← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 82 OF 206

Sashe 82

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

baice komi ba saida ya gama goge jikinshi tass snn ya kalleta ahnkli yace janet, kigaya ma naima dat my wife shud not leave her room witout my permission.

cikin sauri ta amsashi snn ta fice waje ta kira naima awaya ta gaya mata sakon lokacin suna gaban madubi tana kan gyara ma nur jelar wata dark nd calm decent burgendry fitted gown da jelarsa ke taba kasa na christain dior data saka ajikinta ya mata wani irin kyau bana kadan ba

tana gama amsa wayar ta kalle nur tace rankishi dade general will be here to take you down in few minutes...

nur batace komi ba ta dan gyada mata kai dan aranta tasan dolene ta saki ranta tanuna a fili cewa auren soyayya ke tsakaninta da shi kodan idanun makiya kamarsu Dr simran...
hango nur datay yasaka taji wani abu ya datseta a kirji dan da tasan zatazo ta sameta aida tuntuni ta rigata isa wajenshin

[19/05, 17:12] BLUE💙: EPISODE51
Arewabooks@surayyahms. Ata fannin Dr. simran kuwa zaka mugun sha mamakin yadda tasa yaudin aka gama kwalliyarta da wuri ta saka kaya danta fito yin aikin eye service dn bakaramin baqin tashin hankali takeji akan auren nan nasu javeed da nur firdaus ba musmmn ma datazo tagan kmr yarinyar obsession dinsace dayake zana fuskarta a kaduna.

she knew she have to stain and fight nur reputations in any way possible kai dolene ma kawai tay duk yadda zatay ta zama itace kawai abun dubawa agidan ba nur firdaus ba tunda ahlin mufasa halin mutum kawai suke dubawa ba soyayya ba..

ita sam bata damu da komi ba sabida ji take kamr ta girma tay wayon da basai an koya mata makirci ba babban burinta yanxu baifi taga ta nuna ma nur firdaus cewa tafita wayo da kuma babban matsayi acikin gidan mufasa ba.

hajya zubaida ta fito sanye da wata dark purple bubu gown dayaji wani irin aikin zare daga sama har kasa dagakan hannu har wuyanta kuwa sun ci ubansu da wasu irin tsadaddun gwalgwlai

wajajen 9:50 ta katse kwalliyar datakeyi a fuskarta tafito nan tazo dayan gefen domin duba simran dantasan ta da saibi da kakalen rigimar tsiya gashi batason suyi fitar latti tafiso kowa yaje ya samesu a babban falon.

da mamaki ta shigo cikin princese themed bedroom din Dr simran din taga wayam simran din bata ciki.

ficewa tayi daga dakin cikin sauri tawuce nata dakin direct tay gaban mirrornta tadau mary kay oil control powdernta wanda yake dan boye tsufa ta shafa akan fusktarta sama sama,ta dada gyara brow line,ta dan kikkimtsa Dan taKara fitowa da kyallin kwalliyar datayi ma mijinta dan haryau bata mance yadda yake mugun ji da matarsa data rasu sabida iya kwalliyarta ba.

ta jima tanayi waidan taga ko wata rana zata iya burge zuciyar sa amma inaa gashi ita duk sauran Yan gidan ba damuwar ta bane..

Ita Harga Allah ma ta tsane su anty suad din nan kawai dai yanayin rayuwace data zabar makanta wanda ya kasance mata dole sai ta danyi tolerating in su tabisu a hankli snn tasamu nasara awasu abubuwn msmn akan yar uwarta simran.

juyowa tayi cikin sauri sauri tafito tay hanyar main estate kitchen wanda da kamar zata fice tayi kasa neman simran aikuwa tana dan bude kofar fita ta soma jin muryan simran din tun daga can cikin main kitchen
tana kan baza mulki da iko wa private chefs na gidan kmarma itace matar gidan gabaki daya...

Wani wahallalen tsaki ne ya kufce ma hajy zuby feeling d litle litle noise dake tashi.

Daga main kitchen dr simran din ne hurjajan atsaye agaban masu shirya breakfast din tabi tadora hannunta akugu tana basu oder cikin wani mayyar half naked suturarta da yayi mata mugun kyau ya zauna akan dirin shape din jikinta ya mata cas cas duk wani cika cikan gyara da surgerinta ya fito rasss rass kamr ba ita ba.

riga da siket ne deep orange colour na wani desgnr material mai Dan karan tsada sai dai baida wani kauri sharara ne kamr rariya
as usual gugan nonon nan natata matseshi da wani tight croset wuyarta da gadon bayanta kusan rabi na awaje..

daga nesa intana tafiya zaka iya kallon tsintsiyar kafufunta da duk wani abu da ta saka aciki duk dama kayan nata dogone isasshe har kasa kuma yay mata kyau sosai.

kai komi data sanya ajikinta yau mai uban tsada ne she was standing tall on an bottega venitta heels silver colour dakema ba wani tsayin sosai take dashi ba tsawon takalmin ne ya temaka ya kara mata tsawo.

Bakinta dayaji surgery filer da lippo sunction yaci uwar sa da matte red lead lip stick komi afuskarta a kalkale yake yau har Wani sauya kamanni tayi..

