← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 181 OF 206

Sashe 181

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

manyan gidan su uku
suka zauna in circle kafin sauran suka zauna abayansu akan morocan rug me laushi

nur firdaus, lady sid da hajy zubaida aka asakosu duka a tsakiya kowacce da wajen zamanta

anty suad aka bawa dama tabi kowanne acikin ta bata golden key da akayi shi da pure gold ahannunsu

bayan haka mother tazo da manyan kejin irinna tsuntsu shima na gold guda uku kowa ta aje mata agabanta

sheik haidar ne ya mike tsaye ya kalle su duka yace" kowaccen su tasan cewa tana rikene da makullin destiny inta agidan nan
and with this key each of them can eida lock or unlock thier destinies.

..jarabawa ce amma mutum daya ne acikinsu xai ci nasara.

bayan yagama fadin hakan daga nan kowa yakoma wajen zamansa yanata kallon me zaifaru.

lady sid ne ta fara budewa keji yana buduwa tahau fitowa da abubuwan duniya masu tsananin daraja aciki saida few wasu abubuwan tarihi aciki wanda dai basuda daraja sosai.

alhaj attah ya kalleta yace ta fara zuba duka abubuwan akan dadduman dake gabanta snn tay tunani taga wanne ya dace tadauka ma familynsu aciki

hannunta na rawa rawa tsabar taga wasu irin duwatsu da bata taba gani arayuwnta ba ga kuma baban voults na black money, tana xuba duwatsu a idonta ko kan wani abu baije ba

haka tay ta ruwan idon tsakanin kudi da duwatsu can kawai sai ta dau dutsi guda daya

tana dauka sheik yazo ya tattara sauran ya maidasu cikin cage din snn akace mata tagama nata kenan ta dawo wajen zamanta tare da kowa. da dutsin a hannunta ta koma gefen anty suad ta zauna sai kuma taga anty suad ta hade rai ta kau dakai bata ko kallonta duk sai tay tunanin ko bakin ciki aka fara mata don tay zabi me kyau.

next hajy zubaida ne amma sai mother tace a'a nur firdaus ta zauna dan itace a tsakiya tunda sune manya

nur tana hade ido da javeed sai taji ta tsorata sosai musmn yadda taga kamar he is nervous, bata taba ganinsa ahaka ba. he look tensed sosai ana bata izinin bude nata cage din taga ya sauke idanunsa can kasa

addua tay aranta hakanan ta ciro abubuwan dake ciki ta jerasu akan daddumar gabanta kamar yadda taga lady sid tay.

acikin na nur babu dutwasu amma akwai gwalgwalai, kudi raw cash, heirloom dagger, da kuma voult key na duka dukiyan dake cikin gadon mijinta javeed.

Nur tay shiru for a while batare da ta dago kanta ba, kowa awajen kallonta yake anaso aga mezata dauka kowa da kalan harsashensa. addua tay aranta kai tsaye ta bar dukk wani kayan duniyan da idonta yahau kai ta dauki dagger tarike....

suna hade ido da javeed taga ya dauke numfashinsa yawani irin lumshe idonsa sosai sai taga sheik haidar yay murmurshi me sanyi sosai khaleefa da kamil suma suna murmushi

da wani irin dan uban mamaki mother ta mike tsaye atake tace ma nur "my doter kin tabbata abunda kike so kenan? a ladabce nur ta amsata cikin girmawa..cikin son tsorota ta anty suad tace "yarinya look again ga gadon mijinki awajen you cud be rich forever. nur ta sake kallan komi tace "i still choose this one"

alhaj attah ya kasa boye farin ciki aransa dan atake yaji kamar wata duniya sabuwa ce ta dawo hannunsa saidai baice komi ba

nur ta mike da dagger ta koma gefe itama sai taga lady sid tana wani irin harararta tanaata kallon jaka marar brain.

hakama tana ji lkcin da ta mike tsaye hjy zubaida cikin dariyar mugunta tace wawiya marar rabo ga dukiyar mijinki a tafin hannunki kinki dauka dama talaka ko a ruwan kudi aka tsomasa sai ya fito bai jike ba

nur duk ta zauna da tunanin habaicinsu aranta tace koma shirme tay ne toh amma ko ajikinta wann din taga damar dauka

akazo kan hjy zubaida
ita kam ma emiralds ne babu gold babu diamond sai, kati na kudi 15million us dollars sai wasu fitilu na da can.

otakam minti daya bai dauketa wajen tunani ba tasaka hannu ta dauki katin kudin shikenan aka gama

mother ne ta taso dakanta tay jawabi cewa dolene kafin ajawo wani cikin mufasa sai anmasa gwaji na son duniya da greed da selfshness da disloyalty

tace duk wanda ya dauki abun wuya kowani irine "yanuna she is weak and undertestimated all about the material not really fit for the mufasas. wanda ya dauki kudi kuma" yana nufin zai iya saida su wa enemies dinsu kenan, cos he can be bought, not trustworthy, and powerless. wanda ya dau dutsi kuma "is a symbol of hypocricy and greed. zai iya zamowa enermie nan gaba. wanda zai dauki key din gado "shikuma barawo ne kuma zai iya zubda jinin mufasa akan dukiya"

kafin ta cigaba tahowa tay ta riko hannun nur dake rike da dagger din suna tsaye daga gaban kowa tace look at her, so young, but she chooses possibility over certainty, a true mufasa woman thinks beyond today. she left all oda luxuries with steady hands, she took the heirloom dagger..she came here to build, not to beg us!

nur firdaus itace kyautar da muka samu a ahalinmu, every body..''this is our lady mufasa".

