← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 170 OF 206

Sashe 170

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

dake anriga an kusa kirar sallahn azhar wani private waje na daban sukaje tasha full creamy ice creams with berries and banana topings to lighten her mood up duk dama wasu abubuwa dayawa na cixonta arai musmn game da rayuwar adnan da laylah wann ne kusan karo na uku dataji irin wann maganan dan har jadidah ma taso tagaya mata lkcin da suke xchnging text messges da tsohon numberta a can kaduna wanda tasan bata da inda zataji asalin gaskiyar maganan face awajen jadidah dan bazata taba aminta da cewa adnan zai ita xutar da laylah kamar yadda ake fada ba.

anan sukayi relaxing ta kara gyara fusksrta tay fresh kamar batay kuka dazu ba har saida sukay sallah suka dan huta kafi nan tafara rokonsa akan yakaita gidan kawarta jadida tanata bata labarin yadda ta tsaya mata akan case din sharri da aka mata abaya..

da kyar javeed ya amince dan ya riga ya karance ta tsaff yasan asalin abunda take rayawa aranta.

yace mata kawai suje gida inyaso shizai saka akawo musu jadidan har inda suke yanxu dan baison suna yawan yawo galantly acikin gari and beside hala chance din ganin junan su na karshe kenan har abada

batay mai musu suka wuce gida sharply ta fada wanka shikuma ya haura can sama wani boyayyar sashe dake kallon building din da suke ciki.

mugayen qurds dinsa ne kaca kaca awajen tun kan ya iso yakejin karar duka da tare da nau ukan gurnanin azaba da ake famr xantarwa ataciki.

Sen farida bala, da duk likitocin da sukay aiki har da masu yima dr surayya allurai duk sune anan yau kwanan su uku anan wajen anakan dika musu ruwan azaba kala kala.

kai inkaga senator farida bala bazaka ma ce ita bace tsabar ta daku tay lukwi. Daga yanayin tsayuwar javeed kasan he is impressed da kalar azabar da mr aqeel yasaka aka basu likitocin duk an yanke musu hannu and zanesu bana kadan ba.

ita kuma an mata allurai masu gigita saitin kwalwala da zautar da jini yafi sau shida banda azaba babu abunda take ji dan yau kwana uku kenan batay ko bacci ba bare taci abinci ba
dan ruwa ma watsa musu akey a fuska sai abasu dan diss susha dan karsu muttu da wuri.

tunda ya musu kallo daya ko kara kallonsu baiy ba ya karbi video da aka ma senatr bala
live tun agidanta da sukaje kamata dan agabanta suka kashe kowa nata snn suka sakata ta xauna da da camera agabanta tasss tass tay self confession tun daga yadda take siyo yan yara maza daga kauyuka tana lalata musu rayuwa har ixuwa case dinta da mrs haseena, yadda ta turo mata sadaat ya aureta da yadda suka hada plan ana yaranta da batawa nur firdaus suna da sukayi

snn aka sata tay providing evidences takuma furta ma jama'a dakanta cewa babu wanda ya sakata tay wann videon she said she is having a suicidal tots kuma abubuwan da tay ma innocent nur firdaus ne kawai yake hunting inta dan haka tana neman gafarar alu'uman musulmi.

the video was perfect dan duk wanda yaga acting din datay zai dauka willingly ta tona makanta asiri javeed yace ma mr aqeel kar yatura wann videon wa various agents insu na media houses har sai bayan shida matarsa sunwuce morocco.
#SURAYYAHMS
bayan sallah asr lkcin Nur har ta fito daga wanka tagama shirya kanta cikin wata fitted mermaid gown na wata kyafaffiyar leshi royal purple da stones ajiki banda powder da kajol da lip gloss bata shafa komi ma fuskrta ba ta shafa turare me sanyi ta fito can waje harabar gidan dats so calm and breezy da xumudin jiran xuwan jadidah dan tasan tunda har javeed ya amince toh tabbas jadidan zatazo.

tazauna acikin wani lema kenan tana shan very chilled lemonade juice da straw tunanin adnan da layla masu yawa sun cike mata brain inta gashi bata da wayar kanta bare ya dauke mata hankli

within 20 min da zamanta sai ga wata lancruiser white jeep ya shigo all tinted motar yana tsayawa sai ga jadidah dat look do scared and confuse ta sauko sanye da hijabinta sai kallon girman gidan take kamar wata lost sheep alaman tana cikin matsanancin tsoro yagama lullumeta

da sauri Nur firdaus ta taso tayo wajenta janet da naima suka biyota abaya da wani irin murna a voice dinta tace hey..J.D...
jadidah....

suna hade ido jadida tasaka ihu in extreme shock na ganin nur firdaus agabanta jikinta na rawa da wani irin gudu ta taho suka rungume junansu sosai suna dariya

da wani irin intense excitement tace "ohhh my god..nur dama ashe zan kara ganinki mehnnn looook at youuuuuuuuuuuu ure a freaking angel nur wai dan Allah wai zanca ki akaje akayine a kadunan?

nur na kyakyala dariya ta riko hannunta tace toh wayasani come let sit riko hannun jadidan tay suna takawa atare

kafin nan softly tace janet pls get us sumtin nice to eat

a ladabce janet tace yes maaa ta wuce ciki da sauri..jadidah sai bin kowa da komi takeyi da kallon mamaki. har naima tazo suka gaisa snn taja gefe ta tsaya.

