← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 101 OF 120

Sashe 101

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Sai da suka ci suka
oshi sannan Jabir ya nunawa Hajiya kayan da suka shigo dasu, addu'a ta dinga yi tana sanyawa kayan albarka ha
e da yi masu godiya sannan suka wuce,
Suna fita Nihal ta sauko tana kallon Hajiya da Aunty zee dake bubbu
a kayan suna kallo,
an zaro idanuwa tayi ha
e da
arasowa wajen tana girgiza kai da nuna kayan da hannu kafin tace,
"Hajiya wai meye wannan?"
"Kayan auren
ar uwar kine mana, zo ki bu
e ki gani kema"
"What?

Ni na bu
a wa
an nan
azaman kayan, dubi wasu atamfuna Hajiya, birki
a haka ake ce masu ko meye ma, i don know" ta fa
a tare da kwashewa da dariya, gimtse fuska Hajiya tayi ha
e da cewa "bar nan, ko yanzu in sa
a maki, Ina ruwan ki ko birki
a ubanki ne ba birki
a haka ba, marar kunya kawai ai har gida zan sa Jabir ya ri
a zuwa yana yimani maganin ki"
"Wai Hajiya kin damu mutane Jabir, Jabir..nifa bana son sa gaskiya, sam be mun ba"
an yayan mahaifin ki ne Jamal, shi
in baya son reni in zaki shiga taitayin ki ki shiga, idan kuma ba haka ba zaki yabawa aya za
i don shima da alama halin ki baiyi mashi ba"
"Cab!

Yayan Abba, ni ban san shi ba"
"In ke baki san shi ba ai shi uban naki ya san shi, sai ki tambayesa ko waye shi idan ya dawo"
Mere baki tayi tare da hayewa sama abunta tana ayyana irin sha
iyancin da zata yiwa Janan idan ta dawo....
*ALLAH KA JI
AN IYAYENMU
[8/21, 2:51 PM]
AR FARA KYAKKYAWA
: _Page 56_
*TUKUICIN SO
*NA*
*BILLY S FARI
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
**********
______________________________
Sosai Janan tayi enjoying moment
in da suka yi spending yau tare da mm, don har wajen sha
ata wa na Taula areenah ya
auke ta suka tafi, hotuna masu kyau suka ri
auka a wajajen dake da matu
ayatar wa a wajen, so take yi ta jefa masa tarin tambayoyin dake cike fal a zuciyar ta amma ta kasa, gaba
aya yau ya sauya mata daga mm
in ta sani zuwa wani mm
in na daban, kama daga yanda yake
abiun sa har zuwa suturar dake jikinsa da motar daya hawo duka sun banbanta da na mm
in data sani, wani irin kwarjini ta ji yana sake yi mata yayin da gaban ta ke matu
ar yimata dukan uku uku, bin sa kawai takeyi da kallo sake da baki tana mamakin wannan sauyi daya zo mata dashi farat
aya ba tare da kuma ya yi mata bayanin komai ba, shi kuwa sai wasar sa kawai yake yi da wani yaro dake hawa can saman wani abu mai kamar baloon yana sul
o wa, shi kuma yana sake haurasa saman yana dariya, juyowar da zai yi ya ga Janan ta
ura masa idanuwa tana kallo har dasu karkace kai gefe, murmushi ya yi ha
e da
aukar yaron ya sake azo sa a saman abun sannan ya dawo inda take zaune yasa hannunsa agefen fuskarta ya tallabo kan nata yana fa
kike kallo haka yalla
iyata kike nema ki karya mani kan naki in shiga uku sau uku"
"Ba komai, mamaki kawai nake yi anya wannan mm
ina ne ko kuwa hur hure akayi mani, I'm confused gaskiya"
"Common...zo muje zan yi maki bayanin komai anjima, kawai ki bari mu
an mori wannan lokacin kin san dama sau
aya take zo wa bawa a rayuwa, so dis is an opportunity that i got today, let enjoy it kin ji" ya
are zancen tare da ri
o hannunta ta mi
e daga zaune da take tana murmushi ha
e da kallon hannunsa dake ri
e da nata sannan ta
ago kai tana kallon sa shima.

Saurin cika mata hannu ya yi ha
e da sosa kansa yana kallonta ta
asa idanuwa ya ce,
"Am so sorry Madam na manta har yanzu baki ida zama mallaki na ba" Janan na dariya ta wuce gaba tana fa
in "to me ya rage kuma?

