Sashe 8
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
TIRQASHI, DUKA FA WANNAN GARA'BASAR ZA'A BAKU ITA AKAN N1000 KACAL, GA KUMA SHIRYE-SHIRYE HAR GUDA UKU DA ZAMU KOYAR DOMIN YABAWA, JINJINAWA DA KUMA FARANTAWA AGAREKU MASOYAN MU...
1- SHIRIN KOYAR DA GIRKE-GIRKE DOMIN ZUZUTA MAIGIDA
*DAGA CHEF RAHMA NA LELE*
2-SHIRIN KOYAR DA YANDA ZAKI TSAFTACE JIKINKI, DA YANDA ZAKI ZAMO CIKIN KAMSHI A KODA YAUSHE WANDA ZAKI HAD'A DA KANKI ACIKIN GIDANKI DOMIN MAQALEWA A ZUCIYAR MAIGIDA
*DAGA AYUSHER MUH'D*
3-SHIRIN
KOYOR DA YANDA ZAKI IYA HADA KAYAN NI'IMA A JIKINKI CIKIN SAUKI DOMIN GYARAN GIDAN AURENKI DA ZAMOWA FITILAR GIDANKI
*DAGA HAJJA CE
MASHAA ALLAH DUKA FA AKAN NAIRARKI *DUBU DAYA* KACAL ZAKI KASANCE ACIKIN GROUP DINNAN
_GAMASU BUQATAR WANNAN GARAB'ASAR TAMU ZAKU IYA TURA KU'DINKU (N1000)TA WANNAN ACCOUNT
2083371244
ZENITH BANK
AISHA M.
SALIS
*SHEDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR
+447894142004
IDAN KUMA KATIN WAYA NE, ZAKU TURA TA *WANNAN LAMBAR
07065283730 da Shaidar biya duk ta ciki
_GA MUTANENMU NA QASAR NIGER
ZAKU IYA TURA KUDINKU 550F TA NITA, AMANA, ALI'ZZA, BENIF KO ZEINA GA WANNAN LAMBAR
+227 96 91 36 36 RAHINA daga niamey.
MUN GODE.
*TOP TEN TAKUN HASKE BATCH B 2022*
_Wannan garabasar tamai rabo ce
sa kud'i kad'an ki debi hani'an
*B* atare daya damu da yanda ta d'auke masa kai ba yayi gyaran murya had'e da cewa, "Janan, wai meyasa bakyason kulani ne aduk lokacin dana buqaci hakan daga gareki, kin kuwa san yanda kike azabtar da zuciyata?, Kin..."
Tayi saurin dakatar dashi ta hanyar juyowa had'e da rolling d'in idanuwanta tana fad'in, "oh my God!, malan karka manta nifa d'alibarka ce, all these words bai kamata suna fitowa daga bakinka ba, zasu iya sawa nadena ganin girmanka kuma..."
"Ya isa haka Janan!, Sai akace maki shi malami baya da zuciya?
Bayada hurumin yaso duk abunda zuciyarsa ke so ki akan waye?" Ya katseta shima yana yimata wani irin kallon shaqiyanci, sake kauda kanta tayi had'e da cewa,
"Ok, I understand malan kayi haquri am not interested of you, karatu nazoyi ba soyayya ba don haka let me be plsss malan" taqare maganar tare da had'e hannayenta waje d'aya tana baging d'insa, d'an sosa hanacinsa yayi had'e da miqewa daga duqowar da yayi ta jikin tagar motar tata tare da kallonta yace,
"Ok, as you wish, saidai ina so kisani kamar yanda karatu ba zai tab'a yuyu ba har seda cikakkiyar kulawar malami haka shima malami bazai tab'a samun natsuwa ba saida cikakkiyar kulawar abincin zuciyarsa, kece abincin zuciyata Janan, haqqin ciyar da ita yana kanki, idan kin so ki kula da ita nima na kula da sha'anin karatunki idan kuma kink'i kinsan me zai iya biyowa baya" Yana gama fad'ar hakan yasa glass d'in idanuwansa da tunda ya hangota ya cire had'e da juyawa yabar wajen.
