← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 120

Sashe 54

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

"Barka da zuwa Hajiya" Abba ya fa
a bayan ya zauna a gefen daya zaunar da Nihal,
"Barka" ta amsa masa ciki ciki tare da zaunar da Janan saman kujerar itama ta zauna,
"Ya hanya Hajiya anzo lafiya?"
"Lafiya" ta sake bashi amsar a da
ile ba tare data kalli ko gefen da suke ba, ganin haka yasa Abba ya kama bakin sa yayi shiru yana kallon yanda Janan ta shige a jikinta tana faman shesshekar kuka,
ago kai Nihal tayi ta gaishe da Hajiya kamar bata so, itama ta amsa mata a da
ile tana fa
in, "ai da kin ri
e gaisuwar taki don ba ita nazo amsawa ba, ganin ki nazo yi kuma alhamdulillah naga kin samu sau
i don haka ri
e gaisuwar ki bana so" kafin Nihal tace wani abun Abba ya marairaice murya ha
e da cewa,
"Haba Hajiya, kin san bata da lafiya shiyasa kike ganin kamar tana gaisheki a dole, amma ba haka bane, duk da ta samu sau
i akan
azu, amma har yanzu jikin nata ba
wari sosai" cike da mamaki Hajia ta bisa da kallo kafin ta sauke ajiyar zuciya ha
e da cewa,
"To ALLAH ya kyauta ya kuma bata lafiya"
"Amin Hajiya" shiru ne ya biyo bayan wasu mintota kafin Hajiya ta sake cewa,
"To ita wannan baiwar ALLAHr dana isko tana kuka me akayi mata tunda dai ALLAH yasa ita ba
iyar so ce ba"
Shafa kai ya shiga yi cike da rashin gaskiya don sam baya son Hajiya tasan da zancen ha
in auren Janan da Asgar har sai komai ya gama daidaita, ba tare data kawo komai aranta ba don ita a tsammanin ta halin nasa ne na banbanci daya saba nunawa tsakanin ta da
ar uwar ta ko yanzun ya yi, hakan yasa ta sake yin wata ajiyar zuciya akaro na biyu ha
e da cewa,
"Usman kenan, ina ri
on ka da kaji tsoron ALLAH, Katuna yaran nan duka
anka ne, ka tuna cewa uwa
aya ce ta haifa maka su, katuna duka amana ne a wajenka kuma ALLAH zai tambayeka yanda ka kula dasu, a wasu lokutan mu muke haifar da
iyayya a tsakankanin
ayen mu ta hanyar nuna fifikon soyayyar wasu akan wasu, bayan mun san cewa yin hakan ba daidai bane kuma kuskure ne, bance zuciyar ka ta
i son Nihal akan Janan ba tunda ALLAH shike da ikon sarrafa zukata, amma ya kamata ace idan hakan ta faru ka
oyewa ranka domin kaucewa matsala, nayi imani da ALLAH cewa ba don yaran nan na son junan su ba da tuni ka dasa
iyayya mai tsanani tsakanin su, saboda haka na ro
eka ka gyara kafin lokaci ya
ure maka, kafitar da abinda ke ranka akan Janan ka tubarwa ALLAH domin hakan shirme ne kuma aikin jahilci ne, babu mai ikon kashewa da kuma rayawa aduniya in ba ALLAH ba"
"Amma Hajiya ai akwai sila ko?"
"Sosai akwai, amma ai kai baka san ma me ake cewa suka ba, domin idan ka sani to bazaka ta
a cewa
arka itace silar rasa mahaifiyar su ba, ajali shine sila, sannan a halin da ake ciki yanzu har ma ada ta fika bu
atar mahaifiyarsu ta kasance araye, saboda haka ka fidda wannan a
ida a ranka don ba mai kyau bace" wani kukan Janan ta saka jin har yanzu mahaifinta be dena yimata kallon da yake yi mata a da ba, abunda tun tana
arama take kwana dashi kuma ta tashi dashi ace har yanzu ya
i ficewa azuciyar mahaifinta, wannan wane irin ubane haka take dashi?, tsaki Abba ya ja, ha
e da mi
ewa yana fa
"Hajiya wannan yarinyar ganin yanda kike biye mata yasa take neman maida mutane 'yan iska, amma da sannu zanyi maganin ta tunda bata san ana ha
urin da akeyi da ita ba"
"Au!

