← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 141 OF 206

Sashe 141

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

dagata dayan bangaren kuwa a mugun walakance simran ta kwana a dark room washe gari sassafe aka saka ta rubuta long official criminal report na bibiya da kuma faking identity na nur firdaus da hannunta aka saka ta rubuta cewa she have been impersonating javeed mufasa's wife and which itself is durely purnishable by law ga sharri kala kala da aka laka mata na xuwa wajen dinner sojoji batare da gayyata ba anata so ne ma a daura mata laifin criminal spy and terrorism bakaramin tsorata simran tay ba dan tasan ahaka za'a iya kaita prison har ta mutu awajen case bai kare ba.

da kyar da wahala aka bata wayarta ta dinga kirar hajiya zubby data dauki wayarta lkcin ana ta shiri wai za'a kaita kotu againts all these crimes which she is sure javeed ne ya saka amata haka dan tagane cewa baya wasa da ita kuma bai dauketa abakin komi ba..

yau fiye da kowani lkci saida taji kaskanta da kuma tsanar da javeed yake kallonta dashi yay hitting inta na daban dan tasani sarai yasaka a kulle ta ne dan baison ko kadan tazo wajen tay direspecting din matarsa agaban mutane shiyasa ya saka akayi treating inta kamar bai taba saninta arayuwarsa ba.

tsabar wahalar da ciwon kan da suka saka mata a cid atake tafarajin kamar gigin haukar datakeyi akan bibiyar javeed ya isa haka, dan bata san kuma mezai saka amata nan gaba ba
kuma tasan ko kaita prison din akayi wallh bazai damu ba..

kafin ma hjy xubby ta kirasu tanema mata alfarma taci kuka har idonta ya kunbura sosai, ga pampers dinta daya cika jikinta sai wari takeyi duk yaji cixon kyakyaksai da sauro ga dumbin zaxxabi.

dakyar aka saketa waidan ma hjy xubby ta nace musu da cewa simran din tana da tabon kwakwalawa ne suka sauko aka kyaleta, ahakan ma bayan barazanar da aka mata cewa next time ta sake zuwa wani waje musmn inda javeed mufasa yake uninvited ko ta kuskura ta ambace sunanta amtsayin matar javeed din a public she wll be going to jail straight to serve on non trial term komin haukar dake kanta snn komi akayishi a rubuce...

ana saketa take atake hajy xubby tace mata marmaza ta kamo hanya tazo niger din ta sameta,ko wanka batay ba hakanan ta kamo hanya a jirgi looking hopeless taje ta samu ma har hajy zubbyn ta amsa musu maganin wanka tun zuwarta dirin masifa hajy zubby take mata tana zaginta amma batace komi ba sai kuka,.. saidai ita nata maganin hardana sha aka bata dan acewar bokar wa ita abun yafi illah ajikinta shiyasa take kashin jini, hajy zubby kuwa tun ma kafin yamma ta dinga tusa da kashin knanan tsutsosi da suka fara fafa a hanjinta but within few hours cikinta ya dawo dede.

tsabar takaicin simran yasaka ta zille ta dawo nigeria a ranar ta bar simran din anan dan kwata kwata bata san meyasa simran ta cusa javeed aranta kamar abun maita ba

dacan dai ta dauka babu wanda yakaita kwadayin dukiyar mufasa amma yanxu dataga abunda simran takeyi akan javeed ta amince da cewa lallai simran ta fita kwadayi
kudi.

hakanan simran tay zamanta a niger for the whole day cikin bakin ciki tana jinya har saida tafara noticing kashin jinin datakeyin na raguwa snn ta samu daman booking jirgi ta wuce U.K izuwa asalin gidanta dan tay jinyar jikinta dakyau acan tareda improvising mental health inta.

dacan har xucyarta ya karaya akan batun javeed amma data dawo gidanta tahau tuna cewa she can do some more surgeries to look much more younger and sexier kamar nur firdaus sai kuma tafara tunanin kamar hakanne kawai zai kawo mata wani mafita awajen javeed tunda aiya nuna cewa kananan yaran yake so suyi warming bed dinsa ba irin masu jikinta ba...sai kuma ta fara bawa kanta laifi da tunanin ko ma tuma tuman nono da duwawun data kara shiyasaka javeed ya tsallaketa ya je nemo yarinya karama? duk dai tarikice ta rasa ina ta dosa tanata tunanin yadda zatayi ta samu wani mafita

abangaren su nur kuwa suna kammala asr suka fito can ta wajen bakin outdoor pool duk moody mode din daya shiga sai da ta janye mai hanklinsa dan wani sexy out doorsy swiming trunk black colour tasaka ajikinta wanda ko da milliyan goma aka baka bazakace zata sakashi ta fito waje da shi ba. but its all in what rico and franky tot her, yadda zata unwinding din mood din mijinta da moves dinta, gashi tay wani irin kwalliya ta gyara sumanta in such a classy high eminent way na manyan mata

her black lacy bikini is almost equal to none ga wani dan uban qamshin original licorise mixed with nude by rihanna dake tashi ajikinta, tsabar javeed ya rude sai abun yana masa kamar bai taba ganin surar jikinta a fili ba

daga shi sai 3qtr shot ya zauna a bakin pool nan tazo jikinshi tafara pampering dinsa tana masa wata sensual shoulder and back massages akan pool bed din saida ta cire masa stress din damuwar dayakeji aransa duk dama tacemai itama bazata kara shan madara ba amma haka yaki sam yace ai duk yawuce

she make sure bata sake dago maganan ba yau din gabaki daya ta dauke mai hanklinsa da dirin jikinta data sakamai dan iskan kaya tana juya masa su...