Kai dai ka
ar ta ri
e kanka kafin wannan lokacin, in ba haka ba zaka
ata rawar ka da tsalle, don tsab zan buga kai nace na fasa yi dakai"
"Tab kin ma isa?, Ai da naje har cikin gidan naku na sace ki"
"Zaka iya?"
"Sosai kuwa, ko kina mamaki ne?"
"Sosai kuwa, don yanzu haka ma cike nake da mamakin abubuwa da yawa akanka"
"To ki dena, don aski ya riga da ya zo gaban goshi,
iris ya rage na mallake ki, wanda a wannan ranar zan kore duk wani shakku da kokwanto dake zuciyar ki akaina, kedai kawai kici gaba da ha
uri kin ji ko"
"Shikenan, amma fa
a mun a ina ka samo aron mota da kayan dake jikin ka?"
"Ga amsa nan acikin tambayar ki, aro nayi don na burge budurwa ta nima ta
ara sona"
Tsuke fuska tayi ha
e da juyowa tana kallonsa jin abunda ya fa
a tare da shagwa
e masa tamkar za tayi kuka ta ce,
"Au!

Dama a tunanin ka zan iya
ara son ka ka
ai ne idan kana da wani abun?

Me yasa zaka fahimceni a haka?" Ta
are zancen tare da sauko da
walla
aya daga cikin idanuwan ta lokaci
aya tana cuno le
en ta na
asa tamkar zata fashewa da kuka, yanda tayi shima ya yi
in ha
e da cewa,
"Sorry my cry cry baby, ni fa ba haka nake nufi ba..." Bai
arsa rufe baki ba ta shiga buga
afafuwa irin na shagwa
in yaran nan, yana ganin haka ya fashe da dariya tare da rugawa itama ta bi bayan sa tana so ta ka masa ganin yanda yake yimata dariya, zagaye wajen suka shiga yi har sai da taga ta kasa ka mosa sannan ta tsaya waje
aya tana haki ha
e da cewa,
"You're too wicked hubbin ruh, sincirely i'm so tired enough" ta fa
a ha
e da du
ewa ta ri
e guiwowin ta kamar mai yin ruku'i, da yake suna gb da in da ake zaunawa a huta ha
e da shan ice cream ko drinks idan mutum na bu
ata sai kawai ya shige ya anso masu gorar ruwa guda biyu ya dawo ya mi
a mata ha
e da bu
e mata bakin gorar yana fa
"Sorry ranki shi da
e, ke
in ce idan kika tashi sai ki koma tamkar baby 15, kinga kuwa ai dole nayi dariya" ba tare data tanka saba ta kar
i gorar ruwan ta sha fiye da rabi, ba tare daya sarar ba tana
agowa ta tuttule masa sauran ajiki tana dariya don shima gorar ruwan ce a bakin sa yana sha, tsuke fuska ya yi irin ransa
in nan ya
aci ya
aga hannu kamar zai masgeta tayi saurin runtse idanuwan ha
e dasa hannuwa ta kare fuskarta, dariyar shima ya fashe da ita yana
aure bakin gorar ruwan dake hannun sa ha
e da cewa,
"2-1
an mata na, ashe ma ke kura ce,ga tsoro ga ban tsoro, ai idan ramuwa ki ke son yi baza ki iya ba saboda mm
in naki jarumi ne, kafin ki iya rama abunda zan yi maki in sha ALLAH sai mun yi 6 -1"
"Haka kace" Ta fa
a tare da gyara mayafin ta tana kallon sa, sai daya kashe mata ido
aya sannan ya ce,
"Haka nace yalla
iya ta, musamman ma idan kika shigo hannu na"
Cike da jin kunya ta sinne kai
asa kafin yace da ita su tafi don har
arfe biyar na marece ya soma yi, inda ya ajiye motar suka nufa bayan ya biya ku
in sannan suka wuce zukatan su cike da jin da
in lokutta da suka kashe yau tare da juna, sai daya hau titi dai-dai sanna ya juyo yana kallon yanda ta sinne kai
asa don tunda ya yi zancen idan ta shiga hannun sa taji wata irin kunya ta rufeta, shi yasa bata sake cewa komai ba har suka shigo cikin motar, murmushi ya yi ha
e da maida hankalin sa ga tu
in da yake ya
an yi gyaran murya ha
e da ambaton sunan ta cikin wata iriyar muryar da bata san shi da ita ba, wadda sai da hakan yasa gaban ta fa
uwa tare da jin bakin ta yayi mata nauyin da zata iya amsa kiran nata da ya yi, jin bata amsa ba shi kuma ya sa ya sake juyowa a karo na biyu yana kallon ta cike da so da
auna don har lokacin kanta na sun kuye a
asa,
"Wai me nene Janany?
Chapter 101 · 0% Book details