Anty suad ne ta taso da gudu tazo tarike nur tana murmushi me fadi tare da dora ma hannunta kiss tace "i knew it. Welcome, to the mufasa my dear! atake duka aka miqe tsaye hajy amira har hawaye ya fara zuba a idonta, javeed yatare nashi yanata hamdala amma ya kasa motsi dan baison yay rashin kunya squezing inta agaban kowa.

alhaj attah yaxo shima da murnansa yace ma nur she shud be ready to be the future ruler.

hajya zubaida da lady sid aka barsu kababa a tsaye kowaccen su takasa daga ido ga baqin ciki ga borin kunya.

gashi ba halin barin wajen haka mother ta sakasu suka ma nur congratulations na zamowarta lady mufasa, wani irin intense anger and hatred yasaka hajy zubaida tafara yima nur kallon matacciya tun anan, dan gani take bazata taba iya hadiye wann baqin cikin ba yo ashe ma na simran kadan ne this girl is just thier curse kamata yay ta mutu kawai dan tun datazo banda duhu babu abunda suke gani

lady sid tasha baqar magana wajen anty suad acikin mutane sai kirarta wawiya babban banza makwaidaciya takeyi
tana cemata duk zamansun nan ya kamata ace tafi haka wayo amma dake bata da rabo shine taje tana daukar dukiya.

mother haka ta saka su suka aje duk wani abunda suka dauka ba adai ce musu komi ba tunda sunji sakamonsu ai shikenan.

nur firdaus batasan me akeyi ba duk ta rude harsaida ta dawo jikin javeed suka dan yi gefe ya rungumeta ajikin shi sosai da kalman i am proud of you snn tadawo hayyacinta aka dan zazzauna nur na kusa da javeed da mother

aka kawo ma nur iniation gift dinta kowa zai kawo nasa ancenstral mother tazo da wani abu a cup ta bata tasha wanda tun nur bata idda sha ba lady sid ta binne kanta ta fashe da wani zazzafar kuka dan tasan mother bazata baka wnn cup din ba saidan tana da yaqinin cewa zaka haifo musu new generation of mufasa heirs..

nur tana gama sha mother tay mata addua o masu yawa snn ta damka mata wani abun wuya a hannu. anty suad taxo ta damka mata heavy pair of bangles "tace may ur hands be heavy with pride..nd not shame.
sheik haidar yazo yabata raw cash in gold dusted bills yace mata tunda ta dawo jininsu ta rufe kanta da kudi ayayinda duk wani kura yazo mata..yana bata hjy amira tazo ta damka mata wani abu a hannu kamar key ankli tace mata "speak less, watch more. Allah ya tayaki rikonmu. khaleefa ma ya bata wani abu a box yace "being a mufasa is hard..dont forget to shine kinji? kamil yaxo ya bata pouch na ajiyayyen kudi ahnkl i yace "if you hurt my brother.. i will feast on you preety girl. kowa yay murmushi dan ba kowa yagane meyake nufi ba...while shi yasani, abu ne wanda yake shirinyi da rayuwr simran cos she is no longer with javeed dolene ya kwashe jikinta and dat too for free

ayayinda kowa yake cikin nishadi lady sid ko a wasa bata boye baqin cikin shigewar nur firdaus cikin ahalin mufasa da sauki har haka ba, kai this girl is too lucky, gata dai saida taci shekaru sama da arbain a gidan tunda aka aurota har ta cika 53yrs amma wai yarinyar da tazo kwanan nan ta samu shiga ahali ita bata samuba

har aka gama hidima akayi ma nur duk wani abunda za'ayi mata ita da hjy xubaida basa cikin hayyacinsu

garama ita hjyan zubaidan lisafin kashe nur din kawai takeyi amma lady sid kwata kwata bata ma yi nazarin cewa greed dinta bane ya jawo mata komi, sai gani take kamar sa'a ne kawai yay ma nur din yawa
kuma dake ita matar javeed ne kuma karama ai dole ne dama azabeta abarsu tunda sunsan ita zatazo tana haifa musu generations dinsu.

javeed was very proud of her, yau akaro na biyu da idonsa ya ciko da hawaye akan nur duk dama tagaya masa cewa batama san meyasa ta dauki dagger ba kawai zuciyatta ne yace mata ta daukeshi..

yau ko sex basuy ba enjoying moment dinsu kawai sukayi a bathtube wajajen 11:30 pm sukayi bacci rungume da juna

washe gari sassafe around 10am kowa ya fito da shirinsa na tafiya, har yanxu fuskr su lady sid da hajy zubaida ba asake ba haka akay breakfst mother tay nasiha me shiga jiki kowa ta samai albarka

ta dauko kudi me yawa ta bawa zubaida kyauta, ta dau dutsin gwal me dan girma ta bawa lady siddika duk dama murnansu a iya wuya ya tsaya dan harga Allah duk ji suke kamar zasu mutu da baqin cikin nur wai yanxu nur ce fa lady mufasa hmm.
Chapter 181 · 0% Book details