kunya tabar wajen snn ta wuce gida.

agidan suka zauna razia tamusu cikakken bayani akan dalilin tafiyarta europe da kuma abubuwan da sukata faruwa da ita duk dama tabasu tausayi amma bashi ya hana suka bata karfin gwiwar fuskrtn iyayenta da neman gafara awajensu ba.

sai can da yamma tabar gidansu muna sabida wani dan uban zazzabi da yaxo ya rufeta wanda koda ta koma hotel din datake frankie ne kawai yake yawan xagowa yana kulawa da ita.

daga dayan bangare kuwa ayayinda duk garin Abuja ya dauka da hargitsin case din mrs haseena da kuma rikicin mutuwar sen farida bala, Adnan kanem shehuri yana can a daure xagaye da mufasa securities yana kallon komi da akeyi a news bisaga umarnin da javeed ya bayar nasaka masa tv a dakin dan shima yana kallon abubuwan dake faruwa.
Chapter 177 · 0% Book details