Sashe 113
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ko ka manta ita
atah ce" fizge jikinsa yayi tare da cire hannayen Abba daga jikinsa cikin
aci rai ya ce,
"To meye na damuwa daga magana?, Ko da yake baka cika sharu
a da nagartar zamowa mahaifi ba dole kayi shakku akan haka"
"Maganar sa ta fara yawa fa." Abba ya fa
a yana kallon Hajiya,
Kafin tayi magana sai ga likitan ya fito fuskar sa ba walwala, hankalinta ta mayar a wajen sa ha
e da cewa,
"Likita ya jikin nata" girgiza kai ya yi kafin yace,
"Hajiya waye mahaifin ta?"
"Gani" Abba ya fa
"biyo ni office" ya bashi amsa tare da
arin wucewa, dakatar dashi Hajiya tayi ha
e da cewa,
"Dukkanin mu da kake gani wajen nan ba bare, shine mahaifin ta ni kuma mahaifiyar ta, wannan kuma da kake gani yayan ta ne, don haka ka fa
a mana ko meke faruwa"
"To shikenan, dukkan ku ku biyo ni office"
Ya fa
a tare da wucewa, kallon su ya yi
aya bayan
aya kafin ya sauke ajiyar zuciya ha
e da cewa,
"Ammm...yarinyar ku babu abunda ke damunta yanzu alhamdulillah, sai dai an sorry to say, munyi iya yin mu wajen ganin munyi mata aikin daya kamata amma mun gaza, ba lallai ne ta sake gani da idanuwan ta ba saboda chemical
in daya shigar mata a idanuwa yanada
arfi sosai, shiyasa kafin a
ara so asibitin har ya ta
a mata gilashin dake taimakawa idanuwan ta wajen gani da kuma tsinkayar abubuwa"
"Innalillahi wa inna ilaihirrajiun" Hajiya ta fa
a tare da fashewa da wani irin kuka, da
yar da su
in goshi Jabir ya lallasheta ha
e da janta suka fita, nan likita ya bawa Abba shawarar cewa zasu iya gwada kaita waje ko ALLAH zai sa adace, amma nan
asar dai baya tunanin akwai asibitin da za a iya yimata aiki ganin ta ya dawo, godiya Abba ya yi masa sannan ya fito jikinsa a mace jin abunda likita ya fa
Kasancewar babu inda ke yiwa Janan ciwo kuma ba wani rauni ko
warzanewa da tayi a fuska ko cikin idanuwan ta yasa kwanan ta biyu kacal a asibiti aka sallame ta, tunda Janan taji abunda ya sameta ba tada wani aiki kullum sai kuka, Hajiya da Jabir sunyi rarrashi har sun gaji, mm ma ba a magana don duk ya kalleta tausayi take bashi, cikin kwanaki biyu duk yabi ya zabge ya rame saboda damuwar da yake ganin ta aciki, gashi hatta shi ta
i bari ya ganta tun da aka sallamota, kasancewar gidan Hajiya aka wuce da ita Nihal sai dai ta kirata a waya, baifi sau
aya zata je a yini dubata ba shima idan taga tana kuka ta dinga yimata fa
a kenan wai tayi ha
uri
addarar tace a haka,
Sosai Hajiya ta shawarci mm da a
aya bukin har zuwa nan da wata
aya idan Janan ta samu na tsuwa ganin yanda kwanaki keta matsowa don kwana biyu ya rage
aurin auren kuma Abba bai fasa shirin sa ba, a cewar sa tunda ba kwance take ba kuma ba wani abu ke damunta ba tana iya tafiya magana da dai sauransu ai ba bu
atar a
aga bikin, da Hajiya ta matsa masa kan zancen
agawar sai ya ce,
"Ai dama duk wanda bai ji bari ba dole zai ji hoho, wannan ka
an kenan daga cikin sakamakon bijire masa da tayi ta gani" ranar Hajiya tayi fa
a kamar ranta zai fita, ta ce idan har bijirewa iyaye nasa mutum ganin ba daidai ba shi sau nawa zai ganta?, Jarabawa ce ALLAH ya aiko mata kuma tana yimata addu'a ALLAH ya bata ikon canye ta, a
angaren mm ma kuwa ya dage akan baya bu
atar a
aga bikin shima ya fiso ayi kawai a bashi matar sa yaje yaci gaba da kulawa da ita,
Hakan yasa a bangaren Momy taci gaba da shirye-shiryen buki hankali kwance tare da addu'ar ALLAH ya nuna mata wayewar jibi lafiya ko hankalin