karamin berbeque sukayi with all the mocktails data saka shi ya tayata yi with soo much fun sukaci kafin nan suka shiga pool suyi pool sukay romance dinsu with some ball catch games iya san ransu

tun tana ganin kamewa ayaninsa har yazo ya sake jikinsa yana dariya sosai, daf ana kirar magrib suka dawo ciki sukayi yan sallolinsu, still tasaka wani karuwar bomb shot da braless crop top suka kara fara zuwa snooker hall suka spending night dinsu playing games, and lot of pick and obey wanda akarshe yakare da zazzafar romance..

yau ma sosai ya bata tausayi sabida dik romance din nan da sukayi he still remain horny har hakan ya hanashi bacci sai juye juye kawai yake abun duk ya dameta ta kasa kallonsa tana Allah Allah goben yay tasamu ta gaya masa komi kawai awuce wajen kodama zata dena wahalar dashi.

cikin wnn daren daya kafa tarihi ayayinda suka wuni suna shan soyayyarsu me zafi da dadi awajen simran kuwa babu wani abun daya sameta na farinciki dan tunda ta koma UK babu wanda ta nemeta face kirar kawar wajen Aikinta Dr. wacce molly da razia suka musu walakancin tass tass a U.K din few months back.

dakyar ma simran ta dau wayarta dake kusan karfe daya na dare ne ta kirata da jin mamakin cewa waita dawo Uk da zama dan tun bayan abunda su razian suka musu basa magana snn simran saidai ta tsaya a dubai amma bata kara dawowa cikin asalin gidanta a UK ba saiyau dataji komi ya ruguje mata gabaki daya snn ta dawo

cikeda da gajiya da izgili simran din take amsa kawartata har suka gaisa bata sake mata fuska ba face saida taji kalar labarin data hau bata akan razia da cewa raziar is having a bad career fall out and she is in serious debt. tace ma simran yau show din da razia tay gabaki daya bai mata dadi ba
sabida matsalar warayya na nationality launin fata, fanatism, religious detours da personality bias data dinga samu daga wajajen turawa

kuma badon komi ba ne razia ta samu matsala da careert sai dan tanuna cewa baza taba bude kanta ko ta fito stage half naked ba..

her first big fashion show wanda yau akayishi dakyar ta samu chance na zamowa the show stopper which was utterly ruined tonight by some racist and religous extremist and series of sex markting marginalisation issure

mutane dayawa suna son daukarta sabida kyanta da wayewarta amma dayawansu suna sone ta aje addininta na musulunci, wasu suna so tacanza kalar fatarta da kuma nationalitynta wasu kuma mai kankat so suke tay lesbianism ko sex marathon da su, wanda kuma tasan dolene sai anyi sex tape ko recording inta dan kawai asayi bakin ta da freedom dinta dashi

kin amincewarta wa duk wnnan rules din yasaka hryau bata samu wani babban contract da suka dauketa ba, idan tay applyn izuwa arab designers kuma cikin condition dinsu akwai qurdian and full parent consent kuma batasan ma ya zatay takoma gaban iyayenta da wnn maganar ba.

tsabar biyan kudi da shige da fice gabaki daya komi data dan mallaka tazo dashi europe haka yay kasa harta dawo UK din ta fara kananan side jobs dan tay funding careerta

samun wnn damar datay shine ya jawo harta kira molly akan tazo ta tsaya mata wanda unfonatly yau da dare akayishi amma koda tafito kan run way da dankwali akan kayan da aka bata saita samu massive fans reaction daya jawo aka duk akayi cancelling show din mai gabaki daya.

yanxu ma ba wann bane babban matsalar

kawar dr simran tace ma simran ai me show din har ya kawo ma razia police ya kulleta akan saita biyashi duk kudinsa dayayi asaraa wajen shirya event din yana tuhumarta da zuwa da badluck inta tabata masa show dinsa da sunan brand dinsa yace dolene sai ta biyashi massive damage fine

koda aka kaita police station din haka nan tasaka molly ta tattark komi nata ta biya shi wani abu da duka kudaden daya rage mata acct dinta dan asaketa akan an bata 2 days kacal ta kawo sauran kudaden wnda yanxu haka bata san a wani duniya zata samesu ba.

razia ta shiga wani irin mawuyacin hali dan tsabar qalubalen data samu adaren yau din saida ta samu minor nervous breakdown
Chapter 141 · 0% Book details