Sashe 98
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Wani abu ke faruwa ne?"
"Eh kusan haka"
"Me nene"
"Wato Janan ce takira wai Abba ya ce awa
aya ya bamu kafin la'asar saboda akwai inda zai je, idan kuma bamu taho ba to sai kuma wani lokaci, gaba
aya jikina yayi sanyi wlh tunda yanzu ana zancen
arfe
aya da mintoto, bana son au Baffa su je ya
i saurar su"
"Mtsss, akan wannan zaka tashi hankalin ka?, Ina saura kilomita ashirin da biyar mu
ara sa ko?"
"Haka ne, but amfara sallolin azahar wani wajen"
"Wani wajen kuma ba'a fara ba sai zuwa
arfe biyu, don haka jeka shiga mota muje, kar ALLAH yasa ya saurare mu
in" yana gama fa
ar haka ya shige gidan gaba inda mm ya tashi shi kuma mm ya koma baya wajen su Baffa, bisimillah Jabir ya yi tare dasa key ya tada motar sannan ya bata wuta cike da takaicin baffan nasa, kafin kace me tuni sun shigo cikin gari lokacin
arfe biyu saura mintuna goma, kallon mm ya yi tacikin madubi ha
e da cewa, "man, ina muka nufa?"
"Muje can Jabir"
"Da matar tawa?" Ya fa
a yana zaro idanuwa, don shi gaba
aya ma ya manta dasu Baffa acikin motar sai daya gama fa
ar hakan sukayi idanuwa biyu da Baffa ta jikin madubi, da sauri ya sinne kai
asa tare da
auke hanyar zuwa gida kai tsaye, shi kuma Baffa ya yi murmushi ha
e da cewa,
"Jabir inaga dai auren nan naku a ha
e sa dana
an uwan ka in baso akeyi kayita tabka rashin kunya ba a bainar jama'a"
"Baffa ayi ha
uri,amma kasan ita macce ce batayi
arfin hali irin na maza ba balle ta iya juriyar mu, kana dubon ta za kasan a gajiye take sosai"
"Kai
yalesa zolayar ka ne yake yi, shima kansa nasan yana jin da
in wannan kulawar da kake bawa shalelen sa" aminin Baffa ya fa
a yana dariya, daidai lokacin suka iso gida ya juya yana kallon Razina ha
e da cewa,
"Sannu
an mata na, jeki ki huta ki fa
awa Momy mun dawo amma mun wuce gidan su Janan, sai a gyarawa su Baffa inda zasu sauka kafin mu dawo"
"Ok" ta fa
a tare da
aukar jikkar hannunta tayi cikin gida shi kuma ya juya kan motar suka nufi gidan su Janan, akan hanyar su ta zuwa ya kira Hajiya ganin
arfe biyu ta buge ya sanar da ita abunda Abba ya fa
a, shiru tayi tana mamakin halin Baffa na kafiya idan baya son abu, to fa duk hanyar da zai bi ya ruguza sa sai ya bi,
"ALLAH ya kyauta" ta fa
a ha
e da cewa ya bawa mm wayar, juyawa ta baya ya yi tare da kallon sa sannan ya mi
a masa wayar yana fa
"Ga Hajiya zakuyi magana"
"Muhammadu, kana jina?" Hajiya ta fa
a bayan mm ya kar
e wayar tare da karawa a kunnensa, cikin sanyin jiki ya ce,
"Eh Hajiya ina sauraron ki"
"Ka kwantar da hankalin ka yanzu gidan zan je, kuma abunda nake so dakai ka ha
a duk abunda kake dashi nayin wannan auren daidai
arfin ka kuzo dashi, bance ka
ure kanka ba, abunda kake da hali shi nace ka ha
o kuzo dashi kaji ko?"
"Eh Hajiya"
"Ina ka dai tanadi wajen ajiye ta idan an
auka auren ko?"
"Eh Hajiya, baza a rasa ba in sha ALLAH"
"To shikenan, idan ma babu ka sanar dani zan san yanda za a yi, kuma kadena wannan
uncin haka bana so kaji ko?"
