Sashe 17
Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
amemakon ta bayyana mata asalin me takeji aranta na kishi, hassada, razana da nadaman rayuwa sai gabaki daya tabita sauya maganan tafara
lissafoshi a matsayin laifikun nur firdaus..
mummy i cant believe dat yaa nur har zata iya ta mance damu, bakiga walakancin datamin bane waidan tabani kudi harda cemin wai ince miki ba kudin karuwanci bane, kuma wai aure be karbeni ba. ta dinga zagina tanamin dariya....kuka take tana cewa mummy menayi wa yaa nur ta tsaneni harfa dariya take min sabida tasan halin datasaka aurena aciki mummy wallhi ko kaffara bazan yi ba itace take yawan janye hanklin mijina akaina, pls what i have i done wrong to yaa nur takemin haka
agabana suka tsaya karkiga haukr rawan kafar da adnan yakey akanta itama tanata kulashi dan kawai su kuntata min...mummy dan Allah ki taimaka min kirabani da yaa nur she is really destroying nd hurting my marriage tunjiya i cudnt even sleep
yadda Layla take maganan tana kuka cikin matsanancin damuwa kai zaka dauka ita aka zalunta tun a farko. duk sai mrs haseena taji babu dadi aranta.. bayan ta gama rarrashinta tahau mata fada tace mata ai duk lefinta ne tunda itace take nuna ma duniya batajin dadi auren..nan ta fata babbata shawara akan kawai ta dinga irin packaging inna na mata, har misali take buga mata da wasu matan dake auren kudi bama soyayya ba mijin nacin ubansa amma a reality sai ka gansu tsaf tsaf sunfi kowa ma zakewa.
wann shawarar shine ya danyi uplifiting din spirit din laylah, musm da mrs haseena tace zata turo mata kudi itama ta sissiya kayan gyaran jiki tay fess next time suka hadu da nur kuma tazage tanuna mata cewa she is happy tama fita samun rayuwar aure me dadi.
hakanan dai mrs Haseena ta zuzzuga laylah snn ta bata wasu shawarwari na yadda zatana samun shigewa cikin dangi dan itama ta yagi rabonta na arziki tun kan azo ace za'iy mata kishiya.
tunda mrs hasina ta ambace batun kishiya hanklin laylah ya dada tashi danta mugun tsanar kishiya sabida tanada matsanancin kishi ajininta. ahaka dai har suka kakkare wayar. duk takaici da haushin nur ya dada cikama mrs hasina ciki wato ma ashe har nur tazo abuja amma shine batako nemeta awaya ba, dahar zata rubuta mata zazzafar text message me dauke da wasu mugayen kalamai sai kuma tafasa tare da yankewa aranta cewa ai koma yayane wata rana nur din zatace zatay aure to itama anan ne zata walakanta ta dan kuwa ta yanke aranta bazataje auren ba
London,UK.
10.00pm
Dr simran na zaune a gidanta na birnin u.k ita kadai tana waya da wata shaqiqiyar kawar aikinta baturiyace ana ce mata Dr shelly wills wanda kusan halinsu ma banza daya yake da dr simran, awani fannin ma shellyn ta wuceta rashin hankli
shigowar email ya katsesu tana budewa taga sakon bincikenta ne akan familyn khadi aka taro, nan da nn tace ma shelly babe give me a scnd i wll call back..tunma kafin shelly ta amsa ta katse wayar ta jawo laptop dinta ta bude sakon acikin Adobe reader file tafara karantawa sama sama dan tsabar yadda take tsananin jin kishin javeed bata iya samun nitsuwar yin wasu abubuwa.
kawaide taga akwai yar 17yrs da kuma yar 22-23 yrs kuma sune suke hannun alhaj abbkar ciroman, nan taja wata arniyar tsaki cike da tukukin baqin ciki tace ashe ma yara kanana ne? yo me javeed zaiyi da yara kanana haka, isnt this a disgustin phedopilic mindset, hmm lallai javeed din nan dan rainin wayone nine zai hadani da yar 17,23 years?
wani irin haushi me tsanani taji ya kara rufeta. gabaki daya ma bata bi kan profile din nur ba, dan tasan ma karyane javeed yace zai aure yar 17-18 yrs it can neva eva happen even in dreams.
kawai sai ta saka ido akan na raziar tahau karanta labarin razia bit by bit, sede tun daga yadda take yatsina fuska tana yi da baki gaba gaba tana turasa kamar zatay amai fuskarta yay jaaaa da borin kishi da tsabar haushi zaka san cewa sosai personlityn razia ya mugun razanata.
bayan tagama sanin wacece razia sai tay ignoring file din nur da ko budewa ma batay ba ta kara bude na razian ta dudduba hotonanta tafara kalla
tsaye ta mike arazane bayan taga hotonta na farko taga yadda take da wani irin kyau da aji bata da wani abun kushel tsabar ma abun yacakketa bata san sanda glass cup din hannunta ya subuce ya fadi akasa ba. tunda taga kan wankan haduwa da kyau a hotonan razia kishin datakeji sai taji kamar yana nema ne ya hadiyeta dan jikinta har wani rawa rawa yake tun anan kawai ta raya aranta cewa tabbas razia itace javeed zai aura kuma itace yake zanawa
wani irin zazzafar numfashi ta furzan kamar wata karamar zakanya data ci kai ta fito daga jeji zataje yaqi yadda jikinta da fake arificial lashes din saman idanunta ke rawa zakasan cewa bakaramin tashin hankli ta shiga ciki ba
yo inde wann ne yarinyar toh ai akwai matsala dan ji take bazata iya kishi da wanda takamota koma fita kyau agaban javeed ba.