Kota kan maganganunsa bata tsaya biba ta ja motarta tabar wajen aguje, batasan meyasa malamin nan ke bibiyar rayuwarta ba duk daba ita kad'aice d'aliba ba acikin makarantar, ba kuma ita kad'aice keda kyauba balle yabi ya uzzurata, da ire_iren wannan tunanin ta isa gida, tun kafin taqaraso makeken gate d'in dake jikin gidan nasu daya kasance mai sensors ne yayi saurin zugewa gefe ta shige mai gadi ya d'aga hannu had'e da russunawa yana gaisheta cike da girmamawa, horn kad'ai tayi masa alamun amsawa tare da zagaye katafaren roundabout d'in dake tsakiyar harabar gidan sannan ta nufi inda aka ajiye don motoci tayi parking motarta tafito riqe da makullin motar da jikkarta a hannu, daidai lokacin mahaifinta shima yafito bodyguard d'insa na biye dashi sun take masa baya zai fita, tsaye tayi tana kallonsa ganin waya yakeyi har saida taga ya qarasa yana qoqarin shiga motar da d'aya daga cikin guard d'in ya bud'e masa tayi saurin zuwa wajen.
"Abba.."
Da sauri ya juyo fuskarsa d'aure ba walwala had'e da cewa,
"What Janan?
Har kin dawo daga school d'inne?"
"Eh Abba, barka da fitowa antashi lafiya?"
"Lafiya Lau"
Har zatayi magana sai kuma tayi shiru don akwai maganar da take so tayi dashi ga kuma bodyguard awajen, kallo d'aya yayiwa guards d'in gaba d'aya suka bar wajen don sun fahimci me yake nufi kamar yanda shima ya fahimci dalilin daya hana 'yar tasa maganar da take son yi.
"Ina saurarenki Janan akwai wani abune?"
"Eh Abba, Ina so ne muje wajen grandma idan ka amince"
"Kinyi marmarin tacimun mutunci kenan!"
"Noo..
Abba kawai dai naga mun kwana biyu ne bamu je ba, and i know tana buqatar ganinmu"
"Tana buqatar ganinki dai, ai kinsa ba ragawa 'yar uwarki takeyi ba duk kuka je, don haka you can go but mind you!
Duk NIHAL ta dawo rai ab'ace kema saina sab'a maki"
Yana rufe baki wata kyakkyawar budurwa tafito da gudu gudu daga cikin gidan saye da riga da wando irin na zuwa support kanta ko d'an kwali babu hannunta riqe da agogo tana fad'in,
"Abba ga agogonka ka manta dashi a falo baka saka ba" taqare zancen had'e da qarasowa idanuwanta na akan Janan da tasa key d'in mota tana sosa gefen wuyanta dashi,
Miqa mata hannu Abban nasu yayi cikin sakin fuska yana murmushi ta saka masa agogon had'e da dafa kanta yana cewa,
"Thank you my dota, God blesses you"
"Amin Abba God blesses us dai me and my sister, Janan fa?
Ko ka manta da itane?"
"Am sorry dear, tace zakuje wajen grandma d'inku anjima, kina son zuwa?"
"Yeah!
Upcouse Abba tunda Janan na buqatar hakan ko lil sis"
Kad'a mata kai kawai Janan ta iya tana murmushi, aranta kuwa mamaki takeyi yanda mahaifin nasu ke nuna fifiko tsakaninta da 'yar uwarta Nihal duk da kasancewarsu abu d'aya, don uwa d'aya uba d'aya suka haifesu, gaba d'ayansu duka yana sonsu sosai baya qaunar abunda zai samesu, amma farincikinsa da walwalarsa na bayyana ne kad'ai aduk lokacin da zaiyi idanuwa biyu da Nihal, hakan na faruwa ne kuwa saboda mutuwar da mahaifiyarsu tayi lokacin da zata haifi Janan, sai Abban nasu ya d'auki hakan a sanadiyar haihuwar Janan badon haka ba da still yana tare da matarsa kuma mahaifiyarsu, sai wannan abun daya saka aransa ya haifar da rashin shaquwa da jituwa sosai tsakaninsa da ita ya kuma fifita soyayyar Nihal azuciyarsa musamman da take da sunan mahaifiyar tasu hajia Aisha, itace babba saboda ita suka fara haihuwa, tarin qaunars da yakewa mahaifiyar tasu tasa ya saka sunanta lokacin data haihuwa, inda sukayi alqawarin cewa idan ta sake haihuwar d'a namiji ita kuma sunansa take so yasaka mata, sai gashi ALLAH bai nufa ba ta haifi 'ya macce ta rasu, 'yarce aka sakawa sunan mahaifiyarsa wato hafsat sai suke kiranta da Janan,
Abu d'aya ne kesa Janan bata damuwa da fifikon da mahaifin nasu ke nunawa tsakaninta da yayarta Nihal, shine soyayyar da
da take nuna mata, Nihal na matuqar sonta sosai, irin son da ita kanta bazata iya kwatantasa ba shiyasa kawai take kauda kai ga dukkanin tarin soyayyar da mahaifin nasu zai nuna mata fiye da ita,
"Ok, sai ki kula idan kunje, idan kuma kikaga zaki takura kawai ki dawo gida kinji ko?"
