← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 120

Sashe 33

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Haka ma soyayyar Jabir da Razina abun sai wanda ya gani, kullum sai da
a sha
uwa suke yi tare da
ara son juna, ta yanda basa barin duk wani abu da zai
ata ransu ya shigo rayuwar su, idan ka ga yanda suke rayuwa sai ka rantse dama sun da
e a
aunar juna,
Nihal kuwa tayi yawo har ta gaji amma ta rasa samun farin cikin ta, sannu a hankali ta fara shiga damuwa da
unci, ganin haka yasa Abbansu ya je har bebeji plaza da ita ya biya ma
uddan ku
i akan a nuna masa cctv cameras
in dake cikin wajen gaba
aya, cikin rashin sa a aka ce ai gaba
aya system da memories
in sun
one sanadiyar gobarar da aka samu a
angaren wajen kwanakki, gaba
aya ma cctv cameras
in satin nan aka gama abun tasu da wasu sababbi, gashi mm ya dena zuwa plaza lokacin balle a samu wasu bayanin sa acikin satin, haka Abba ya koma tamkar wani mahaukaci wajen nemowa 'yarsa da yake ji da ita farin cikin ta amma hakan ya faskara, kullum ita ce kuka, na yau daban na gobe daban gaba
aya duk tabi ta rame tamkar ba ita ba, sosai abun ke matu
ar damun Abba da ita kanta Janan amma sun rasa yanda zasuyi su nemo mata wanda take matu
auna safe, ran da kuma marece tunda ko sunan sa bata sani ba balle asan ta ina za a ci gaba da neman sa, musamman Abba yasa aka kawo masa mai zane don ta fa
i yanda surar sa take a zana amma tana farawa ta kasa iyar wa, daga
arshe ma kawai tasa kuka ha
e da ture allon zanen da sauran kayan aikin gaba
aya, don hatta bayanin da tafara bayar wa da aka zana cewa tayi sam ba shi bane, Janan dai banda addu'a babu abunda take yi mata, sai kuma nasihohi da baka rasa ba wasu lokkutan,
Sanadiyar hakan ciwon zuciya ya kama Nihal saboda yawan tunani da damuwa, duk wani aiki da Abba keyi ya dakatar dashi gefe ya koma fafutukar yanda zai nemowa Nihal masoyinta, ana haka itama Janan ta nemi mm ta rasa,
at yayi mata
atan dabo a school ta dena ganinsa gaba
aya har aka kwashe sati
aya bashi ba labari, haka ma wayarsa idan ta kira sam bata samu, ta rasa ina zata sa kanta taji da
i tun tana ha
uri har ta soma gazawa, gashi bai ta
a kai ta gidan su ba balle taje ta neme sa ta gani ko lafiya yake, wasa wasa har akayi kwana goma ba shi ba tsammanin sa, halin da Nihal take ciki yasa ta
oye tata damuwar da tashin hankali, sai dai idan abun ya dameta ta shige part
in Hajiya zee taci kukan ta mai isarta ta fito, school
in ma duk sai taji ta fita ranta dama watanni suka rage ta zama jarabawar
arewa, da ita da Nihal
in n rasa mai bawa wani baki yanzu,
wara ma Nihal kowa yasan damuwar ta, amma ita da take da matu
ar zurfin ciki babu wanda yasan meke damun ta, Madam florence da hajia zee sunyi tambaya har sun gaji sun sa mata ido tare da ta
'alla
a abun da
ilan rashin lafiyar
ar uwar tata shine sila, ana haka suna kwance falon
asa ita da Nihal sai ga mai gadi yazo yayi sallama wai Janan ta fito ana yimata sallama a waje,
"Je kace bata nan" ta fa
a tare da juya kwancin ta, har ya tafi sai mm ya fa
a mata arai da sauri ta
wala masa kira ha
e da cewa "jeka kace waye" don bata son fitar, ba a jima ba ya dawo ya ce,
"Wai ya ce ace mm ne.." ai bai
arasa ba da sauri ta zari mayafin ko mai babu a fuskar ta don lokacin bata jima da gama kukan data saba yi ba a
an kwanakin, a dai dai block
in round about
in dake tsakiyar farfajiyar gidan taje ta tsaya tare da folding
in hannayenta cike da farin ciki ta ce gate man yaje
ya ce masa ya shigo,
"Hajia..!" Mai gadin ya fa
a cike da mamaki, ganin sam wanda yazo neman ta ba kalar ta bace kuma idan Abba ma ya iskosa cikin gidan zai iya korar sa daga aikin sa gaba
aya,
"Ka shigo dashi nace ado" ta fa
a a
an hasale, ba yanda ya iya dole ya je ya shigo dashi, duk da mm nada gwargwadon arzi
in sa sai daya saki baki ganin irin tarin dukiyar dake shimfi
e gidan, motoci ka
ai daya tsaya
irgawa sun kai
waya goma acan jere wajen parking space, a ta
aya
angaren kuwa guiding ne da aka kashewa ma
udan ku
i dake
auke da kalolin nau'ukan tsuntsaye masu matu
ar burgewa da shikkoki na alfarma dake fidda wani irin dadda
an iska da
amshi mai ratsa zuciya, lumshe idanuwan sa yayi ha
e da bu
e wa lokacin daya hangota a tsaye yana
ara yaba irin kyawo da kyakkyawar surar da ALLAH yayi mata, ganin anyi tsaye an kasa
arasowa kuma taji shigowar sa yasa ta
ago kai, karaf suka yi ido biyu da mm, ashe da gaske
in shine don sam zuciyarta bata gama amincewa da shi
in ne ba, cike da mamaki take kallonsa ta kasa koda motsawa a wajen yanda ta gansa a
an yamutse, don hatta kayan da ta gani a jikin sa basu ta saba ganin sa da su ba, hankalin ta ne ya tashi ta nufi wajen sa tana
are masa kallo cike da damuwa kafin ta tabbatar shi
in ne, kuma ta fashe dashi wanda za a iya kiransa da najin da
i ha
e da cewa,
"Ina ka shige ne haka mm ka barni cikin zullumi da damuwa?

