← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 159 OF 206

Sashe 159

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

lady sid ma haka sam taki ta nuna musu wai da ita akayi wann maganan, atake sai ta nuna babu ruwanta ita kam ma bata san simran tana shirin auren javeed yau ba.

babu kalar kuka da rantsuwar da simran batay ba amma kowa kansa kawai yake karewa ala barta a atsakiya.

hajy zubaida kam tuni tazube akasa akan gwiwa gaban mother hawaye na saukowa a idonta sai rantsuwa take tana cewa wallah wallah ba abunda ya kawo kawunnan su ba kenan, kawai ciwon haukar simran ne ya tashi tun jiya itama bata san abun yay nisa ba, shine daga ji ance za'ayi case din javeed da matarsa yau shine kawai tay dresing in kanta as bride snn ta kira kawunansu wai suzo a mata aure da javeed

kai abun tun yana abun kunya har ya zame abun dariya...

kamil ya kasa daurewa daga ya kalli simran yadda take kuka har da majina da yawu sai kaga ya sunkuyar dakai yanata dariyar mugunta shida khaleefa dake gefensa

sai maganan hjy xubaida yazo deidai da yanayin simran dan kuwa dan hauka muraran takeyi daga tsaye dul jikinta na rawa rawa gashi tana son tay magana me yawa amma tana mugun tsoron idon alhaj attah, sheik haidar ga kuma mother data ki sake fuska tana fadin manyan manyan magana masu ciwo ma hjy zubaida da kawunansu.

cikin ruwan sanyi mother ta fassara su a kwadayyu marasa mutunci da daraja dan kowani kalma abakinta kamar saukar mashi haka suke jinshi a kirjinsu

duk da rokon da suka dingay amma bai hana anrike kawunan sun ba, ita kuma hjy zubaida akace mata ta kai simran din gidan ubanta inta warke da haukar za'a san matakin da za'a dauka akanta ga shi mother ta musu tass tass akan matsayin nur firdaus agidan ta fayyace musu cewa ai javeed baida wata mata face nur firdaus.

hakan sunaji suna gani case dinnan ya kare awajen aka kai kawunansun dark gurd room aka kullesu

hajy zubaida bata taba yin kukan shiga ukuba da kunya kamar wanda tay ayau ba

ga masifar data sha wajen alhaj attah na babu sani babu sabo da kuma mother ga maganan banza da sheik haidar yake gaya musu ita da simran din a fili.

har waje security suka rakasu simran nata ihu ana janta duk ta beka kayan auren nata masu aiki kaf an taru awaje anata lekesu

ana kkrin sakata a mota kenan ta yanki jiki tafadi ta dauke gabaki daya,ita bata mutu ba, ita bata suma ba, kawai sandarewa tay kamar gawa kowama ya dauka ko hadiyar ranta tay ta mutu.

abun ya taba mutane amma alhaji attah haka ya bushe ido yace ko mutuwa simran tay kawai haju zubby ta dauke gawartan su tafi duk inda zasu tafi suyi jinyar haukarta acan

saida lady sid taje ta roki anty suad suka dinga rokon mother
tasaka baki aka kai simran cikin can can last building din dake gidan nesa da main mansion aka bata gado a health care ward na ma'aikata ana mai nata taimakon gaggawa dan nasu san ko severe neuro shock ta shiga ba..

hajy zubaida ne kawai ta xauna awajentan baqin ciki kamar zai kasheta dan inka gan yanayin jimami data shiga ciki daukawa zakayi iyayenta gabaki daya aka kashe aranar. haqqin mutum ba abun wasa bane shiyasa Allah baicire kowa da komi aciki ba
ko dabba kika ci haqqinsa saikin biya alahira dan haka a daure a biya. kiji tsoron Allah karki karanta abunda baki biyaba mutuwa koyau ko gobe dan haqin da kika raina saiya hanaki kwanciyar kabari 0806071224
chat me and pay
fitar dasu simran agidan bada wani jimawa ba saiga nan javeed ya sauko kasa izuwa main falo dan shikam ma baisan meyafaru ba sauran yan uwansa kamil da khaleefa yazo ya samu sunakan hirar abun suna yar dariya shi baima tsaya jinsu ba yawuce sashen mahaifinsa inda ya samu mother tana zaune tana hutawa ita daya.

tun yin sallamarsa ta zuba masa ido take murmushi shikuma duk sai yanxu yakejin kunyar barinsu susan ya rabe nur din jiyq ya fara lullumshi saidai bazaka taba ganin hakan ayanayinsa ba

his geek face is alwys looking emotionless kamar babu abunda yake damunsa a duniyar nan.

har ya samu waje ya zauna daf kusa da ita satar kallon shi kawai takeyi hirar wasu abubuwa na daban sukayi snn ya kamo hannunta cikin kulawa yakaita extra room na hutu a sashen baban nasa inda zata huta kafin Agama gyara nur a fito da ita domin yin gaisuwa.

private servant ne kaca kaca suyi wann suyi gashi suna balain jin tsoronsa kafin kace wani abu har angama mata komi aka bar su su biyu suna hira, sai anan ne ta kawo masa zancen nur firdaus da kuma abunda suad suka mata tanamai bashi wasu dokoki na cewa dolene kawai ya saka sultan yau din nan ya goge duk wani abu daya shafi nur firdaus din a internat irin total flush out din nan, social media, chat and browser history komi data tabayi a internet tace acireshi
just like the rest of the family members itama tazama anynomous inda ko ba dan irin wann abunda su suad sukay ba, karnan gaba wasu maqiyansu su san da ita ko iyayenta ko yan uwanta ko su hau shirya wani labari akan ahalinsu.

bayan sun gama wann hirar ne ya tashi ya fita waje dan ya samu yan uwansa maza yana fita ya har sun fara alwala zasu shiga sallahr azhr shima ya jonasu basu dawo gidan ba har saida akayi la'asar.

