← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 201 OF 206

Sashe 201

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

fita yay can waje ya dauka ya gama jin duk abunda zata fada baice mata komi ba ya katse wayar ya kira sultan sharply ya gaya masa abunda ke faruwa snn ya dawo cikin gidan ya samu babansa yace masa zaijeshi abuja amma zuwa dare zai dawo a kula masa da matarsa

nur tsabar bacci batama san yaushe ya tafi abujan ba yau daga iya sai janet sai da yamma can tukun aka barta taje taga jikin naima da already ta farfado ana kan mata jinyar kanta.

daga abujan kuwa everywhere seem normal face wajen hajya mairam data zuba kudi akan anemo mata dr surayya dan jiyan tsaf wasu makiran maikatan prison din suka bata labarin cewa dr surayya taje tga mrs haseena kenan dr surayya tasan duk wani sirrinta

a matse take tanaso taga sai ta kama dr surayyan ahannu kafin su kashe mrs haseena dan kar asiri ya tonu

kafin wajajen karfe daya da rabi javeed ya iso abuja saida sukaci abinci sukayi sallah kafin nan sultan ya gaya masa duk abinda yake faruwa dan a idonsa wnn dan karamin abu ne ko darasu bai yi ba.

dama shi jira kawai yake javeed yasaka ayi wani abu akai
shikuma dama Allah Allah yake agama komi ayau din nan dan yakoma lagos da dare dan yaga me ake ciki da batun zubaida baison zubaida ta mutu bai gama walaknta taba.

from 2pm na rana zuwa 6pm ya bawa sultan to use what ever means akama duk wanda suke da hannu akai shida kansa kuma zaije asibitin da layla take ya dubasu.

cikin kiftawa sultan yay waya guda tall kai kace duk wani politcal powern hajy mairam bakomi bane a idonsa dan tun daga sama ya fara kakkabo masu daure mata gindin aka fara daukesu da daddaya silently dan karma ajawo attention din kowa.

hackers da security masu mata aiki kuma dama men dinsa kawai ya tura wasu aka kashesu direct wasu kuma ya turasu
inda suma za'a ci ubansu dakyau.

komi sai ya dauke ma hajy mairam diff kamr anyi ruwa an dauke gayun data saka suna bibiyar dr surayya d same ppl aka saka suka kame mijinta ahanyar zuwa airpot zaije shi kasar waje

kuma atake sultan ya saka aka sanar da ita cewa her husband was kidnapped by her own ppl, duk sai ta rude cos she just cant report to report her self to police while her attention has been divided.

nan javeed ya shirya da few qurds dinsa yaje asibitin da su layla suke.

shikadan sa ya shiga ciki Didi bata ma san shi waye bane amma layla tana ganinsa ta ganeshi bakinta da jikinta har na rawa ta mike tafara gaishe shi tana kuka gwanin tausayi tana rokonsa akan da yakira mata sisterta koda a wayane ta roketa gafara tun kafin ta mutu

shi kuma bai kulata ba ma yasaka aka kira wani likita akasar waje awaya yana masa bayanin komi agabansu

duk yanayinsa yabi ruda didi dan tun da ya gaisheta bai ce mata komi ba shidai abunda ya kawosa kawai yakeyi yana son yasan me dame ake ma layla na jinyan kafin nan yasaka a dagata ayi da ita waje

bayan ya gama wayar dakyar ya saka tay shiru yace mata idan tana so taga nur sai ta nitsu za a kaita jinya kasar waje amma sai da amincewarta

Didi ta kasa hakuri ta fara tambayarsa ko shi waye, shikuwa bai boye mata ya gaya mata cewa shine mijin nur firdaus amma gaskiya matarsa bazata samu daman zuwa nan ba hasalima batasan meyake faruwa ba dan haka kawai su bashi hadin kai yau yake so ya koma gida duk wani abunda suke bukata bazasu rasa awajensa ba.

Didi har da tsugunawa akafarsa tay da kukanta tana gode masa tana saka mai albarka

duk wann be darashi ba dan he dint have much time yana fita marmaza akazo aka fito dasu daga wajen sai airpot a private plane din aka kaisu emergency in india to a best surgoen and cosmeticologist da zai iya dawo ma layla da yanayinta dadai

wani katoton gida aka kama musu ita da didi sann akay hiring nurses da doctor da zaina kulawa da ita anan agidan ba asibiti ba.

ga servant ga komi Didi is almost dieying of curiosity an shigar da laylay first surgery
inta amma didi Allah Allah take layla ta fito tagaya mata shin yaushe nur tay aure? kuma wani irin power da kudi ne mijin nur firdaus din yake dashi haka da komi ake musu shi cikin kiftwar ido da bisimallah.
a fannin Hajy mairam kuwa yau gabaki daya bata da tsuliyar zama dan tun da file dinta ya shiga hannun sultan the most horible and darkest politcal secrets dinta suka fara tonowa daya bayan daya kuma ahnkli.