"Shikenan Abba, ALLAH ya kiyaye" Nihal d'in tafad'a tana murmushi ya amsa da
"Amin" shima fuskarsa d'auke da murmushin, sanyayyar ajiyar zuciya Janan ta sauke had'e da janye dukkan mugun tunanin dake zo mata ga mahaifinta itama tace
"Abba saika dawo"
"Saina dawo Janan, ku gaida Hajia"
"Zata ji" ta bashi amsa ataqaice sannan ya fad'a cikin motar ya rufe, bodyguard d'in suka zo da sauri duk suka shishshiga motocin da zaya fita tare dasu sannan driver yaja suka fice,
"Welcome back my sister" Nihal tafad'a tare da rungume Janan dake tsaye tana kallon motocin mahaifin nasu dake ficewa daga gidan, murmushi ta sakar mata tare da cewa,
"Thank you Addah Nihal, ya zaman gida?"
"Ba dad'i tunda kika tafi school, amma ya akayi yau kika dawo dawuri haka?" Ta d'ago kai daga rungumar data yimata tana kallon fuskarta,
Qoqarin tafiya Janan tafara agajiye, kafin ta bata amsa ta sake jefo mata wata tambayar,
"Janan sister, waya tab'aki ne?, naga damuwa
kwance a fuskarki"
Dariya Janan tayi sabida tasan za'a rina, little change idan yayar tata ta gani a fuskarta saita gano akwai wani abun, don haka ta a dariya tace,
"Hohoho Adda Nihal, anya ba aljannu ne dake ba?, yanzu har kin gano something goes wrong dani?"
"Sosai kuwa, nifa second mom ce ko kin manta?
Taya Zan kasa gano damuwar 'yata kuma one and only sister?" Taqare zancen had'e da zolayarta, dariya Janan tayi sosai lokacin suna tattaka matattakalar da zata sadasu da d'akunan kwanansu, tace
"Adda Nihal kenan!, badai son girma ba, ai second mom yayi maki yawa a yanda kiken nan, kedai kawai ki karb'i big aunty don shine daidai ke"
Cak ta tsaya had'e da murtuqe fuska, tace "So what do you mean now?"
"I mean you're my first and only aunty in the world, not second mom ooo..." taqare maganar tare da kauda kanta gefe tana qunshe dariyar dake qoqarin zo mata, zaro idanuwa Nihal tayi cikin wasa had'e da cewa,
"Ki kace me?"
"Yeah!
Upcouse you..." Ai kuwa kafin taqarasa Nihal ta d'aga hannu kamar zata daketa, ta ruga da gudu tabar wajen tana dariya had'e da juyowa tana yimata gwalo, nan itama tabi bayanta aguje tana fad'in "tsaya man in kin cika", kusan tare suka kai tsakiyar d'akin Janan suka fad'a kan makeken gadon nata atare suna dariya,
"ALLAH zanyi maganinki ne Janan tunda kin renani" tafad'a tana juyo fuskarta suna kallon juna,
"Ok am sorry, na yarda, bara na samu na watso ruwa, Wlh i have been tired enouph"
"Ayya sorry darling, bari na taimaka maki na had'a maki ruwan wanka, idan kin gama saiki sameni aqasa muci abinci"
"Ok big aunt nagode" Janan tafad'a tana kallonta cike da soyayyarta itama azuciyarta.
Kafin Janan ta iya miqewa tacire kayan jikinta har Nihal ta gama had'a mata ruwan tafito,
"Yawwa Addah Nihal sannu, kinsan wani abu?"
"Sai kin fad'a sis" taqare maganar tana folding hannayenta had'e da jingina bayanta ajikin madubin dake cikin d'akin,
"I have alot of gist to tell you"
"Wow!
About..?
"Adda sarkin son labari to bari nafito" tafad'a ta shige taoilet tana dariya.