Masu aiki suyi Nan suyi can sai zagin su takeyi tana hantarar su.."stupid, idiots, Ke da Allah kiyi Abu da jikinki, you move like a sloth cmn in bazakiyo aikin ba let me knw i will have u replced ryt away mtscheww...

ta juya takalle mai shirya abincin akan clean slate wanda aka gama tafara mata ihu "da Allah kiyi sauri ki dauko dump waiter kawai ki sassaka abincin nan ahaka afarayin kasa dasu move, move, move, we dont have time zaku kashe mutane da yunwa ne??waiya kuke wani Abune kamar dabbobi ne.

wani maiyyar nishi ta ke saukewa cak sai kuma ta dakata daga Furta Wani magana tana Wani irin kallon su kamar taga kashi.

Wani kyamataccen numfashi taja sannan ta lumshe idanunta tsaban rigima fake eye lashes dinta har wani shaking sukeyi Suna rawa rawa da kansu kamar zasu tsinke daga idon
sufado kasa Cikin wata rgimmmaiyar tune wanda ya fito rigimamyar sautin muryanta tadafe goshi feeling like oh my gosh its just a matter of time, inta zama matar gidan nan wallh duk saita zanca wayann kazaman cooks din ta zabo nata masu aikin

wani hade rai ta karayin tana dada jinkanta kamar wata hamshakiyar matar gidan

zuciyarta a harzuke daya kasance workers din basu kammala komi kafin lokci ba duk dama batay la'akari dacewa kwata kwata awa daya talll aka basu suyi komi ba.

tsabar tasaka musu ido bata ma lura da Shigowar hajiya zuby wajen tawani tsime ba tana famar sauke mugun kallonta akan su wanda iya daure fuskan da maaikatan sukeyi kadai ya isa ka san cewa Suna cikin Wani yanayin mugun Jin takaicin ta aransu.

sukansu sun kasa tabuka komi duk tabi ta rudasu da tsawa da gadara summa rasa Wani oderta zasu soma kulawa.

agogon gwal dake makale a hannunta ta duba snn ta juyo zata kara magana hajya zuby takaraso ciki cikin sauri fuskarta a Dan dore suna hade ido cikin muryanta mai cike da aji tace pls is Enough simi plet dem be meye haka ne? these chefs are highly professionals sun san aikinsu.

"..ta dada matsowa kusa daf da kunnenta tace haba Dan Allah saikace kece matar gidan nifa bansan kayan Reni kawai Muje dakinki wats wrong with you ne..

ta karashe mgn a hankli simran batace komi ba ta hade rai tare da watsa musu wata kaskantaccen kallo ..

nan hajya zuby ta dan duba abunda sukeyim ba yabo babu fallasa tace tun daxu ace kuna abu daya?da Allah ni Kuyi sauri ku barnan ppl are already starving.

a hnkli babban chef dinsu chef lauratu tace Ayi hqri hjya yanzu za'a sauko da sauran abincin..

Bata kara kallon su bama bare ta kulasu cikin sauri ta janye hannun simran data gama kulewa da haushi suka haura can sama dayan dakin tan

suna isa simiran ta kwace hannunta tace haba yaaa zuby pls Let go off me ta fada a hatsale da alamun ranta ya mugun baci.

ya ina musu magana zakizo ki dakatar Dani yaa zuby Nidai Karki Kara min haka ya zaki jawo har masu aikin gidan nan su fara renani?kinsan fa yanxu saisu samu baqin cemin bani ce matar gidan ba.

Wani juyi hajya zubby tayi tare da Rolling mata eyes ta juyo tana kallonta tace Thank god kinsan da haka nd i hope ure not forgttin dat mutanen nan basu fiye son rawan jiki da busy body ba, waimesa kike hakane simi?mesa baki sonrike mutuncin kanki ne?simran kedai kamar baki girma ba, why dont you just focus on these women, earn deir full respect and admrtion not kitchen power or status a gidan nan pls how can I make u understand this..

simran dake Jin Wani zafi aranta cikin bacin rai a hnkli tafurta I don't know yaa zuby Kuma ki kyaleni,..i was with javeed first kafin kowacce mace da zai auro, shekarata nawa ina kulawa da wasu harkokin gidan nan sai yaune zakicemin na bari sabida an kawo wata yar yarinya

hajya xuby tace just focus simran kidinga jin maganata kawai kidena yin abunda ranki yake so ni wllh walakanci nake guje miki.

wani dauke kanta tay tamayar gefe muryan ta a matukar shaqe kuma ciki ciki tace fine Wai mu yaushe zamuje ne..pls yaa zuby let's go down now wallh I'm eager to see them da kuma javeed dazu fa zaimin wata magana ne wcan karuwar matarsa taja shi tatafi dashi.

hajy xuby tamata wani irin kallo dan ji take kamar ta shaketa cikin dauke Kai tace Indai ashirye kike let's just go now kawai..

simran batace mata uffan ba ta wuce fuuu gaban mirror Inda ta aje jakarta ta dauka hayakin da saratu volkner ta bata ta dora akan electric burner tay kadan snn ta dau turare kadan ta afa ta gogga ajikinta snn ta mayar ta ajiye suka sauko Suna tafiyarsu ta catwalk kowa da abunda take sakawa aranta........

Wani irin takun aji da kakalo girma suke wanda sautinsa yake nan a hankli Suna Wani irin kamewa cikin bayyana tsarin ajinsu,Nan ma saida Hajya zubaida ta rinka bin Dr Simran da wani irin kallon gefen ido tsabar mamaki ganin yadda lokaci guda simran ta Wani dauke wuta takuma binne rawan jikinta ta fuske tana Jin kanta tamkar ba itace All busy body and desperate ba...

Saidai Duk baza takun nan da sukeyi har suka sauko daga hadadden steps na falon Babu wanda ya daga Ido ya kallesu..
Chapter 82 · 0% Book details