← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 196 OF 206

Sashe 196

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ganin hjy zubaida na jan akwati tana kuka da mugun mamaki ta
katse wayar tayo wajenta da mugun sauri ta rikota tana cewa ke zubaida???"what happen ina zakije da kaya haka?

sai kuma tay twitching idonta tace ohh, my bad..simran ta mutu ko?hmm i heard dat.

daidai nan hajy xubaida ta daga idonta dake zubda hawaye ta kalleta tace "yes..and did u also knw dat she was murderd in this house? amma saddika kin bani mamaki yanzu harda dake acikin wanda zasu kashe simran agidan nan? i tot u like her.. yarinyar nan duk gidan nan babu wacce take so kamar ki ashe kema muguwa ce marar imani kamarsu?

da wani busashiyar dariya lady sid ta katseta cikin dariyar tace "kikace murder? ohh no zubaida excuse you..hey, no body here killed ur sister... ur sister foolishly killed herself we even saw the video

da mugun mamaki kuma cikin razana hajy zubaida tace
"kikace mene? ki..kina nufin simran ita ta kashe kanta..and what video are u talking abt karki raina min hankali mana

wani irin harara lady sid tabita snn tace hmm kidena wani pretending zubaida ke inbanda dabbanci duk zamanki anan gidan baki tabawa jawa yar uwarki kunne akan yanayin mutanen gidan nan bane?

well kinga banda likcin jan magana dake, ur sister created a poison, disguised her self as a chef and try to kill the prengnant lady mufasa and hence she was made to drink dat poison and she killed herself with it. kuma inkince karya ne ga video nan na lokcin datake zubawa acikin a madara kingani

bude wayarta tay ta hau nuna ma hajy zubaida videon

a mugun kangare hajy zubaida tasake akwatunan hannunta suka zube kasa jikinta na rawa rawa tana hawaye cikin ranta wani irin durawa simran din ashar takeyi wanda bata tabay ma wani dan adam ba.

kasa cewa komi tay lady sid kuwa sai gaggaya mata bakaken magana takey masu zafi tana tabbatar mata da cewa karma ta bari kowa yasan tazo kawai yadda ta shigo a sacen ta fice a sacen dan kar irin su sheik haidar su fara kirkiro wani abun da zasu kamata itama dashi.

tsuliya a zage da kwababben gwiwa hajy zubaida ta tattara akwatunanta tay hanyar baya ta fita da mota aguje dan tsabar tsoro har ji take bazatakai gate ba za'a kamata.

tunda tabar gidan kuka kawai takeyi tana tuki tana zagin simran dan bata san wani irin kwakwalr kifi ne yasaka har tay wann kasadar da ryuwarta ba.

daga nan bata tsaya koina ba ta wuce filin jirgi tay booking late flight to U.S ta zauna cikin jimami, tunani da radadin abubuwan da suka faru, so in all this drama wato ma nur firdaus was d main reason dayasaka har yar uwarta simran tay irin wnn mummunan mutuwar, duk ta rasa matakin da zata dauka sai kawai ta bar abun aranta tafara neman yadda zatay hanklinta ya kwanta

she started paying for drugs, home sex delivery package inda za'a kawo mata young boys daga sex/porn industries tazo ta wuni tana harkokin ta dasu she need to release more hormones, drop cortisols and kill her anxiety kafin tay tunanin revenge. dan tasan zamanta agidan mufasa ya kare kenan.

banda mr manny babu wanda suke waya akai akai dashi, waidanma ta saida gadonta na gidan baban su duka ta bashi da sauran kudin dake acct dinsa
kenan shiyasa kwana biyun ya kyaleta tana mourning duk dama ya hanata sakat duk inda tay mutanensa suna binta yana leken asirinta batare da tasani ba..

so take su hada kai dashi ya tayata wann yaqin amma sam yaki yabata dama su hadu ido da ido saidai suyi video call ko waya.

AFTER 2 MONTHS

tun bayan shagalin da akay ma nur rayuwa ya sauya sosai dan tun washe gari da razia ta koma kaduna nur ta cigaba da rike gidan mufasa like a real lady and queen of her husband heart.

rayuwarsu bakaramin dadi yay ba dan tana samun kulawa sosai daga kota ina kowa kuma yana aikinsa peacefully anyi doubling artificial securities musmn ma asashen nur din.

for the past one month nur tasha wahala da laulayi sosai dan wani bin sai sun kwanta agadon asbiti amma koda suka shiga 2 month din sai ya lafa mata sosai, haka idan javeed yaje aiki baya nan ko naima ta koya mata bindiga ko alhj attah dakansa.

sumtimes kuma she spend her time more on designing her plans na aiyukan dake gabanta zancen auren razia da akaym faray kasa kasa ne yasaka bata iya cigaba da wasu abubuwan dan bataso yay clashing a hanata zuwa bikin sisterta data kwallafa rai sosai akai.

by now ta riga tasan wanda zasuna mata aiki, ta zabi na'ima as her personal assistnt da zata xame mata kamar sectary akan ayyukanta na charity da philantrophy.

daga abuja kuwa sai da akazo daf da tsakiyar jin hatsaniyar mrs haseena zata koma wani kungiya kafin nan wani irin rikici da fadace fadace ya kaure atsakaninta da uwargijiyarta hajya mairam shehuri.

