Sashe 38
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kin manta duk duniya bakya da wu
an da suka fisu"
"No Madam, but i think each and every person have the right over him self, so i dont see reason why da za'a ce zuciyata bata da ikon son abunda take so bayan ina kallo ake fighting yanda za'a samawa 'yar uwata abunda take so, Madan are we not equal with her?"
"You're, but you have to understand them first Janan, you see, they luv you so much shiyasa basa son abunda zai wahal sheki a rayuwa"
"I know madam, but this is my life, my heart, ni na za
esa and i don't even care with his poorness, a haka nake son na zauna dashi ban damu da duk wani yanayi da zan shiga ba"
"You are right amma kisani, kada ki bari komai
antar abu ya ha
aki da sistern ki, just let her deserve that respect and love from you, haka ma da
inku, ki basa ha
uri because ba kida wanda ya fishi aduniya, and a good child basa bari parent ko elders
in su na fushi dasu?"
"Ok madam, now what do you want me to do?"
"I have already told you naa..., Go down and have your dinner with your sister, say sorry to her and also apologize to your dad"
"Shikenan?" Janan ta fa
a tana kallonta ha
e dayin murmushi, Madam florence ita ta ce
"Yes, cikenan" sukasa dariya tare, sosai Madam florence ke son Janan koma nace dukan su saboda ba ta da wata matsala dasu musamman Janan saboda sau
in kanta shiyasa da taji musayar ba
in da sukayi
azu ta kuma ga Janan bata sauko ba suka ci abinci ta biyo ta don tasan abun daya farun ya
ata mata rai, kuma ita ka
ai ce zata saukar ta sauka ba tare da an samu matsala ba,
Koda Janan ta sauko
asa bata isko kowa a falon ba ta kuma bu
a abincin taga babu alamun ko ta
asa Nihal tayi balle tasa ran taci, hakan yasa ta koma saman ta tura
ofar
akin nata ta shiga, nan ma wayam ta isko ba ta ciki,
arasa shiga ciki tayi ha
e da zuwa ta janye labulen tagar dake saiti da garden
in gidan dake
asa bayan
akunan su, hangota tayi kan kujera zaune ta
ora
afafuwan ta akan wani icce da aka yimasa alamar mazauni idanuwanta arufe, da alama ta fa
a kogin tunanin da ya zamemata tamkar ibada yanzu, ba safe balle rana da kuma dare, ajiyar zuciya ta sauke cike da tausayin ta don tasan babu abunda ke addabar ta fiye da da
in so, wanda da tana da yanda za tayi tafidda ta aciki da tayi, tana matu
ar son yayar tata
azu ma kawai tayi abunda tayi mata ne saboda ta fahimci yanda take ji haka itama take ji akan masoyin ta, kuma da zata iya ha
ura da farincikinta data ha
ura da shi tayi yanda suke so ko don ra
in tunani da damuwa su rage mata don tasan duk abunda takeyi akan soyayyar ta tana yine don guje mata wahala kuma hakan shima so ne, amma matsalar bazata iya ha
ura da masoyinta ba ko
aya, a hankali ta saki labulen tagar ta sauko ta nufi garden
in ha
e da lalla
awa yanda baza taji motsin ta ba ha
e dasa hannu ta rufe mata idanuwa,
Seda ta sauke ajiyar zuciya ha
e dayin murmushi sannan tasa hannu ta ri
o hannun Janan dake rufe da fuskarta tana fa
"Janany sister" ta
are zancen tare da mai dota a gabanta tana kallo cike da mamakin ta, dariya Janan tayi sannan ta turo baki tana fa
"Kai Adda, wannan irin kallo fa?"
"Mamaki nakeyi yanda Janany sister ta iya fushi da Adda
in ta har take yiwa abinci yaji"
"To ke meya hana kici abinci?"