"In Sha ALLAH Hajiya"
"Yawwa, sai kun iso yanzu can na nufa kafin ku
ara so, ko
arfe nawa zaku kai da yardar ALLAH dole ya saurare ku, saboda haka kuyi komai a hankali saboda gaggawa aikin she
an ne kuma shike haifar da tarin nadama"
"To Hajiya, ALLAH ya
ara yawan rai"
"Amin ya rabbi ALLAH yayi maku albarka"
Wata irin ajiyar zuciya mm ya sauke ha
e da ciro wayar a kunnen sa ya mi
a wa Jabir, "ka tsaya a wancan store
in zanyi sayayyar" ya fa
a tare da kauda kansa gefe,
"Lafiya Muhammadu" Baffa ya fa
a shima yana kallonsa, murmushi ya
aro a fuskarsa ha
e da cewa,
"Lafiya klw Baffa"
"ALLAH yasa"
"Amin" ya amsa ba tare daya sake cewa komai ba,
Suna kawowa bakin store
in da mm ya nunawa Jabir sukayi parking, mm ya juyo yana kallon su Baffa ha
e da cewa,
"Baffa kuyi ha
uri, zan
an yi sayayyar abunda zamu wuce dasu don daga nan gidan su yarinyar zamu sauka saboda a wannan lokacin suka bamu damar zuwa"
"Too!, Shikenan babu damuwa" Baffa ya fa
a yana jinjina kalmar mm ta
arshe, she
an ne ya fara yimasa sa
e sa
en anya Muhammadu ya nemi aure gidan mutunci kuwa?, Ya yi saurin u'uziya tare da kauda zargint nasa a zuciya, basuyi mintuna biyar da fita ba don tare suka je da Jabir, sai gashi sun dawo yara na biye dasu, lemu na ne katam uku da ruwan gora katam biyu, sai biskit kwali uku shima da cingwam kwali biyu da minti kwali biyu shima Jabir ya bu
e boot aka saka aciki, har wayau tsohuwar kasuwa mm ya ce su tafi saboda yana son ya sayi goro da dabino tare da sake bawa su Baffa ha
uri suka ce ba komai,
Mintuna goma suka sake
aukar su zuwa tsohuwar kasuwar ya sayi goro sun
aya, sai dabino daya sa aka auna masa tiya biyu shima, shi dai Jabir tun yana
umshe dariyar sa har ya bayyana ta a fili, murmushi mm dake kallonsa ya yi shima ha
e da cewa,
"Meya rage mu siya"
"Babu, lefe kawai ya rage muje mu
auko"
"Nop...nasu Baffa ya isa" ya fa
a tare da gimtse fuska yanar wajen, dariya Jabir ya dinga kwasa har yana rike ciki kafin ya kar
o dabinon da aka auna masu tare da sun
in goron ya biyo bayansa,
Kasancewar but
in ya cika yasa Jabir bu
e bayan motar inda su Baffa suke zaune ya ajiye goron da dabinon sannan ya zagaya ta can gaba gefen driver ya zauna har lokacin yana
unshi dariyar dake cin sa, kallon sa mm yayi ha
e da girgiza kai sannan ya tayar da motar don yanzu shi ya kar
i tu
in suka nufi gidan su Janan,
Bushewa da wata dariyar Jabir ya sake yi ha
e da kallon mm cikin kwantar da murya yanda su Baffa baza su iya jiyo sa ba har yana matsowa kusa dashi, ya ce
"Gaskiya ba kada kirki
an uwa, kace hauka kake son manna wa tsohon na ku"
"Na mu wato kai banda kai?"
"Wa?, ALLAH satari bu
ui... ai ni na bar maku ku da ALLAH ya jarab ta, kuje can kuyita fama dashi ku da zaku iya" ya
are zancen tare da maida kansa gefen glasses
in tagar motar yana kallon yanda suke wuce abubuwa,
ar dariya mm ya yi tare da cewa,
"ALLAH ka shirye ka, ko kana so ko baka so baffan kane don ba ata
a canja wa tuwo suna"....