for the past one month babu randa mrs haseena batayin programme me zafi tana kushe lamarun hajy mairam dashi
wanda hakan ya dinga kawo cece cece kuce da zubewar mutunci tsakaninsu ..

bakaramin illa mrs haseena tay ma tafyr siyasar hajya mairam agidan telebjiin da social media ba.

gashi ta iya dunkula magana acikin habaici ta iya tonon asiri me zafi

ita kuwa hajy mairam dake an riga an wanke su nur bata da wani kwakwarn makami akan mrs haseena yanzu, sai in abun yay mata ciwo sosai sai kaga ta ballo da batun sadaat tana zagin mrs haseenan dashi abainar jama'a amma ko ajikin mrs haseena..

wann rikicin shi ya dada jawowa layla muguwar tsana agidan shehuri amma haka ta nace musu ana ta tuka tsiyar tare.

daf ana za'a shiga wata nagaba kwasam labarin auren adnan ya fara zaga gari,yana chan kasar waje zai auri cousin sisternsa
fatima medical student in malaysia auren soyayya ce
kuma acan kasar wajen zasu zauna.

the same week da aka fara baza hakan mrs haseena itama ta hada gagarumin bikin komawa wani politcal party snn ta fara aikowa da sakom neman saki wa yarta layla awajen hajy mairam shehuri tace in har ba asakar mata yarta ba sai ta gaya ma duk duniya waye adnan, mashayi, mazinaci, me dukan mata and she said she have alot of evidences againts him.

wann barazanar sosai ya girgixa hajy mairam wanda dama sati daya kawai mrs haseenan ta basu

wann satin familyn shehuri kaf sunje bikin adnan aboye sabida tsabar balain mrs haseena basu sake anji a labarin auren ba

sai awajen bikin ne adnan ya gaya musu shi dama ya sake layla tuntuni itace dai bata bar mai gidansa ba, dama kuma yana da hoton sakin a wayarsa da tunanin ko layla ta kona letter shi yana da shaidarsa

da wann bayanin hajy mairam da wasu kawayenta suka dora niyyar cin uban mrs haseena, saidai a ranar da zasu dawo
dake labarin aure yaje masu su layla dambe suka wuni yi agidan kamar mahaukata inda khaleesa ta dauki tafasasshen ruwan zafi ta kwara ma layla a fuskarta tun jiya da dare.

hajy mairam tana dirowa nigeria aka tare ta da wann news din akace mata ai tun jiya khaleesat take hannun polisawa layla kuma fuskarta izuwa wuyarta gabaki daya yay condem tana ICU.

sunxo lkcin gari ya rikice mrs haseena tace bata iya ji ba sassafe tafara tonawa adnan asiri kala kala tana zaginsa wanda yay spiking wani irin hot debates sabida ita mace ce datake alaka da hukumomin human ryts da kungiyoyin kare hakkin dan adam

rikice mai zafi ta bude anata kace kace atake agent na hukumomi suka cika gidan hajy mairam shehuri anata case ana tuhumarta akan tarbiyan adnan

tarasa me zatay kuwa caraf sai wani mugun agent dinta dayake dayan partyn ya bata shawarar yadda zasuyi da mrs haseina

kafin kace wani abu aka harhada surkulle da hukuma cikin dare aka kulla wa mrs haseena sharrin kashe sadaat da boye gawarsa aka kawo fake evidences aka planting a computerta

sassafe mrs haseena tana asibiti inda aka aje layla rai a hannun Allah yau za'a kaita surgery sabida gabki dayane fuskarta da wuyarta suka kwaye

an shiyar da laylan dakin operation kenan saiga Dss agent aka zo aka tafi da mrs haseena gidanta akay searching koina daga nan aka wuce da ita
detention, shiru shiru babu wanda yasan meyafaru da ita har bayan kwana biyu da dr surayya ta fito media tafara batun batan mrs haseena anata cigiyarta

Dr surayyar ne ma take zama da layla tun bayan da aka fito da ita da surgery which is not even succeful dan har yanxu a nannade fuskarta yake da bandage ana neman like 3 milion dollars da za'a kaita kasar waje a mata jinya idan ba haka ba fuskrta bazai taba gyaruwa ba.

Tun ana ta kace kace akan bacewa mrs haseena har dai official rumour yafara fitowa na cewa an kamata da lefin saka hannu akan kisar mijinta sadaat sabida abunda yay ma yaranta..

dake ba'ayi abun afayyace ba wasu har sun aminta wasu
basu aminta ba hakanan aka dinga jan lokaci babu mrs haseena babu labarin ta.

bangaren su nur firdaus kuwa ayan kwanakin nan bikin razia da ashfraf ne kawai ya fitar dasu kasar waje, they travel to santorini kafin nan sukaje dubai.

anyishi ne in a VIP way bakowa ya samu daman zuwa ba so simple and classy wedding ansaka kaya kam an hadu wanda ko makaho ya ga auren razia sai yaji abun nan aransa bkaramin dadi nur taji data sake haduwa da su rico, frankie da muna awajen ba.

rabuwarsu da razia was so emotional, ita da javeed suka bata gifts na share din cosmetic brand babba da already yay suna a duniya she wll just be selling cosmetics and keep getting richer by centuries.
Chapter 196 · 0% Book details