← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 89 OF 120

Sashe 89

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read

Sai da suka
an ta
a fira ta mintoto ya mi
a mata wata leda daya siyo mata chocculate masu kyau aciki ha
e da cewa,
"Ga tsara bar ki amma ba yawa" ta sa hannu biyu ta kar
a cike da farinciki sannan ta ce, "Na gode sosai, ALLAH ya
ara bu
i" tare da ajiye ledar a tsakankanin sit
in nasu, tana
arin tada mota ta hango Amira tafe ita da wasu
awayenta ta madubi tana
aga mata hannu alamun ta tsaya, da sauri ta bar wajen ha
e da wucewa abunta tana sake regen Amirar ta madubi, kwashewa yayi da dariya don shima yana hango yanda Amirar ke faman
aga mata hannuwa amma tayi kamar bata ganta ba,
"Ya haka Madam?, Ba Amira
awarki ce na hangowa tana yimaki hannu ba?" Cikin rashin damuwa da abunda tayi, ta ce
"Ita ce mana" tare da juyowa tana kallonsa,
"To ki tsaya mana ki
auketa"
"Nop, ba a motata ba mijina na ciki"
"Au kin fara kishina kenan?"
"Dama can inayi, kawai Amira
in ce ban fiye damuwa ba don kana ciki idan na
auke ta, amma waccan zugar dake tare da ita bazan iya jurar su kalle mani kai ba"
"Me yasa to"
Saida ta tsallake titin sannan ta kallesa ha
e da cewa, "Ka fini sanin koma me yasa" tare dasa dariya, ta so ta fara ajiyesa gida amma ya
i wai bai gaji da ganin ta ba, hakan yasa kai tsaye ta nufi gida tare dashi, suna tunkaro
ofar gidansu ta hango jerin motoci a bakin gate, gaban ta ne yayi wata irin muguwar fa
uwa ta juya ta kalli mm,
"Hubbin ruh kamar motoci nake gani a
ofar gida ko"
"Nima haka na gani" ya fa
a tare da le
o da kansa ta tagar motar yana
are masu kallo, sanin halin dady da tayi ko yaushe baya rabuwa da ba
i ya sa ta basar da zancen tare da kashe motar anan
ofar gida sannan ta jingina kanta ajikin sit
in da take zaune tana kallon sa,
"What Madam?"
"Ina matu
aunar ka ya mm, sai nake ji tamkar zan iya rasa rayuwata idan na rasaka"
"To waya fa
a maki cewa zan iya barinki balle har ki rasani Janany ta, ai ni dake mutu ka raba takalmin kaza, komai rintsi komai wuya ina nan tare dake, ke ka
ai ce keda mallakar fadar zuciyata tare da sarrafata yanda kike so"
"Da kuwa na fi kowace macce sa a aduniya"
"Bari in tafi, kije ki huta kin ji" ya fa
a tare da bu
e marfin motar ya fita, da yake itama a gajiye take sosai sai ta fito tare da
auko ledar daya bata da jikkar ta, zagayowa yayi ta
angaren da take tsaye ha
e da mi
a hannu ya kar
i ledar dake hannun ta yana fa
"Bari na rakaki ciki don naga da
yar kike
aukar kayan" ya kar
a duka har da jikkar hannunta ya rataya a kafa
a, dariya ta saka masa ha
e da cewa, "Ai kuwa zakayi kyau da zuwa anguwa hubby ka ganka kuwa?"
