Sashe 17
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ita kanta Janan bata ji da
in baro part
in da mahaifinta yayi ba, ko ba komai ita
in matar sa ce kuma tana da tarin mabanbanta ha
inta akansa, ALLAH ya kyauta ta fa
a acikin zuciyar ta tare da hayewa sama, don ta soma jin bacci.
***.
***.
***.
angaren su mm kuwa suna isa gida tun daga bakin
ofa da Razina ta hango Jabir ta fara labarta masa abun da ya faru a supermarket, daga Momy har Jabir babu wanda ya tsaya bin takan su kasancewar an fara kiraye-kirayen sallah suka wuce ciki abinsu, sai da tagama fa
a masa komai yayi gyaran murya ha
e da cewa,
"Manta da ita tunda ba tayi gangancin ta
a mana 'yar
anwa ba, da yau ina tabbatar maki da sai ta san
an jaki dukiya ne, yanzu kije ki watsa ruwa, shi kuma yaya Muhriz
in banni dashi"
Wani irin
ayataccen murmushi ta saki da saida ya dakar masa zuciya tabar wajen cike da farin ciki tana tsallen jin da
i, girgiza kai yayi ha
e da furzar da wani irin fuska a baki yana gwalo idanuwa, murmushi ne ya kucce masa yayi saurin dukan gefen kansa yana fa
"Meye haka yaya, dawo a gayyaci ka mana"
Yana zaune a
ofar gidan mm ya fito yana gyara hannun rigar sa da alama arwala ya yo, kallo
aya yayi masa ya
auke kai ha
e da cewa,
"Muje masallaci ko?"
Tare suka tafi suka dawo lokacin Momy ta gama sallah ta sa Razina ta shirya masu abinci akan dining table suka ci suka
an ta
a fira mm na zolayar Jabir wai ya zama matsoraci yanzu daga
ai an
an sha shi sau
aya duk yabi ya wani maida kansa matsoraci mata, shikenan yanzu ko kallo macce baya iya wa balle ya tunkareta da kalmar so,
Razina dake gefen Momy zaune ta dinga tintsirar dariya ha
e da cewa, "wai ya Jabir
in ne ke tsoron mata yanzu?" Karaf ya amshe yana hararar mm ha
e da cewa,
yalesa Razina ba gaskiya ya fa
a ba, kawai dai yanzu bana da lokacin kowace macce ne"
"Yawwa ni nasan hakan, amma har dani da momyn mu?"
"Aiku na musamman ne, tamkar rayuwa da kuma farinciki kuke agare ni, anyi ni ne aduniya waku ka
ai, don haka kisha kuruminki"
"Tab!..yau ni naji ikon ALLAH, wai Jabir kai ne ke fa
in anyi ka wa Momy da Razina ka
ai ne, ka manta lokacin idan nayi maka zance akan Hanan cewa kake yi na barka anyi ka ne don ka bautu wa ita"
ata Jabir yayi yana nuna sa da yatsa ha
e da cewa,
"Bana son haka fa mm, kadena tuna mun irin wu
an nan magana ganun ko mu samu matsala"
Tuntsirewa da dariya mm yayi har yana ri
e ciki,
"Ikon ALLAH, shin
arya nayi man, ba a yi hakan ba?"
"To idan ma anyi ai a mankas nake alokacin, kaga kuwa ai ba a ri
a yimun hukunci da shi ba"
"Ehm..lallai wannan biyar dai da alama ta illa taka da yawa shiyasa ka tuba da shanta, mukam yanzu zamu fara sha miji yanda take, da da
i ko kuwa?"
"Kaji dashi, kwanan nan zan baka mamaki yaro, don tatil zanyi da wata mai
an karen da
i ko
anwata?" Jabir ya
are maganar yana jifar Razina da wani irin kallo, don kuwa kwanakin nan wani irin yanayi yake ji a kanta da bai ta
a ji ba, hakan ne ma yasa mm daya lura da hakan ya bada
aimi wajen yin duk abunda zai jawo hankalin su wa juna, yanzu ma mere baki yayi ha
e da kallon Razina ya ce
"To
anwarsa sai ki dage da addu'a ALLAH yasa kar ya koma kai hajar sa a in da baza a siya ba" ya
are maganar ha
e da mi
ewa yabar wajen, sai da ya le
a ya yiwa Momy sai da safe sannan yabar falon yana fa
"Jabir mai dabino sai ka shigo ko"
"Wannan kuma sunan kane malam ba nawa ba"
ewa yayi ganin Razina na hamma da alamun bacci take ji itama ha
e da cewa,
"Bari naje nima na kwanta
anwata naga kema bacci kike ji ko?"
"Eh wlh, gashi akwai assignment da aka bamu banyi ba kuma gobe ne za muyi submitting, kuma ALLAH bacci nake ji sosai, ko zaka yimun ya Jabir" ta
are maganar cike da shagwa
a tana lumsar idanuwa, murmushi yayi yana
arewa kyakkyawar fuskarta kallo don ba
aramin kyau takeyi musamman tana irin wannan shagwa
ar, gyara tsayuwar sa yayi ha
e da folding hannayensa ya jingina ajikin
ofar fita daga falon ya ce,
"To nawa zaki biyani idan nayi maki?"
