Sashe 31
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duk zamana mayen soyayya na kaika?
an sa ido kawai" Mm ya fa
a tare da tura baron dabinon sa yayi gaba, ashe zancen da Jabir keyi a zuci har ya fito fili shi yasa ya bashi wannan amsar, don haka Jabir ya kwashe da dariya tare da tura baron nasa yabi bayan sa shima yana fa
"Yasin duk zama na mayen soyayya baka ta
a kamani ina cewa zan fa
a a baron dabino na ba"
"Jeka dai, na ji don kanka"
Haka dai suka
arasa bakin gate suka kar
i motar kamar yanda suka saba suka wuce gida, ita kuma ta
ora wayar a
irji tare da rufe idanuwa tana tuna kyakkyawar fuskarsa ha
e jin soyayyar sa na sake shiga lungu da sa
o na zuciyar ta, ta jima a haka kafin tami
e ta fara gyara kanta, kasancewar ruwan da aka she
a jiya sun sa garin ya yi sanyi sosai ya sa ta ciro dogon wando blue da t.shet fara ta saka, dogon hijabi ta
auko ta
ora akai ta tada sallar magrib don dama ta riga da tayo arwalar ta wajen wanka, tana gamawa ta
auko wata doguwar riga da zata kai mata guiwa iirin mai kabrin nan ta sanyi ta saka tare da rolling kanta da white vail, sosai ta kalli kanta cikin madubi taga tayi kyau duk da mai kawai ta mutsitsikawa jikin ta sai powder da lips tick data sakawa fuskarta ka
an, turaren oud Saudi ta
auko ta shashshafawa bayan hannayen ta sai kuma wani lovely upon mai matu
ar sanyayayyen
amshi na fesawa ta feshe jikinta dashi, tana tsaya a gaban madubin Nihal ta turo
ofa cikin shirinta na lifaya tayi kyau sosai tana fa
"Muje ko?" Murmushi tayi mata tare da bin bayanta suka sauko suna
an ta
a fira bin gwanin ban sha'awa, suna kawowa tsakiyar falon Madam florence na
arin hawa ta kirasu,
"Ah weldone my doters, you look very beautiful today"
"Thanks Madam" suka amsa a tare suna
arin fita, kallonsu Madam florence ta
ara yi ha
e da cewa,
"My doughters, what about the food?, It's ready there for you"
"Till we be back mam" Nihal ta bata amsa a ta
aice tare da
aga mata hannu,
"Ok, safe journey and drive safe you hear?"
"Yes Madam, thank you"
Har bakin
ofa ta raka su suka shiga wata ba
ar parado dake ajiye daga cikin jerin motocin dake a parking space
in gidan jere, Nihal ce ta shiga wajen tu
awa yayin da Janan ta shiga gefe ta zauna tana latsar wayarta, key ta bawa motar sannan ta ja suka fice daga gidan, tafiya mai nisa sukayi kafin Janan dake latsar wayarta ta
ago kai,
"Wai ina muka nufa ne Adda?"
"Neman the charming
ina mana"
"Da haka me zai hana muje can inda kuka ha
u ki kwatanta wa ma'aikatan wajen shi ko ALLAH zai sa akwai wanda ya san shi, wannan wahalar banza ce kawai zamuyi tunda shi ba zaman yawon bin titi zai ri
a yi ba"
"Babu wahala aciki Janan, bakiji me malam bahaushe ya ce ba?, Indai jere na yawo zabo ma yana yi tofa watarana sai sun ha
"Haka kike gani?"
"Sosai kuwa" ta fa
a tare da mur
a staring motar ta shiga round
in da zaka
auke hanyar da zata kai ka bebeji plaza, tana fa
in "Amma bazan
i shawarar ki ba, bari muje can
in" tana rufe baki motar su mm na wucewa ta
aya
angaren sun
auko Razina daga wajen saloon da Momy ta kira su ta ce idan zasu dawo su biya su
auko mata ita, da sauri Janan ta sauke glass ganin wani kamar mm
in ta cikin mota ya turo hannu zai jefar da gongon lemun power shot daya gama sha, tunani ta shiga yi shin mm
in ta ne ko kuwa?
Gashi sun riga sun wuce kuma bata hannu
aya suke ba balle tace Nihal tabi bayan su, dubara ce ta da
i mata da sauri ta
auki wayar ta ta kirasa har kusan kira biyu ba'a
aga ba, shi kuma
a'idar sa ce matu
ar yana tu
i baya
aga kiran ko waye har sai ya samu waje yayi parking, gashi yazo daidai round a lokacin shiyasa ko da yaga kiranta bai
aga ba har sai da ya fita ciki, daidai gefen titi yayi parking kusa da masallaci yana fa
in, "minti biyu don ALLAH"
"Mun baka ashirin" Jabir dake gefe zaune ya fa
a don dama yana son zantawa da masoyiyar sa Razina amma kunyar yayanta da take ji ya hanata sakin jiki, sai faman aika sa
wanni yake ta idanuwa ajikin madu bi ta kasa bashi amsa,
Ita kuwa tsaki tayi da taji bai
aga ba har Nihal na tambayar ta ko lafiya?