"Taya zanci bayan ke baki ci ba, dukkanin abunda kika ga nayi maki ina yine saboda bazan iya jurar ganinki cikin wahala ba, a yanzu na fahimci damuwarki da kuma yanda kike ji aranki and i support your choice tunda shine farincikinki, yanda bazan canja ra'ayinka da kuma za
en rayuwar ki ba to haka kada kiyi tunanin zan canja rayuwata ko tunani na akan masoyinki domin kece ka
ai tawa kuma damuwata ba shi ba"
Ga mamakin ta kawai taga Janan ta rungumeta ha
e da cewa,
"Hakan ma ya wadatar Adda, nasan da sannu komai na iya daidaita in sha ALLAH, thank you so much" girgiza kai tayi don gani takeyi har yanzu
uruciya na samun
anwar tata shiyasa ta kasa banbancewa tsakanin duhu da haske, walwala da
unci, samu da kuma rashi har take
arin tura kanta a inda rayuwarta bata dace a can ba,
Sun jima awajen zaune suna firar su tamkar wani abun bai faru tsakanin su ba kafin su mi
e su koma ciki suyi having lunch
in su tare, suna tsakar ci sai ga Abba ya fito zai je part
in hajia zee da sauri Janan ta taso ta biyo bayan sa,
"Abba" ta fa
a da
arfi yanda zai ji don har ya kusa fita,
Tsayawa yayi yana gyara hannun rigar sa ha
e da
agowa yana kallon ta fuskar sa ba walwala,
"Abba an sorry"
"Sorry for what Janan?" Sinne kanta tayi ha
e da cewa,
"For what happened
azu Abba, wlh ina son sa ne sosai, kuma nasan kaima zaka so shi idan ka bashi dama.."
"Enough Janan" ya fa
a tare da
aga mata hannu sannan ya
ara ficewarsa, juyowa tayi tana kallon Nihal data zubo masu idanuwa tamkar zatayi kuka, ta girgiza mata kai ha
e da cewa,
"Don't cry, I will talk to him.."
Ranta ba da
i ta dawo suka ci gaba da cin abincin da sai faman tutturasa kawai takeyi ba don tana jin da
in sa ba....
#Comment
#Vote
#share.
*ALLAH KA JI
AN IYAYENMU
[8/24, 9:13 AM] Beey Sai dake: _Page 24_
*TUKUICIN SO*
*NA*
*BILLY S FARI*
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
_Wattpad@billysfari9 https://www.wattpad.com/1239373978?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Billysfari9&wp_originator=34NHId77Xja9Ca7srt62byRqk0YnNbIejq%2FffJgmlqMcpOcugE%2FHwyaA91zLKPDvOGIM%2B8b8kdGVHila2%2FiB5cEexENnRgZLE0XhWxOMcqhEdzB5VzhJlrw0cNoX3QRG_
*GA MASU BU
ATAR A TALLATA MASU HAJOJINSU, KO KUMA SABABBIN LITTAFANSU DA SUKE SON FIDDAWA ZASU IYA TUNTU
AR WANNAN LAMBAR KAI TSAYE TA HANYAR WATSAPP 07040402435*
______________________________
Sun jima a falon suna fira bayan sun kammala cin abincin har da Madam florence tana
ara basu shawarwari akan halin rayuwa, yayin da Nihal ko jin abunda take fa
a ba tayi balle ta amfani da Alkhairan dake cikin sa, tunani kawai takeyi ina zata samu mafita arayuwarta akan ciwon son dake addabar zuciyar ta, ta wani
angaren kuma tunani takeyi na yanda zata shawo kan Abban nasu akan zancen 'yar uwar tata, har suka kammala firar su bata ce
anzil ba Janan ta juyo ha
e da cewa,
"Wai Adda bazaki dena wannan tunanin hakan ba?, Tun
azu sai magana Madam keyi maki amma kinyi shiru"
"Srry Madam, what are you saying?" Nihal ta fa
a ha
e da sakin wani gauron nishi tana kallon Madam, itama kallon nata takeyi tare da mere baki irin abun nan ya sha maka kai har tana
ora hannayenta akan
irji, ta jima a haka tana kallon Nihal kafin tace,
"Look my doter, don't go and kill your self saboda tunanin wanda baki ma san shi ba, am sorry ba ina ganin laifinki bane, nasan zuciya bata da
ashi kuma so gaskiya ne, amma ya kamata ki sassauta wa kanki hakan"
"Madam, what are you trying to tell me?
Na dena son sa?, What the biggest mistake you are trying to do" ta
are zancen tare da janye throw pillow
in dake saman cinyarta tana yiwa Madam florence wani irin kallo mai cike da tsantsar reni da tarin tambayoyi,
"Noo...ba haka nake nufi ba, ina nufin kirage wannan tunanin da kikeyi akansa, saboda bana son kisake shan wahalar da kika sha kwanakin baya na ciwon zuciya"
"And so what idan nasha wahala akan sa?, can't you know that tunanin shi ne ka
ai ke sa ma mun natsuwa tare da ragemun ra
i da zafin da nake ji azuciya ta?