Shiru Razina tayi kamar mai son tuno wani abu kafin can tace,
"Kawo kunne ka kaji"
Kunnensa ya mi
o mata a hankali ta ra
a masa wata maganar data sa shi shan toka ha
e da nuna ta da yatsa tabar wajen aguje ta shige
akin ta tana dariya, dariyar yayi shima kafin yabar
akin yana jin wani irin nisha
i na musamman a tattare dashi...
pls #comment
#vote
#share
*ALLAH KAJI
AN IYAYENMU
_Page 11_
*TUKUICIN SO*
*NA*
*BILLY S FARI*
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
_Wattpad@billysfari9 https://www.wattpad.com/1233037125?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Billysfari9&wp_originator=3hlpWL61IPamNe8YA2X8b6FEZOUI1IBk3K%2BO63HoUXQxvuO5rXf9NwdIhJYYosceurjgxtRwlaxe696cshdtC28umXpLZLbnh0TsaA%2FZNZ0ob77qpPo7L2Y7MT5FSVaB_
*TOP 10 TAKUN HASKE BATCH B*
INA KUKE MAKARANTA??
INA KUKE MASOYA?
INA KUKE MAKARANTA LITTATTAFAN HASKE WRITERS???
KU MARMATSO
TOP 10 TAKUN HASKE BATCH B
INDA ZAKI KWASHI GARABASAR KARATUN LITTATTAFAI MASU 'DINBIN FADAKARWA DA SAKA NISHA'DI HAR GUDA BAKWAI.
DOMIN MALLAKAR NAKI ZAKI BIYA
(1000) DUBU DAYA KACAL _GAMASU BUQATAR WANNAN GARAB'ASAR KU TUNTUBI WANAN NUMBERS DIN_
+447894142004
07065283730
______________________________
*K* oda ya shigo sashen nasu kwance ya tadda mm a nan falo saman doguwar kujera yayi rigingine fuskarsa na kallon rufin saman falon ya
ora hannayen sa akan
irji idanuwan sa a rufe, a zahiri za kace bacci yakeyi amma kuma idanuwansa biyu, zallar soyayya ce ta sashi fa
a wa duniyar tunanin da bai ma san da shigowar Jabir ba, kallo
aya Jabir yayi masa ya
auke kai tare da shigewa uwar
akin ya fa
a a kan makeken gadon dake tsakiyar
akin tare dayin wata irin ajiyar zuciya shima yana
arin afkawa duniyar tunanin ta shi masoyiyar,
Ganin haka ya sashi mi
ewa ya ciro wayar sa dake jone tana caji ha
e da kamo jerin lambobin dake cikin wayar sa ya dannawa lambar da aka rubuta wa *Sister Razy* kira, kasancewar har ta fara bacci yasa har kiran ya taimake bata ji ba har sai da ya sake kira a karo na biyu sannan ta mi
a hannun ta ta jawo wayar ta saka a kunne ba tare data tsaya duba ko waye ba har lokacin idanuwan ta na a rufe, cikin muryar bacci ta ce,
"Hel..lo, assalamu alaikum"
"Wa'alaikissalam, ba dai har kin fara bacci ba?"
"Eh Ya Jabir, ai na fa
a maka bacci nake ji sosai"
"Assignment
in da?"
"Zan yi koda da asuba ne"
"Noo..tashi kije ki wanke fuskarki kizo muyi kin ji ko"
"Pls..Yaya .."
"Ya isa haka, je ki wanke fuskar ki nace muyi bana son gardama."
Babu yan da ta iya dole ta tashi ta je toilet tana faman turo baki ta wanko fuskarta, har lokacin yana kan layi ba tare daya tsinke ba, murmushi yayi kamar yasan tutar baki take yi ha
e da cewa,
"ALLAH ya baki ha
uri, duk wannan dai bazai sa na fasa abinda nayi niya ba, hop kin wanko fuskar?"
A shagwa
e ta amsa masa da eh tare da jawo jikkar tata ta makaranta ta fiddo littafin,
"Hello.."
"Ina jinki Mrs j" wani irin dimmm.. ta ji jin abunda ya fa
a ha
e da bu
e idanuwanta ta wartsake daga baccin ba tare da ta sani ba,
"Mrs j?" ta nanata a zuciyar ta kafin ta saki murmushi ha
e da basarwa ta ce,
"Ya Jabir gashi na
auki"
"Ok fa
omun question
in farko?"
"Write a Java program that execute 2 binary number.."
"Ok ciro biron ki da takarda"
"Wai yaya a waya zamuyi assignment
in?
Kodai nayo maka snap
in assignment
in na turo maka?, ko kuma na turo maka ta watsApp?"
"Ban fa
a ba, hakan dai nake so nayi ta jin muryar 'yar
anwata ko kuwa?" Sake sakin wani murmushin tayi da har sai da ya jiyo sautin sa sannan ta ce,
"Shikenan, duk yanda kake so haka za a yi Yaya j" wani irin da
i ya ji a ransa ganin duk sau
in da yake isar mata tana saurin
auka, wanda hakan ya tabbatar masa da bazai wani sha wahala ba wajen isar mata da sau
in zuciyarsa kai tsaye da kuma shawo kanta,
A hankali ya fara karanto mata amsar question
in farko data fa
a masa step by step tana rubucewa har ya gama, sannan ta sake karanto masa na biyun shima ya fa
o mata amsa ta rubuta haka ma na ukun har zuwa na hu
u, bayan ta gama rubuce amsar tsab tayi gyaran murya ha
e da cewa,
"Na gode ya Jabir, ALLAH ya saka maka da alkhairi ya baka mata ta
warai da zata kula mana dakai da Momy da kuma ni"
"Amin, duk da dai addu'ar ki ta riga da ta kar
u tunda ya riga ya bani, zan so dai ki bani tukuici, shi zaisa naji da
i sosai a raina"
"Hmm!
Yaya Jabir kenan, Ni kuwa wane irin tukuici zan baka da yafi wannan addu'ar da nayi maka?