Usman, agaban nawa ma bazaka daga mata ba?, wato bata san ha
urin da akeyi da ita ba, shikenan tunda abun naka ya zamo haka taje ta tattaro inata inata mu tafi, kaga sai ta koma hannuna gaba
aya yanda zaka dena ha
urin da ita tunda baka son ta, amma ni bazan bari taci gaba da zama anan ba har kazo ka saka mata ciwon zuciya kamar yadda
ar gwal
in taka ta
orawa kanta shi,
ka ga shikenan ka huta da ha
urin da ita, ke maza tashi kije ki ha
o kayan ki muje kin ji ko, nace kiyi shiru hakan ki dena kukan kada kanki yayi ciwo" tana rufe baki Nihal ta saka kuka tana shusshura
afafuwa,
"ALLAH ni bazan yar da ba, haka kurum kizo ki rabani da
ar uwata, wlh ALLAH Abba bazan yarda ba sai dai mu koma tare" ta
are zancen tana shar
ar majina ita ala tilas babu inda za a je da Janany sister
inta, Mere baki Hajiya tayi kafin tace
"Kya ji dashi in dai sakalci ne, gaki ga uban naki, ni kam babu inda zan je dake don bazai sa
uba na zauna da marar kunyar yarinya cikin mutanena na mutunci ta yar fani tunda baki san girman mutane ba, sai dai kiyita zama nan wajen wanda ya isa dake yayi ta biyewa sakalcin ki tunda bazai iya da shashancin
ar uwar ki ba" ta
are zancen tare da taimakawa Janan ta tashi zaune tana sharar
walla, suna ha
a idanuwa da Abba ya maka mata harara tayi saurin sadda kanta
asa, don kuwa ko shakka babu wannan karon tafiso tabi grandma ko don ta ku
uta da takurar da Abba keyi mata akan masoyin ta, sa
anin da da itama sam bata son a rabata da
ar uwar ta, ganin yanda Nihal ta
are baki da gaske da gaske tana kuka ya sata
ago kai tana kallonta, sosai taji ba da
i yanda take kuka saboda tasan irin tarin
aunar da take yimata ba ka
an ba, amma ya zatayi?

Mafita take nemarwa kanta don haka dole ta ha
ura tabi grandma
in su koda hakan bazai wa
ar uwar tata da
i ba,
Yanda take kukan ba
aramin tayarwa Abba da hankali yayi ba, don indai tashi ce bazai damu da komawar Janan hannun grandma ba, dama itace ta tilas tasa cewa lallai sai ta dawo hannunsa badon haka ba da babu yanda zai juri rayuwa da ita a inuwa
aya, sai kuma irin son da Nihal keyi mata da zancen aurenta da Asgar da baya bu
atar Hajiya ta sani yanzu, hakan ka
ai yasa zai dakatar da Hajiya akan tafiya da Janan, rarrashin Nihal ya shiga yi kafin ya samu da
yar tayi shiru bayan yayi mata al
awarin Hajiya baza ta tafi da Janan ba, lokacin har Janan ta ha
o kayan ta tana saukowa daga kan upstairs, kallo
aya yayi mata ya
auke kai tare da kallon mahaifiyar tasa ya ce,
"Hajiya Don ALLAH da girmansa kiyi ha
uri kada ki raba yaran nan tunda Nihal bata so, nayi maki al
awarin bazan sake aikata abunda bakya so ba"
"Au saboda Nihal bata so kake ro
ona, lallai Usman kayi nisa wlh sai addu'a?

To ita fa waccan
in idan tana so?

Sai ayi
a?" Ta
are zancen tana nuna Janan
in dake tsaye da hannu.

"Haba Hajiya, kefa kika gama fa
in dukan su abu
aya ne, don me zaki raba
aya biyu a yanzu?"
"Kaga Usman, fita idanuwa na wlh kafin na sa
a maka, don na tafi da Janan zaka ce na raba
aya biyu?
Chapter 54 · 0% Book details