Sashe 180
Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kirjinta na bugawa sosai dan hjy amira tace mata duk wani abu da batay daidai ba ancestors na gidan zasu iya fassarashi a sigar rashin yadda ko mutuwa da wuri, ko wani bad omen attare da ita.
da tunanin hakan aranta yasaka tadage har saida ta kakalo makanta nutsuwa snn ta kai hannunta duka biyu ta manna cikin tray din dede tsakiya
ta danna duk tsakuwar dale ciki suka mannu a tafi hannuta duka biyu wanda hakan yana nufin albarka da arziki me yawa na tattarre da ita wanda jiininta ne zai jawo musu gidan.
abazata alhaj attah yay murmushi ya kalle mother suka gyada kai cikin amincewa da jinin nur akaro na farko
bayan nan mother tazo ta dauke tray din ta bata wani kwarya me dauke da ruwan madara shima tace mata dauki wani abu aciki.
haka nur ta kara nitsuwa kirjinta na bugawa tacusa hannunta ciki ruwan tafi minti biyar tana lalumawa dakyar ta samu wani dan karamin makulli aciki
bayan nan ne aka bude mata ido mother tarike mata hannu suna gaba sauran yan gidan suna binsu abaya in circles suka zagaye wani waje and she have no idea cewa shima wani family tradition dinne.
they call it the circle of blood nd incense, sune blood din itace incense din da suke so suga ko ancestors dinsu za su jawota cikinsu. har saida suka gama zagayen snn anty suad ta kunna wani katon fitila nur taga wasu rubutu akasa inda suka zagaye din da larabci
dake tana da ilimin addini sosai she was able to read it da larabci aka rubutashi like a oath
"we walk as two, we rise as one, we protect wat we create, the name mufasa is our honour.
"..tana gama karantawa a mind inta ta juya ta dan kalle bayanta a fizge sai ta ga ashe in pairs suka zaga wajen ita da mother, javeed da babansa, anty suad da danta kamil kowa dai.
mamaki duk yabi ya cikata dataga ne abunda yafaru..
tana cikin wann yanayin mamakin mother ta kara kirawo su gaba ita da javeed
anan ne ma lady sid da hjy zubaida aka basu dama suka shigo suka tsaya suma,tafin hannun javeed mother ta fara amsa snn ta amshi na nur ta dora akan nasa ta umarce su da su danna akan wani karamin dagger suna yi hakan kusan atare, sai tafara wanke hannun sun da wani sandalwood oil
wanda kafin tagama ya canza kala yay jaaa...
oil din ta zuba acikin wutar kaskon dake gabansu yafara ci hayakin ya turara hannunsu in front of the elders wann yana nufin kamar an hade soul dinsu waje guda kenan shikuma wann al'adan dama ba'ayinsa sai har oil yay jaa ahnnunku ayayinda ake wankewa.
daga lady sid har hajy zubby ko murmushi basayi ganin nur ta samu wuce 2nd step sumul garau babu wani ciwon kai kuma su ba a kirasu ana farkon ba.
hayakin yana gama turara musu hannu step na uku aka bawa
javeed wani tray me dauke da gold and black silk akansa aka rubuta "khatim al asad" da wani irin hamshkin zobe da in har ya shiga yatsun nur ya zauna shikenan she is physically and spitually a wife to the mufasas.
haka kowa ya zuba musu ido har javeed yacire ring din ya kama hannunta saida yay bismillah snn ya saka mata anty suad ce tafara gwalo ido waje
tun kafin mother tay announcing cewa nur ta zama matarsu na dindin din.. to be protected, obeyed, and feared.
kowa na murna, yan uwan javeed maza sai masa sambarka suke masa an kabi nur a matsayin matarsa ancestral house dan hakan yana nufin nur ta zama kayansu kenan har abada sai mutuwa kuma ya rabasu.
da wani irin fushi lady sid ta fice awajen musnmn dataga wai anty suad taje ta rungume nur
tana mata sambarka ga hajy amira ma sun mamayeta.
hajya zubaida kuwa sai kallonsu take da jajayen ido tana ji kamar tadawo wata balaman dragon tafetsa musu wuta awajen duka su kone su mutu.
kenan yanzu nur itace a sabon matsayin lady siddika wanda ko yau javeed ya rasu she can still stay with the mufasas and har karshen rayuwan ta in tana so.
hajy zubaida ita tafi cutuwa da bata samu ko wannan darajar ba amma abun mamaki shine wai lady sid ne abun yafi konawa zuciya sosai.
daga nan wani irin hidima akayi iyasu da su, gashi wai inhar kai ba mufasa bane koda waya a hannunka bazaka iya amfani da shi a cikin ancestral home ba kana zuwa netwk dinsu ya dauke maka u cant call or chat anyone sai kabar gidan
daga su ya su mufasas kawai suke iya waya amma banda bare wanda haka yasa ko kirar simran taji ya takwana jiya a Lagos batayi ba.
nishadi da soyayya nur take sha a morroco ayayinda case din su mrs haseena a Abuja ya dada rikicewa dan bata farka ba sai wajajen karfe ukun rana wanda tunma ba tagama dawowa cikin hayyacinta ba yan jarida suka sakota agaba da interviews ma cewa wai sadaat bai mutu ba
anata kace kace ga yarta layla ana kkrin ceto ranta ita kam haryanxu bata farka ba...