"A'a, nadai ganki keda ke gabana" ya fa
a shima yana dariyar suka jera tare suka shiga ciki,
Daidai lokacin Asgar ya fito sanadiyar kiransa da akayi ga waya, ya fito da sauri yana
arin
agawa saboda muhimmancin kiran, karaf idanuwansa suka sauka akan Janan dake
arin ciro jikkar ta a kafa
ar mm tana dariya ha
e da cewa,
"Thank you ya hubby, sai munyi waya"
"Thanks you too wifey nah" shima ya fa
a murmushi kwance akan fuskar sa ha
e da mi
a mata ledar sannan ya juya ya bar gidan, har ya kusa kaiwa bakin gate sai kuma ya juyo tare da tsaida ita, ATM
in data bashi ranar ya ciro agaban aljihu ya mi
a mata ha
e da cewa, "thank you very much, rilly appreciate your luv and care"
in kar
a tayi har saida ya bu
e jikkarta dake sagale a kafa
ar ta ya jefa mata aciki tare da matsowa saiti fuskar ta yayi kamar zai yi
kissin
in ta a chick tayi saurin rintse idanuwa, yayin da Asgar dake can tsaye yana kallonsu yayi wata irin razana da tasa wayar hannun sa fa
uwa, murmushi mm ya yi tare da saka yatsunsa biyu ya
alla mata ga kumatu yana fa
"Sai anjima my fear lover" sannan ya wuce, murmushi itama taji ya kucce mata ta shafa chick
in nata sannan ta juya ta bar wajen tana dariya tare da maimaita abunda ya ce, "fear lover" ta sake sakin wata irin dariya cike da nisha
Gabanta ne yayi wata irin matsananciyar fa
uwa ganin Asgar a gaban ta lokacin da take
arin shiga daga ciki, fuskar nan tasa a turnu
e babu
igon annuri ko
aya saboda wani irin kishi daya turni
esa ba tare daya damu da screen
in wayarsa
irar Samsung ML9 daya farfashe ba, cikin dakewa ta ra
a ta gefensa tare da runtse idanuwa jin yana kiran sunanta,
"Janan" ya sake fa
a cikin kaushin murya irin ta jaruman sojojin dake cikin shirin ko ta kwana a kowane lokaci, cak ta ja ta tsaya tana saurarar ko me zai fa
a ba tare data juyo ba, sake
aci ransa ya yi akaro na biyu ya juyo yana kallonta kafin ya fara zagayar ta yana
are mata kallo daga sama har
asa, wani iska ta ja ta hanci ha
e da hurzar dashi ta baki kafin ta ce,
"Meye haka Malam, ina lafiya dai ko?"
Murmushi yayi cike da takaici lokacin daya zo daidai ta gabanta ya tsaya tare da sakin wata irin dariya mai ciwo arai kafin ya fara magana a hankali ta yanda ita ka
ai zata iya jiyosa, "Janan, wai don kin san zamu zo shiyasa kika tafi kika yi zamanki a school keda wancan talakan saurayin naki?, Sannan kika sake
auki sa kika shigo dashi har cikin gida don ki gwada mani cewa shi kike so bayan kin gama
ata mana lokaci?" Gy
ara tsayuwarsa ya yi sannan ya ci gaba da cewa, "Hmm, to idan har kinyi ne don naji haushi nace na fasa auren ki to bazan yi hakan ba, ke infact haushin ma bazan ji ba domin kwanaki bakwai zuwa takwas ne suka rage ki zamo mallakina, alokacin nima zan zamo mamallakin dukkanin wannan kyakkyawar surar taki ko kina so ko bakya so" yakai zancen yana nuna jikinta tun daga sama har
asa,
an zaro dara-daran idanuwanta da suka soma lumshewa saboda tsabar gajiyar da tayi ha
e da cewa
"Wow!..ALLAH?"
