← Book details Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 139 OF 206

Sashe 139

Nur Firdaus Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

toh ganan ma javeed yana kkrin aikata the same harma gara hjya haifa saddam din ubanta balarabe ne ta taso ne acikin duniyar ilimi da arziki amma nur fa? yar talaka, yarinyar da bama yar cikinta kawai zatay da ita ba sai dai jikarta
..its highly imposible ta zauna a memeta mulkin da akayi aknsu zamanin Haifa saddm sabida bazata taba zama karamar yarinya kamar nur firdaus da batayi karatu ba kuma yar talaka danta auri javeed mufasa sai tazo ta mulkesu akan dukiyarsu na mufasa ba

she was so bitter and angry kai kace babu wani haske ko rahama a cikin ranta.

hajy zubaida kuwa bata kan kowa take bi dan tun yau tafara shiri zata wuce niger dan ta samu ta ceto ranta dana yar uwarta tunkan alhaj attah ya gane halinda take ciki

dan haka ta shirya tsaf sama sama ta gaya ma simran cewa zataje nemo musu magani dan su huta da wann azabar dake damunsu

saidai ganin yadda simran din itama tabi ta dora damuwar tafiyar su javeed din aranta yasaka takaici yabi ya taru ya mata yawa.

duk son simran da bacci amma jiya bata samu tayishi ba duk tsoronta shine kar nur tadawo musu da cikin javeed, dan wnn ne takeji kamar bazata iya daurewa ba, dan gabaki daya idonta da zcyarta duk ta dora ne akan dukiyar javeed mufasa, wanda yake dasu, da wanda ya gina dakansa da wanda yake dashi na family inherintance

wanda tasan shima yana haihuwa sunan dansa ko yayansa zai dora akai kamar yadda babansa yayi ynxu tasani sarai daga nur firdaus tay ciki duk y'ay'anta zasu zauna akan dukiyar javeed mufasa.

sosai tabi ta saka damuwar hakan aranta, masifeta da hajy zubaida tay sosai yasaka wani abun ya dan ragu mata dan nuna mata takeyi cewa ai maganinsu ne ya warkan da javeed amma dan tsabar walakanci da butulci aikomi cewa akayi nur ce tayi su ko godiya ba amusu ba dan haka dolene su warke kawai su karbi credit dinsu kota halin kaka ne.

hakanan ta dinga zagin simran tace mata suyi focusing kawai wajen neman saukin jikinsu ba akan hutun wani da javeed yajeshi da matarsa ba

dakyar simran ta dan sassauto da tunanin yuwar yin cikin nur da kuma kufcewar gado daga hannunta ta fara tunanin saukin jikinta

hajya zubbyn ma batay sallama ma uban kowa ba ta fita har airport simran dince ta rakata suna kan tattaunawa akan abubuwan da suka faru, dadinsu daya da tsanar nur ya dadu a zcyar anty suad yanxu
dan kowani rana lady sid takan gayawa simran din komi.

sun iso airpot dede lkcin jrginsu nur baiy minti gona cikakke da barin wajen ba, as usual nan simran ta fara kkrin zare wa official din jirgin ido tareda nuna musu ita matarsa javeed ce dan kawai akai hjy zuby a VIP plane na javeed mufasa dan tasan shi plane dinsa yafi tsada ga class duk inda kaje dashi za'a fi maka alfarma sosai.

hajy zubby kam bata damu ba dan duk wani abu na javeed ta tsaneshi kamar yadda ta tsane mahaifyrsa

du dama taso ta samu alfarman hakan badon komi ba sai dan sabida ta samu maganinta da wuri wuri snn ta dawo akan lkci with no tracks dan jirgin javeed mufasa is durely covered with intense security.

anan sukaji cewa ai javeed ya wuce abuja da matarsa duk sai tsumin simran din ya tashi, hajy zubaida taja tsaki tabi dayan family plane tabarta awajen da abun kunyar karyan da ta musu na cewa ita matarsan ce atsaye

bayan tashuwar jirgin hajy zubaidan bada jimawa ba simran taji ta kasa hakuri nan tay booking normal plane a economy sharply ta wuce abujan itama babu shiri dan kawai dai so take taje taga meyake faruwa ne kuma ina zasuje dan tsawon shekarunta da javeed bai taba tafiyar minti biyu da ita ba bare har yaje wani state tare da ita sai idan ta nace ta biyosa abaya bai sani ba bata so ace yaje ya nuna nur firdaus a duniya cewa itace matarsa

daga bangaren su javeed kuwa suna isa Abuja aka musu tarba na alfarma tareda da basu hadadden masauki a babban quest house dinsu na nigerian army intntl ambassadors tareda wasu chief army generals na kasashe dasuka xo da wasu matayensu su biyu frm the U.S base inda suka tarbe junansu
cikin karramawa da fara'a.

nur bata wani gane komi ba but she was certain cewa mutanen sunzo all the way frm the international Army base ne dansu duba lafyar jikinsa tareda masa godiya akan case din nagaza dan sosai nagaza suke bawa kowa ciwon kai musmn akan safarar mata, da yara yan kanana da kuma saida namomin gawawakin jarirai.

shafe ahalin nagaza da javeed yay was a massive criminal breakthrough in their hiatory tattaunawa kadan sukayi kafin nan suka watse in the spec of 3 hrs dan kowa ya samu ya huta.

