Sashe 128
Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da wann furucin nata kowa yaji sanyi sultan da alhaj attah suka takawa Dr ruqayya wancce yay ta amshi cheque na kudi sabida asarar data yiyyi akan jinyar javeed amma haka taki sam tace awajenta javeed ai kamar dan cikinta ne dan haka bazata amshi ko sisi akan jinyarsa ba babu yadda suka iya haka ya kyaleta ta tafi..
bayan wucewartan ne sukayi sallama kowa ya wuce room dinsa da tsammnin tashuwar javeed any moment frm now
nur dake dakin jira take taga dawowar janet amma sai shiruu har wajajen karfe sha biyu da rabi na neman gaucewa can kawai saita cire mayafinta ta bar hular rigar snn ta haura saman gadon tay kwancinyarta agefen javeed tareda kamo hannunshi cikin nata tanata kallon fuskarshi tanajin wani irin matsanancin farin ciki da sanyi na mamayeta
murmushi me taushi takeyi me hade da sassanyar ajiyan zuciya wanda badon komi takejin sanyin aranta face sanin cewa duk abunda tay zato akansa gameda razia ba haka bane salo ne kawai daya dauka dan ya kare rayuwarta, kallonshi ta dingay tana sakin murmushi harta lumshe idanunta jin yadda wani irin sabuwar kaunarsa
ke tsatsafowa mata akowani sassan jikinta na mata ziriya
tunanin rayuwarsu na baya na soyayya ta dingay tana famar murmushi ahankli har bacci me masifar nauyi yay awon gaba da ita
daga nan bata sake jin inda take ba, bacci take harda minshari dan rabonta dataji zucyarta fayau haka harta manta.
sultan da ya fayyace mata komi yau sai taji kamar katon dutsi ya daga mata akan kirjinta sai yanxune ma take shakar numfashi da kyau da kyau.
ana daf za'a kira sallahn fajr taji wani irin iska me masifar sanyi na shigowa daga windon waje yana ratsata atake soul dinta ya dawo jikinta dan tasan javeed ne kawai ke kashe A.C da asubah dan sanyin iskan safiya ya shigo...
tunda taji iskan na shiga tafara jin kanta kamar a mafarki saida tay tsamm ta kwaco kanta daga cikin gigin baccin har zata farka kenan nan tasoma jin ana shafa mata gefen fuskarta very calmly and gently tareda tsinkayo daddadr sautin muryansa me wani irin mayen dadi ga taushi da nitsuwa yana karanta suratul maryam daga kansa very calmy nd clearly wanda sanyin muryn san dake ratsata ya hau aiko mata wasu sabbin chills ahanyar jininta atake taji yakashe mata gabobin jikinta gabaki daya takasa motsi...
shiru tay tanajinsa kamar bata tabajin qira'ar qur'ani me dadi da saka nitsuwa kmr wnn ba.
wani irin kundun yanayi tashiga har saida taji yagama snn hawayenta masu sanyi datake tarewan yafara tsiyaya yana zuba masa ahannu nn ta bude idonta ahankli still looking very shocked na yadda tagansa yana zaune da rigar asibitin cikin nitsuwa agabanta looking healthy kamr ba shi ba...
mikewa zaune tay jikinta har yana rawa rawa suna kare hade ido cikin sakar mata murmushi me kashe jiki ya kara shafa gefen fuskanta da wani irin murya yace gud morning babyn...tunbe karasa "na" din ba yaji ta wani irin fado jikinshi da wata shaukakkeyar tsumayi me shiga jiki suka rungume junan su gam gam ya riketa kamar za'a kawace mai ita yana sauke mata nannauyr ajiyan zuciya.
kukan murnan da bata san daga ina ya fito mata ba tafara yinshi ahankli suna dada shigewa jikin junansu kamar wanda sukay shekara goma basu ga junansu ba....very sorry for the delay i wrote 2 pages today but got deleted by mistake dole saina sake rubuta na biyu yanxu
[02/06, 23:42] BLUE💙: 78.
tana kankame dashin ya fara kissing inta akoina kuma a hankali baidena ba har saida yaji kukan yaragu sosai snn ya cirota ajikinshi idanunsu a lumshe suka hade goshinsu waje daya cikin wata masiffyar tsumayi suna dan shakar numfashin juna
wani yarr sukeji nabin gangan jiknsun lkci guda suke sauke ajiyan zuciya me nauyi tareda kare shigewa jikin juna
muryansa asanyaye sosai cikin numfashi tareda sauke ajiyan zuciya yace "i missed you lil mama..i missed you soo much
shagwabben hawaye ne suka sauko mata zirr cikin muryan kuka tace"Alhamdullah. i cant belive ure back..Alhamdullhi,.i tot l will lose you..
dada jawota jikinshi yay ya rungumeta sosai baice komi ba yake sauke mata ajiuam zcya idanunshi kuma a lumshe, da kyar tadan bude idonta dayay jaa tare da tallabo fuskarsa izuwa nata suna wani irin kallon juna da sanyin murya tare da nuna kulawa tace masa are you okay??
yana murmushi yana kuma binta da maitar kallo kamar zai hadiyeta ya gyada mata kai yace Alhmdullah babyna ke fa?
dan turo baki tay tareda dan makalkale wuya cutely tace i am good..babu inda yake maka ciwo?dan Allah ka gayamin, dede nan hawayenta ya fara sauka cikin sauke idonta kasa muryanta na rawa rawa tace i was so soo scared..banyi tsammanin zaka warke ba i almost lose hope..i felt
hannunshi yakai kan lips dinta yace Shushh..i know..kiy hkuri..