Daga bangaren hajiy Amira kuwa tunda takai nur dakinsu a sama taga nur din ta bata shiru tana famar bobboye idanunta sabida bakaramin kunyar komi takeji ba.

itadai saidai tay murmushi bata wano dameta da surutu ba haka nur tanaji tana gani hajy amiran tahau hade haden morocon herbs acikin ruwan zafin da zata mata jinya aciki

Tsananin kunya da kawaici irin na nur din har birge hjy amiran yake dan babu yadda bata ganota amma sam taki tayi admiting cewa ko daga kafarta tay tafiya me kyau aynxu bata iyawa.

Adan dolenta ita ta dauki ragamar cire kunyar tasaka ranta cewa zata ma nur igantaccen gashin kawai. nur tana zaune ta kawo mata babban farin towel me kauri tasakata tacire hijabinta da kayan jikintan daga zaune snn ta bata damar daurawa.

duk dauriya da salon nokewar nur ko da ta mike tsayen kusan kasa tsayawa tayi da kafarta ahnkli ta xube kasa ta zauna hajy amirarce ta lallaba ta rikota sukaje bathrum din batay wata wata ba tafara mata asalin wankan gashi na ruwan zafi bawai tafasashe ba just enuf wajen sace kumburi

nur taci kukan rashin sabo da axaba dan hjy amira bata saurara ba wani hamdala da godiya takeyiwa Allah yasa itama tagani da idon ta cewa nur din cikakkyar macece dan haryanxu a rufe take kamar ba abude ta ba

Da wani irin salon tarairaya take lallashinta bayan angama wankan nan ta kuma shirya mata sit bath da wasu sinadarin kusan 30 minutes tay tana tsuma ta aciki dumin ruwa yana hawa har kanta.

tana fitowa ta kunna wani tradional scent burner sanda gaushi ya kama sosai sannan tabarbadeshi da wani garin ganyen turare na magani me qmshi kafin nan tasaka mata kasan kujera akasa ta umarce tadata zauna akai hayakin herbs din ya shigeta sosai.

Har wani rawan dari dari nur firdaus take dan tsoro ga wani azaban qamshi mai dumi da ke tsagawa ta kasa yana shigar ta har cikin kanta gabaki daya tay zufa har tana diga Hjy amira kuwa tana tsaye kyam aknta sanda komai yaji jikinta tsaff kafin ta sa ta mikewa tsaye, nur ta gasu da wahala kam amma jikintan sosai ya warware dan ko zafin ma kasa kasa yake tsokalanta amma ba sosai ba iyakar dingishin ne kawai ya rage mata shima ba sosai kamr dacan da ko kafar bata iya dagawa ba

sunayin alwala hjy Amira tace mata" xauna anan babu fita" native wear atampa golden colour me kyau ta bata ta saka dinkin mai kyau kuma sakakke sn ta mata kwalliya me daukar numfashi ta bi jikinta da turarrakun masu tsada da qamshin gaske.

Bayan Nur ta idar da Sallahn tana xaune akan dadduma Jin sallama yasa ta daga kanta ahankli, Hjy amiran ce takara shigowa hannun ta dauke da madaidaicin farin cup like a bowl

Wani Qamshin zazzafan hadin kunun dayaji tattalin kayan yaji citta kanunfari da masoro an hade su a gero,ridi,alkama,farar shinkafa da soyayyen waken suya aka dama mata shi da date nd maca root powder aka kawo asalin madara me kyau aka zuba isashe aciki ..

Anyi shi ne ba da kauri sosai ba kuma ba asaka sugar ba amma madaran sosai yaji aciki looking very rich gwanin sha'awa, aje mata tay agabanta tace "my dear ki shanye tass kinji.. tana fadin hakan ta mika mata cup din wanda takusan cikawa da kunun daga nan takoma kan sallaya tana cewa family duka anzo kuma zasu so sugan ki kiyi sauri kigama kidan huta sai muje

nur ta gyada kai ta fara shan kunun ko kurbi uku batayi taji dumi na mamaye mata jiki ga wani dan banzan zufan dake shirin karyo mata a fuska kamr wacce ta jima bata ci abinci ba

hajy amira tana idar da sallahn ta tsaya akanta har sanda da taga tayi rabin cup din tana tsattsafo xufa nan sai ta mike ta fice taje tadauko mata expensive golden luxury alkyabba amma mai sharara golden shigen kayan jikin nata tazo mata dashi.

umartan nur din tay akan ta dan zauna abakin gado cikinta ya dan sake tasamu hutu kadan kafin nan itama tagama shirinta

Nur kam tunda ta same waje ta zauna sai ji take kamar iskan A.C ya kasa mata ga wani irin dumi da takeji cikin mararta yanayi kamar ana hura matashi aciki

ahnkli tafara jin kmar pant dinta na jikewa da ruwan niima me shegen yawa kuma me dumi da bata san daga ina yake yanko mata ba.
Chapter 159 · 0% Book details