"Kina kokon to ne"
"Gaskiya kam, to wai ma ina shi masoyin nawa zai je lokacin da har zai bari haka ta faru, ina ga dai baka san ko waye shi ba, kuma nakasa irin girma da matsayin da nake dashi awajen sa ba shiyasa ka fa
i hakan" ta
are zancen tare da cewa
"Excuse me pls" sannan tabar wajen, a bakin
ofa ta ja ta tsaya ganin tarin kaya a falon, ya tsine fuska ta shiga yi ha
e da ra
awa ta gefe gefen su har ta wuce tana
arin haurawa sama,
"Janan" ta ji Muryar Abban ta dake fitowa daga sashen sa ya kira sunan ta, tsayawa tayi tare da juyowa, alokacin ta hango mutanen dake cike da falon don da farko bata lura da kowa ba banda kayan dake ajiye, a kasalance ta nufo wajensa ha
e da
aro murmushi akan fuskarta tana gaishe da Abban nata, sannan ta juya inda ambassador Hussain ke zaune ta gaishesa shima, cike da fara'a ya amsa tare da tambayar ta ya exam ta amsa masa da alhamdulillah, janyota Abba yayi a jikinsa tare da ri
o kafa
ar ta suka nufi
ayan falon da su Hajiya Jalila ke ciki ya gabatar masu da ita, cikin girmamawa duka ta gaishesu kanta na sun kuye a
asa, Hajiya Hassan yayar Asgar ta taso ta rungumota tana fa
"Masha ALLAH amaryar mu, don ALLAH ki taimaka mana ki ajiye wannan kunyar taki a gefe don mun kusa zama abu
aya nan da kwanakki
alilan ko ba haka ba Aunty Najida"
"Sosai kuwa Hassana, tubarkallah kam gambo ya iya za
i, ni kam na yaba ALLAH ya sanya alkhairi" Hajiya Jamila ta amsa da "Amin yaya, nima na yaba sosai saura aunty babba Aunty Jalila
Dariya Hajiya Jalila tayi da tunda Janan ta shigo take yaba kyawon ta da kuma hankalin ta tace,
"Ai Ni kam fin yabawa ma nayi Hajiya Jamila, dama nasan gambo bazai fara
auko mana fitsararriya a gida ba wlh, yanzu kam hankalina ya kwanta bari na kira Hajiya Ru
ayya na sanar da ita
ana ya fita kunya ya samo mana first class" ta
are maganar tare da ciro wayar ta, ita dai Janan sauraren su kawai takeyi amma gaba
aya hankalinta ya fara barin gangar jikinta, kalaman da Asgar ya fa
a mata yanzu ta
auke su a matsayin ta tsuniya sun fara zama gaskiya kenan, juyawa tayi ta kalli Abban nata da tun
azu ya koma wajen ambassador Hussain yana faman dariya abunsa hankali kwance sai kuma tayi saurin sadda kanta
asa sakamakon wasu zafafan hawaye da ta ji suna zubo mata, cikin zuciyar ta tafara karanto kalmar _Innalillahi wa Inna ilaihirrajiun, Allahummah anta adudi wa anta nasri bika akhul, wa bika asuul wa bika u
atil_ ya ALLAH ka kawomun
auki a lamarin nan ka zamo mani gata, dai dai lokacin Hajiya Zainab da taje yin Sallah itama ta dawo, ganin Janan a tsaye ta kasa motsawa ko nan da can ya sa taje ta ri
ota tana fa
"To Hajiya Jalila, ga dai surukar ku nan kun gani hankali ya kwanta ko?"
"Ahhh..Sosai ma kuwa Hajiya Zainab, kuma wlh mun yaba ALLAH yasa ayi munada rayuwa"
Bilkisu ce ta
ago kai tana kallon Janan dake sunkuye da kai
asa har suna ha
a baki ita da Auntynta Hajiya Hussaina wajen fa
"Amaryar mu ya kamata kirage
kunya don wlh gambo ba kunya ne dashi ba, ba abunda bazai iya tuna duka agabanmu
ara ma ki saba damu tun yanzu" da yake kusan duk da haka ake kiransa saboda shi ke biwa Hajiya Hassana da Hussaina, sannan wasu
an biyun maza dake bi masa da wani namiji
aya sannan Bilkisu, dariya duk suka sa kafin aunty zee tayi excusing kansu suka bar wajen ta kaita har bakin upstairs
in da zata hawa zuwa
akin ta,
"Da alama kin gaji da yawa Janan, kije ki kwanta ki huta, suma yanzu zasu wuce don dama ke ka
ai suka tsaya jira"
"Na gode Aunty" ka
ai ta iya fa
a muryar ta na rawa tare da hayewa sama tana jin wani irin jiri na
ibar ta, da
yar ta samu ta
arasa hayewa, tana
arin shiga
akin ta taji an rungumeta wadda tasan ba kowa bace face Janan, cike da farinciki ta ce,
"Wow!
Chapter 89 · 0% Book details