wajajen 5pm dats tun kafin jirgin su layla su karasa kasar india sultan yasa aka fito da mrs haseena daga prison tun data shiga motar taga javeed yana zaune abaya tafashe da kuka, karo na farko kenan dayaji tadan bashi tausayi sai bai ce mata komi ba har suka isa daya daga cikin estate dinsa inda ta samu already an dawo da dr surayya da dan uwanta wajen

mrs haseena kasa cewa komi tayi tafada jikin dr surayya sai kuka takey kamar ranta zai fita musmn da sukaji wai an wuce da su layla india she felt like its a dream or a miracle

dakyar suka samu hankalin javeed suka gode masa saidai ce musu dayay shizai tsaya musu akomi amma sharadin shi shine nur firdaus bazata san abunda yake faruwa ba and none of them shud even think abt seeing her face kawai suyi abunsu anan sabida baison abunda zai daga ma matarsa hanklinta ya mugun girgiza ma mrs haseena zuciya dan sosai tasaka ran zata hado kan yaranta ta nemi gafararsu

harga Allah bata da wani buri daya wuce taga tanemi gafarar nur firdaus dan duk duniya itace mutum na biyu data cutar bayan mahaifin nur din wanda tasan dolene kawai da akwai baqin cikinta acikin ciwon da yasaka yamutu shima.

saidai ganin javeed was very clear about his wife yasaka dan dolen ta tay hakuri

kafin yamma ya rufa yadamka kulawa da mrs haseena ahannun sultan itama zuwa dare za'a akaita wajen su layla acan india su zauna acan har sai angama da case din hajy mairam wanda yace ma mrs haseena kar ta tsoma baki aciki kuma karta damu his men wll handle her the way she deserve.

har gida aka kai dr surayya da kawunta snn aka maida mata duk wani dison kudinta da tay asararsa wajen jigila da jinya harma da kari bayan an gama komi ya lafa ya bar case din hjy mairam ahannun sultan da boys dinsa dan shi baison yana shigar harkan kananan yan siyasa he prefer to just wipe her out frm existance amma tay masa kadan in da zai bata wnn attention din gara ya barta da sultan daya saba dealing dasu

before ishai ya gama solving case din su mrs hasesna yabar abuja ya dawo gida

zuwa yay ya samu few of his mufasa brother has join the torture crew Sheik da khaleefa ne sukazo

kamil yaki zuwa sabida yana tsoro kar hajy zubaida ta fadi abunda ya musu dan yasan duk gogewar da xaiy inhar ta furta agabansu sai sun bincikeshi za'a kuma iya hukuntashi

he pretended to be busy and let the oda brothers join haka suka yanke mata kafa suka dinga bata kalolin azabar until her whole body is begging to die.

ganin hakan yasa yakoma daki ya same nur har tay exams yau
he felt relieve daya ga bata daga hankalinta sosai data farka taga baya nan ba.

ayayinda ake raba dare ana azabtr da hajy zubaida shida matarsa spend d night with a warm comforting sex

tun daga ranar da safe haka in ya fita zai kira india yaji meke faruwa da su mrs haseena da su layla acan. while anan abuja kowa sultan yasaka boys dinsa suna gwara kan siyasar hjy mairam suna gigita mata hankli batare da tasan waye suke mata haka ba.

kowani rana da irin tonon asiri da azaban datake cin karo dashi
haryau kuma mijinta na hannun kidnapers she try rquesting higher form of favour daga prsdent amma inaaa all the ppl around him including the vice president suna aiki da sultan sunsan shi sarai.

akwana na uku da zuwansu mrs haseena india ranar da asabuh
nur tafarka bata ga javeed akan gadonta ba, ashe tun 3am suka fita da gawan hajiya zubaida after injecting her several poisons shida babansa da brothers dinsa suka bawa gurds gawarta suka kaita can bayan gari suka konashi kurmus.

mr manny da saratu get to keep everything da zubaida take dashi and just like dat akay wiping labarinsu a duniyan nan babu ita babu mahaifinta babu kuma simran kai gidansu ma yanxu haka inkagaje bazaka gane gidan bane dan tuni aka rusashi aka fara maidashi wani gidan kiwon kaji da dokuna.

mr manny da saratu dake cikin dar dar da mufasas suma tunda suka samu abunda zasu samo suka goge allies foot print dinsu da mufasa sharply suka bace a duniyan nan bat sukaje europe suna shirin gina sabon rayuwan mafian cinsu acan.

sosai hanklin mufasas ya kwanta da suka gama daukar fansar ran mahaifyar javeed daga nan kowa ya koma kan abunda ke gabansa gadan gadan

as days pass bye hankalin javeed dana mahaifinsa yana dada kwanciya sosai cos he no longer think abt guilt na cewa shiya kashe mum dinsa

soyayyar me sanyi kawai yake nunawa matarsa ayayinda alhaj attah ya nutsu acikin business sosai saidan in javeed baya gari zaije wani mission kaga ya zauna agida dan kar abar surkuwansa ita daya sabida cikin nur din ya riga ya girma fiye da zaton su duk da ance musu ana tsammanin yan biyu ne amma still scan din ta baya nuna musu exct abunda zata haifa

the whole family is arranging for the babys arrival ita kuma tana hadawa tana karatu tunda naima ta warke sai tana kkri wajan taimaka mata akan wasu abubuwan aikinta ta data fara sakawa agaba
Chapter 201 · 0% Book details