Sashe 49
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Kina so na rasa 'yata ne?, Abeg shigo ki mi
o mun wayata na kira Dr." jiki na rawa ta
ara sa daga
ciki ya nuna mata inda wayar take ajiye ta je ta
auko ta mi
a masa tana kallon yanda Nihal ke kokuwa da lumfashin ta wajen fita, hannunsa na rawa ya kar
a gaba
aya duk yabi ya ru
e saboda yanda hankalin sa ya tashi, ganin haka yasa Madam ta mi
a hannu zata kama masa ita ya daka mata wata tsawar a karo na biyu ha
e da ture hannun ta ya
auke Nihal cak tamkar wata jaririya yakai saman kujera ya aza sannan ya mi
e ya shiga lalaben lambar Dr da tun
azu ya kasa gani, da
yar ya samu da taimakon ALLAH yaga lambar ha
e da kiran Dr ya ce yayi maza yazo nan gida yana neman sa ciwon Nihal ya tashi, yana kashe wayar ya kalli gefen da madam take ya nuna mata hannu data fita shi kuma ya shiga kai da komo yana jiran isowar Dr,
Jiki ba
wari Madam florence ta fito cike da tausayin Nihal, wanda aganin ta duk alhakin Hajiya zee ne Ubangiji ke fanshewa akan ta shiyasa ALLAH ya jarabce ta da ciwon zuciya kamar yanda Hajiya zee ke fama dashi saboda yaji irin yanda ra
in keda zafi, duk da ba a jikin sa ciwon yake ba shakka ko babu zai ji ra
in zaginsa saboda soyayyar da yake wa
arsa, a zahiri kuwa numfasawa Madam florence tayi cike da jin zafin korowar da ya yi mata, a cewar ta tunda ya san baya bu
atar taimakon ta, to wane kicihin ya sa shi kiranta, cike da takaici ta
ara sa kitchin abunta taci gaba da aikin ta tare da addu'ar ALLAH ya yayewa Nihal abunda ke damunta, don ita sam ba ta da wata doguwar matsala dasu da zai sa tayi farincikin faruwar wani abu agaresu.
Janan kuwa tana kallon su Jazz dake biye da ita ta madubin motar tayi kamar bata san dasu ba taci gaba da tu
in ta hankali kwance har ta iso bakin gate
in makarantar, tana kaiwa ta ciro ku
i masu yawa ta mi
a wa mai gadin ha
e dayi masa ra
a a kunne akan kada ya bari guard
in ta dake biye da ita su shiga, su Jazz da basu san me take cewa mai gadin ba suna ganin ta wuce suma suka danno kai suna
arin wucewa, saurin dakatar dasu mai gadin ya yi tare da hana su shiga, a cewar sa hukumar makaranta bata bayar da izinin barin motoci masu ba
in gilashi su shiga ba, sun yi iya yin su har suka gaji amma ya hana su shiga, hakan yasa suka faka motocin su a can gefen titi suka firfito suka taka da
afafuwan su har cikin makarantar, kasancewar basu san inda ta nufa ba yasa suka yita yawo har suka gaji basu ganta ba, sai can suka hango motar ta ajiye a
ashin bishiyar dake bakin department
insu, da sauri suka je wajen suka tsai tsaya a bakin
ofar department
in nasu da kuma inda motar take suna jiran fitowar ta, abun da basu sani ba, tuni Janan tabar makarantar, don tana shigowa bata tsaya
ata lokaci ba ta ajiye motar ba tare da ta tsaya yin lectures
in ba ta nufi ta
ayan wancan gate
in da ake fita ta fita abunta ta tare napep ta haye ta tafiyar ta gidan grandma,
Ko da ta shiga ta riski grandma tana waya da madam Florence data kirata tana fa
a mata cewa Nihal ba lafiya amma ankira likita ya dubata ya yi mata allurai ya saka mata
arin ruwa, ga tacan har bacci ya soma
aukar ta,
"ALLAH ya kyauta ya bata lafiya, in sha ALLAH anjima zan shigo na duba jikin nata, ni wannan wahalar ban ta
a ganin irinta ba sai a kan Nihal, taya mutum zai tsiri soyayya da abunda bai san inda yake ba, kuma bai san ta inda zai nemosa ba" ta
are zancen cike da takaici tana faman fa
a sannan ta kashe wayar gaba
aya,
Kallon Janan ta yi ganin ta a
an hargitse kamar wacce aka koro ha
e da cewa,
"Ke kuma me yake damunki kika shigomun a haka kamar an koro ki?"
an sosa kai Janan tayi da yatsa kafin tace,
"Hajia ina kwana?"
"Lafiya klw, ya jikin 'yar uwar taki"
"Wa kenan hajia?"
"Au! kina da wata 'yar uwar ne bacin waccan shashashar da bata san inda kanta keyi mata ciwo ba?" Hajiya ta fa
a cikin
aci rai tare da ri
e ha
a, cikin jin haushin abunda ta cewa 'yar uwarta, ta ce
"Kai hajia!