kan jadida a mugun kulle ta fara zubawa nur tambayoyi sun kai ashirin alkci daya

saidai nur bata wani buda mata labarin rayuwanta dayawa ba kawai tace mata ai tay aurene ta auri mr ghost data hadu dashi a kabari shiyasa bata jin labarinta yanxu...

haka suka dinga kwashewa da daria altho bakaramin mamakin yuwar komi jadida taji ba.

sai admirring in yadda nur ta dawo takeyi tana shan mamaki

tun da suka zauna hira kawai suketayi har janet ta kawo ma jadidahn varieties na ababen tabawa.

tare suka hau ci suna ta surutu akan yanayin rayuwarsu ta baya nan ne nur tajijji asalin labarin gidan auren layla cos is all over
yadda ake gulman aurenta ana kafa misali dashi a grp dinsu na dacan na makarnta.

yanayin yadda jadida ta gaya mata sauyawa adnan ne ya kashe mata jikinta sosai wanda badan tasan jadida bazata mata karya akan adnan ba da sunyi fada kaca kaca akan wasu abubuwan data fada cewa adnan yanayin su yanxu kamar xina shaye shaye da kuma irin dukan da akace yana ma layla agidan san...

duk sai taji tarasa abunda ke mata dadi sai can da tay wani tunani muryanta kasa kasa tace ma jadidan ta turama adnan din text da wayarta yanxu tace mai yazo tanan tunda asokoro suke ai baida ma nisa da maitama
kawai sotake taji wasu abubuwan daga bakinsa cos she just cant belive wai adnan dinta ne ya dawo haka

aikuwa jadida tana tura text din ko minti uku baiyi ba Adnan ya
kirata suka gaisa ya tanbayeta koda gaske takeyi nur na son ganinshi yanxu tace masa ai gasu ma atare amma yay sauri sabida nur din bata da waya ahannunta in suka rabu ba lallaine ya sake samunta ba

jikinshi na rawa ya amsata da toh dan dama daga office dinshi yake marmaza ya kimtsa kansa ya dau car key dinsa a hujajan yazoshi wani store ya saiya wani hadadden bonquet na flowers yanata gyara zaman suit dinnsa zuciyarsa kamar zata ballo waje dan xumudi

daga bangaren nur kuwa jadida na gama wayar tace J.D bari naje ciki na gaya ma mijina kinxo inya amince zan kaiki ciki sai ku gaisa kinji..

da murmushi me fadi jadida tace toh saikin dawo..nan nur ta mike ta wuce cikin gidan da dan sauri wanda kusan kicibis sukayi da shi a dede kofa da alaman yana shirin fitowa wajenne dan ya sameta.

suna hade ido yay sauri maida wayarsa aljihu dan already suivellance securty drone yay capturing hirar adnan da sukayi da jadida duk yaji.

murmushi me sanyi ta sakar masa ganin idonsa nakanta da sanyin muryan shagewba tace dama kaina zo dauka wont you say Hi to my best friend??

fuskansa babu yabo ba fallasa yace "i will...little mama. are u not done having fun?

jikinshi ta dawo a shagwabe ta dan riqeshi ta baya har yanamai shaqar qamshinta cikin sauke ajiyan zuciya tace " mine i want to ask u sumting...yadda take narkewa ajikinshi da shagwaba yasaka ya lumshe idonsa yace
"toh i am listenig menene

..cikin i i na tace "nace ba..it is okay by you if...if..i speak with one more person..nayi alkwari bazai dau lkci ba, bana son na tambayeka ne agabanta shiyasa nakeso tun anan ka gayamin
..dan Allah basai ya shigo ciki ba just 5 minute ma is all i asked for...

shiru yay jikinsu na manne dana juna dacanma kamar bazai amsata ba sai kuma yay wani yar tunani atleast she respect him enuf ta nemi ixininsa duk dama tasan abune da bazai so ba..

bai amsatan ba kuwa har suka fito waje inda jadidan take zaune kallon su ta dingay tundaga can nesa tana furta masha Allah ganin irin yadda javeed din yacika namiji har namiji gashi da tsayi da irin kyaun nan na asalin sadaukai nur firdaus is calm beside him dan bakaramin dacewa da juna sukai ba.

tun kafin su iso ta miqe tsaye jikinta na rawa rawa sabida kwarjininsa daya cike mata idonta.

koda yay mata sallama kusan rusunawa tay with respect ta hau gaishesa ya amsata queite impressed da tarbiyanta.

sun gama gaisawar kenan nur tanakan kkrin introducing insu formally sai wayar jadidadn ya fara kara

daukawa tay da tsoro tsoro jin adnan yace mata ya iso cikin anguwar amma bai baifa gane wani kwana zaibi ba.. ce masa kawai tay ya jirata anan.. koda ta katse wayar tsoron idanun javeed ne ya hanata cewa nur firdaus komi sai sum sum take mata da ido

javeed ya saki wata boyayyar murmushi ya rike hannun nur anashi yace "muje wajen tare tunda bakon naku ya iso.

Gaban nur ya fadi tay saurin dagowa ta kallesa ganin be wani damu ba yasaka tay ma jadida ido akan su tafi wajen kawai atare.

mamakin yadda akayi javeed ya furta kalman bakonsu kai tsaye ya hana jadida sakat, da kafa suka taka har waje bakin gate
hannunsa nacikin na matarsa umarni ya bawa jadidan akan ta kira adnan din tace masa ya shigo street din taciki ciki
Chapter 170 · 0% Book details