kefa matata ce u wll get use to that..hannunta ya riko cikin nashi tun kan ta masa snn yace 'baby banzan iya gaya maki saunawa nakejin sautin muryanki akusa da ni ba, duk sanda kika taba ni duk lkcin da kikayi kuka kusa dani dik ina jinshi har cikin raina duk dama bazan iya komi ba, but i swear to you ure the reason i will alwys fight to stay alive. ure so brave baby thank you for taking care of me this much..nasan hala kin takura, ko bancancanci haka daga gareki ba amma....
cikin katseta tace meyasa kake cewa hakan? am i not ur wife..ur one nd only baby ur everything?
shiru yay yana kallonta, ta kuma cewa "bazan taba manta ranar dakace min kanaso na ba. and since dat day daka furtamin ive loved you with all my heart.. i was all in for love, i forget to understand you, to even listen to you when u speak, and when you dont, ko bakamin bayani ba. i am really sorry for loving you in the wrong way...
kansa adan kulle ya riko hannunta yana dan murzawa cikon nashi yace me kike nufi ne bbyna...ai nine me lefin ko..i married you not in a way that u deserve.. i wish....
hawayenta masu snyi na zuba a idonta ahankli cikin katseshi tace 'a'a faaa...ur frend, ahnkli tace mr sultan ya gayamin komi da duk abubuwn dakayi abayan idona..
..da mugun mamaki a kwayar idanunsa yace what??????
cikin katsasa tace yes, and i am not going to fight u you ryt now tunda baka da lafya mubar wnn maganan ni yanxu zanje na kira father inlaw, da likita yazo ya kara dubaka.
tana maganan tafara share hawayanta zata kwace kanta jikinshi ta sauka taga yay wuf ya rigata sauka tareda rikota jikin shi yay lamo da kansa akan kafadunta gently batare da ya sakar mata nauyinshi ba
mamaki ne yakara rufeta ta rikemai hannu ahkli tace 'mine bakajin jiri?arent you weak kwananka na nawa kana kwance anan please let me see ur injury toh
...idanunta da take kallon jikinshi dashi din yake kalla yace "Dizzy Abit! amma inkika tafi ynxu i wll get even more sicker wai yaushe na gama ganinki da zakije ki taramin mutane ko wanka fa baki min ba.
..cikin rolling idanunta kamr wacce zata saki dariya tadan turo baki tace 'okay fine..amma sai kabari na duba ciwon..
kansa ya girgaza mata alaman a'a, ta kyabe baki tace hmm toh shikn, daga nan hannunsa tarike sosai tana bidashi ahankli snn tace lets go in saikay wankan
ahankli yake takawa da kadan kadan suna rike da junansu kansa na masa wani ciwo ga wani irin jiri amma a fili bazaka taba gane hakan atattare da shi ba...
shidai he just want to be with her for now koda wani abun dayakeji zai ragu masa.
suna shiga toilet din ta zaunar dashi akan chair gently snn ta je gaban hadadden white bathtube dake nan awajen ta shiga hadamai ruwan wanka medumi wanda harsaida tagama snn tazo tafara cire mai rigar asibitin dake jikinsa very gently da tunanin ciwon dake bayansa
tanata kaffa kaffa
yana daga zaunen harta ciremai dogon wandonsan tabarsa da na cikin snn ta mika mai hannu ya tashi tsaye adan gajiye
tunda ya shiga ruwan wankan idanunta yake kan bayansa cikin jin matsanacin mamakin yadda bayansan yay fayau babu ko tabon ciwo face dan alamar jajaja da zakagani na shaidar wani abu ya faru...wajen da yay rami yana jini but is all clear is this magic or what? tay ma kanta wann tambayar yakai sau hamsin a brain inta shikuma banda ayyana harsashe da lissafin me da me sultan yagaya mata babu abinda yake wakana a brain dinsa.
suna cikin wankan ya kalleta yace "baby go get me some clothes yanxun nan za'a kira sallah kiyi sauri..
da ladabi tace toh har zata bar wajen taji muryansa na cewa pls come back alone kinji
gyada mai kai tayi ta fita lkcin almost 5:00am na safiya agaggauce taje room dinsa ta bude da code snn ta shiga closet ta ciro masa duk wani abun da zai bukata harda perfume dinsa dake kan mirror ta taho mai dashi harta dawo kuwa bata gamu da kowa ba
zuwa tay ta samu har ya gama wankan yacire jikakken guntun wandonsa yay tsarki har yay alwala brush dinta dake wajen ya dauka ya zuba toothpaste akai yana dan goge bakinsa dashi
agefensa ta tsaya tanata kallonshi har yagama brush din kafin takunna masa ruwa daga sink ya dauraye bakinsa dashi
nan itama ya saka mata paste tay brush tay tsarki snn tayi alwala ta rikoshi gently suka dawo dakin ta dau cream dinsa ta shafa mai ajikinshi inta kai wajen ciwon sai taga yadan saki nishi ko ya dan jaaa alaman wajen yana masa zafi, sai yanxu dai taji confusion din yafara raguwa mata sanin cewa yana masa zafi idan aka taba kafin nan ta saki ranta ta tayashi gama saka kayansa har an fara kirar sallahn fajr...
farin dubai jallabiya ce me masifar laushi da dogon wando aciki dan kadan tashafa mai turarensa ajiki dakin ya bule da qamshinsa sosai
dake baijin wani karfi ajikinsa a dakin kawai yajasu sukayi sallansu subiyu wanda har batason yay ruku'o tsabar dadin qira'ar sa datakeji aranta..