kai koda javeed zai aure batay tsammanin zai samo macen data kaita kyau da diri a duniya ba, dolene ma ta nemi razian nan ta nuna mata itace take da javeed and she wll make her life a living hell in bata rabu mata dashi ba.
ji tay kamar ma bazata iya hakura ba kawai ta duba adress din razia wani ihu tay ga ashe ma a UK din itama razzy din take
tana cikin shock din ganin haka saiga kirar kawarta shelly ya sake shigowa tana daga wayarta taji numfashinta ya kage kawai sai tafara gasping tana neman iska dakyar cikin tsananin kishi da baccin rai tafara cewa shelly kawai yau din nan take son suy hiring masu kisa a kashe mata razia dan bazata iya bacci da tunanin wann yarinyar ne javeed zai aura ba.
hauka muraran ya fara bayyana ayanayin simran, sabida ita kadai tasan metake hangowa kanta and she is very serious abt killing razia bada wasa takey maganan ba.
da kyar shelly ta dawo da ita cikin hayyacinta tare da tuna mata waye javeed din, cikin mata masifa tace kemafa kinsani kina kasheta kamar kin kashe kanki ne, dan by now dai kinsan idon javeed nakanta tunda harya furta zancenta agida. inkika aikata anything stupid wallh babu abunda zai hana be harbeki ba kuma saikiga doloncin ki yaje ya shafe mutuncin sisterki agidan gaskiya you better stay calm muyi planning yadda zamuy da ita.
Dr simran na kukan takaici cikin huci tace wallh i wont stay calm...wani shegen planning shelly u have no idea who javeed is. dan rainin hankli daya rainani bazai nemi sa'ata ba sai yaje yanemo karamar yarinya a god damn stupid model wanna be kuma gen z..really? what is he implying dat i am too old for him..
rai abace shelly tace pls cut this bullshit simi abunda zai faru yariga ya faru
..karamar yarinyace and so what, let just scare her, lets show her waye da javeed.
Jin hakan yasa Dr simran ta share hawayenta tace yes yes yes i have her address kawai ki shirya kifito muje i know what to do to dat bitch...
daga haka suka katse wayar ko rufe laptop din batay ba da mugun zafin kai tahaura sama taje ta sauya kaya izuwa wasu tsinannun riga da wando snn ta dau bindigarta ta cusa a aljihunta tadora leather jacket akai sann ta fito.
tsabar jarabar kishi da rashin nitsuwa abunka da bata saba jayayyar so da wata mace akan javeed ba, all her life case na mata bai taba shiga tsakaninsu sai yautaji kawai takasa iya controlling kanta gabaki daya taji kmar ma haukacewa tay.
ko iya zuwa daukar shelly batay ba kawai ta kama hanya zuwa anguwan da razia take bayan ta turawa shellyn location dinta
sharara gudu take kamar wacce zata bar duniyar bata tsaya kuwa akoina ba sai acikin hadadden unguwar Knights bridge dake birnin UK
parking motar ta tay inda babu wani haske nan tahau gyara zama bakar hoodie din
datasa tare da leather jacket sai dogon bkin wando kafarta na dauke da wata arniyar paco rabbane boots.
hannunta tay sliding cikin aljihunta ta fito da karamar bindigar tana kallon kofar gidan razian ayayinda idanunta suke cike da fushi da baqar kishin da takasa controling dinsa ko kadan dan bata taba shiga wann yanayin akan javeed ba.
wani huci take cikin zafin rai tace "No one takes Javeed from me… especially not some social-climbing model wannabe like Razia or wateva her name is." ta furta hakan da tsawa me karfi tun daga kasar zuciyarta takejin zafi.
daga nan ta bude motar ahankli ta sauko a cikin duhu tana tafiya ahnkli har ta isa kofar gidan da Razia ..
A lokacin kuma Razia tana cikin dakinta tana famar arranging kayayayykinsu data saya specially domin surprise birthdayn nur da already tabawa sauran kawayenta aikin shirya musu shi a nigeria batare da sanin kowa ba sai iyayenta amma tace musu karda su bari nur tasan zasu mata babban hidima karma subari tasan cewa zata zo. tana kan shirya kayan duka ajaka saiga kirar molly ya shigo dama sune kawai acikin kawayen suke anan uk sabida course daya dama suke studyng..
"Razzy tana daukar wayar tace haba molly kefa naketa jira.
molly tace wai ce miki akayi karban exit batare da anagama exams ba yana da sauki? ke barikiji we got only 3 days to go
to nigeria and come back.
cikin saukar ajiyan zuciya razy tace fine
3 days dinma ai yay kawai dama banaso yakasance ban cika ma nur alkwari bane kinsan nace mata zanzo ranar birthday inta bansan ko zan sake samun wnn daman anan gaba.
cikin kyabe baki molly tace toh su big sis manya, toh kwantar da ahanklinki tunda sun turo mana exit a email baridai na shigo da letter din zan nuna miki saimuyi planning jirgin da zamubi tunda kinga birthdayn jibi ne gobe da dadddare sai kawai mutafii dan musamu isasshen lkci