Ina kaje ne ka manta dani gaba
aya?, Wane laifi nayi maka da yasa kayi mani hukunci da mafi munin hukunci daya jefa Ni cikin damuwa tare da azabtar da gangar jiki da ruhina duka?, Mm..."
Saurin dakatar da ita yayi ganin yanda hawaye ke kwaranya a fuskar ta ha
e da cewa,
"Ya isa haka Janan ya isa, don ALLAH kiyi ha
uri bazan iya jurar ci gaba da ganin hawayen nan naki ba, Janan nima bada son raina nayi hakan ba, bada son raina hakan tafaru ba ko ka
an, ni kaina na matu
ar cutuwa na kuma azabtu da rashin ki, dole ce kawai ta tilasta faruwar haka agareni"
"Don me dole zata tilasta maka hakan bayan kasan zuciya ta bazata
auka ba?"
"Sha'anin iyaye abune me matu
ar muhimmanci, Momy ce ba ta jin da
i shiyasa hankali na ba a kwance ba, ni da Jabir munyi amfani da ku
in hannun mu dana sana'ar mu don siya mata magani shiyasa muka dena shiga school
in ku, duk da haka kuma ku
in basu isa mu biya mata ku
in magani ba, hakan yasa muka sai da wayoyin hannun mu muka
ara dasu, wannan shine dalilin da yasa kika ga ban kira ki ba, da kuma kika kira baki same ni ba, yanzu ma yau aka sallamomu nace bari nazo na ganeki"
Hannayen ta tasa ta goge hawayen da suka ji
a mata fuska ha
e da cewa,
"Na gamsu kuma na yarda da bayanan ka, amma na ro
eka koda hakan zata sake faruwa bama fata don ALLAH ko sa
o ne kari
a bar mani, ko ka ari wayar wani ka sanar dani, idan ba haka ba, zaka iya tadda ka rasani a lokacin da zaka waiwayo ni"
"Subhanallahi, ki dena fa
ar hakan, ai a tare zamu rayu kuma atare zamu mutu in sha ALLAH"
an hararar sa tayi cike da kewar sa tana turo baki ha
e da cewa,
"Hubin ruh amma sai naga ka canza da yawa kamar ba kai ba, a zahiri za aga baka da kwanciyar hankali, amma ka
ara kyau da haske sosai, ramewa ka
ai ce kayi itama bada yawa ba, da
yar ma idan kana tuno wa dani" takai zancen cikin shagwa
e fuskar data saba yi masa,
"Tunowa kai Madam!, Ai wannan ramewar itace zata tabbatar maki da nayi kewarki sosai ba ka
an ba, hasken fata kuwa ai dole zan
ara tunda kinga nadena shiga rana tallar da muke yi, ajiye wannan a gefe masoyiyata ya kike?"
"Maganar gaskiya ba lau ba hubbin ruh, kai da kan ka idan ka kalleni zaka bawa kanka amsar wannan tambayar, ya jikin Momyn?"
"Ta samu sau
"ALLAH ya
ara sau
i, ya Jabir da sister Razina?"
"Duk suna lafiya, sun ce na gaisheki sosai"
"Ina amsawa"
Shiru suka yi na
an wasu lokutta kafin mm, yace
"Nurul alb ya soyayya ta?, injin wanda ya fini iya reno da kulawa bai zo ya ingije ni ba?"
"Ka dena wannan zancen, zuciyar da ta kasa kula kowa taya za a yi ta gano wancan keda kulawa ko iya reno bayan wanda ke bata kulawar data saani shi ka
ai?, Ai zuciyar Janan babu wani mai kula da ita bacin kai balle har ya ingije ka a matsayin data
ora ka akai"
"Iyyeeeee kice na zama
an gata ni mm, ba nida abokin takara balle kuma 'yan adawa"
"Sosai kuwa, amma fa karka saki jiki da yawa irin yanda kayi har na fara tunanin ko ka gudu ka barni ne, idan ba haka ba kuwa sai dai kaji wani yazo ya sace zuciyar nurul alb
in ka kuma yayi wuff da ita"
"Tab!
Chapter 33 · 0% Book details