Ta ce da ita ba komai, sai dai wata zuciyar a gefe na tambayar ta ya za a yi waccan ya zamo mm
in ta bacin tasan irin raunin da yake tattare dashi, asali ma ina yaga motar da zai hau irin waccan, tana dai yimasa fatan haka, wata
il gizo ne yakeyi mata shiyasa taga kamar shi, murmushi ta saki lokacin da zuciyarta ta gama fa
a mata haka tare da
aga kiran nasa daya shigo a daidai lokacin,
"Hello mm"
"Na'am Janany"
"Wani na gani yanzu kamar kai" ta fa
a cikin sanyin murya ha
e da kwantar da kanta saman kujera, juyowa Nihal tayi ta kalle ta sannan taci gaba da driven
inta yayin da shi kuma gabansa yayi wata irin muguwar fa
uwa tare da juyawa da
arfi yana kallon gefe da gefen titi, kaddai ace Janan ta gan sa?
Ya fa
a cikin ransa ha
e da cewa,
"Ni kuma?
A ina?" Ya tambaye ta
"Anan babban round na cikin gari, cikin wata mota mai matu
ar kyan gaske.." da sauri ya katse ta yana fa
"A'a bani bane gaskiya, ni ga ni nan a anguwar mu na ajiye baro na zan shiga masallaci sallar isham, kin ji kiran salla ma ko?" Ya fa
a tare da kara wayar a dai dai saiti inda kiran ke fitowa daga masallacin dake kusa dashi cike da son gamsar da ita,
"Ina ga dai a mafarki ne kika ganni Madam, ke kina ina yanzu?"
"Gamu akan hanya zamu je bebeji plaza ni da Adda ta" Wani irin zaro idanuwa yayi jin inda zata je, kenan itama wajen zuwan ta kenan, bebeji plaza? ya tambayi kansa yana
arin goge zufan daya soma tsattsafo masa a goshi, don har ga ALLAH baya bu
atar tasan ko shi waye yanzu har sai zuwa nan gaba, in kuwa haka ne shi da bebeji plaza sun yi bankwana har sai komai ya daidaita, zazza
ar muryarta da yaji ta daki kunnuwan sa ce ta sashi dawowa daga dogon tunanin daya je, "ka gani ko hubbin ruh, son ka yayi mun kamu sosai gashi har ya fara sawa kana yi mun gizo, gaskiya ina son ka da yawa" ta fa
a a shagwa
e, wata irin ajiyar zuciya ya sauke ha
e da lumshe idanuwa kafin yace,
"Naki kika sani ranki shi da
e, ai ni nawa son da nake yi maki baya kwatantuwa balle ya fa
u, fatana kawai na rayu aduniya don na bauta maki don kece abincin ruhina da zaisa yaci gaba da wanzuwa acikin gangar jikina, aduk lokacin daya rasaki kuma daidai yake dana rasa rayuwata gaba
aya, don haka ki kwantar da hankalin ki, kece rayuwar muhammad Muhriz, kuma shi
in naki ne ke ka
"Ina fatan mala'ikun dake tare damu su kar
a wannan zance naka ta hanyar amsa mana da Amin, kai ma
ura ne mm, zan iya bada komai nawa indai za'a bani kai, zan kuma jure wahala duk girmanta duk tsananin ta na rayu dakai har a badan aba da"
"Godiya nake yi ranki shi da
e, bari na shiga Masallaci an tayar da Sallah daga nan nayi mana addu'a ALLAH ya cika mana burin mu"
"Shikenan, ka kula mani da kanka"
"An gama ranki shi da
e, i love you" dariya tayi cike dajin da
i kafin tace,
"I love You too hubbin ruh" sannan ta kashe wayar,
"Waye shi?" Nihal ta tambayeta
"Mm, your inlow to be" ta bata amsa a ta
aice,
Dariya Nihal tayi ha
e da cewa,
"Eyyeeee..kice autan Abba aure take so?
Waye shi?, Kin fa
awa Abba kuwa tunda ni
oyo ake mun?" Dariya Janan tayi har tana rufe fuska a'a tilas taji kunya,
Hannu Nihal ta
aga kamar zata kai mata ran
washi ha
e da cewa,
"Wace kunyar tawa zaki ji ke da kika gama zaro kalamai sa la sa la a gabana"
Sai da Janan ta
ora kanta a saman kafa
ar Nihal sannan ta ce,
"Adda soyayya ta cike take da
alubale shiyasa na kasa fuskantar ku daga ke har Abba da ita, sunansa Muhammad Muhriz mai dabino, talaka ne shi sosai domin sana'ar dabinon itace sana'ar sa, ba kowa bane, ba kuma
an kowa bane, amma a haka zuciyata ke son sa saboda shima yana so na sosai, kamar dai irin yanda kike jin girman soyayyar the charming
inki a zuciya haka nima nake jin soyayyar sa, nasan Abban mu na son ki sosai kuma zai iya yi maki komai, na ro
eki don girman ALLAH daki sa baki a lamarin soyayyata da mm hakan ne ka
ai zai cika mani mafarki na da kuma burin mu"
Duk da ran Nihal ya
aci da jin kowaye mm, haka tayi parking a harabar bebeji plaza da isowarsu kenan jikinta a mace tana kallon 'yar uwar tata, kafin can tayi wata irin ajiyar zuciya ha
e da cewa,
"Ke kuwa Janan meya kaiki aikata wannan kuskuren?, Kin fi kowa sanin yanda Abba ya raba hanya da irin wanda kike so, don me zaki bari hakan ta faru dake?, Look Janan!
Kije kiyi tunani kuma ki sauya shawara domin wannan batayi ba kinji na fa
a maki"
"But i love him Adda"
"And i hate him ni kuma tun kafin na gansa, kina so ne kije ki jefa kanki a
angin wahala da bauta akan so?