a fannin razia kuwa har saida jikin nata ya soma yin tsanani kafin nan ta bawa franky lambr kishiyar mamanta hajy bilqi tace masa ya kirata tasan dai duk gidan tafi fahintar ta hala in aka gaya mata me ake ciki zata zo
aikuwa frankie bai kasa a giwa ba ya tura ma hajy bilqi text lokacin ta idar da sallahn magrib kenan ta dau wayarta ta duba.
rawa jikinta yake data ga lambar razia, da hijabin datay sallahn hakanan ta fito ko tsaya neman su hajy saa batay ba ta kamo hanya a sulale tajeta hotel din batare da sannun kowa ba
koda taga razia acikin zafin ciwo kuka kawai tafashe dashi ga tausayi ga fushi tanata tambayarta ina ta shiga kuma meyasa zata bar gida??? raxia bata wani amsata ba sabida sosaine zazzabin ya rufeta
haka hjy bilki tay godiya ma frankie snn ta kai razian asibiti wanda tun ahanya suke fada
hajy bilqi tay mata fada kamar zata bugeta, ita kuwa kuka kawai takey tana mata bayanin dalilinta na barinta gida da kalar nadamar da tay yasaka ta dawo
kuka sukey hjy bilqi na rungume da ita har suka isa asibit aka bata gado zuwa 9pm dataga kirar hjy saa ya fara yawa kawai shine kawai ta dauka tace mata tana asibiti ne tare da razia kawai ta dauko mijinsu suzo.
dake bawai bayani ta tsaya musu ba kusan ariikice suka fito driver ya kawo su asibitin suka samu razian akwance an saka mata ruwa tana kan bacci.
alhaj da tun dacan yay tunanin inyaga razia ido da ido kowani hali take bazai damu ba amma kuma sai gashi shi abun yafi kowa dama mumsn da hajy bilqi ta memeta musu abunda razia ta dinga gaya mata na cewa ta tuba bazata kara ba..
tun kafin ta farka iyayen sukayi magana akan cewa koma miyene zasu yanke akanta sai ta samu lafya tukuna
duk da son da alhaj abbakaf yake ma yarsa hakanan ya bar matayensa da ita, shi yabi driver ya komar dashi gida.
daga nan morocco kuwa dare nayi kowa ya shiga rububin canza kaya for the final and most important event wanda shine inhar mutum ya wuce zai samu 'mufasa" a sunansa
..wanda shine iya wildest dream din hajy zubaida da lady siddaka kenan a duniyan nan.
yau har wani extra sallahn nafila hajy zubaida tay amma kuma tanayi tana tunanin inama ace bokanta yana raye
dan kuwa so take koda yau bata samu title din mufasa ba
karda Allah ya bawa lady sidddika and worst nur firdaus
tay sallah yafi rakaa sha biyar amma bata san me take fada ba gashi initiation night duka english wears ake sawa, mata all red maza all black and fully coverd.
fannin lady sid kuwa yau tsabar ta shaqi komi har anty suad din ma bata kyale acikin habaicinta ba
acikin soka magana sai tana cewa wai anty suad ta samu wata sabuwar pupet kenan ita amfaninta ya kare tunda ai ita nata mijin ya rasu javeed kuma yana raye so nur is more of the a mufasa wive than her yanxu kenan nur ce asalin official surkuwansu ba ita ba.
itadai anty suad bata wani son amsata sabida bata kaunar wani abu da zai kara hadata da tsokalo fushin mother bare ace za'a hukuntata.
haka har lady sid tay habaicinta tayi shiru yau ko nur ce ta gaisheta bata amsawa kuma a fili sai tahau nuna mata tsana suna hade ido sai tsaki da kananan magana har da cewa wai maganin farin jini aka bawa nur shiyasa ake haba haba da ita tana da tabbaci akan haka
babu dai wanda yay lkcinta
bayan isha by 8pm aka fito for the final initiation ritual nur ta saka corset stiched dinner gown me taken 'blood of the venus" na kamfanin designer daya kera kayan aurenta wato zuhair murad..the dress is more of haute, piper rose red colour da golden shoes da kuma jewries dinta masu dauke idanu
javeed ya saka all black tailored obsidian suit irin me turtle neck din nan taciki da wani dogon cooprate coat dinsa paired with polished oxford shoes.
awani hadadden hall suka bayyana me suna Qasam al dam al samt. iskan wajen gabaki daya ya sauya sabida dumbin muhimcin wannan dare
yau din kamar ranar murnan haihuwa ne sai dai ba asan waye me tsananin rabon acikin matayen sa zai samu sunan mufasa anashi ba
nur,xubaida ko lady sidd cikinsun nan kowa ya fito da kalar zakuwarsa da kwadyinsa nur ce kawai batasan ma meye amsa sunan mufasa yake nufi ba bare abun ya darata
she have no idea dat is something huge and honorable kawai de taga yadda kowa ya dau abun akansa da zafi zafi
musmn ma su lady sid sai abun yake mugun bata mamaki
wajajen da aka shirya musu domin zama is adorn with 1000 lanterns ko wani lungu da sako na qamshin turaren gargajiya masu sanyin dadi. bayan anyi yan ciye ciye da tuni game da wasu dokokin al'ada can kafin aka fara gudanarwa