Sashe 19
Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tunda suka fita basu zauna ba saida suka gama shirya kominsu har da kayan da zasu saka can da dare irin lkcin tasan kowa yay bacci razzy ta dawo gida batare da tabar kowa yasan ta shigo ba cos she really wanted to suprise nur gobe..
Nur kuwa tun bayan dinner tawuce dakinta tajima da yin bacci bata tashi farkawa sai
4:30am ma asubah on d dot, tun bata diro kasa ba tay adduar tashi a bacci tare da gode ma Allah daya nuna mata ranar da tacika shekaru 18 a duniya cikin koshin lfya da sabon sauyin qaddara daga mai muni zuwa mai kyau..
ko wayarta batabi takaiba taje tay alwala kafin akira sallahn fajr tay karamin nafilili ta yi makowanta addua harda adnan har da ahalin gidan kawunta da shima kawun nata bisa gata da soyayyar da suke nuna mata
tana kan sallayar tana adduarta har aka kira sallahn fajr tamike tay shi cikin sanyin nitsuwa, bayan tayi karatun qur'aninta sai sann tamika hannu ta dau tsohon wayarta ma samsung har kirjinta na bugu duk tunaninta naga kan mutum dayane cikin sauri sauri tay scrolling messages inta bataga alaman javeed yama sanda da ita ba haka kawai sai kuma taji babu dadi.
kamar ma bazata bude sakonnin sauran mutanenta ba amma babu yadda ta iya" tana ganin na adnan, saiga na razia saina kawunta sai jadida da few wasu wanda suke mutunci tun a schll da suke da old numberta
haka tabi kowa ta tura masa sakon godiya sanin cewa adnan zai iya kirarta yasaka ta kashe wayar tabi ta ajeshi.
sabon wayarta kuma sakonsu molly ne kawai da sauran kawayen razian dan su kadai tasani a kaduna yanxu dan dama ita bamai son tara tarukucen frends bane.
bataga sakon layla ba bare mum dinsu dan ayanxu wani sabuwar matsanacin kishi da hassadane layla ta rike aranta gameda nur firdaus har inkaji tana maganan nur abayan idonta zaka dauka ko mummunan gaba sukeyi amma da ace zata ganta a fili saitay lukwui tay abar tausayi kamar ma batasan da wani magana ta gaba ba.
duk walakacin da adnan yake cigaba da mata haka tahau shanyewa dan she is trying to follow advice da mrs haseena ta bata akan itama tay glow up tau shafe shafen nan dai tay kyau sabida kar nur ta sake rainata.
nur kuwa tunda ta kashe tsohuwar wayar
sai kuma tajin sabon rashin nitsuwa dan haka kawai taji tana matukar mararin ganin sakon layla da kuma javeed fiye da yadda takeji akullum
tunanin javeed din nan tun yanamata da wasa wasa tana kaucarwa harya yafara sata tanajin haushin shareta dayay tsawon lokci dadin karawa dataga text din razia babu wata alama daya nuna ma zatazo.
jikinta duk a sanyaye cikin saibi da kwuiya tashiga bathrum dinta takunna warm shower akanta tanajin gabaki daya yau din kamar bazai ma mata dadi ba sabida dukkam mutanen da suke cikin ranta sune basa tare da ita.
tasan hala baifi rico, muna da frankie ne kawai zasu mata hidimar ba, tunda molly da razzy suna can schl a uk, shike nan dama taga kamar suy hajya agida suke shirya mata hidimar
ayi komi agama kawai ta huta gabaki daya duk saitaji kamar batajin wani dadi aranta gabaki daya.
she is scretly feeling like she cud kill to see javeed ryt now but she dont knw why yau din yake tafado mata aranta.
bayan tagama wankar haka tazo ta zauna agaban madubi tanata kallon kanta deciding tay tama kanta simple make up da zai dan saka mata walwala just to apreciate her familys effort...
cike da yauqi ta zauna ta shafa soft lotion da oils masu ji dakansu akan fatar jikinta tun oil din baiy sinking ba ta bi jikin nata da wani hadadden body musk me kamshin african orange wood wanda zaka ji qamshinsa na yawo ajikinka 24hrs kamar da natural scent na jikinka akayi
bayan ta gama danan ta hau tsantsara ma kyakkwan fuskarta kwalliya tay ma lips dinta brown cave ta shafa nudes janbaki snn tasaka masa shiny lip gloss akai wanda yakara saka fuskarta yay wani irin shegen haske ta shafa maskara da feline dark eyeliner tasaka kwalli,bata wani dau lokci wajen gyara suman kanta ba dake kullum a kimtse yake yana qamshi kawai warwarewa takey ta sake styling dinsa ta sake daurewa...