daga nan agidansu na asokoro suka sauka wanda bayan sallah sukaci abinci, private spa din su na mufasa organisation kawai suka wuce atare shiya haura can sama dan a kulamai da jikinshi acan sashen su na maza ita kuma tana cikin private room na gyaran jikin da gashi kusan professional biyar ke gyarata, duk da kana ganin unform din jikinsu kasan duk ma'aikatan gida ne wanda duk wayertan nan wasu abubuwan ma bata taba gani an mata ba sai anan.

they spend their day anan cikin hutu da samun deep body massage while simran tana famar canza pampers akai akai daga hotel din data kama, dake tajima tana bibiyar rayuwar javeed inbawai mission ko wani muhimmun ghost meeting ya shiga ba she alwys have her way na sanin inda ya dosa..

hakanan ta kukkusa da kiraye riyaye da karyayyayi har saida taji labarin cewa zasuyi dinner yau da bakinsa a private resort dinsu na can mufasa anjima bayan isha'i.

hakanan ta hau shiri babu bata lkci bcos she just want to cause drama dan kardai ace javeed mufasa ya fara nuna nur firdaus a fili a matsayin matarsa.

aikoba komi inta hana yuwa zai rage mata wani uban takaicin datakeji na rayuwarta gabaki daya datakeji kamr xai kasheta.

wajajen five thirty su nur suka kammala komi tareda mijinta suka dawo gidan da suka saukan an masa wani irin matured low cut aski ya karayin mugun kyau duk dama yafi zakewa akan yadda jikinta yake kyalli but she was more proud of her husband cuteness yauma kusan atare suka shirya kansu

suna yin sallahn isha'i driver ya kaisu venue din dinner lkcin simran na xaune acikin motarta tana kallon isowarsu ta gama shirinta tsaf zatazo ta wargaza waje...

niyyarta tay bori ta nuna nur a matsayin karuwar mijinta ne data kwace mata mijinta

daf sai da taga bakinsan sun fara shigowa a car dinsu snn tafito ta tsaya tana gyara gown dinta, nur ce ta fara ganinta daga nesa ta masa alama, but he keep calm baice komi ba har bakin suka zo aka gaggaisa.

ido kawai taga yay ma securites dinsa towards simran

hannunsa sakale dana nur din suka shiga ciki tare baqi, simran tazo da sauri sauri kenan zata shiga sai gani tay security sun tsareta awaje kamar za'a dubata...

gabaki daya ta dauka abun wasa wasa ne dan tasaba inta taho da haukarta javeed zai fito yace akaita waje

wann karon sai taga wasu maza ne daban sukaxo aka dauketa cancak aka sakata awani black maria witout knowing what she did har aka kaita CID, bata san me tay ba next taga an kaita interogation aka dinga laka mata tambayoyi kai har cewa akay bomb tazo sakawa.

duk bori da bayani da rantsuwa na cewa tasan javeed amma suka nuna mata karya kawai takeyi dadin karawa da aka kirasa awaya tanaji yace musu baisan wata me suna simran ba.

ga bacin rai ga sharri ga rudani karshe awani dark room aka ajeta ta kwana babu abinci babu takalmi ga sauro kafin safiya jikinta ya dau mugun zafi tana barin sanyi...

wajen dinner lami lafya akayi komi cikin aji da girmamawa nur bata taba tsammanin xata zauna a inuwa daya da irin wyann mutanen arayuwarta

sunzo lagos to 8 na dare suka gama dinnern by 10;30pm suna rakiya wa bakin suma suka kama hanyar dawowa lagos ajirgi cikin daren wanda tun a jirgin yake rungume da matarsa ajikinsa har suka dawo gida....
[11/06, 16:16] BLUE💙: #Arewabooj@surayyahms 11pm suka iso lagos cikin dare yana direta a dakin ya dan rage kayan jikinsa snnn ya sauka kasa amsa wani waya agefen gado nur ta tashi taa zauna daure da farin towel ta kasa tabuka komai ganin kamar bazai shigo ba yasa ta kashe tvn dake magana shika dai ta mike tsaye.

jakarta da suka dawo da shin ta bude ta fitar da kayan kwalliyar ta tazuba su akan mirror tadauki wani new trd Moroccan rasul bath da aka bata a mufasa spa din ta nufi bayi dashi..

hanging towel tayi acikin cliff hangers immidietly ta sake warm shower mai dadi ma sassan jikin ta lumshe ido tana mai tare ruwan da hannayenta tafi minti goma ahaka sabida tsabar dadin qamshin soap din

..bata hankara da karar bude kofa ba taji hannu mai sanyi yayi matse tumin butts din ta gently da wani irin naugthy slap wanda saida yasaka gabanta yayi mummunan faduwa

tana juyowa a dan razane suka hade ido da shi..wani kunya taji ya rufe ta kamar zata nitse lkcin babu riga ajikinsa amma akwai dogon wandonsa na suit dinsa har kasa dabai cire ba

Basuce ma juna komai ba ta matsa gefe dan kadan, kan shower ya kama ya maida shi kan sa yana zubowa kan faffadan kirjin sa yana kallon yanayin yadda taki sam ta kalleshi,idanun ta kasa ya rangwafo yana kallnta tareda dage mata gira yace "Babe wanka zakiyi shine bazaki jira ni ba?..

da shagwaba a voice inta tace ai baka dawo bane kuma ni ina jin bacci..

Matsowa kusa da ita yayi tadan koma da baya tanamai sauke karamin numfashi tace cewa kay zamu yi bacci da wuri yau fa
Chapter 139 · 0% Book details