an nata zai dawo a jikin sa, don gaba
aya ya birkice masu ko gane ma kansa basa yi saboda tsananin damuwa, abinci ma baya ci sai ta zaunar dashi da kanta tayi masa dole tukana, shima tana basa a baki sannan zata samu yaci ka
Umma kuwa tun ranar da wani
an unguwar su dake class
aya da Amira ya je ya sanar da ita halin da ake ciki hawan jinin ta ya tashi saboda tashin hankali, kukan safe daban na rana daban na dare daban, kullum suna kan hanyar zuwa police station wajen ganin Amira kwanaki hu
u kenan amma an hanasu ganin ta, nau'ukan azaba kuwa kala kala anyi mata don ta amsa laifin ta amma ta kafe akan ita bata yi mata komai ba, tun tana saka tsaurin ido da taurin kai ga lamarin har tayi laushi tana yi masu magiya akan su rabu da ita wlh ba abunda tayi mata, musamman umma ta je har makarantar su Janan ta ro
i shugaban makarantar dasu taimaketa a fito mata da
ar ta ya ce tayi ha
uri case baya hannunsu yanzu, taje wajen mahaifin yarinyar ta ro
e sa shi ka
ai zai sa a iya fiddo mata da
ar ta ko kuma ya bada izinin abari ta ganta, ba ita ka
ai ba hatta su Zarah kallo
aya zaka yi masu ka fahimci irin tashin hankalin da suke ciki, tasan ba tada wata hanya da zata iya ganin Abba balle har ta ro
esa hakan yasa ta ha
ura taci gaba da zuwa police station
in ko ALLAH zai sa suji tausayin ta su bari ta gane ta, so take yi tayi mata tambaya
aya akan ta fa
a mata gaskiya shin da gaske ne ta aikata abunda ake zargin ta dashi, idan har ta tabbatar mata da cewa eh ta aikata to zata ha
ura da ita bazata sake waiwayar ta ba har sai bayan an hukuntata daidai da laifinta tunda rayuwar data za
awa kanta kenan...
*_Ina matu
ar mi
o sau
in godiya ta gare ku bisa tarin addu'o'in ku, Nagode sosai ALLAH ya sakawa kowa da alkhairi ya kuma sake tsanan ta mani rabo ta hanyar karba addu'o'in ku, one luv
*ALLAH KA JI
AN IYAYENMU
[8/26, 11:35 PM]
AR FARA KYAKKYAWA
: _Page 61_
*TUKUICIN SO*
*NA*
*BILLY S FARI*
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
____________________________________
Kamar kullum yau ma Umma ta shirya don ta je police station duba Amira duk da ba barin ta ganin ta akeyi ba, kallon ta Zarah tayi ha
e da cewa "Umma ya kamata kiyi ha
uri haka ki zauna gida ki huta, kinga ba ko wata isashshiyar lafiya ne dake ba, tunda har ba barin ki sukeyi ki ganeta ba kibari nake na kai mata abincin"
"A'a Zarah, bazan iya barin ki kije wannan wajen ba, nima don ta kama dole nake zuwa, Al-amin bai kai girman da zan iya tura sa ba ai dashi zai ri
a zuwa, sai yanzu nake
ara jin
acin rashin ya yanku a tare dani domin wajen maza ne suka fi cancanta da zuwan sa ba mata ba"
"Umma dama muna da yaya bamu sani ba?"
Share hawayen da suka zubo mata tayi ha
e da cewa,
warai Zarah, kuna da yaya da kuma ya macce, sai dai ba mahaifin ku
aya dasu ba?"
"Amma Umma ya akayi baki ta
a sanar damu ba?"
"Meye amfanin sanar daku tunda ban sani ba suna raye ko sun mutu, wannan cikin da nake fama dashi shine silar daya sani
aukar wa mahaifin ku al
awarin bazan koma
auko zancen su ba, saboda aduk lokacin da nafara tunawa dasu ko kuma zancen su komawa nakeyi tamkar wata zararra saboda damuwa, mutum ne shi mai son farinciki na da kuma damuwa da dukkanin lamurra na shiyasa aduk lokacin da na shiga cikin irin yanayin sai ya zamana damuwar sa ta kere tawa damuwar saboda shima yana fama da matsalar hawan jini da diabetes, dalilin daya sa kenan na
oye wannan damuwar a raina don wanzuwar nasa farincikin"
"Tir
ashi!