bayan nan wani irin hadadden coffe brown high waist skirt da rigarsa fari kal me off shoulders ta saka
ajikinta sann tay rolling kanta da brown chiffon veil me stones dankunne da abun wuyarta shima sabo da kawunta yakawo mata daga dubai ta kwamashi snn ta sake feshe ilahirin jikinta da turarrka masu shegen qamshi
ganin tay makanta kyau a madubin ya saka tay murmushi
tajawo amina muaddi stilleto shoes dinta ta saka cikin nitsuwa sn ta sauko izuwa kasa domin tay gaisuwar safiya
lokacin razia har tagama gaisuwarta ta bar gidan dan bata wani jima da sanar ma iyayenta venue din birthday din ba kenan saiga nur din ta shigo sashen kawunta cikin sanyin nitsuwa
da mamaki tagansa da matayensa duka anan sunata raha suna shan early morning coffe ana dariya suna ganinta suka fara mata wakar happy birthday ta taho
dariya ta tsuguna da ladabi tafara gaishe su kowa saida ya rungumeta ya mata addua masu dadi da kuma yawa wanda yasaka taji rabi daga baqin cikin datakeji na rashin ganin sakon layla da mrs haseena a wann ranar ya kauce mata, i mean who will dare to be sad with this lovely family supporting him
kawai sai atake ta cire lamarinsu laylan data farka dashi aranta ta watsar tazauna acikin su kawunta inda kowa ya bata gifts dinsa tay ta musu godiya.
aikuwa suna zuwa dinning table zasu karya nan ma taga an yi mata wni special breakfast cake anan ma aka kara mata gifts na zallan jeweries.
.. kawunta ya bata full set na vaan cleef, hjya saadatu ta bata indian design masu shegen kyau, hjy bilqis kuma ta bata original rubby necklace me tsada da dan kunnensa da pendant dinsa. duk sai taji tama rasa me zatace musu..
kawai sai tunanin da ace razia tana nan ya fara damunta har kamar zata musu kuka duk bata ma lura da yadda suke mata dariya aboye ba.
Kawunta ne kawai ya jeshi wajen aikinsa
dake yaudin thursday ne yana da meeting yauhar kofa suka rakashi sukayi family selfie dukansu uku snn suka masa bye kowa da annuri akan fuskansa suka dawo gida.
nan nur ta koma room dinta da zimman zata kira razia da sabon wayarta tadan mata shagwaba da kuka kenan haj bilqis tazo cikin katseta tace mata marmaza ta shirya driver zai kaita wani waje aika amma yanxu zasujesu dawo.
batareda ta saka komi aranta ba tamike daga kan gadon ta dada kintsawa wani plain kimoni kawai tadora akan kayanta to look more modest sann ta fito tabi drivern suka kama hanya.
a motar ma babu kalar kirar razia datay amma sai bata dauka ba, duk sai ta damu, can dai ta kira molly sukagaisa molly ta dada zulmata ta ce mata ai basu ma samu daman zuwa ba zcyarta akarye har suka gama wayar tun bata son tacire rai akan zataga razia har tafara cire rai, sai kawai tay shiru tanata kokonton ko ta kunna samsung dinta ne ko tabari, she just wish da ace tana lambar javeed da sai tasan yadda zatay ta nemeshi dan ranan be bata nashi ba amma shikuma ya tafi da nata shine koya sake kirarta hmmm..abun har wani takaici yake bata inta tuna yadda yabi yashareta.
dagata tafara wnn tunanin kuma sai kaga tay firgit ta lumshe ido tafara wa kanta fada sosai tanamai tuhumar kanta akan meye hadinta dashi ne data damu dashi har haka wani bina bakaramin haushin kanta takeji akan yawan tunanin javeed datakeyi ba musamn ma nayau dayay worst
within like 45min lkcin tana rike da samsung din a hannunta taga wai harsun iso wani irin hadadden private lounge cikin wani area na masu kudi, inda tunda suka hau titin arean baifi kaga mota daya ko biyu sun wuce ba, the llace is damn coxy, luxurious and quiet kamar ba a nigeria kake bama.
security ne koina sanye da arm force uniforms a bakin gate sukayi checking insu suka basu pass suna shiga harabar wajen tay shahada ta kunna samsung inta snn ta sauka tay karamin selfie pics sabida environment din yay mugun mata kyau
daga idanunta ke da wuya kawai taga rico da frankie ma tahowa wajenta da sauri da kuma mamaki taje ta samesu suka tarbeta da fara'a nan suka shiga cikin wajen daya wani irin haduwa bana kadan ba.
rico ne ta ja hannunta tay da ita can saman bene inda suka shiga wani five star design bedroom taga already stylist and designers mata guda biyu na tsaye suna jiransu as usual frankie is alwys in character, rico tana shigowa da ita ya kalleta yace mata ta nitsu a gyarata for her birthdy photoshoots dan kawaice mata yay there is big suprise waiting for her in few hours time.
tambayar duniya nur ta musu amma basu fayyace mata komi ba duk a rude take, nan rico ta nuna mata new bathrobe tadauka ta shiga bayi taga wai har an hade mata ruwan wanka da kayan qamshi ga rose petals, oils, ga body cleansing salt kala kala har dariya ma abun ya bata sai dai tunda tashiga ruwan taji wani irin dadi na mamayar jikinta jin koinanta na wani irin relaxing dan har cikin kwawkarta takejin wani irin dadi me saka kwanciyar hankli kai har bacci bacci tafara ji yadda dadin ruwan da qamshinsa ke debarta, awasa dai saida taci fiye da rabin awa tana wanka kafin nan ta daura bathrobe dinta fito tazo ta samu zallan matayen nan ne kawai awajen, nan da nan suka hau mata hidima harta gama shafa manta komi yaji ajikinta tay fess snn aka kira frankie yazo yafara tsantsara mata wata mayyar kwalliya ayayinda dayan matar suka fara kkrin gyara mata style din suman kanta.